Yanzu-Yanzu: Gwamnatin tarayya ta sake shawara, janye umarnin sake bude jami’o’i – Hausa Daily Times


Gwamnatin tarayya ta yi watsi da umarnin da ta ba shugabannin jami’o’i na su bude makarantun wadanda aka rufe saboda yajin aikin da Kungiyar Malaman Jami’o’in ke yi.

A takardar umarnin mai kwanan wata 23 ga Satumba, 2022, ta umurci shugabannin jami’o’in da su sake bude makarantun.

A sabuwar takardar da ta fitar, ta shawarci d su jira karin umarni daga Hukumar Kula da Jami’o’i ta kasa.

A ranar Larabar da ta gabata ne kotun Da’ar Ma’aikata ta kasa ta umarci Kungiyar Malaman Jami’o’in da su koma aiki. Umurnin da ASUU ta daukaka kara.

The post Yanzu-Yanzu: Gwamnatin tarayya ta sake shawara, janye umarnin sake bude jami’o’i appeared first on Hausa Daily Times.

Share:

Share on facebook
Facebook
Share on twitter
Twitter
Share on pinterest
Pinterest
Share on linkedin
LinkedIn

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Get The Latest Updates

Subscribe To Our Weekly Newsletter

No spam, notifications only about new updates.

Related Posts