Yadda maharba suka kubutar da sama da mutum 20 daga yan bindiga a Neja

Maharba da aka fi sani da yan Sa Kai ko (Special Hunters) a jihar Neja sun kubutar da mutane sama da 20 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a garin Kuchi da ke a karamar hukumar Munya. Yan ta’addan sun afka wa garin Kuchi da ke da nisan […]