Buhari bai san ma an yi barazanar kama shi ba sai da na fada masa- Gwamna El-Rufa’i

Gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El-Rufai ya ce shi ne ya sanar da shugaba Muhammadu Buhari game da barazanar da masu ikirarin jihadi suka yi cewa za su kama shugaban da shi gwamnan. Gwamman ya bayyana hakan ne a yayin wata tattaunawa da ‘yan jarida da ake yadawa kai tsaye, jiya Laraba da daddare, BBC […]