Gwamnonin APC na barazanar yi wa takarar Tinubu zagon kasa a 2023 – Hausa Daily Times

Gwamnonin jam’iyyar APC mai mulki sun yi barazanar yin zagon kasa a yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyarsu da dan takararta, Bola Tinubu a jihohinsu. Gwamnonin kqrkashin kungiyareubta PGF, sun zargi jam’iyyar da dan takararta, Bola Tinubu, da yin watsi da nade-naden da suka yi a kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa. A ranar […]