Buhari ya tafi Korea ta Kudu


Shugaba Muhammadu Buhari ya tafi Koriya ta Kudu a yau Lahadi don halartar wani babban taro kan kiwon lafiya wato (1st World Bio Summit).

Tare da shi akwai Gwamnan jihar Neja, Gwamnan Katsina da dai sauran su.

The post Buhari ya tafi Korea ta Kudu appeared first on Hausa Daily Times.

Share:

Share on facebook
Facebook
Share on twitter
Twitter
Share on pinterest
Pinterest
Share on linkedin
LinkedIn

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Get The Latest Updates

Subscribe To Our Weekly Newsletter

No spam, notifications only about new updates.

Related Posts