Sojoji sun dakile yunkurin yan ta’adda na kai hari makarantar horar da lauyoyi a Abuja

Kimanin sa’o’i 24 da ‘yan ta’adda suka yi barazanar yin garkuwa da shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai a wani faifan bidiyo, wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun yi wa sojojin Guards Brigade kwanton bauna a Abuja. ‘Yan bindigar sun nufi makarantar koyon shari’a ta Najeriya da ke Bwari a lokacin […]
Yadda maharba suka kubutar da sama da mutum 20 daga yan bindiga a Neja

Maharba da aka fi sani da yan Sa Kai ko (Special Hunters) a jihar Neja sun kubutar da mutane sama da 20 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a garin Kuchi da ke a karamar hukumar Munya. Yan ta’addan sun afka wa garin Kuchi da ke da nisan […]