Ku yi hakuri da batun zanga-zangar da za ku yi- Gwamnatin Tarayya ga NLC

Ku yi hakuri da batun zanga-zangar da za ku yi- Gwamnatin Tarayya ga NLC

Gwamnatin tarayya ta yi kira ga kungiyar kwadagon Najeriya ta NLC da ta soke zanga-zangar da ta shirya yi kan yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i da sauran kungiyoyin jami’o’i suke yi. Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Chris Ngige ne ya yi wannan roko a ranar Alhamis a wani taro da shugabannin kungiyar […]