Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Tantiriya a Gidan Yari Book 1 Paga 96-100



🏫 TANTIRIYA 🏫

        A GIDAN YARI


 BOOK 1

               

                 96-100



Official


By

AsmaBaffa 


SADAUKARWA NE GA

AIDA MAMAN TASNIM



Page naku ne


Uwar Batoola

Hafsa Abdullahi

Hajjafatty

Hajjora Investment



Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/LAizQA6PofSLoFhQ7XeaQx 


Ina kuke masu burin suga sun kawata gadajensu da hadaddun bedsheets? Ko Kuma blankets kike nema? Masu aurar da yara ko kannai da ke kanki uwargida indai kitchen utensils kike bukata

To kukanki yazo karshe.kuyi joining group din R&U exclusive kitchen and more

Ku more wa idanun ku da kayan kitchen Yan yayi na gayu da  zannuwan gado na kowanne kasa Zaki samu  acikin farashi Mai sauki 

Kuma Maza Bata barku abaya ba idan Kuna bukatar a hada muku lefe nagani na fada na amarya Kona  uwargida wato na fadar kishiya duk Zata hadamuku acikin kwanciyar hankali.idan ma akwatunan kawai kuke bukata duk inkuka tuntubi Rumaisa zaku ganewa idanuwanku

 Tana Kano state Kuma Tana tura Kaya kowanne state afadin nageria harma da kasashen da muke makwagtaka dasu

Zaku iya tuntubarta ta wannan number

07034559202



  Naila ko Dan baccin wahalar data fara sai mafarkin Spark take yi ya rike ta Kam sai ya sake yi tana ta ihu,ihun mafarkin Naila har a zahiri Spark yaji ta kwala ihu,ta mike zaune a firgice tana kuka a mafarki Ashe har a gaske kukan take yi,farkawa yayi ya kunna light yace mene? Mugun mafarki nayi wash Allah ashe bada gaske bane bacci kake yi ma Alhmdllh,wani Abu ne ya sameni a mafarkin? Naila tace ba a fadar mafarki kar ya faru a gaske abin, kwanta kawai,Spark yace ke ai yanzu tsoronki baya wuce sex,Abu sau biyu kacal duk kin takura,sau Daya Kullum kacal amma duk an rasa gane kanki,Naila tace baza ka gane bane wannan abin Dan banzan zafi wlh gwara wata azabar da wannan kalar,haba ai gwara kunama goma su cije ni,tunda nasan zafin kunama,to gwara goma su cije ni,Spark yace wai wanne magani kika bani ne? Naila tace wani magani ne nima bani aka yi,yace Ina so Dan Allah ki Kara min,a Ina ake siyarwa? Naila tace ban sani ba nima sadaka wani ya bani,bafa Sha zanyi ba na rantse,Naila tace ai yanzu Allah Daya zaka fada min na yarda akan dai wannan kwalbewar taka bazan taba yarda ba,anjima kace aljani ne ba Kai bane,dariya yayi yace to shike nan,zauna muyi Hira tunda mun tashi,Naila tayi kwanciyarta,da sauri yace ahhhh....ta tsaya da sauri yace mene haka Kuma zaki juya min baya haka aka ce ,shine Kuma sai ka tsoratani kayi Kara,Rahmar Allah nake nemar miki,kullum sai Lada nake sawa kina samu,Ana ta kisan arna,da gobe ma zaki bari ai da an kashe na Yahudawan England,Naila Kwanciya ta gyara a jikinsa,Tashi yayi yace kin tuna min da wani aiki wlh,laptop dinsa ya jawo tare da kunnawa ya zauna a gefen bed,yace kwanta kiyi baccinki.

   Tace nifa Ina Nan ba Wanda zai danna waya ko wata laptop Malam,ka gama Shan dadi ka jawo wata laptop wlh baza kayi aikin ba sai kace Dan Yahoo,dariya yayi yace aikin Office dinne fa kudi zan samu,tace a hakura da su,ko ke da kudin Nan zasu kare watarana sai munyi fada,kince na kawo nace babu, kina gajiya zaki fara min tsaki.


    Naila tace ai da Office din kake tafiya ka yini a can yafi,murmushi kawai yayi yace kina takura min zan tashi nayi maganinki,Hajiya Naila Tantiriya, dariya tayi yanda ya Fadi Sunan,yace ana taba ki sai kuka,Abba da yana ji ya isa ya jiyo kiransa da kike yi,Naila kamar mage ta dawo jikinsa ta kwanta,ta dauki wayarta,tace bari nayi tsokana,Mohsin ta kira,kira yafi goma bai daga ba,tace to maye yanzu haka ana can ana ta kokawa da Nono,Spark yana dariya yace kamar ba Yayanki ba kin takura Masa,Naila tace Yana ta min masifa,yaki dagawa,kafin ta rufe baki ya kirata back,ta daga tace Yaya barka da dare,lafiya da tsohon dare haka? lafiya Lau dama kira nayi nace Yaya Amaryar, Muryar Beauty taji tace kalau nake munafuka,Naila a ranta tace wallahi Beauty ita dadi take ji ni kuwa zafi to wai ya haka ne ni.


     Yaya bawa Beauty wayar, ya mikawa Beauty ta karba,Naila tace karki sani a handsfree ki rage karar waya,Beauty ta rage volume,Naila tace to ya Sweet din,Beauty tayi dariya tace ai ni ana min sau uku na warke na dawo Jin dadi,dama karya kika yi mana kika ce da dadi ashe sai zafi,tace ke dalla banza ai sai anyi sau uku,duk zafin da kike ji indai ya dawo ki yarda daga shi shike nan sai dadi,Naila tace kin tabbata? Serious fa nake fada miki,shi yasa ko addua ake cewa ka maimaita sau uku ashe shima haka,Beauty tace kwarai kuwa ki tambaya kiji,amma da farko dai boye miki nayi yanzu na fada miki gaskiya amma Dan Allah karki fadawa Chika,kawai kice da dadi,Naila tace yaushe zan fada ai wlh sai kowa yaji a jikinsa shima ko wace ba wacce zan fadawa gaskiya,Mohsin ne ya karbe wayar yace wai ke Ina mijinki ne,auren Nan kuwa kina bin dokokinsa ma kuwa,Naila tace to ba an gama ba munyi da wuri tun dazu na Hana shi ne da zaka ce wani na dameka, na daina kiranka ma,Mohsin yace indai kiran dare ne karki Kara bana so,bacci nake kika tashe ni,ba wani bacci idan bacci kake na dige wlh ba bacci kake ba nasan me kake yi kayi shuru kawai kar na fada,Mohsin dariya kawai yayi yace laifi nane da nake wasa dake ya kashe wayarsa.


     Spark har ta gama Yana aikinsa,tea yaje ya zubo a kitchen yasan yanzu ko yace taje ba iyawa zata yi ba,cup biyu ya hado ba Madara yasha hadin su Na'a,Naila ta kurba tace waye yace ka dinga Sha sai ka Kara karfi kazo ka kasheni,ka kiyayi gargajiya ba kyau,dariya yayi yace kefa kika dafa da kanki a flask na gani,to daga yau ya haramta a gidan nan,yace danyi hugging Dina ta baya,Naila sai Gani yayi har ta koma ta kwanta tana lulluba da bargo,shayinsa ya shanye ya kashe laptop din ya kasa aikin ma.

   Cikin bargon ya shige shima tare da kashe light,jikinsa ya jawota ya rungumeta,tana jin Hallare a mike,tsoro ya kama Naila ko motsi bata yi a haka bacci ya kwashe su.


     Washe gari Rafeeq gidan Spark yazo,Naila ana kwance an cakare da gayu cikin Leshi, an zurawa tv Ido a zahiri a zuciyarta Kuma ba kallo take ba tsoron yau take yi kawai,tana nazari shekaran jiya Spark yayi,jiya ya sake yi watakil anjima ma yace,a ranta tace ni naga maganin kaka ganin Ido na.

  Har Rafeeq ya shugo Bata sani ba sai da ya buga Jikin kujera sannan ta kalle shi da sauri,yace lafiya kuwa Naila? murmushi tayi tace lfy mana me ka Gani? ta mike ta zauna a gajiye,yace ba komai kina ta tunani ke kadai ne ai har na gaji da Sallama, kallo nake ban ji ba,Ina Spark din? yanzu ya fita zaije gaida Mummy,Yace okay, me yake damunki ne yanzu naga bakya kiriniyarki,kallonsa Naila tayi tace amma kasan ni yanzu Auntynka ce tunda yayanka nake aure,Rafeeq yace to sannu Aunty ke kanwata ce ta nawa,Number Chika zaki bani.

  Wayarta ta jawo a gefe ta bashi number Chika,yace me kika dafa ne kin San ni daga School nake,Naila tace ai kuwa anyi Baki Yan ganin Amarya sunzo saura na Spark Yana kitchen,yace idan yazo kice na cinye,Naila tace to.


   Yana shiga kitchen din yaga wasu miyagun flask shi kanshi sun birge shi sosai an jere su da wani glass bowl,ya bude yaga wata farar shinkafa,ya bude dayan yaga nama anyi farfe su,ya bude dayan yaga stew tana ta kamshi,bowl din ya bude yaga salat ta zana love da tumatir din data yanka ta jera su sun Bada love a tsakiya,Rafeeq yayi dariya yace wato mu sai an nuna mana iyakar mu gwauraye,abincin ma Yar kwalliyar baza ayi mana ba a girki,fridge ya bude yaga fruits duk ta yanka,kankana,Apple,Abarba,gwanda suma duk da wani abin yankawa me Bada shape na love ta yanka,gashi komai Dan dai dai mutum daya,Rafeeq yace kauna ya dauki pics sannan ya ebo abincin ya zauna ya cinye tas Naman kawai ya rage ya turawa Spark ta Whatsapp yace kayi hakuri ga girkinka nan na cinye love din da aka zana Maka ni kam,Spark ya duba ya gani love din ya kalla kawai yaji haushi an bayar da abincinsa,Rafeeq Yana gamawa ya mike yace idan yazo ki gaishe shi,Naila tace to a gaida school yace zata ji ya fita.


     Bai dade da fita ba Spark ya shugo,gaban Naila sai da ya Fadi,tsokanarta yayi yace to tashi muje Duty,a kasa tayi sauri ta durkusa tayi kneel down tare da daga hannaye tana rokonsa Dan Allah ka bari na warke,muje asibiti a baka maganin control,wlh ban San Kaine Ashraf ba na bawa Chika ta saka magani a abinci Kaci,sabo da na kashe ma Hallare Dan na rama akan Dan Mummy ashe Kaine,sanda nazo gidan Nan magani nazo nayi Maka ka warke da na gane Kaine, Spark yace wai Nan nufinki ramuwar Nan dama da kika ce zaki huce a kansa ita kika min? Naila da sauri ta daga Kai tana hawaye tace itace wlh ban San Kaine ba,Chika ma Bata San Kai bane sai da ta zuba Kaci,shine maganin baiyi aiki ba akanka ba tunda Kai Hariji ne sai da kayi aure ranar farko anyi Nisa sai Hallare ta daina motsi dama to nazo da maganin ciwon shine na baka ka Sha,Shi yasa baka iya hakura haka Dokar maganin yake Dan Allah muje asibiti a baka na control,Spark yace to ai ni wannan gata kika yi min ,a rage min sha'awa na Saba a haka ni godiya nake wanne course ne wannan? Naila tace ban sani ba,makaranta zan biya miki ki karanta shi sabo da ni,murmushi tayi tace a'a da sauri.


  Okay Kaka ke badawa na tuna shi kika bawa Mummy kenan ta bawa mijinta? Tace nashi kalar daban ba irin naka bane,yace Ina irin nawan? na zubar da su a shara wlh yau da safe,Spark ya tafi wajen Dust bin Yana dubawa duk ta zazzage magungunan daga ledar ta zubar ba dama a samu,yace sabo da me kika zubar? Zafi wlh azaba ce ta yi min yawa mene amfaninsu,yace to ai wajen Kaka zamu je a karbo na control kin San hakane Baki fada min ba,sai ai a nemi magani idan na miki illa fa,Naila tace illa ai an Dade da yinta,ai kuwa gobe tafiya wajen kaka ta kama,amma yau dai kafin goben Kuma sai kin sake hakuri bazan iya kwana da yini haka ba,kinwa kanki ba ruwana kece kika yiwa Kanki.

   Naila ta zauna tana sharara uban kuka,rungumeta yayi yace nima zanyi kuka Spark harda shesheka,tace bana so Allah,yace Ina so Allah akwai dadi,kina fara Jin dadi sai nayi yanga kafin na miki,Baki ta murguda tace wani dadi za a ji a wannan azabar.


     Alright it's okay kinji bazan yi ba sai kin warke Inshaallah bari ki gani ma,a gabanta ya dakko ruwan ya Sha maganinsa da ya karbo wajen abokinsa Doctor,sabo da yaga Naila tsoronsa take ji, sai da ya Sha sannan yace Ina abincina? Kanin ka ya cinye,haka akeyi sai a dinga bayar da abincin me gida? wayarsa ya dannan tare da nuna mata pics din abincin yace sai ki bayar a cinye min love dina,sai a dafa wani ai tunda yau ba Kwalbewa ai komai me sauki ne.

   Abincin ta dafa Masa me sauki,yace kar a sake bayar min da abinci,kannenka ne fa na isa na hanasu abin yayan su,yau Naila taci sa'a ya Sha magani baiyi komai ba,haka ya sake kwana na biyu baiyi ba,kamar zaiyi hauka haka yake ji,amma yayi alkawari sai ta warke zai Kuma,Naila an saki rai taji sauki sosai har na kwana uku,an daina tsoro, ta zaci aikin magani ne shi kuwa Spark ya Kara da hakuri ba ya shan magani,sai aikin kallonta kullum Yana taba ta yasan baza a kare lafiya ba,shi yasa yake dannewa, ganin ta sake a gidan yau ta fara wankan kana nan kaya,tasa wani tight black,sai Yar riga me siririn hannu wacce ko cibi bata rufe ba,gashinta da yake ta tsayi ta gyara ta kama sannan ta fito tana fitowa,ya shugo gidan, wow taji ya furta, Naila harda canja tafiya,tana tafiya chakwas Chakwas a gabansa ta tsaya ta juya harda yin tafiyar sarauniyar kyau,Mayen har ya susuce,  bayan ta juya tace ya ka Gani ka ci sadakinka,dariya yayi yace ai tun a daren farko na cinye sadaki na yanzu Riba zan fara dorawa daga nan wlh har Ribaa sai naci, waist dinta ya kamo tare da mannata a jikinsa,Mummy ta sake zuwa tana knocking,Spark yace ai Kuma na shiga uku Dan dadin ma baza a bari naji ,wayarsa yayi connecting da Speaker kawai kunna kida,yace a rayuwa ba a barina na huta da iyalina,Naila tace bari na saka hijab,yace bari na duba idan macece ko wacece ba wani Hijab,kinyi kyau Ina son kallon matata a hanani sakewa, lekawa yayi ta Yar kafa ya bude kofa Mummy ta shugo.


    Naila harda durkusawa Ina yini Mummyna, Mummy wata Harara ta watsa mata tace da ban yini ba Kya ganni Fitsararriya,Naila ta share tace Ashe Kuma haka abin Alkhairi ya samu an samu miji Allah ya sanya Alkhairi,Allah ya Bada zaman lafiya,mun kusa yin Kani ko Kanwa Baby ta dafa Kafadar Spark,tace Inshaallah namiji ne na farko, Spark Mummy ya kalla yaga har wani murmushi take yi,ta Kalli Naila da kulawa tace Yar Nan ya gidan? Sabo da ta yabi aurenta,fatan dai kalau kuke zaune ke da Mijin naki,ai na ganki ma da lafiyarki,Naila tace kayya Yar lafiya dai Mummy,karfin hali nake kawai,Mummy tace zaki Saba ne duk da haka muka Saba,Spark yace Mummy wai mene haka,yarki ce fa,to kunya ce take cutar mu hausawa baza mu dinga sa yaran mu a hanya ba,Mummy na magana Spark Yana can bai ma San tana yi ba ya kafe Naila da kallo.


    Mummy ta kalle shi kawai ta Kalli Naila Dake ta faman Masa fari suna ta magana da Ido ba Wanda ya sake kula Mummy, Naila ce ta mike ta kawowa Mummy kayan motsa baki,Mummy ta kallon su tace nifa kuyi hakuri Mima nake jira biki saura 2days zamu je Inda za ayi Dinner shine nace mata mu hadu a Nan,Spark yace ai da daga bakin gate kika jirata zata fi ganinki,to a Nan nayi niyyar zama,Spark shuru yayi yace da Naila zo ki min tausa,Mummy tace wlh ba a gabana ba wanne irin iskanci ne,a kanka aka fara aure wai wannan wacce Maita ce haka,Naila ce ta tashi ta shige bedroom ta barsu suyi hirar su, tana tafiya Mummy tace to ai sai idonka ya huta ta shiga bedroom,karfa ka kashe musu yarinya ka dinga bi a hankali,ba haka ake yi ba,ka dinga daga kafa please,Spark bayan kunnensa ya daga kawai wai ta wuce ta Nan,duka mummy ta zuba Masa a baya tace wato baza kaji ba,Yace na ji mana tundan Ina jin abinda ake fada.

    Mima ce ta shugo,Spark yace Mummy ga yayarki nan tazo,Mima ya kalla yace tun dazu kanwarki take ta jiran ki,Mima tace ke taso mu wuce sauri nake yi,Spark yace ai gwara kuje dare Yana ta yi,shekaru sun ja kar duhu yayi ku kasa Kai kanku gida.


    Kofa ya bude musu yace ku gaida gida ya rufe kofar ya dawo,,Mima tace ni wanna ko ayu na Haifa ne,wannan jaraba haka,Mummy tace akan wannan Yar iskar Yar Fulanin dajin duk ya zauce.


  Naila ya kira Honey.....Naila ta fito tace nifa bana son wani suna sai Baby,ni a soyayya idan ba a ce min Baby ba sai naji kamar wata gardiya Allah ta furta da shagwaba,dariya ta bashi wato sabo da ya kyaleta ta huta taji sauki shine take faman wannan salon sabo da ya rantse sai tayi 7days,gashi just 3days aka yi ya gama sarewa,Jawota yayi ta zauna a cinyarsa,tace ka Sha maganin kuwa? Yace na Sha mana,Naila taji dadi,Bata San sau Daya ya taba Shan maganin ba,har bacci yake kasa yi sabo da jaraba,jiya Sallar dare ya dinga yi.


      Naila ya kira Babyyyy....tace Na'am dama yanzu nake cewa gwara nayi azumin kaffarar nan bazan iya hakuri ba,ki tausaya min,Naila mikewa tayi daga jikinsa ya sake fisgota ta fado kansa,tace Dan Allah kayi hakuri na warke wlh ban warke ba,ko mene zan Maka ka kawo sai a barni na huta,yace nooo ni gaskiya a'a,wannan ba matter ce ta boyfriend and girl friend ba Baby,matter ce ta aure,Naila ta saka kuka tace ni shike nan bazan yi walwala ba,Spark yace wannan ai itace walwala da shanawa Baby,ki tsaya ki nutsu Dan cikin Nan na zamani kema ki samu bakya ganin yayinsa amare suke yi,ko wacce ki ganta da cikinta tayi kyau abinta,Naila tace cikin ne ake wani kyau ni wlh bana so zafi,Baby abin nan...ehmm...Yama sunanta Hallare din Nan taka bata wasa bace,tayi girma da yawa.

   Spark ya jawota Yana lallaba ta,Naila tace ni dai zafi a canja salo,Spark yace okay indai Style ne ai sai a canja,amma fa wannan shine kawai me saukin,Naila tace ba wata hanya? Kaga dadin duwawu kenan guda biyu ko Allura za a yiwa mutum idan aka yi a Nan barin sai gobe a canja Daya side din,Spark yace wannan hanya Daya ce Dodar daga Channel har cikin gona.


   Kamar zaiyi mata kuka ya marairaice tace ni ya zanyi idan na mutu shike nan ka huta ai,nidai bazan gudu ba ato kaina akwai tauri ba Inda zanje in ka tausaya min ruwanka,Spark yace zanji Tausayin a gaba,muje ke da zaki samu Lada idan nayi mu karkashe arna,mikewa yayi yace muje Babyna,Naila ta fara tirjewa ya rike hannunta tana tirjiyewa tana wash zafi....ya wani marairaice shike nan tunda so kike na mutu,ya rike mararsa Yana Kara,Naila tace muje amma da ka bari ko Juice mun Sha,yace akwai babban Juice Allah ya miki shi na sha wannan, Naila tace Juice Baby yace so sweet muje na Sha a ciki.


   Idonta ya ciko da kwalla ya tasa keyar ta gaba har bedroom,tace ni yau a zaune za ayi nafi Jin sauki,yace ae zai fi sauki kuwa,suka tafi suna shiga ciki,Naila tace irin waccen zafi a canja wani,yace zabi da kanki tace Ina laifin ma bend down ai zaifi,yace ki dai zaba karki ce na cuce ki.

   Naila tace gwara nayi bending down tsaya daga nan,Spark yace shike nan Kuma daga zuwa sai afkawa tab ai sai Juice din ya fito,Naila ta zura Masa Ido tace tace Kai Spark duk taurin kaina dole na fara guduwa kwana uku kacal hutu,Spark yace wato ma banyi abin kirki ba ko?


    Magriba tana

 gabatowa kayi kayi,Spark yace kina tsaye a Jikin Kofa Ina gefen bed kina ce min nayi nayi,karasowa tayi a tsorace tace ni bana son abin nan ka hana Kuma a tsaneka ko wata kwartuwar me rariyar Bado tazo ta tayi gaba da mijin,.

    Spark fushin karya ya yi yace na hakura na fasa jeki kawai ya ci Magani,Naila tace sorry,kin kulata yayi,hannunsa ta rike tace nace kayi hakuri zan yarda,yace you sure? tace ae a'a ae,tsaki yaja yace to jeki,Naila tace na tabbatar na yarda 100%.

   Oya come....Naila taje tace su Hallare manyan arna kune da garin,dariya Spark ya danne,yace zo kiji Yan matan Abba Yar budurwata,Naila tace Ina wata Yan mata ni ka daina yaudarata ka gama ragargaje waje kace Yan mata,Budurwa yan matan wa,duk burwa ta kirki haka Badonta yake? tsakani da Allah haka yake? ni nawa haka yake da Sanda Ina gidan ubana,karka sake ce min budurwa na wuce ajin budurwa,kana zubar min da mutunci,wahalar da Nasha budurwa ta Santa ne indai ta kirki ce,sai ka dawo kana ce min budurwa kana rage min daraja,duk budurwa aka ganta da namiji ba sunanta Karuwa ba,Good House wife ce ni,kullum sai an rubuta min Lada kala kala.


    Tana surutunta ya jawota jikinsa ya da wayo da wayo ya rinjayeta suka fada romancing sosai,Naila ta kawo wuta da wuri,tana cinyarsa suna facing juna duk ba kaya a jikinsu,tuni ya raba su da kayan,Naila taji dadi tace yanzu abinda za ayi dadin Nan fa bazai yuwu ka dinga kwashewa ba ni Ina Shan azaba na daina kunyar nan,Ka samu bado ka goge shi tas da Hallare bada cewa nayi ka shiga ba ka gane ai yanda kake min wayo sai kayi ciki to ba haka ba uhm uhm yanzu sai naji dadina tukun sai Kuma mu tafi wajen kukan,Spark ya dinga dariya yace kin samawa kanki mafita kenan,a ransa yace zaki bayani,Yanda tace haka ya mata da kanta tace ni ka shiga ai kuwa Spark dama shi jira yake Yana shiga tun kafin ma ya karasa ta fara ihu da kuka,ai ba style din nan nace ba me sauki nace ayi min,tana ta faman ture shi tana kuka,Dama ya kwana har uku baiyi ba,ai kuwa yau ma ta fadawa mutanen garinsu,jego ya dawo sabo Dan wannan karon da kanta ta gudu ta canja daki,ta kulle da key,Spark yace Inama kin tsaya da yau wlh har second round Dan ni yau abin ma yafi na kullum,Naila kuwa tana kulle kofa tace Ina na sauke taurin Kai,baza ta sabu ba,bari in kira kaka kawai a San yanda za ayi,Wayar Kaka ta kira Yana dagawa ta fashe da kuka,ta hau bawa kaka Labarin tun zubawa Spark maganin sha'awa da suka yi har zuwa first night,Kaka yace me yasa tun farko baki fada min ba,ai ba wannan zaki bashi ba,kinyi ganganci amma sai dai kiyi hakuri ko magani ya sake shi mijinki haka yake,idan ba jarababbe bane to da kina zuba Masa wannan na farkon zata daina aiki ko motsi amma tunda kika ga haka ai jajirtacce ne Naila,Banga abin damuwa ba.

   Naila tace kawai Dan kana namiji Kai kaka me ka sani ma a duniyar,yace to kuwa dole gobe Goggo tazo gidan nan tunda bakya Jin magana.


    Spark ranar shi kadai ya kwana,washe gari bai ga Naila ba ta buya,har ta sake kwana na biyu duk ya damu gidan ya Masa zafi ya rasa Inda zai sa kansa,yaje yayi yayi ta bude taki,Goggo ya kira a waya ya fada mata komai,Goggo tace in kaso ma gobe zanzo garin,ai Kaka ya fada min ,Spark yace Goggo gobe tayi nisa tun shekaran jiya da ban ganta ba,Goggo tace in ka sa tsiya zan fasa,yace na hakura Allah ya kaimu.


    Duk da haka Spark Mohsin ya kira dama dake mazane ya goyawa Spark baya,ya kira Naila tana dagawa sai masifa bani ba ke tunda baki San me kike ba,Ina soyayyar taki da kike Masa? Naila tace ta Kone kurmus na kankare kanzo na watsar,wai da zaka ce Lallai na hakura kana da Badon ne ko naka ne jikinka ne,ku kyale ni na huta na warke wlh bazan iya ba,Bana warkewa ake sake yi ni baza a tausaya min ba,Mohsin sakkowa yayi ya dawo lallashi da kyar ya shawo kan Naila ta bude kofa ta leko a hankali,Ido biyu suka yi da Spark.


    Suka tsaya suna kallon juna sai kace Wanda suka Shekara basu ga juna ba,tace Ina sonka Baby Dan jikinka gwanin birgewa kamar kar na daina kwanciya amma Hallare ta hanani naji dadi,ana ta Amarya Amarya amma Kuma Amarya Ina, yace kin fiye gaggawa sau nawa aka yi kwata kwata uku kacal amma kece kike complain,har 3days nayi ban taba ki ba good 3days kawai dan ki huta,ba wai Dan bana so ba fa, karki tunanin magani nake Sha na iya hakura,ba maganin da nake sha,Naila ta kalle shi tace to ya zanyi yanzu dai Kaji haushi? Juyawa yayi zai tafi ta rike shi da sauri tace I'm sorry,wlh Ina so kaji dadi kasawa nake yi zafi,Spark ga saurin fushi yace yanzu dai akan haka kike kulle kofa kina buya? to ki daina ki sakata ki Wala kiyi amarcinki.

   Naila tace to ayi amarci haka ba Yar tabe tabe,ta bashi dariya kawai ya danne yace a'a kiyi ta hutunki,kawai ya wuce bedroom dinsa ta biyo shi,fushi kayi wai? akan me? Dan Allah ki rabu Dani,abinci Yana Kitchen kije kici to ki daina buya kina dakko drinks kina sha indai Spark ne bazai Kuma taba ki ba,Naila tace ahhhh to wa zaka taba me kake nufi?


    Files ya kwaso da yawa da laptop ya dawo Palo ya zauna da biro Yana ta aikinsa,duk da Yana so ya shareta amma aikin ma ya kasa yi sai dama dama yake.


    Yana kallonta taje tayi wanka ta chakare cikin riga da skirt na atamfa ya mata masifar kyau Sabuwa gal na lefe tana kamshi ta fito,ta wuce kitchen harda Jan gashinsa ba tare data waigo ba tayi gaba,ya bita da kallo har ta shige kitchen ya kasa dauke idonsa.

  Take away ne lafiyayye ta zauna tana ci tana kallon film,har ta cinye abincin bai kalleta ba,abin ya dameta sosai Yar yabawa ba ayi ba,Baki ta turo gaba tayi tagumi,yaki kulata har wayarsa ta hau Kara,ya duba yaga Mummy shi ya manta ma gobe Dinner, ya daga Dake yau anyi fada da Amarya ya tsaya ya Dade suna ta hira da Mummy harda dariya,tace gobene dinner saura kaki zuwa,Yace Allah ya kaimu,tace jibi daurin aure da Kai Amarya,Spark yace da tariya dai wanne Kai Amarya Kuma,Mummy tace to da tariya tunda Kai komai nayi ban iya ba,yace Allah ya kaimu.


    Yana waya bai ma San Naila ta dawo jikinsa ba ta Dora kanta a kafadarsa,ya janye kafadarsa,yace mene haka yanzu ina tabaki ki fara kuka ki daina zuwa jikina ki rabu Dani ki huta,hutu kike bukata na takura miki abeg you ki huta abinki, Naila tace shike nan daga naji zafi na nemi hutu ba uzuri ba komai,har yaushe aka kawo ni gidanka,ban San kowa ba a garin Nan bani da kowa nace Ina sonka naji na Gani aka baka ni shine kullum Ina yarda Dan kawai na nemi hutu naji tsoro na buya sai kaji haushi ko sati ma sai gobe zan cika sati a gidan Nan amma har ka fara nuna min....ta fashe da kuka....tausayi ta bashi yace to ba fushi nake ba so nake na baki space ki huta ki daina Jin tsorona kina kulle kanki a daki ki kwana ki yini baki fito ba,idan akace nine silar Hakan ai bazan ji dadi ba,nafi so kullum muna cikin farin ciki,nasan Ina takura miki da takura shi yasa tunda ta Kai ga haka ai ya dace Kuma na hakura ko da zan cutu,idan nace normal zamu na romancing etc bazan iya hakura ba ne,Kuma ni ba fatana ko yaushe naga kina kuka ba,bana son korafi ni,Ina zuwa kullum sai munyi jayayya munyi kokawa an Kai ruwa rana ina dalili Naila.


    Naila tace wannan tace wancen yace shi ba haka yake nufi ba kawai ta huta shi dai bai sake tabata,ta damu iya damuwa,har ya gama aikinsa sai wurin 11pm ya gama aikin tun 8pm yake Abu daya,sabo da kar yaje kwanciya ma yaji Yana son sex.

  Naila taje tayi Shirin bacci ta fito tana ta jiransa tana Jin bacci taki yi,shi take jira kawai har sai da ya gama.

   Yace tashi mu tafi tunda baza ki kwanta ba,zata wuce gaba yace tsaya a baya tabi bayansa suna shiga bedroom ya kashe light tace da kayan jikinka zaka kwanta yace ae,ya kwanta ta kwanta kowa a gefensa yace karki dawo jikina Kuma kiyi ta hutawa.

   Naila a ranta tayi dariya sai nacin fadar tayi ta hutawa yake wannan ya tabbatar haushi yaji.


    Yau da kyar yayi bacci,ita kuwa bacci me dadi ma tayi,ya sake Jin haushi ganin har makara tayi,da sauri ya shirya ya wuce Office mutumin da ya dauki hutun 2mnths ko sati daya tal ya dawo aiki.

   Naila tace Office ya tafi ban sani ba,wannan anyi Hariji ya dawo ya dinga ta yi ya zanyi zan daina kukan,haba daga Dan Abu.


     Aikinta ta gama ta karya ita daya ta gyara bedroom dinsu sauran kuma Yan aikin suka yi,tana zaune da guntun wando Short da Yar riga tana kallo sai ga Goggo,tace Ashe da gaske kaka yake yi,ta bude kofa Goggo ta shugo da Leda viva ta magungunan gargajiyar su,Naila tana ta murna Goggo tazo tace Goggo zauna, Goggo tace Naila rashin kunya timbir haka,Naila tace ai Dan kece da wasu ne kafin na bude ai zan sa Hijab,taje ta kawowa Goggo kayan Kari ta hada mata shayi me kauri ta soya mata kwai da dankalin turawa,Goggo ta cika cikinta taf sannan ta gyara zama,tace gidan Nan yayi Naila Ina zamu bari wata ta shugo idan ba kaddara ba,Naila ki rufawa kanki asiri idan ba so kike mijinki ya fara neman mata ba.

 Naila tace Goggo wlh da zafi,ga abar katuwa,Hallaren tayi girma Goggo zafiiiiiii,Goggo tace to ai shine abin so Naila,shine cikakken namiji Wanda idan ya kira sai an amsa.


   Mata nawa akan ta mazajensu karama ce suka gudu suka kashe aure,wannan Naila itace take kashe auren mata da yawa suke tafiya neman me babba,ita ake so,a hankali zaki Saba,duk muma munyi da haka muka Saba,Ina fada miki zaki ji dadi Nan gaba kadan,ki kwantar da hankalinki ki daina raki da kwailo,Maza basa son korafi.


    Haba Naila Ina ganinki me wayo jaruma,da yawa suna Jin zafin kafin su Saba amma suna jurewa su hakura ba kuka,ba korafi ba tashin hankali da kulle Kai a daki,idan kinki ji Kuma Kinga mijinki dai irinsa mata ke nema matan banza suna Nan a gari,wata zata kwace miki miji a waje ko ya fada neman mata ko ya miki kishiya,Naila tace Allah Goggo? Goggo tace ae Naila ko so kike wata tazo ta shugo wannan kantamemen gidan Wanda bama fata.


   Ki rufa mana asiri ki rufawa Hashimu Dolo asiri Naila,ki bawa mijinki abinda yake so,wannan cinyoyin Naila ki dinga bude Masa,idan yace ki bude ki bude,uban mene a bado din nan ne haba Naila Ina zaki bamu kunya ki Bada mata,Ki daure idan Yana so ki jefe shi da Badon nan Naila,Goggo harda tafa hannaye tana mika hannaye tace ya Ilahi kukan uban me zakiyi Naila,Ina ganinki kamar wayayya ashe banza ce raguwa,duk tashen da kika yi Naila,duk gidan yarin da kika je kika Sha wahala sai ta bayar da Bado ce kawai zaki kasa,idan kika fara Jin dadi wala'allah sai kin fishi naci,Naila taji fadan Goggo tace yanzu Goggo sai ya min kishiya? da gudu ma kuwa,dama kishiyar ce da sauki neman mata nake jiye miki Naila.


    Kinga tashi muje Dan ubanki yau Dan iskan Badon sai ya warke muje,Naila tace ai fa naji sauki bai Kai na farko zafi ba,Goggo a na karshen nan da kaina nace ya shiga sai naji zafi Kuma ban San nace ba wlh dadi ne ya kwashe ni,Goggo tace ai kin kusa ma Naila ki daure kadan kinji,idan ya dawo ki lallashe shi ki bashi ya samu nutsuwa,ba na so yasan nazo ma,Muje kitchen a fara tafasa wannan zama zakiyi a ciki,suka tafi da Naila, taji kishiya duk ta rude.

   Ranar yini Goggo tayi tana gyara Naila,ta sa ta shiga ruwan magani ta zauna,ta Bata wani ta Sha,ta nuna mata yanda ake yi sosai zuwa 3pm ta bar gidan ma ta tafi gidan wata Yar uwarta a Nan Suleja gobe da safe ta koma kauyensu,Naila ta Bata kudin mota har da na kashewa da na kaka ma.


    Kafin Spark ya dawo gida ya dau kamshi ta ko Ina,ko wanne lungu da sako sai da ta turare ko Ina,da kuwa indai Yan aiki basu yi ba baza tayi ba sabo da kukan wahala da take yi bata hasala abin kirki,yau kuwa toilet dinma kamshinta daban,tazo tasa waya a gaba ana tsara girki ta gama kwalliyar girkinta da love da wacce tsiya,5pm take tunanin dawowarsa ta sani tun tana gida yace 5pm yake dawowa,amma tace nasan fushi yake yi bari na bari idan nayi Sallar magriba sai nayi wanka,Sai da tayi har Sallar Isha bai dawo ba.


   Taje tayi wanka ta saka wani guntun wandon fari da Yar riga me gajeren hannu,gashi ya Sha gyara ko Ina kamshi take yi,tana gama ta nufo Steps Yana shugowa,mamaki tayi ganinsa da wata shigar daban wacce ba da ita ya fita ba,Shadda ce me tsada ya saka wata ita ba fara ba ita ba golden ba,ya shugo Yana kamshi,wankan na daban ne wannan,lalacewa tayi tana kallonsa,yace wai Baki shirya ba? tace Ina? Dinner din Mummy,Ina Amaryar zanje Dinner,satina Daya fa yace to me kike a gidan,ki shirya mu tafi kawai idan kin zauna ma me kike yi,ga Abinci to Kaci kafin na shirya,yace na koshi ni,tace wai mene haka Dan Allah,idan na dawo zanci to,tace to ta juya ya fisgo hannunta ta dawo ya rungumeta yace ko a fasa ne? tace muje mana Mummy guda tana aure,sama ta haura ta fara shiri kamar itace amaryar,tasan bazai kaita make up ba baya so,da kanta tayi tare da daurinta,ta zabo Leshi kalar shaddarsa,tayi kyau sosai da sosai,sai yaji baya son ma fitar Sam.


  Amma haka ya daure ta karaso mayafin a hannu,Murmushi yayi yace kinyi kyau,tace hmmm kawai tana murmushi,kulle ko Ina yayi ya rike hannunta suka tafi,mota ya bude mata tashiga shima ya shiga Yana driving da kansa yau suka bar gidan.

   Tun kafin su karasa suke Jin tashin kida mata kuwa kamar anyi ruwansu,Yan mata zawarawa,matan aure duk gasu Nan,Basiru Kusa Ango,Naila kamar Bata San da auren ba bayan itace take bada kudin,komai me tsada Basiru Kusa ya saka,ya Sha kyau gashi me Jikin kiba ka rantse Alhajin gaske ne.


    Mummy taci make up ansha hular gashi doguwa ga dauri an mata me kyau,  kowa yasan tayi kyau ba karya,komai na Yan gayu,kalar kayan angon ya dace Dana Amarya,su Mima sai barin Naira ake yi,Dangi kuwa ko Ina sunzo,har babban yayan su Spark Khalid da matarsa suna wajen.

   Spark Yana shiga da Naila Khalid yace Shegen kaya wlh nasan za a rina,Spark ya karasa suka gaisa yace Naila ga babban Yaya,Naila ta gaida shi ya amsa da fara'a hausarsa Khalid Bata fita sosai sabo da aikin sojansa a can Lagos yake,yace karki biyewa yaro fa bashi da kunya,yarinya ce ke da kuruciyarki karki yarda ya Baki ciki da wuri kinji,Naila a ranta tace babban Yaya guda ana ta cewa shine me hankali,yace wlh gaskiya ne ba karya wannan yaron na Sanshi tun Yana yaro,Spark rada yayiwa Khalid yace mene haka Ina lallabawa zaka sa taji tsoro,Nan fushi fa nake yi so nake taji tsoro ta bani Kuma kazo kana yaga ni,yawa kake,Rafeeq ne ya zuro Kai ya hada da nasa Inda suke radar wai sai yaji shima,Khalid yana dariya yace Kai shege Banga laifinka ba ka Mori sadakinka,Spark yace na fara Dora Riba tuni kwana nan zan fara cin Ribaa,ribar sai ta ninka kaga na shiga Ribaa Kuma.


    Misam ne yake ta sintiri a wajen ya kasa zaune ya kasa tsaye kawai sabo da Chika tayi saurayi sun fita waje suna ta zanje da wani Dan matashi,shine yake ta zuwa Yana lekawa ya Gani ko sun gama zancen amma sai ya gansu tare,fitowa yayi daga ciki yazo ya samu Chika ya Bata rai yace ke me kike yi a nan,ni bazan yarda da wannan ba an bani ke Kuma kizo kina cin amanata,saura kwana nawa bikinmu saura sati daya amma kina kula wani ya miki kyau bani mukullin motata,Chika Kuma motar Misam tana wajenta ta mika Masa key din ya fisge kamar gaske,Mutumin matashin yace amma baki da halin arziki,yanzu bikinki saura sati daya kika ce min Baki tsaida miji ba,kin Bata min lokaci,har mota ya baki kike jawa,me yasa Baku da Amana ne Mata,Chika zata yi magana yace dakata wannan ko mijinki ne naga alama zaki iya cin amanarsa,ba a haka dani,nema cikin nema,Chika tace karya yake wlh,ga zahiri na Gani tunda yace ma ki bashi mukullin mota Kuma kin bashi jikinki na tsuma, ya ja tsaki ya juya ya koma ciki,Misam yana ji ya labe Yana ganin sunyi baram baram ya koma ya zauna wajen Rafeeq.


    Chika ta dawo ciki ranta a bace ta samu wuri ta zauna ita Daya,Misam ya kalleta suka hada Ido ya tuntsire da dariya ya mike yaje ya ajiyemata key din motar a table dinta ya koma ya zauna,wajen Rafeeq,Rafeeq yace ga wata nan ta shugo a'a'a kiriga wannan ta Shekara sittin ta bangaren Mummy ce wannan amma fa ta tara duwawu jibgi,wai wai wai Misam wannan ace Kuna sex tana riding on top Dinka,Misam yace Kai dai ka daina Bada misali a kaina,to ba Kaine Dan iska ba,Kai mene to yanzu tunda ka zauna kake kallon mata kana gulma,wa yace suzo su bude Jikin ai talla suke,wata tazo wucewa yace Yar tsila sii sii,budurwa ta rasa a Ina ake mata Dan kira ,Misam yace a haka zaka kare wlh,suna dariya,yace wai Spark harda wani kare duwawun matarsa ko uban me zamuyi da shi oho cewar Misam,Rafeeq yace ko ta uban waye sai na kalla ba ruwana, ba ni nace su sake su su fito ba,bari na tsokani Spark,kasan Allah ba a wasa da Spark akan matarsa idan ba so kake ya kwace jarinsa ba,Kuma wlh naji yace ya siya Maka mota ka kyale shi ya baka motar Nan lafiya.

  Rafeeq yace ai sai na tsokane shi Mayen mace ,yarinya sai tunani take ya kure mata maleji wlh rannan da naje ta bani tausayi,sallama nake bata sani ba,Kuma Ina kallo tana hawaye a boye,Misam yace ni bana tausayinta wlh dama yanda suke ta wani fitsara su ga masoya.


   Rafeeq ne ya tashi sai kallonsa mata suke yi suna so ya kyasa ga wanka a wajensa ba a magana,wajen Spark yaje Inda daga shi sai Naila a zaune yace Yaya baza ku Dan shiga fili bane bani aron matarka muje muyi liki,gwara na samu Yar rakiya kunyar mata nake ji sun zuba min Ido,Spark  ya kalle shi kawai ko kulashi baiyi ba,Mummy Amarya ana fili ita da Ango har rawa take yi tana chashewa a gaban mutane da girmanta,Rafeeq da Misam sai dariya suke,Rafeeq burinsa ya cika mata har sai da Ya gaji da kallo sannan yace bari na tashi na tafi gida yau idona ya samu sinadarin karfin gani,Misam yace sai gobe Malama Ikramatu zata zo,Rafeeq yace ai gobe kasan Allah duk wani sa Hijab dinta sai naga kirjinta gobe,Misam yace indai ba riga zaka cire mata ba ai da sauki,yace bazan cire mata riga ba ni ba irinka bane Dan iska,amma gobe Ikhram take ko sai na cire mata Hijab wajibi ne a zaune take,zan gani kalkalar da take har Jikinta akwai kalkalar ko babu.

   Misam yace Allah ya shirye ka,ni kaini gida yau a gidanku zan kwana,ba Bariki kenan?Uwar Bariki sabo da nace ka kaini gidanku.


   Naila da Chika ne suka kebe gefe,Chika tace ya amarci? Naila tace tsakani da Allah bazan iya boye boye ba ban iya ba,Chika da zafi wlh harkar nan da zafi,Chika tace ya Kai cizon kunama? Naila tace ai gwara kunama goma su harbeki lokaci guda,Chika tace mu ba ruwanmu indai za a Saba zamu bi layi kece dai raguwa,Naila tace Allah ya nuna mana,Chika tace Ameen,ya kika ga shiri ya hau gobe Basiru zai gwangwaje,Naila duk da ta zubar da maganin Kaka sai da ta ajiye na Basiru har da over dose za a yiwa Basiru sabo da ya tsumu sosai ya dagargaje Mummy.


    Spark bai dade ba yace su Koma gida suka tafi Yana ta Dan fushinsa Naila duk ta damu,suna komawa ya zauna a Palo,tace abincin Baby kazo Kaci baka ci komai ba tun safe,yace like you care,kin damu dani ne,Naila tace Dan Allah Kaci baka ci abinci ba,yace bazan ci ba na fasa na gaji ki rabu Dani kawai kije kiyi ta hutawa,ba Kya so na taba ki bakya so nazo kusa dake,ko yaushe complain kuka,bayan ki,kafafu waye waye ciwo ko yaushe, sai abinci zaki dameni sai naci ga babban abinci kin Hana,Naila tace to kayi hakuri zan yarda na yarda na daina kukan zan jure,amma Kaci abincin yace zanci amma in one condition sai na samu Bado,Naila tace amma da ka fara cin abinci,yace a'a ni ban yarda ba in kina so naci sai mun fara shiga bedroom naci Abincinki sai na dawo muyi maganar girki,Naila tsoro ya kamata ta daure tace amma da anci abincin yace mu fara zuwa naci abincin tukun sai na dawo wajen girki,bakya ganewa ne,abinci zaki bani naci sai na dawo wajen girki,Naila a sanyaye ga tsoro tace to shike nan muje,ya tasa keyarta gaba tana Jin tsoro tace ga abinci baka ci komai ba,yace muje dai,bamuyi wanka mun canja kaya ba,yace zamu yi na tsarki  duk wanka ne ai sai mu hada Dana sabulu.

   Maganar Goggo ta tuna Banda korafi da jayayya za ayi kishiya, Yana ta boye dariyarsa yaci nasara,bari na cire miki ma ya fara tayata duk ya cire ko Dan kunne bai bari ba,Jikinsa har rawa yake, Naila tana danne tsoronta yace calm down okay bafa yaki bane ke kin San sai nasa kinji dadi tukun,Naila tayi zuciya tace ke ki fara mana Tantiriya dake,rungume shi tayi Yana tsaye,ajiyar zuciya suka sauke lokaci guda a tare,ya shigar da bakinsa cikin nata,suka fara Murza juna,Boobs dinta da suke a cike bulbul ya kama ya fara sarrafasu,Naila sai lumshe Ido Kuma,har mamaki take bashi a farko finsa zakewa take yi,da kanta ma take gogenta,ta zauce ta fita a hayyacinta,kafafunsu sun Gaza daukansu Saman bed suka fada,Naila tana Sambatu Yana sa baki a bado Kuma sai ta fara wash....wayyo...shima sai wani yabo yake har ya samu a nutse ya shigeta Yana shiga tayi Kara,a hankali tace zafi....Bata bari yaji me take cewa ba amma cewa take zafi zan mutu,Bai gane yaren da take ba amma an samu afwa bata yi kuka ba sannan bata ce ya daina ba ta gaji,a dole ta hakura, amma kafita ta Sha matsa sabo da zafin take rike katifa Kam,Naila taji wuta dole ta fara wash...sai yaji dadi wani Kara Masa kaimi take yi ,ya tsani ayi dankam kamar gawa,tunda ta fahimci Hakan sai kawai tayi ta fada tana Nishin wahala,yau Spark yaga kokarinta ta bashi mamaki sai da ya gamsu matuka ya kyaleta,Naila sai da ta huta tace wayyo Allah aure ban san haka kake ba,Kafafu ta bude tace fifita min da Baki, ka surfe ni yau,na Sha sissika da surfe,Spark yace zafi? Naila tace ba abinda babu,da zafi,da azaba,da turiri,da huci komai akwai,Dariya yayi yace ban taba Jin dadi ba irin yau,ai ni sai yau ma nasan Ango ne ni,Naila tace uhmm...ba dole ba...da Baki ya dinga aikin fifita Yana Hura iska,tun Naila ana Jin salama da sa'ida sai ta koma Jin dadin abin,sabo da yana ta wasa da boobs dinta,tunda yaga ta fara mimmikewa tana makalkale shi,sai da ya tsaya da Baki ya jiyar da ita dadi,sai ga Naila tace da haka kake kullum ai da bazan gudu ba,idan na gama Shan zafin sai ka min fifita,yace to amma kin Dan fara sabawa fa yanzu ranar farko Dana biyu na isa na taba bado ko da harshen ne kuka zaki yi,Naila tace na matsu na Saba nima na huta,in kika Saba da to ya kenan? Naila tace za aci uwar Saba sai mun balla gadon Nan ranar,dariya yayi yace Allah yasa,yace abincina,tare suka yi wanka suka fito,suka ci abincin daga Nan suka kwanta a Palo suna kallo suna hirarsu ta masoya.


    Washe gari aka daura auren Mummy da Angonta Basiru Kusa akan sadaki dubu Dari,Mummy tace wata budurwar ma sai dubu ashirin wlh kudin Dan akuya ne sadakinta,Da Yamma har jirgi Rafeeq ya biyawa Malama Ikhram sabo da jaraba,shi yaje da mota ya dakkota tana shiga motar yace zan danyi ganganci da ke Malama sai dai kiyi hakuri ya dinga tafka gudu da ita a  mota kamar zasu kife,Ikhram ihu ta dinga yi a mota,wani abin idan yayi sai dai kaji kan Malama kummm a Jikin glass din mota ko ta rufta kasa,Kafin ya kaita ta Jigata sai haki take tun tana ya subhannallah har ta daina ta koma ta rike Rafeeq Kam.


     Rafeeq yace Alhmdllh Allah ya Kara wuta ya hantsilo da ita ta fado jikinsa,tace wai kwaya ka Sha ne Dan Allah zaka kashe ni,Rafeeq gangarewa yayi ya taka birki ji kake Kuuuuuuuuu kyaaaat....Malama ta fashe da kuka,Rafeeq ya kalleta yace sakar min hannu,da sauri ta saki damtsen sa data rike ta kanta sabo da wahala,kasan motar ya duka kamar zai dakko abu Hijab dinta ya tattaro ta kasa ya fyalle shi sama ya cire lokaci guda, yace Dan Allah ki dinga Shan iska haba Malama Ikhram,vest ya Gani a Jikin Malama da wando dogo tight ta tsuke ta dame,kirjinta sai shining yake,yace Kai Malama dama haka kike,wanne club zaki je?

   Ikhram kunya taji tana kokarin kwace Hijab dinta yace me zan gani Malama Abu hani'an haka,bra dinta ya kalla yace number nawa ce a Uba uban wannan kaya haka,Ina zaki da su Yar karama dake sai fuska kuyas,Uhmm Maida hijab dinki karki kwana kina min Alqunutu,ya sa mata Hijab din yace kiyi hakuri,ya tuna karyar Spark sai ya tafkawa mutum rashin mutunci yace ba yinsa bane Aljanu ne,shima yace  Ina da aljanu dama watarana sai naji Ina so na Kalli mace tsirara,Malama ta zaro ido dan ita dai bata gane wannan Rafeeq din ba.

   Motar ya kunna ya tuka a hankali suna tafiya,Malama ta zama gunki a mota,tsoro ma ya kamata ko Yan Yankan Kai ne,Yana driving Yana chating da Misam yace naga Kirji naga Malama da Shirin club akwai lauje cikin nadi Malama Ikhram dai ba Malama bace Kuma sai nabi diddiginta bazan taba yarda ta bar garin Abuja ba sai naga Ina ta dosa,Misam Yana ta dariya.


    Mummy kuwa da mata Yan uwa maza da mata an hallara Malama kawai ake jira,daga wajen Kuma za a kai Mummy dakin mijinta,Shi Basiru ma ya matsu domin tuni Chika ta bashi tsumi ya Sha,a haukace yake Mummy yake jira Ido rufe.


    

Yau Sadakar Bakwai shi yasa banyi da wuri ba



A dinga sharhi pls.





AsmaBaffa

Post a Comment for "Tantiriya a Gidan Yari Book 1 Paga 96-100"