CBN zai sauya fasalin wasu takardun kudin Najeriya – Hausa Daily Times

CBN zai sauya fasalin wasu takardun kudin Najeriya - Hausa Daily Times

Gwamnan Babban bankin Najeriya Godwin Emefiele ya sanar da ce bankin zai sauya fasalin wasu takardun kuɗin Najeriya guda uku. Ya ce babban bankin ya samu amincewar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari domin sauya fasalin takartun kuɗi na N200, da N500, da kuma N1000. Ya ƙara da cewa sabbin kuɗin za su fara aiki ne ranar […]

Da Dumi-Dumi: BBC za ta yi sabbin sauye-sauye – Hausa Daily Times

Da Dumi-Dumi: BBC za ta yi sabbin sauye-sauye - Hausa Daily Times

Hukumar Kula da Kafafen Yada labarai ta kasar Birtaniya (BBC) ta fara shirin rufe wasu watsa shirye-shiryen Sashen Hausa a wani kokarin sauya tsarin watsa shirye-shiryen ta gaba daya daga talabijin da rediyo zuwa tashoshi na zamani. Ba wai iya BBC Hausa kadai matakin zai shafa ba, har ma da sauran gidajen rediyo da talabijin, […]

Buhari ya tafi Korea ta Kudu

Shugaba Muhammadu Buhari ya tafi Koriya ta Kudu a yau Lahadi don halartar wani babban taro kan kiwon lafiya wato (1st World Bio Summit). Tare da shi akwai Gwamnan jihar Neja, Gwamnan Katsina da dai sauran su. The post Buhari ya tafi Korea ta Kudu appeared first on Hausa Daily Times.

An fara gano bakin zaren magance rikicin ASUU – Hausa Daily Times

An fara gano bakin zaren magance rikicin ASUU - Hausa Daily Times

Kungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya ASUU ta yabawa Majalisar Wakilai kan tsoma bakin da ta yi a rikicin ta da Gwamnatin Tarayya. Shugaban ASUU, Farfesa Emmanuel Osodeke, ya ce, “A karon farko, sai yanzu muka fara ganin haske.” Wannan dai ya zo ne a daidai lokacin da Shugaban Majalisar, Femi Gbajabiamila, wanda ya yi wa shugabannin […]