An fara gano bakin zaren magance rikicin ASUU – Hausa Daily Times

An fara gano bakin zaren magance rikicin ASUU - Hausa Daily Times

Kungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya ASUU ta yabawa Majalisar Wakilai kan tsoma bakin da ta yi a rikicin ta da Gwamnatin Tarayya. Shugaban ASUU, Farfesa Emmanuel Osodeke, ya ce, “A karon farko, sai yanzu muka fara ganin haske.” Wannan dai ya zo ne a daidai lokacin da Shugaban Majalisar, Femi Gbajabiamila, wanda ya yi wa shugabannin […]