Wata karuwa 37-38
Bonus 37-38*
Kinkimar Aneey yayi ya fita da ita da mugun gudu yana jijjigata cikin tashin hankali yana cewa “na shiga uku Aneesah kada ki mutu wlh Ni dake na kwanta bansan ya akayi kika zama Hasina ba wlh tallahi tunda kika nunamin É“acin ranki ban Æ™ara sha’awar zina ba Aneey ki taimakeni kada ki mutu ki tsaya kiji abinda zan faÉ—a miki gashi ki bari mu raini Mutallab tare Please…..”
Jefata yayi a mota Jimba ta shiga ita da Mother suka fice daga gdan suka nufi Royal hospital É—in dake jikin gdan sarautar yanda ya taka birki ne yasa dukkan likitawan fitowa ganin Little Prince ne da kansa yasasu rugowa a guje suka cacumi Aneey cikinsu babu wanda ya damu da jinin da take zubarwa suka shige da ita ICU saboda tafi gaban emergency É—akinta guda ita kaÉ—ai suna shiga suka jorner mata na’urori a Æ™oÆ™arinsu nason ganin sun daidaita bugun zuciyarta amma abin ya faskara har saida Prince Abdulmunaf yazo yasa hannu sannan suka samu bugawar zuciyar ya fara hawa me makon Æ™asan da yayi.
Jini suka jorner mata sannan sukayi mata allurai suka fita dukkansu suna sharce gumi Abdu dake zaune ya tashi ya tari Prince Munaf yace “Bro ya jikin Wyf?” Wata gwauruwar ajiyar zuciya Munaf ya sauke yace “Meye yasa zuciyarta wannan bugawar ta rashin shiri ko kasan ikon Allah ne kawai ya kawota yanzu kuma har yanzun ma bamuda tabbacin zata tashi domin ta shiga yanayi na doguwar suma waima Abdu ya akayi ta haihu a gida bayan kasan cewa tun farkon cikin nan an faÉ—a muku zuciyarta tana É—an kumbura meye ya kawo me kakeyima yarinyar nan…..”
Kunya ce ta sanyashi shafa kansa ya É—ago idanunsa suka haÉ—a idanu Munaf yace “Tun kafin wannan lkcn nasan yarinyar nan hÆ™r takeyi dakai Abdu nasamu lbrn duk abinda yake faruwa a gdanka ka mayar da neman matan banza É—abi’arka ka kora matarka sashin Mother ka kawo WATA KARUWA ka ajiye a gdan Ahad da ka kashe Æ´ar mutane da wannan baÆ™in cikin ina ganin gara kabarta ta koma ga iyayenta zaifi sauÆ™i”
Jikinsa ne yayi sanyi tsoro ya kamashi wato duk abinda yakeyi ashe ansani kallonsa kawai akeyi lallai yana cikin matsala Mother ce ta zuba masa ranÆ™washi tace “mugu dashi Allah dai saiya biwa yarinyar nan haƙƙinta kasan cewa bazata isheka ba meye yasa ka aureta Abdu yarinyar nan batason auren nan kayi Æ™arfa² ka aureta maimakon ta samu kulawa da tattali na musamman a gurinka sai akasin haka to gakanan ga duniya nan ga Allah nan kaci gaba idan zakakai labari kaima dai yanzu ubane ga Mutallab nan yazo duniya bamusan adadin nawa ne zasu biyo bayansa ba”
Tana mgnr tana gyarawa yaron rufar da tayi masa da wani towel me laushi, tuÉ“us jikin Abdu ya mutu wata kunya da tausayin Aneey ya shige shi ya tambayi kansa ashe dama tasan yana neman mata amma bata taÉ“a nuna masa ba? To wai shima meye yasashi bin matane bayan duk abinda yake nema gurin mace matarsa tana dashi?”
A kasalce ya fice daga asibitin shima Æ™a’idar asibitin ce ba’a zaman jinya hakan yasa kowa ya tattara ya koma gda sai ita kaÉ—ai a asibitin, abu kamar wasa saiga Aneey tayi wata guda a asibitin satinta biyu ta farko amma bata iya mgn sai hawaye kawai Mother da kanta ke jinyarta abinda Mother ta lura dashi ko idonta biyu Indai Abdul-Ahad ya shigo to zata rintse idonta bazata buÉ—e ba har sai yabar asibitin tausayin kanta da Mutallab na damunta Æ™asan zuciyarta na tambayarta meye ribarta a nuna Abdu tace uban É—anta ne babban tashin hankalinta kullum idanunta gizon yanayin da taje ta tarar da mijinta da yayarta yakeyi mata da ta tuna sai zuciyarta ta kama zafi hawaye ya Æ™wace mata wannan rana tayi muni a rayuwarta batason tunawa da ita.
Ranar data cika kwanaki talatin aka sallameta a asibiti suka koma gda wani abun tashin hankali daya damu ruhinta Mamansu taji haihuwarta amma bata iya zuwa tayi mata sannu ba Baba da yake fama da jikinsa shine ya hawo mota yazo har asibitin ya dubata saida yayi kwana shidda ya tafi, Hassy kuwa tun ranar da abin ya faru da daren ta sace jiki ta fice daga gdan wannan karon taci alwashin ko zata tafi baibai saita watsa auren na Æ´ar’uwarta.
Ita kuwa Aneey ƙoƙarin danne abinda ya faru takeyi tunda suka dawo gda amma abin ya faskara kullum abin ƙara cin zuciyarta yakeyi inda shikuma Abdu kunyarta yakeji idan ya zauna yanason fahimtar da ita abinda ya faru a daren sai kawai yaji zuciyarsa ta karye tunba idan yaga ta lumshe idonnan ta rungume Mutallab tana hawaye ba.
Juriya ya aro ya azawa ransa yau dai yayi niyyar ko Aneey bazata saurareshi ba saiya zayyane mata komai musamman ma da yaga tabarshi ta zubansa idanu babu uhm babu uhm-uhm saidai kallo gashi iya bala’insa ta haramta masa É—aukar É—anta saidai ya hangeshi da taga zai É—auke shi zata É—auke abinta ta shige É—aki ta kulle wannan horo nata yayi masa tsauri a ganinsa Gara ta zazzageshi ta huce zaifi masa sauÆ™i. Ko kaÉ—an bayason yaren shiru gashi Aneey dashi take azabtar dashi.
Tun yamma yake fakonta har dare yayi Sa’a ranar data cika kwana sittin da haihuwa taci kwalliyarta ta goye É—anta a baya É—an da rabonsa da taÉ“ashi tun kafin ta samu hayyaci yanason yaji É—uminta dana gudan jininsa ya kasa yayi mata kawaicin har ya gaji.
Fitowa tayi daga É—akinta ta nufi kitchen saboda yunwa da taji tanaji ta zuba abinci jallop É—in Shinkafa ce da taji hanta da kifi sai Æ™smshi takeyi ta É—auko lemo ta fito tana jijjiga Mutallab wanda suke kira da King little ta nufi É—akinta batare data duba ba ta mayar da Æ™ofar ta danna mata key tabar key É—in a jiki ta nufi gadon ta aje abincin saman wani É—an Æ™aramin table ta kwanto little King ta cillashi sama ta cafe tace “Baban kowa ka cika rigima ka daina kuka kaji bani na zaÉ“a maka ba Æ™addararmu ce a hak…..”
Numfashinta ne ya É—auke ta É—auke wuta gabaÉ—aya saboda É—umin hannunsa da taji a bakinta ta saki wani numfashi me Æ™arfi daidai lkcn da yaja hannunta ta fuzge tare da Æ™anÆ™ame É—anta ta buÉ—e baki zatayi mgn kawai sai hawaye ya zubo mata sharrr tayi saurin juyawa zatabar É—akin ya maza ya zare keyy É—in ya tsaya jikin Æ™ofar jikinta yana rawa tayi Æ™asa tace “na roÆ™eka da girman Allah ka barni na fice maka daga É—akin nan inma gdan kakeson nabar maka zanbar maka”
BuÉ—e Æ™ananun idanunsa yayi akanta yace “Duk abinda kika zaÉ“awa rayuwarmu kiyi Aneey amma kafin nan kiyimin Alfarma É—aya ki saurari me zance miki na rantse da Ubangijin da yake nufina da numfashi ina azabtuwa da matakinnan da kika É—auka a kaina Aneey wlh tallahi bansan ya akayi na kwanta da Hasina a wannan daren ba nidai kawai muna kwance dake naji kaina yana ciwo zuciyata ta Æ™untata sai na tashi na fito na shiga É—akina nayi tagumi daga haka bacci ya É—aukeni a zaune kawai sai nayi mafarkin mun tafi kilisa daji na nemeki na rasa na rinÆ™a nemanki lungu da saÆ™o banganki ba shine fa na zabura na tashi ina salati ina ta Æ™wala miki kira sai naga kin turo Æ™ofa kin shigo kika zauna kusa dani na zamo ina kallonki kinamin murmushi kina shafa kaina daganan muka kwanta Allah shine shaidata ban bambance badake nake tare ba sai lkcn da naji Æ™arar ki da kukan Mutallab daganan na dawo hayyacina Aneey inasonki wlh bansan meye yasa nake kasa faranta miki ba kiji tausayina addu’a nake buÆ™ata bansan meye yake karakaina da rayuwata ba……”
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*WATA KARUWAA* Na kuÉ—ine ,Zafafa ne Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU✨ MASU HASKAWA* Da suke zuwa maku daga alÆ™alumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haÉ—a da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA’AWA* Daga AlÆ™alamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauÆ™an farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *ÆŠaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800
_Manyan mata kuma Æ™asaitattu ba’a barku a baya ba,ganaku kaÉ—an cikin tunjimin aljihunku_
*ÆŠaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_Zaki biya ta wannan Bank account É—in_
0255526235
_Fauziyya Tasi’u. GTbank_
Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932
Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265
♡♡ “`Sai munjiku Masoyan Amana….ShareShareAnd ShareHabibties Allah ka barmu da masu sonmu“`♡♡
*OUM HAIRAN*
[12/24, 10:21 AM] Oum Hairan&Affan:
Post a Comment for "Wata karuwa 37-38"