Tsaftace yadda matasa ke amfani da zaurukan sada zumunta

Tsaftace yadda matasa ke amfani da zaurukan sada zumunta

Daga Abba Abubakar Yakubu A ƙarshen makon da ya gabata na samu halartar wani babban taron bita na yini biyu da ƙungiyar matasan Arewa masu amfani da zaurukan sada zumunta don isar da saƙonni, yaɗa labarai da tallata kayayyakin su na kasuwanci ta gudanar. Ƙungiyar da aka fi sani da suna Arewa Media Writers, ta […]