Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Tantiriya a Gidan Yari Book 1 Paga 76-80


🏫 TANTIRIYA 🏫
       A GIDAN YARI

BOOK 1

                  76-80



Official

By
AsmaBaffa

SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM


PAGE NAKU NE
Maryam Ta Ado
Aminatu Yusuf Bawale
Rahama Mamuda(mmn Hajiya)
Hafsatbala864
Sailuba Abdullahi Sani
Lubaba



*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce  mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin  gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu  za ki yi godiya,  sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki.  Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka   kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in  abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin  Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga  cikin  abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯 
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa  guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
08089965176
07084653262



    Mummy Yan uwanta ta samu kaf ta tarasu ta sanar musu ta samu mijin aure,babban mutum ne me Kamala Kuma yana da kudinsa,murna suka tayata, Dan uwansu Namiji a ciki yace ai dama hakan yafi, zama ba miji ai bai kamace ki ba,shi yasa kike abinda kika ga dama amma idan kina da miji ya zama security dinki,Mummy tace wlh dake babbane ma yace turowa kawai zaiyi,Maman Rafeeq tace ai dai Kya bari ayi bincike ko,Mummy tace Dan Allah Kinga ni bana son bakin ciki,ba ruwanki, da girmana da komai idan ban sanshi nayi bincike ba waye zai min,ai bazawara irinmu mune kewa kanmu da kanmu zabi,ni nasan shi ya sanni nasan asalinsa, Dan Jigawa ne Kuma Dan Fulani,Allah ya tabbatar da Alkhairi suka ce mata tace Ameen,Yaya zai kawo kudi nan da kwana uku,Allah ya kaimu ya furta.
 
    Shi kuwa Basiru Chikar gayu ya Sanarwa tace Alhmdllh, Basiru Maza ka aureta, Tantiriya zata tsumaka idan ta tare ka kwashi gara kawai,Basiru yace ai na tanadeta Yar farar fatar nan tata sai ta koma ja sabo da dakuma da tumurmusa,Chika tace na gayawa Beauty tace Babanta ana biki zai koma kasar waje bazai dawo ba sai bayan wata hudu kaga lokacin inshaallah plan ya kare,yace Subhannallahi dadi kashe ni, Ashe zuwanki Alkhairi ne,karka nuna kana son kudinta shegen wayon son kudi ne da ita,Bata da kwakwalwa a komai amma akan kudi bata wasa,sannan remember ta taba kashe mijinta,dole a gidan a saka CCTV a ko Ina ba tare da ta sani ba,sannan ka kula fa sosai ,wannan karki samu damuwa tsab zan bi da ita,na fita iskanci,Chika tace to sai na jika.

   Spark Yana dawowa daga Kano Mummy tace yazo tana son ganinsa,a daren yaje sabo da yanda ta fada kamar babban lamari ne.
   Yana zuwa a bedroom ya sameta,yace Mummy ina yini ya gidan? Kallonsa tayi tace lafiya lau my Son,zauna mana,zama yayi tana kallonsa tace Dana na kaina ni wani kiba naga kana yi,ana ganinka anga nutsatse,Spark yace a tambayi nutsuwa a wajen me mata,magidanci Irina,Murmushi tayi tace dama aure zanyi na samu miji, Spark ya furta Allah ya sanya Alkhairi Dan Shila ne ya samu sugar Mummy ko kuwa Dattijo ne ya hadu da daidai shi? Mummy tace Dan babba ne haka ya mallaki hankalinsa,matansa biyu nice ta uku,Daya tana kasar waje daya kuma tana nan Abuja a gidansa, Spark yace ya sunansa ne? Sai ayi miki bincike,karka min bincike bana son iyayi Dan uwarka Kai aurenka ma ai ji akayi an daura sai ni da ka rainani,Spark yace nine zan daura ai,Mummy tace sai kace bani da Dan uwa Allah ya kiyaye,aure a bakinka ma zai dauru kuwa Inda kake mugun kwallon nan,ya sunansa wai? Mummy tace Alhaji Basiru Kusa,Spark yace Allah ya kiyaye ba Lusari kafawa a katako bace, kaga tashi ka tafi bana son rashin mutunci, abinci zaki bani bazan baka ba tunda baka da mutunci kaje ka siya.
  Yanzu Mummy akan Basiru Kusa? Ya kusa zama ubanka sai Kuma dole ka dinga gaisheshi kana Masa biyayya,Spark mikewa yayi ya fice.

      Naila suna zaune da Chikar gayu sun Kara gyarawa Amarya part dinta sai kamshi yake,Chikar gayu tace ai ni yau Kuma gidan su Naila zan koma ranar da za a kaita zamu wuce Abuja, Beauty tace ga kaza ta nan ta gidan Ango da aka kawo tunda an bawa Yan kawo Amarya tasu ku dakko tawa ku cinye,Chika ta jawo kaza guda tace Naila sai munje gida tace yawwa adana ta.
   Ba a dade ba Ango ya shugo ya canja wata shaddar ruwan kwai an dosana hula a gaban goshi Yana bulbula kamshi me dadi,shiga yayi har dakin Amarya, yace Naila kuje abokina Yana waje zai Maida ku gida,Naila tace to Yaya a bita a sannu,zanci ubanki wlh wai ni sa'anki ne? Kuje dan Allah an gode,Naila ce ta tsaya duba mayafinta,Mohsin ya cilla mata mayafin yace dauki kuje,sai da safe,Naila sake tsayawa tayi tace kamar nayi mantuwa naji a jikina,tsaki ya ja ya mike ya turata waje ya rufe kofarsa,Chikar gayu tace ya matsu Kai masifa wannan bala'i haka,Maza akan Bado duk su hana kansu sukuni.

    Ango kuwa suna tafiya ko kofar gida basu Kai ba ya rungume Beauty,Yana murna da,Beauty tace finally....Kara ta saki kadan yanda ya mata wata runguma kamar zai fasa mata Kashi,sassautawa yayi yace Sallah,muyi sallah muyi bacci,Beauty ta kalle shi kawai tace to Ina da Alwala ni,tace yawwa tashi tashi Emergency,Hijab ta saka tabi bayansa suka yi Nafeela tare da adduoi sannan,ya jawo musu Naman a leda suka ci suka Sha,Beauty ta shiga wanka,shi kuwa da zai taho gidan a lokacin yayi wanka shi yasa bakinsa kawai ya wanke ya canja kayan bacci,wando  gajere ko riga babu,Beauty fitowa tayi daure da towel a jikinta,Ya bita da kallo kamar maye,kasa hakura yayi ya mike ya isa Inda take zaune Jikin Mirror ta gama shafa turaruka tana shafa lipsgloss, ta bayanta ya tsaya tare da dukawa ya rungumeta suna kallon kansu a mudubi,murmushi suka saki a tare lokaci guda, a hankali ya rada mata bazan iya jira ba,let's go to bed...muryarsa har rawa take.
    Daukanta yayi cak ta rufe idonta tana dariya tare da furta kunyarka nake ji,Dan Allah a kori kunyar nan bana sonta ni,sosai kunyarsa Beauty take ji,I love you Baby ya furta tare da kwantar da ita a Saman bed,tayi flat ya zaune a tsakiyar bed din gefenta,Ido ya kafa mata Yana karewa kyakyawar surarta kallo,hannaye tasa tare da rufe fuskarta,a hankali jikinsa a mace ya cire hannayen da ta rufe fuskarta da shi.

    Kirjinta ya nacewa da kallo ya gansu a cike fam,tun bai gani ba hankalinsa tuni ya tashi,hannu ya Kai Beauty ta bige Masa hannun tana dariya,Fuska ya bata harda shagwaba ya furta please,kwanciyarta ta gyara ta kishingida tare da yin pillow da hannunta daya suna kallon juna cike da nishadi so da kauna,a hankali ya fara shafa lips dinta,ya gangaro wuyanta zuwa kirjinta a hankali cikin salonsa ya warware towel din,abinda yafi kauna suka bayyana,ai mikewa yayi zaune tare da furta congratulations Mohsin, bari nayiwa kaina murna,dariya tayi tace mene? an bani mace wacce nata na musamman ne ba masu zubewa ba, ai dole na fara taya kaina murna, Allah na gode Maka

   Idanuwansa har wani kankancewa suka yi sabo da jaraba,Beauty Shagwaba tayi tare da yin yan girgiza,ba shiri Mohsin ya jawota jikinsa Yana rada mata zafafan kalamai,Mohsin a hankali  ya dago habarta da yatsa  ya hade bakinsu waje daya ya fara kissing dinta a nutse,Beauty sai kunya ake ji,Yana yin nisa ta fara biye masa,tana Maida Masa martani,a hankali ba gaggawa ya fara latsa boobs dinta yanda yaga dama,Beauty  kunyar ce ta gudu taji dadi,dama ai dole irin wannan gyara dole a kan gwiwa zasu zauna,Muryar Mohsin har rawa take, Da kyar yake iya magana,Hanan ce ta zauna tana jira a kawo mata Amarya ayi musu Nisa ta samu kofar dukan Beauty sai shuru,kasa jurewa tayi ta lallaba ta nufi bangaren Beauty tace wlh sai naji Uwar da suke yi,Beauty taji kamar an bude kofar Palo,shi kuwa gogan ma bai ji ba Allah yasa sun sa key a kofar bedroom.

     Ta sake ji an Murda handle a ranta tace to ko wannan jakar ce ne tazo Jin kwaf, kirjinta ta sake mikowa Mohsin ta bankaro su tace da karfi wash....sweet.....ohh...MMohsin ya sake rudewa sai sambatu yake yi iri iri,Yana biyewa Beauty, babu wacce nake so kamarki,sai yanzu nasan mene soyayya,Hanan tace kaji munafuki laaaaaaaaa ta Dora hannunta a Kai tace mutumin da nima yace zai iya bani duniyar Nan Baki daya kunji jama'a.

   Baki ya Dora a Saman Boobs dinta Yana Sha Yana wasa da Daya,Beauty tana Jin dadi tana dan ihunta na dadi,Sai kace maye sai lashe mata jiki yake zuwa cikinta,ya gangara kasanta Bado,Beauty tace na sallama Maka gwarzon Maza ba wani shege,tana Jin dadi sosai tana kukan dadi, Hanan ta Dora hannaye a Kai ita duk ba wannan ya dameta ba tunda tasan dole dama Zasu yi,amma Irin Sambatun da Mohsin yake akan Amarya yace shi yanzu baya son Jikin kowa sai na Beauty shine ya bata mamaki,Bata rufe baki ba taji yace ko wacce mace namiji ce a kanki Beauty,Laaaaaaaaa Hanan ta sake furtawa,ita kanta Beauty Bata zaci da zafi da yawa ba duk da taji mata a gidan yari suna labarin.

   Sai da Mohsin ya murzata son ransa sosai ta Kai karshe ta zauce shima haka, yace ta Masa sucking,tace wlh yau bazan iya ba na susuce ka bari a second round tunda zaka yi da asuba ko?.

   Mohsin dariya yayi Dan yasan bata sani bane,a hankali ya fara kokarin shigarta,tace dakata dakata ba haka akeyi ba wannan zafi a hankali ake tafiya,ya kyaleta domin magana ta gagare shi,da zai fara shiga sai tace a tsaya,gyarata yayi sosai Yana samanta ya mata rumfa ya yace bari a sake gwadawa tace me dadin zaka min yace to,Yana farawa zai shiga ta fara a dakata tuni ma Bai ko saurareta ba yayi ciki da kyar sai da tayi Kara.
    Hanan tana Jin karar Beauty tace shike nan fam fam fam innalillahi taji irinta,wlh Bata isa ba tunda taji irin abata aka Bata sai dai a bawa kowa tasa yanka da wuka,Kuma wlh sai na mata duka, zata fito ne,ta ja Kwafa ta juya bangarenta.

    Beauty tun tana Dan daurewa tana kukan kadan tace wlh zafi na shiga uku zan mutu,gashi Mohsin shi yasan mace ya Dan Dade da aure ya kware a fannin ya Saba Dan jimawa kadan, Beauty kuka take Wiwi zan mutu zafi na rantse da Allah zafi wash..wash...shike nan kwana na ya kare,uhm...uhm..uhm..jama'a zai kashe ni a taimakeni jama'a,bige bige take da Shure Shure amma Mohsin ko gazau harda yakushi duk ya Sha da cizo,ai bai San tana yi ba ma gashi yanda yake wasa da boobs dinta kamar zai tsinke su sabo da baya hayyacinsa,Sambatu yake na gaske,ko saurarsa bata yi,sai da ya more Amarya son ransa sannan ya samu nutsuwa,ko da yazo kawowa kankameta yayi a jikinsa Yana Nishi da gurnani,muryarsa na rawa yace Abba nayi gado...Beauty tace ya bar muku gado me wahala wlh, bazan sake yarda ba zaka kasheni,Mohsin baya hankalinsa Nishi dadi kawai yake sai da ya gama tsaf sannan Kuma ya koma kissing dinta a nutse Yana tsotse mata Baki,Yana shafa Na shanunta,Sai da ya huta a haka sannan ya fito daga jikinta.

  Kwanciya yayi a jikinta kamar shine me jinyar,sai da ya samu nutsuwa sannan yace saura second round,Beauty ta goge hawayenta tace ka tafi wajen Hanan na bar mata wlh indai hakane,dariya yayi sosai yace haka kike ce ko? Tace ae dama haka akeyi abin wannan ai yaki ne guda ni wlh bazan sake yarda ba.
   Haba Beautyna da asuba fa kika ce zan sake,na fasa wlh ni dai na fada Maka bana so,shi yasa Yan uwa mata suke ta fada mana  gaskiya amma muka ce ba haka bane.

    I'm sorry Mohsin ya furta Yana lallashinta Yana riritata kamar kwai,a haka ya lallabata suka yi wanka,da kanta tayi gashinta sannan suka fito,Shi ya tayata ta shirya cikin Yar night gown dinta pink,komai ana gani,Mohsin kasa bacci yayi ya zama Busy sabo da Nono,abin shi Kam ya tsumashi yake sabo da kyawunsu.
   Har bacci ya kwasheta sannan yayi bacci,ita kuwa Hanan tana can maganar Mohsin kawai take tunawa wai baya son kowa shi sai Amarya,Wato yanzu yasan yayi aure,amma ban taba sanin namiji munafuki bane sai yau,tayi Kwafa ta kwanta tana gyarawa Amal dinta kwanciya.

     Washe gari da sassafe Spark ya tashi Naila a bacci da kira,cikin Muryar bacci ta daga, yace ki tashi ki fara shiri gobe ne fa,na fara irga ko wanne second,shine ka wani tasheni ance an daga sai next week,haba haba waye zai min haka ai kema kin San baki isa ba, Naila dariya tayi tace nasan me kake wa wannan zumudin,yace wlh ai zaki ciyu yarinya hmmmm ya ja Kwafa ,kunne ta toshe tace ba ruwana nidai da sassafe ka ta tashe ni kana wannan barin zance ,kinyi sallah kuwa? Ae nayi mana da asuba,alright kije ki yiwa Amarya da Ango girki kin San wannan KwarKwar din ba abinda zata dafa musu gashi jiya an Sha aiki,Naila tace ai da wuri ya kore mu Jiya,wai Yaya Ni zai kora akan Amarya,wai kuje an gode,Spark yace Uhmmm Kaji mazan fama,kaji Mazan Kwarai,ai kai dama haka zakace ta kashe wayarta ta mike ta fita.

   Kitchen ta shiga kuwa ta hadawa su Mohsin breakfast,Abba ne ya shugo yace wannan soye soyen fa? tace na Amarya ne,yace to Ina na Hanan? Abba itafa ya dace tayi musu amma nasan baza tayi ba shi yasa nayi musu,Abba yace ko Dan yarku Amal ai itama a bata nata,duk kishin da take yi son Dan uwanku ne ya jawo, da tayi wannan haukar ne? sai ayi mata uzuri tukun sai komai ya lafa.

    Naila ta Kara soya wani ta zuba na Hanan itama,tana gamawa tayi wanka ta shirya,Umma tace Ina zuwa? Gidan Yaya,ajiye a bawa Hidaya su kai,me zai kaiki gidansu babba dake,Hidaya ce ta dauka tare da Aslam suka tafi can zasu Kai musu,sun tafi amma sai ga Ango yayi Sallama a gidan ya Sha wankan wata sabuwar shaddar fil Yana Shining,Naila ya Gani ta zura Masa Ido tana ta kallonsa sai faman dariya take yi sai kace sabon kamu,fuska ya Bata ya Sha mur kar ma Taga Yana fara'a tace yayi wani Abu ne shi yasa yake murna,Naila tace uhmm su Yaya da wuri haka ta tuntsire da dariya,yace ke kika sani Kuma, ya wuce ciki tare da gaida su Umma,mutanen kauye su tun jiya sun tafi ba kowa sai Yan gida sai Yan tsirari Wanda za a Kai Naila da su.

   Abba ne ya Kalli Mohsin yace Ango kaima Lefen ka hadawa kanka ne haka? Mohsin yayi dariya kawai,yace to ka tabbatar ka rage Wanda zaka sawa Hanan itama ayi mata kwalliyarta,Mohsin yace to yasan akan Hanan sai suyi Fada da Abba cewa zaiyi Yana zaluntarta,karka sake ka cuci Daya tunda kaga zaka iya auren mata biyu wlh baka isa ba sai ka saukewa kowacce hakkinta,Kai kaga zaka iya sabo da haka dole ka daura dammara,Umma tace to dadin abin dai Hanan dinma ba ganin mutuncinka take ba,ba komai kanta tayiwa da ace ka zalunci mutum gwara shi ya zalunceka.

    Mohsin da safe kafin ya tafi gida sai da yaje part din Hanan ya dubata amma taki bude Masa kofa,direct tace baza a bude ba munafukin mata,tana ganin Mohsin ya fita ta bude kofarta ta fito ta nufi part din Beauty.

    A Palo ta samu Beauty da abincin da aka kawo a gefe, tana kwance tana kallon TV duk da cewa bata Jin dadi sabo da jiya ta Sha wahala,tana ganin Hanan ta shugo ta mike ta zauna da kyar,Hanan ta kalleta tana Harara ta ja tsaki tare da furta wlh kice tak na miki dukan tsiya shegiya tsinanniya,Beauty murmushi ta saki tace kin San iyayenki suna deceiving naki? wallahi babarki ta yaudareki ta cuceki sabo da baki da tarbiyya,ba a baki training a gida ba,idan zugaki akeyi ya kamata ki gane gaskiya,ba ruwana dake,bana shiga harkarki,haka kawai kizo ki matsamin daga kawo ni jiya,Dan Allah ki bari Hallare ta tsirga min.

    Ni banji haushinki bama da kikayi saurin aure min miji kika rigani Jin dadinsa sai kece zaki ji haushina da nazo a ta biyu,ni duk haushinki da nake ji bai wuce kin aure min mijina da wuri kin rigani ba,Kinga Madam sai dai kiyi hakuri fa dole mijinki zan aura ya kike wani abu ne, ko wani kike so na aura?,bafa yanda zanyi ato wallahi sai dai kiyi hakuri domin dole ma na aure shi gashi ma na aure shi,ni da kika yi sauri kika aurar miji fa kafin nazo har kin haifi yarki.

    Idan wai tunaninki zaki iya duka na wlh kinyi karya,na horu da aiki a gidan yari, Ina da karfi Baki isa kin iya dukana ba sannan ni wlh Baki Kai ma matsayin da zanyi fada dake ba na fiki ta ko Ina ba yanda zakiyi Dani,duk da Baby ya min Injury a Bado jiya zan iya zagewa na chasaki,Baki San mu bama gudun abin kunya ba,banki mu kashe layi ba yau ace an kawo Amarya jiya yau suna fada,na fiki hauka fa.

Bana shiga harkarki, kiyi rayuwarki nayi tawa,wlh bama ki da kunya mijina da zan aura kinje kinyi sauri kin aure min mijina me waje tazo Kuma har kina da bakin fada,abeg dalla Respect your self, ahh...ah.

   Hanan mamaki ne ya kamata tace ni bance kin aure min miji ba sai ke lallai Baki da kunya,dama Ina naga kunya ni,na miki kama da me kunya? Nufinki zaki dakeni kije ki bude Masa wasu tarkacen nononki ya kalla ya kasa magana na karya wannan history din yanzu wlh,Kina dashi Ina da shi Kalli nawa ma fresh dasu young Booby,Golden Globes,Mohsin ne ya shugo gidan ya sake komawa bangaren Hanan kofar a bude Bata Nan,part din Amarya yana taba handle din kofar Beauty tayi shuru ta koma ta kwanta,Hanan bata dau haske ba ta fara zage zage.
  Kin shugowa yayi ya labe a Kofa yana saurare.

    Hanan tana bala'i Ko shi Mohsin din wlh nafi karfinsa bai isa ba wlh bare ke banza a banza,Beauty tace yanzu Hanan ni zaki daka? Ae in dakeki in daki banza,Hannu Beauty ta tafa da karfi kamar anyi Mari ta fashe da kuka wayyo Allah kika mareni wayyo zata kashe ni,Mohsin ne ya daina sauraren fadan ya banko kofa an taba Masa Amarya,Hanan ta tsaya sororo,ya fara bala'i wlh idan wani Abu ya samu amaryata wlh sai nayi kararki,Ina daga miki kafa bakya gani,Hanan kuka ta saki tace dama ka tsaneni wallahi gidan ubana zanje shege Dan iska kwarto,Beauty rungumeshi tayi tana kukan shagwaba tace,kaga mulmula min tuwon duwawukana har da nan ta dadawa duka,Mohsin yace sorry ya fara pressing din duwawun Beauty har lumshe Ido yake,Hanan tace Allah Karuwa iyye au ta nan kika bullo ai nima duk Ina da su,sai ki bari ranar kwananki kema ki bude Masa yanzu lokacina ne cewar Beauty.

   Mohsin shi sai lallaba Amarya yake Yana Bata hakuri harda dora kansa a Saman duwawun Beauty,Hanan tace me zai hana kayi an auro karuwa,Gwalo Beauty ta mata tace Baby,zo muje na baka fresh milk,Bai kamata a gansu a waje ba Abu me daraja ai daga ni sai Kai,yaushe zan bude su a tsakar gida kamar akuya,Mohsin ne ya Kalli Hanan yace wai mene haka ne ki tafi bangarenki mana,wannan wacce irin rayuwa ce,bazan tafi ba Azo a Jani ta karfi.

    Mikewa yayi zai dauketa yayi waje da ita ya rufe kofa,Beauty ta rike shi tace a'a wlh kwana na ne baza a rungumeta ba,nice da Kai baza ta shaki kamshinka ba,akan haka gwara kayi second round idan ya so a Kai gawata asibit,taso ta mike ta jawo shi tana karkada Masa kirji,Hanan ce ta rike masa dayan hannun tace ni kuma sai na miki bakin ciki,Ta rungume Mohsin tana faman goga Masa kirji,Beauty tace Allah ya isa kin shiga kwanana...

   Mohsin ya fisge ya kwadawa Hanan Mari,ta Dafe kumatunta da sauri yace get out,bana son dabbanci da jahilci,ka mareni? Yace wa ya kawoki bangarenta,kar Kiga Ina kyaleki ki dauka Wawa ne ni,so kike ki sa min hawan jini,kishi hauka ne,kina Abu kamar Jahila tun jiya kike zuwa wajen nan,Hanan tace zaka San ka mareni ba laifinka bane laifin Nono da Karin duwawu,Beauty tace wlh nawa kindirmo ne naki tsala,Ina bashi yasan da maiko ke kuwa man ciki ya kare an yade Mai babu,Kuka ta saki ta fice taje ta tattara kayanta a katuwar akwati tace wlh gidanmu zan tafi,ta bar Amal ita kadai yarinya tana cewa mum Ina zaki ko kulata bata yi ba,ta biyota da gudu tana kuka tace wlh idan kika biyoni sai kin ci ubanki Mohsin da kakanninki Hashimu Dolo da Kubra me idon mage,Yarinyar ta fashe da kuka tana ta birgima a kasa,Hanan tace sai nayi yaji wlh bazan zauna ba,Amal tana kuka sosai tana cewa Mummy muna da yaji a kitchen ai,ki dawo zan dakko miki yajin ni na ganshi,nice na boye yajin, amma Hanan ta ficewarta ko Juyowa,ba gida ta wuce ba sai wajen Abba ta tafi zata Kai Kara sannan ta wuce gidansu.

     Mohsin kukan Amal yaji suka fito tare da Beauty,Beauty ce ta dauketa tace Ina Mummy ki? Tana shesheka tace ta...ta ..tace...ta .tafi yin yaji,wai yaji zata yi ..tayi ..yaji..  Kuma muna da yajin a kitchen wlh Daddy na rantse ni na boye shi sabo da kar mutane su sace mana....taci gaba da kuka,Beauty tace sorry zata dawo fa anjima,zaki Sha alawa? tace ae,to muje na baki, ki daina kuka Mummy zata dawo,Mohsin yace kinci abinci? yarinyar tace a'a tace baza ta dafa ba Kuma su Aunty Hidaya sun kawo ta hanani ci wai an saka asiri idan naci mutuwa zanyi.

   Beauty wanka tayi mata,Mohsin yaje can ya kwaso mata kaya kala uku Yan kanti masu kyau ta sa mata ta bata abincin da su Hidaya suka kawo taci sai ta bingire sai bacci, Amal tana bacci Mohsin yaje yanda yarinyar take birgeni bata hana Daddy sukuni saurin baccine da ita.

  Beauty suna gama karyawa ta gyara bangarenta duk da tana Jin ciwo haka tayi komai,shine yayi mata wanke wanke sannan taje ta kwanta ta fara baccin gajiya.

    Hanan a rumfar kayan Miya ta samu Abba,da kuka ta karaso,Abba Yana ganin haka ya buga banchinsa yace kooooootuuuuuu alkali ya Dake sauraren karar da za a shigar yanzu yanzu sai bayan 25ga watan gobe,ya fito daga rumfar kawai ya shige gida,Yana zuwa gida yace Aslam jeka rumfar Nan ka zauna, ya koma bedroom dinsa ya kwanta.

   Umma ce ta shugo tace baka da lafiya ne? yace gajiya ce kawai,yanzu ka fita kace gajiya yace to na gaji bazan zauna ba,tace ai shike nan ana Maka gata amma baka so,ae bana so idan ana so a faranta min a canja min sana'a gaba daya na kusa fara fitar baya sabo da Basir,nema kuke ku maidani me jego na dinga zama a ruwan zafi, 

   Hanan kuwa juyawa tayi tace ashe za'ayi yaki,wato shima Uban nasa an zugasa,shine kotu ma, bari naje gidanmu, Abba kuwa kyale shi Umma tayi ta fita tana cewa ke Suhailat kuzo ku gyara kayan Nan ku shirya komai gobe za a Kai Naila,Naila tace na zaci sai jibi,sai kace mahaukatan iyaye wlh gobe za a kaiki inshaallah shi yasa ma nace Matar Kaka kar ta tafi goggonki sannan kina gani Tani itama ta bangaren Abba ance ta zauna gasu nan sune suke ta gyara gidan nan,Ga Rayya nan da Dije   Kinga mutum shida kenan,mijin naki yace jirgi, nace a'a sabo da kayanki ya bamu mota uku da sassafe zaku tafi,sai an fara kaiki wajen Mummy wacce ta Raine shi sannan Mima na fadawa su Tani komai,Naila rada tayiwa Chikar gayu tace Hallare ta fara loading......ke ki shirya mu tafi wajen Beauty da yamma.

    Da yamma kuwa suka shirya sai gidan Beauty,Lokacin Beauty sunyi sallah sun koma bacci,Mohsin ya kankameta kamar maye, Sallama suka dinga yi shuru da abinci rana a hannunsu,Mohsin ne yaji Muryar Naila tana Yaya My love mun dawo Allah kawo mu gari ya waye rana tayi,Chikar gayu zama tayi a Palo tace Ina Nan zan bude idona naga tafiyar Beauty ya ta koma,Mohsin ne ya fara fitowa,kana ganinsa kasan bacci yake,sai da kuka dawo yau ma ai sai ku bari sai gobe,Naila tace akan me zamu bari sai gobe baza muzo mu duba lafiyar kawar mu ba.

     Harararsu yayi tare da komawa ciki,lokacin Beauty ta tashi sanye take cikin doguwar riga marar nauyi blue and white, ta fito tana Murza Ido,Chika tana ta kallonta tana waka agwagwa tana wanki kacar kacar Omo ya kare,Beauty tace wlh karya kike yarinya ni Kinga na canja ne,Mohsin murmushi yayi ya koma bedroom tare da shigewa toilet zaiyi wanka.

    Naila tace uhm jiya Kuma an Sha zumar Yaya na? Beauty tace Kai wai ni yarinya ce ne Kun dameni ni ai ban San ma haka yayan naki yake da hakuri ba sai jiya,yace mu huta kawai watarana ayi,dariya suka yi Naila tace wallahi karya ne Ina da ja,kedai kice ba zafi kawai yanda ake karya ba haka bane,Beauty tace laaaa ai duk karya ce dadi ake ji,ki fada mana gaskiya Beauty,tace wai tsakaninmu akwai karya ne,ana kaiki gobe karki ji komai duk karya ce ki sakarwa Spark jiki,Naila tace Alhmdllh haba ko a Baki aka fadi harkar nan dadi gareta bare a zahiri ayi.
   Chika tace zanyi sauri in samu nima in shiga daga ciki..

     Abincin suka bude,Beauty tace an gaida kanwata,Naila tace Allah ya kiyaye wlh,Mohsin ne ya fito zai fita,Beauty ta mike ta tare shi tace abinci baka ci komai ba zaka fita,yace idan na dawo zanci,no ban yarda ka fita cikinka da yunwa ba,tana magana da shagwaba tana wasa da wuyan rigarsa,Chikar gayu ce tayiwa Naila rada ahh Bata ji wuya ba,ba zafi ba zafi Naila,kema karki ji tsoro,Naila tace hehehehe ni zanji tsoron? ni da nafi Beauty karfin zuciya,Kuma ma shakuwar da muka yi da Spark ai Mohsin basu yi da Beauty ba,tun muna gidan yari muke kiss har muka yi aure indai zamu hadu sai mun kwalbe, ke ki kiyaye mu ai mun rage hanya mu tuni, Chika tace bai taba fa taba miki bado ba,Naila tace kan uba ya taba rannan yaji hawayen Bado Aradu,Chikar taci dariya tace halina Dake Naila har yanzu dajin Riga bata sake ki ba Kinga sai fada min kike Beauty taki fada mana ita ita ,Naila tace mu Fulani bamu iya Karya da boye boye ba, ato ya taba ne, da bai taba ba zan fada ne? Kuma naji dadi ehe,wayayyu Yan birni a sa kaina gabas a yanka ni sabo da nace mijina ya taba min Bado ai ba iskanci nayi ba Kuma ba gardi ne ya tabani ba mijinane.

    Chikar gayu dariya ta dinga yi,itama Beauty sai da tayi Dariya,Mohsin fita yayi yace zai dawo yasan fitsarar Naila ne,Beauty tace to anji me miji Spark,Naila tace wlh Fadi ki Kara jikinsa duk dadi,hannunsa ma dadi ne,bakinsa sweet,kirjinsa Sweet,Kamar yasan ana zancensa ya kira waya.
 
     Fuska ta shagwabe kamar zata yi kuka tace helloooo...tana kumburo baki tace Babyyyyyy.....Su Chikar suka kunshe dariyarsu,Spark Kuma wani dadi an ce Masa Baby,yace tsumina ya tashi Hallare Inda kisan sabon Balaga,Naila ta sheke da dariya,tace sorry ai gobe ne da wuri za a kawo ni,yace to kiyi kizo Kisha madarar Nido,tace ya zama dole Mijina uban yayana,daga ni ba Kari ko? Spark yace bance ba sai naga kamun ludayinki idan kina kula dani to kin Sha,amma idan kika gaza to Nima ta Yaya Mohsin zanyi na Kara aurena nace kin zama Rass da Kwass,Naila tace over my death body wlh, ba a isa ba sai na haukace akan Hallare,kasan kuwa Yanda na kafawa Hallare kahon zuka? Ka kiyaye wlh zamuyi fada akan maganar Kishiya, Spark yace wasa nake Ina zan iya kin riga kin gama Dani gaba daya, ya Golden globes Dina? Suna nan sunce a gaishe ka wai hannunka suke so,sai gobe ai zasu sha wasa,Beauty a ranta tace uhm zaki ci kwal ubanki gobe,zaki gane kurenki,ni kaina yanzu komai dauriya nakeyi kawai amma ni nasan azabar da naji.

Sai yamma likis suka tafi gida,Mohsin ya dawo ya sake fita daga Amal sai Beauty,Amarya ta Sha uban wanka kamar zata je Dinner ya shugo ya sameta suna kallon Cartoon da Amal waccen an mata sabon gyaran gashi tayi kyau sosai,yace Amal wa ya gyara miki gashin ne? tace Aunty ce tayi min tana dariya,yace gobe sai school na saki a makaranta yau,gobe Monday zaki fara zuwa,ai dama kin isa fara school,Hanan ce ta fado Palo tazo ta dauke yarta Amal,tace taso daga wajen matsiyaciyar matarsa,baza a cutar min da yarinya a kashe min ita ba.

   Mohsin zai mike Beauty ta rike hannunsa tace zauna yarta ce,ita ta haifeta bar mata abarta watarana sai ka karbi abarka cikin salama idan Kuma ta dawo shike nan,kayi hakuri kaji,karka tashi hankalinka Dan Allah,ni wlh ta daina bata min rai, yanzu na gane bata da hankali gaba daya,ko Jahilci ya mata yawa tunda bata amfani da iliminta Jahila ce, gemunsa dake kyalli ta shafa tana wasa dashi cike da kissa tace karka damu zan iya da ita ni.

     Thank you my wife ya furta,kansa ta Maida Saman kirjinta tace kwanta,Mohsin ya zama Dan gata ji ya yake kamar yayi ihun murna dan farin ciki,a hankali kasa kasa Yana wani narkewa yace karki barni kinji Wifey,please karki juya min baya idan kika koma irin Hanan Mutuwa zanyi,baza ka mutu ba ta furta kasa kasa tana shafa Masa tarin sumarsa me Laushi,tace abincin fa? Bana cin tazarce fa ni,tace ai yanzu Naila ta aiko da wani tuwon shinkafa miyar gyada taji kifi Kuma tace kana so,Murmushi yayi yace kanwata me so na,Yeah Kuna kaunar juna cewar Beauty, ji yake dama kar Hanan ta dawo gidansa ta isheshi ta gallabe shi.
   Ita kuwa Hanan ta dauki yarta Amal ta koma gidansu,uwarta tace karta koma yanzu sai ana gobe zai dawo dakinta,zasu koma su karbo rubutu da turaren tsubbunsu,sai ta tsumu da tsubbu tukun.
    
   Yau Mohsin da kyar ya iya hakura ya bar Beauty ta huta,amma duk da haka ta Sha latsa salo salo da tsotse tsotse. 
   Washe gari da asuba Spark ya dinga dannawa Naila kira motoci sunzo suna kofar gida,Naila tace wlh su koma ko Sallar asuba ba ayi ba ace mota tazo, ai cewa akayi 11am,har 11am? Nidai gaskiya ana Wana ni yanda ake so, ana displani inji bahaushe,Naila tace ka fada musu sai 11am yace ya zanyi ni dai Ina ganin hau,dariya tayi ya kashe wayar ya kira masu motocin yace su tafi uzurinsu sai 11am Yana cewa nace zan biya kudin jirgi sunki yarda Kai nidai na shiga uku.

    10am sun gama shirinsu na Kai Amarya sai da suka jewa Beauty Sallama,Mohsin ya dinga yiwa Naila nasiha sosai,taje ta rungume shi tana kyalkyala dariya tace mun goge da duniya bama kukan munafunci mu irin na amare,ba ruwanmu Hallare zamu karba tsab,dariya Mohsin yayi, Beauty ta jawota daga jikinsa tace daina taba min miji kin girma fa,dariya suka yi,Chikar gayu tace saura Kus kus Dan Allah kuyi mu tafi gidan yari zanje na Kai Invitation yau ranar da zan bawa Azima ta watsawa bangaren Maza Dana mata Invitation dinki, Beauty bangaren Mata,Maza Kuma za a watsa musu na Jamilu Naila sabo da su sake cizon yatsa.
   Naila Mohsin ta ja gefe ta bashi maganinsa tace Yaya tana sabawa sai ka Dan dinga zuba kadan a ruwa ko abinci kana ci.

    Sai harka ba gajiya ba kawowa da wuri zaka ji dadinsa duk wani style sai kayi,Inda kaga Yan Bf,Mohsin yace a'a sai kace Jaki,a Ina kika Kalli Bf din ne?dariya Naila tayi tace ai gwana ce ni a kallo sanda Ina kauye, almajirai ne suke turowa iri iri,sai muyi musu wayo mu Karba aro mu buya tare da su Rayya mu ga...katseta yayi Yace Ai yanzu Allah ya shiryeki ko?tace sosai na shiryu Inda kaga carbi, ,Karba yayi yace thanks Dear,karki sake kallo kinji,tace me zan kalla Kuma gata mijina kullum in kwana da ita in tashi da ita, in Kalli ta uban wa ni Tantiriya kowa yaje da Hallarensa billahillazi,ga fara can a gidan.
   Mohsin yace kuje Dan Allah,Beauty tace sai tawan Ina sonki ranar gaskiya ko agaban waye,Naila tace ke dai kici gaba da bawa Yaya Kindirmonsa na tafi ni,suka fice abinsu .

   Suna fitowa Chika taje gidan yari da wuri taga Azima ta bata katin ta dawo,Lokacin Naila ta canja kaya wani Leshi dankarere blue black yaji hadadden dinki na musamman kana Ganinta ba sai an fada ba kasan an kashe kudi a jikinta.duk kayanta har lefe an shirya shi a mota Daya da dattijai biyu,mota Daya Kuma kawayen Umma su uku ba Hajiya Tagwadas Naila ta hanata zuwa, kar a ganeta yanzu,Mota daya ta Amarya da kawayenta Dije,Rayya,Chika,gaban mota Dije ce,Baya Rayya,Chikar da Amarya,motoci ne masu tsada da kyau,tana mota Umma tazo tace Naila kinji fadan da na miki ko? Naila ta washe baki tace ae.

  Abba ne yazo shima yace Naila muna Nan muna aiko miki da addua kinji,kibi mijinki sau da kafa tace Inshaallah Abba,komai yace kiyi kinji tace angama Abba,yace danginsa abokansa da Yan uwansa kaf ke da duk Wanda ya shafi mijinki ki mutunta shi ki girmamashi,sannan karki rowa, Banda rowa a hana dangin Miji abinci ko abokai,kowa yazo gidanki ki tabbatar yaci ya koshi,kiyi koyi da uwarki Kubra amma Banda masifarta.

   A mazan yanzu ba Wanda zaki Masa masifar Ummanku ki zauna lafiya baki isa ba komai son da yake miki,aure Kuma karki ce soyayyar nan da kuke yi a waje itace zaku yi a cikin gida,da banbanci, ayi hakuri da sannan karki ga mijinki Yana da kudi ki matsawa dukiyarsa lamba ke sai kinci dole na rabaki Naila,ki kula da mijinki ki tattale shi Kinga dai matan yanzu gasu Nan ko Ina kullum cikin kallon Maza suke suna kawo musu hari nima nan da kyar na Sha.

  Sannan karki yarda ya kiraki shimfida kice a'a ko ki dinga Masa yanga ke gaki me baiwa,akwai karuwai a waje,Naila Ashawo Kwando kwando gasu nan a Abuja,zaki gansu bulbul duk kanjamau ce da su,karki bari Naila ya fada neman mata ko ba komai ya dakko kanjamau Kinga kin cutu,muna kallo zaki rasu,wand bama fata muna miki addua kinji.

   Naila tace yawwa Abba haka nake so,in kinje danginsa ki bude Ido ki nutsu ki karanci kowa ki iya zama da kowa kinji,Kuje Allah ya tsare Allah ya kaimu lafiyaaaaa....Abba ya karasa da kuka Alhmdllh Allah ya cika min burina na aurar da Yata mace lafiya ba cikin shege ba Dan shege,ba Wanda ya tsallaka min ita,ba abin kunya,ga Mohsin ma Dana guda ya Kara aure, wannan abin murnane da alfahari a wajena, wai yau ni Hashimu Dolo ne ya aurar da yarsa mace dansa Kuma ya Kara aureeeee ......sai yayi cikin gida Yana kuka.
  Har masu Kai Amarya da driver dariya suke kamar ba gobe.

    Waye Spark ne?


Ayi hakuri bacci ne ya daukeni
   


    A dinga sharhi pls






AsmaBaffa

Post a Comment for "Tantiriya a Gidan Yari Book 1 Paga 76-80"