Kayatattun hotunan bikin auren jarumar shirin Dadin Kowa, Raliyan Rasaki

Fitacciyar jarumar shirin Dadin Kowa Amina Lawal wacce ta fito Raliyan Rasaki ta amarce a jiya Asabar 23 ga watan Yulin 2022. An daura aure tare da shagalin bikin jarumar ne a Kano. Buhari bai san ma an yi barazanar kama shi ba sai da na fada masa- Gwamna El-Rufa’i […]