Rainon Soja 80-81
80-81
*Littafin na ku?i ne please don Allah kar ki karanta indai baki biya ba . Regular payment?500 Vip payment?1000 SPC payment?1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 idan Vtu transfer ne sai ki tura ta wannan number 09061466409….?????#Mamanteddy#mrsusm.*
Book 3
Duk da Ra?a?in na shigar ta sosai , amma sai saka hannu tayi tana ?an?ane filon da take ?wance a kai , tana rufe idanun ta dake tsiyayar da Hawayen azaba . Sambatun sa take ji da ihun sa yana Wasu irin zantuka wanda bata fahimta . Wani irin bu?ata yake yi , tana jin yanda yake Yi kaman yana yagayaga da ita. A halin yanzu ko da ma tace zata yi kukan da ?arfi don ta dakatar dashi bata da wannan ?arfin iyawar . A hankali take kiran sunan sa “ Uncle… Uncle zafi zan mutu Uncle Zafi…. Mami ki taimake Ni Uncle ka cece Ni Ka bar Ni na huta…… ?aukewa maganan nata yayi sakamakon wani wuri da taji ya shigar da buran sa yana yi kamar balloon lu?uss kawai dai ita duhu duhu take gani ….tun daga nan bata sake sanin inda kan ta yake ba .
**
Hajiya Falmata kece yau da kan ki ? A’a lallai yau aiki kamin ki koma an yi shi kamar yankar wu?a an wuce wurin …..Bokan Hajiya Falmata ya furta yana Wani karkacewa . Wani irin dariya Hajiya Falmata ta fashe dashi tana Girgiza kai tare da cewa “ Shiyasa bana jin haufi ko nawa ne a aikin ka , Saboda abin ka fa?a ne da cikawa. ?warai kuwa ya furta yana wani zare idanun sa da suka sha Tazali har kusan hanci ga wani ?ige ?ige mai ban tsoro . Idanun sa jajaye ga su a warwaje yana ?ara fiddo su . Yanzu me ke tafe dake ? . Gyara zama Hajiya Falmata tayi kana tace “ So nake kowa ya rasa! Wato a yau A kashe Alhaji Adamu, wannan doguwar sumar da yayi kar ya farfa?o a duniya sai dai A lahira. Hehehehehe!!!?? . Bokan ya saki Wani irin dariya mai amo da rikita hazo . Fa?a da cikawa . Ya furta yana mi?a mata Wani Abu a ?o?o kana yace kiyi maza ki ri?e shi da kulawa don wannan rayuwar Adamu ne . Kar ki bari ya bu?e a lokacin da kike zaune ko ?wance, saboda idan ya zube kece taki ran zaiyi halin sa . Idan kin koma a tsaye zaki zubar dashi , to tabbas shi da mi?ewa sai kuma a ?iyama ”.
Jiki na Rawa Hajiya Falmata ta amsa tana saurin mi?a tsaye tare da cewa “ Godiya nake boka , sai na dawo akan suma lamarin sauran kishiyoyina ”. Tana maganan tana tura masa rafa rafa biyu na kudin da ta kawo masa kamin tayi saurin nufar moton ta tana shigewa cikin wani irin mahaukacin gudu. Gaba ?aya ta ?osa taje ta aiwatar da abin da Boka ya fa?a……..A dai dai Wani round about ne tazo zagaye kiffffff?? ?o?on ya kife. Innalillahi wa’inna ilaihir……kamin ta ?are tuni sitiyarin ya ?wace mata moton na wani irin majajjawa da ita….. ji kake ?uuuuuuiiii kawai sai ya daki wannan round about ?in yana karuwa da Wata babban moto da ta kunno kai .
Kun san me ake ce ma rugu rugu nu?ur?usu shi moton Hajiya Falmata yayi wanda kowa da gani sai dai ace Allah ya ji?an Musulmi .
**
A hankali yake sauke numfashi don yafi mintuna Goma yana sauke nishi kana ya mi?e yana Rungumo ta jikin sa , bin kya?y?yawar fuskar ta yake yi da kallo inda idanun ta suke a rufe , alamun suma tayi kuma Bata farfa?o ba . ?urrrr yayi mata yana tuno da Wasu abubuwa na cikin rayuwar su . Fuskar ta ya tuno a lokacin da bata fi shekara ?aya ba kwance kamar haka a saman cinyarsa . Wasu irin ?wallah ne yaji suna zubo masa Wanda ya bai san dalilin zuwan su ba . Kawai abin da zai iya cewa shine ya mutu a kan ta?? . Ruwan Hawayennsa dake ?iga bisa kuncinta ne yayi nasarar fara saukewar Numfashin ta , a hankali take ware idanun ta , shi bai lura ba ma , don gaba ?aya ya rasa mene zai yi mata . Ba abun da yake tunawa da ya wuce lokacin baya , yanda yake sa?ata a wuya , wurin exercise training….Da lokacin da idan ana mata karatu a aji zai saka duka ?alibai suyi barci yana dakatar da Malama daga karatun da take yi wai sai Ma’eesha tayi barci ya gama kuma kowa yayi shiru kar a dame ta . Yau gashi yasa Ma’eesha ta suma??ko yaya kenan??? . Kafesa tayi da ido tana ganin yanda yake zubda ?wallah abun da bata ta?a gani ba . Zafi take ji amma sai ta daure tana motsa bakin ta cikin wani irin Sanyayyar Muryar ta ta kira sunan sa “ Uncle! . Saurin kallon ta Haidar yayi kana ya fara kame kame ya rasa me zai ce mata , ha?urin ma bai san wani iri zai bata ba . Wani irin Murmushin ?arfin hali tayi tana cigaba da cewa “ A tunanin ka na mutu ne kake kuka? , Lumshe idanun sa yayi yana bin ta da wani irin kallo mai ?auke da narkakkiyar so mara iyaka . ?ara sakin masa murmushi tayi kana tace “ A’a Uncle zamu rayu tare ,babu inda zan tafi na Barka , kuma sannan ma Ai ba Zafi banji ba sam”. Hannun sa Aliyu yasa yana Saurin Rungumo ta tare da mannata da ?irjinsa , Wasu irin jaruman ?wallah ke zuba masa Cikin Muryar sa wanda a yanzu tayi rauni yake furta “ Ina sonki Ma’eesha, Ina sonki matata! Kiyi Ha?uri n…….Rufe masa baki tayi da hannun tana komawa lamo tare da ?wanciya ”. Kusan mintuna uku kamin ya ?auketa yana nufar Toilet da ita …..!
**
Kallon General Saleh Mom Hajara tayi kana tace Wai Ni meke faruwa ne ? Kawai ka ?auko mu ka kawo mu Asibiti ka fa?a mana Menene ya faru don Allah Janar, kar sai munje hankalin mu kuma ya tashi. Bu?e ?ofan da Alhaji Adamu yake ciki soja daya yayi , yayin da Mami Jidddr Khalil da Mom Hajara suka shiga zuwa ?akin . Zaune suka ga Hajiya kaka tana ri?e da cazbihan ta , kallo ?aya zaka yi mata ka fahimci tana cikin jimami .
Ba tare da Mom Hajara ta lura da Alhaji Adamu ba , Ita dai ganin Hajjiya yasa ta saurin nufar ta tana furta “ Hajiya lafiya? Me ya kawo ki nan? Wani…….A’a Lafiya na qlau , mijinki yasa na zo nan! Mijina? Mom Hajara ta furta tana saurin juyawa tare da kallon mutanen wurin , idanun ta ne suka sauka akan gadon Alhaji Adamu inda ta tsaya suuiiiii tana sakin jakarta da Wayoyin ta anan ….A hankali kan ta ke juya mata , Tana bin sa da Kallo tare da tunano Rabuwar su ta ?arshe……?aran hatsarin na dawo mata tare da ihun jama’ar cikin moton , Kukan yarinyar nata shine yake dawo mata , Wanda cikin sauri ganin tana baya Nurses da Mami suka taro ta. Cikin wani irin Muryar tashin hankali take kiran sunan ?iyar nata “ ZAHRA! Ina Zahra ta take? Zahraaaaaa!!!! Luuuuuuu tayi tana zubewa babu alamar rai bare…….!
[1/31, 5:39 AM] Real~Mamanteddy: *???RAINON SOJA???*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*
Post a Comment for "Rainon Soja 80-81"