Na naɗi bidiyon tsiraici na ne domin na rinƙa kalloa waya ina jin daɗi- Safara’u

Na naɗi bidiyon tsiraici na ne domin na rinƙa kalloa waya ina jin daɗi- Safara’u

Korarriyar jarumar cikin shirin Kwana Casa’in Safara’u Nura wadda asalin sunanta Safiyya Yusuf, daga ƙarshe ta yi bayani kan bayyanar bidiyon tsiraicin ta. Jarumar, wacce ta koma yin waƙa, naɗaɗden bidiyon tsiraicin na ta ya bayyana ne a shekarar 2021, wanda hakan ne ya yi sanadiyyar cireta daga shirin Kwana Casa’in mai dogon zango na […]