Taron ƙungiyar FOMWAN na ƙasa karo na 37 ya yi armashi

Taron ƙungiyar FOMWAN na ƙasa karo na 37 ya yi armashi

Daga Mukhtar A. Halliru Tambuwal Mai Alfarma, Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar CFR mni, Shugaban majalisar Harkokin Addinin Musulunci ta Kasa, ya halarci bukin buɗe taron shekara shekara na ƙasa na Kungiyar Tarayyar mata Musulmi ta kasa, FOMWAN karo na 37 a garin Fatakwal, na Jihar Ribas, wanda aka fara tun a 8 zuwa 11 […]