Sana’a ba sai gwamnati ta koya maka ko an baka jari ba… Dr. Sheriff Almuhajir – Hausa Daily Times


Yanzunnan na tsayar da wata yarinya mai kimanin shekaru 13, tana sayar da ayaba, bayan na sayi ta 2,000, sai na tambaye ta.

Yarinya ayabar nawa kika sayar yau? Ta ce ta N8,000, na ce; tana kila dauko, ta ce; na dauko ta N4,000. Nace; yaushe kika fito, tace; bayan na dawo daga makaranta “kamar 2:30 kenan”.

Yanzu kun ga wannan yarinya mau shekaru 13 mai jarin N4,000 ta ci ribar 4,000 daily, in 30 days za ta iya samun N120,000, wato 100% return on investment. Wannan Yarinyar tana samun abunda matasa biyu ma su degree a Damaturu ba sa samu.

Ina fata kun gane sana’ah ba sai Gomnati ta koya maka sana’ah ba, shin kun gane ba sai an baka jari ba. Girman kai kawai ake cirewa a samu kudi, ko kuma a dauko waya ana ta dannawa.

Share:

Share on facebook
Facebook
Share on twitter
Twitter
Share on pinterest
Pinterest
Share on linkedin
LinkedIn

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Get The Latest Updates

Subscribe To Our Weekly Newsletter

No spam, notifications only about new updates.

Related Posts