Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Wata karuwa 36


Matseta yayi yana tsotsar bakinta tare da É—agata yanason barin gurin da ita ta janye tace “Bbynka cin abinci ne dashi yunwa yakeji” ajeta yayi ya buÉ—e miyar da take dumamawa ya lumshe ido yace “wannan ba girkin Liyo bane” dariya tayi tace “kwaÉ—ayi ji nayi na gaji da zama shiru na tashi nayi” yawu ya haÉ—iye yace “nima zanci” yana shafa ciki tayi murmushi ta zuba musu farar taliyar ta zuba miyar a É—an bowl ya dauka ya fita ita kuma ta tsaya haÉ—a musu salat ta dauko lemo ta fito suka baje a Æ™aramin falonsu sukaci sukayi hani’an ya janyota jikinsa yana shafa mararta yace “badan banson takura miki ba da na sauke girki a gdannan sai naki” zaro ido tayi tana kaÉ—a harshe yayi dariya yace “zanyi miki uzuri ki haifemin bbyna” KaÉ—a kai tayi ya manneta da jikinsa ya miÆ™a da ita suka shiga É—aki ya kwantar da ita ya rinÆ™a sarrafata da Æ™warewa sun bawa juna aiki sannan sukayi wanka suka kwanta.

 

Cikin kwanaki ukun rayuwar ma’auratan gwanin daÉ—i basa gajiya da farantawa junansu a daren rana ta huÉ—u ne sukayi wani kwana na wahala kwana Aneey tayi da ciwon mara idan ya motsa saita mike idan ya lafa saita koma ta kwanta shi kuma kansa yayi masa wani nauyi hakanan yaji zuciyarsa na suya baya Æ™aunar ganinta ya miÆ™e ya fita lkcn ta samu bacci me daÉ—i ya É—auketa can ciwo ya addabeta ta tashi da sauri taganta ita kaÉ—ai sai juyi takeyi zuciyarta cike da mamakin inda mijin nata ya tafi a wannan daren bayan ciwon ya lafa ta miÆ™e daÆ™yar ta fito tana jan Æ™afarta ta buÉ—e Æ™ofar É—akin ta fita ta wucce Æ™aramin falon.

 

Ta shiga babban bataji alamun sa ba ta kunna hasken gurin bayanan ciwon marar da bayan ya sake sanyata zama ta durÆ™ushe tana murÆ™ususun azaba tana keta gumi saida ya sake lafawa sannan ta miÆ™e ta nufi É—akinsa ta murÉ—a Æ™ofar ta shiga É—akin duhu tayi kasaÆ™e Æ™irjinta na bugawa jin motsi a É—akin ta nufi sweech na É—akin ta kunna, kunnawar yayi daidai da bugawar zuciyarta ta zube a jikin bango jikinta yana É“ari ba komai idanunta ya gane mata ba face tashin hankali mijinta kwance da yayarta turmi da taÉ“arya sai nishi yakeyi wani Æ™arin tashin hankalin sunanta yake kira faÉ—i yake Aneey ki taimakeni kada mafarkina ya tabbata idan kika barni mutuwa zan…..” Bata gama tantance kalaminsa ba ta durÆ™ushe ta saki Æ™ara saboda azabar da taji jikinta ya É—auki wata rawa ta riÆ™e kofar kawai saiji tayi wani ruwa yana zuba a gabanta É—an cikinta na dannota Æ™arar data saki daidai da faÉ—owar jaririn duniya da kukan daya tsandara ne yasa Abdul saurin janyewa cikin wani yanayi yayi firgigit kamar me bacci sai ya wani zabura ya diro a gadon yace “Kay innanillahi Aneey….” Idanunsa ne ya sauka a jinin dake gudu ya nufota da sauri takuwa sanya hannu ta hankaÉ—eshi ya zube a gefe daidai lkcn da Hasina ke miÆ™ewa zuciyarta wasai yau burinta ya cika ta cusawa Aneey baÆ™in cikin da bazai taÉ“a gogewa ba a zuciyarta.

 

Sake tasowa yayi kukan jaririn na fuzgarsa ya nufota har yanzu jikinta rawa yakeyi ta buÉ—e baki cikin wata irin murya da batasan tanada irinta ba tace “Billahillazi ka taÉ“ani ko É—ana saina kashemu dukkanmu fasiÆ™i azzalumi Abdul ka cutar dani wannan wacce irin masifa ce me na rageka dashi yayata Hasina mijina…..” Saita rushe da kuka bai iya bata amsa ba sai kallon Hasina da yayi da wata muguwar tsana yace “meye ya kawoki É—akina…..” Kanta yayi Aneey ta miÆ™a hannunta kan mudubi ta janyo wani almakashi ta saita cibiyar yaron duk da bata taba ganin yanda ake yankewar ba amma taji ana faÉ—a ta datse masa ita ta É—aukeshi cikin jinin ta yunÆ™ura zata miÆ™e wani jiri ya É—ebeta kawai ta zube a gurin ya kuwa iso cikin tashin hankali da wata matsananciyar damuwa ya tallafota ina babu hayyaci da sauri ya tashi ya dauki wayarsa ya kira Mother ya faÉ—a mata kafin ta iso tuni Jimba ta iso ta É—auke yaron cikin jini Hasina tuni ta sace jikinta tabar É—akin cikin tsoron irin mugun kallon da taga Abdu yanayi mata…….

 

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*WATA KARUWAA* Na kuÉ—ine ,Zafafa ne Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU✨ MASU HASKAWA* Da suke zuwa maku daga alÆ™alumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haÉ—a da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA’AWA* Daga AlÆ™alamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauÆ™an farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *ÆŠaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma Æ™asaitattu ba’a barku a baya ba,ganaku kaÉ—an cikin tunjimin aljihunku_
*ÆŠaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account É—in_
0255526235
_Fauziyya Tasi’u. GTbank_

Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ “`Sai munjiku Masoyan Amana….ShareShareAnd ShareHabibties Allah ka barmu da masu sonmu“`♡♡

 

*OUM HAIRAN*
[12/21, 5:18 PM] Oum Hairan&Affan: *_WATA KARUWA_*

 

Post a Comment for "Wata karuwa 36"