Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Wata karuwa 31


Kasa karÉ“ar wayar Aneey tayi saboda kanta da yayi mata nauyi Hasina tayi mata wani murmushi ta juya ta fice mata daga falon a Æ™ofar ta tsaya tace “yanzu ne wasan zai fara da fatan kin nemi filin bugashi” itadai guri ta samu cike da sanyin jiki ta zauna zuciyarta sai zafi take É—auka a hankali ta rinÆ™a karanto addu’ar da tasan zata sanyaya mata zuciya da kuma istigifari.
Wayar ta É—auka ta buÉ—e data gabanta na faÉ—uwa ganin Hassy ta turo mata saÆ™on video sunkai uku a wayarta batabi saÆ™on kowa ba ta buÉ—e na Hasina ta fara dubawa cikin wani firgici ta zabura ta miÆ™e ganin abinda ko a wasa ko a mafarki bata taÉ“a tunanin gani ba mijinta ne kwance da yayarta Hasina sunata more junansu yana nishi yana kiranta yana Hassy ohhh Hassy kiyimin haka haka zakimin daÉ—i ahhhhh!…..”
Tashin hankalin data shiga ne yasata jifa da wayar ta zube a kujera daidai lkcn daya fito daga É—akinsa cikin yanayi na tashin hankali ya matso saboda ganinta da yayi zaune jikinta sai rawa yakeyi tana kuka tsugunnawa yayi gabanta yace “kuka dai kuka dai Wyf meye yayi zafi?” Janyewa tayi ta miÆ™e ya riÆ™ota da sauri yace “wai meyene?” Bata bashi amsa ba ta kwace tayi ciki a guje yabita da sauri ta datse Æ™ofar ya buga yaji ta sanya mata key jinjina kai yayi ya juya zai fice yaga wayarta a yashe a Æ™asa ya É—auka ganin video nayi yasashi neman guri ya zauna ya zubawa wayar ido miÆ™ewa yayi a razane yace “ya Salam ya haka?” Da sauri ya goge jikinsa na rawa ya fice daga gdan ya nufi part É—in Maryam ya shiga ya tarar dasu ita da Hassy sunata busa shisher.

 

DamÆ™ar wuyan Hassy yayi ya bugata da bango yana huci idanunsa sun kaÉ—a sunyi jawur ihu Marry ta fasa daya janyo hankalin Mom ta shigo a guje suka nufeshi suka Æ™waceta daÆ™yar tuni ta suma jini sai bin fuskarta yakeyi Abdulmunaf ya kamashi ya riÆ™e yana Æ™oÆ™arin Æ™wacewa yana cewa “wlh idan yarinyar nan batabar gdannan ba saina kasheta Mom kice tabar gdannan” kamosa tayi tace wai meye yake faruwa ne kaifa baka iya fushi ba koma meye tayi maka ai taci arziÆ™in matarka”
Suna tsaka da tattankawa da Mom da Abdulmunaf wani bafade ya shigo ya zube a gabansa yace “Ranka shi daÉ—e Gimbiya ta fice daga sashinta da alamun kuma bata cikin nutsuwa” wata zabura yayi a guje yayi waje yana cewa “ina? Ina ta tafi meyesa kuka barta ta fita” nandanan suka bazu a gidan lungu da saÆ™o suna nemanta basu ganta ba abinda ya bala’in tashin hankalin Abdu tuni jiri ya É—ebeshi yayi baya luuuuu ya faÉ—i nan fah King Abdul’Mutallab ya shiga tashin hankali ganin É—ansa yana neman rasa rayuwarsa take yasa akabada cigiyar nemanta.
Amma ina ta gaza ganuwa.

 

*********

Ita kuwa tunda tabar part ɗin nata ta nausa wani ɓangare na gdan sarautar taje ta zauna cikin wasu bayi dake keɓance a gdan basu santa ba saboda haka bata sami matsala dasu ba sukayita kallonta suna mamakin inda ta fito.
Shugabar bayin ta samu tace tana buÆ™atar kayan aiki aikuwa basuyi musu ba suka bata tasa ta koma gefe ta zauna tanata kukanta me taÉ“a zuciya wannan bala’i ya isheta gabaÉ—aya rayuwar gidan tayi mata Æ™unci mijinta farkan yayarta ya kwanta da ita ya kwanta da yayarta wannan wacce irin masifa ce ita meyasa komanta yake zuwar mata da tsanani tabbas ko ta wanne hali sai tabar gdannan itakam ta hÆ™r da zama dashi bazata iya kallonsa da wannan mummunar kamar da yayima kansa ba bata taÉ“a tunanin har yanzu suna tare da Hasina ba.

 

 

Post a Comment for "Wata karuwa 31"