A karon farko, Italiya ta zabi mace Firaministar kasar – Hausa Daily Times


Masu kada kuri’a a Italiya sun zabi Giorgia Meloni, wadda ke shirin zama mace ta farko da za ta zama Firaminista a kasar. 

Ana sa ran za ta yi karo da wasu shugabannin Tarayyar Turai kan matsayinta kan bakin haure.

A tarihin Italiya dai, mace bata shugabantar kasar ba.

Share:

Share on facebook
Facebook
Share on twitter
Twitter
Share on pinterest
Pinterest
Share on linkedin
LinkedIn

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Get The Latest Updates

Subscribe To Our Weekly Newsletter

No spam, notifications only about new updates.

Related Posts