Da ya hallaka iyayen shi saboda kudi a jihar Anambra – Hausa Daily Times

Da ya hallaka iyayen shi saboda kudi a jihar Anambra - Hausa Daily Times

Wani matashi dan shekara 21 mai suna Chukwudi ya kashe mahaifiyarsa da mahaifinsa a garin Nnewi na jihar Anambra. Wanda ake zargin da aka mishi shaidar shay-shaye, shi ne da daya tilo ga iyayen shi. An tsinci gawarwakin iyayen a gidansu bayan sun fara yin wari, inda aka samu gawarwakin da alamun an sassarasu ne […]