Gwamnatin tarayya na shirye-shiryen buɗe jami’o’i duk da yajin aikin ASUU

Gwamnatin tarayya na shirye-shiryen buɗe jami’o’i duk da yajin aikin ASUU

Alamu na nuna cewa, duk da ƙungiyar malaman jami’o’i, ASUU, na ci gaba da yajin aikin da take yi, gwamnatin tarayya na shirin sake buɗe jami’o’in da ke a ƙulle. Majiya mai tushe daga ma’aikatar ilimi ta tarayya ta bayyana wa jaridar Vanguard  cewa ba malaman jami’o’in ne kaɗai ke aiki a cikin jami’o’in ba, […]