Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Tantiriya a Gidan Yari Book 1 Paga 106-110



🏫TANTIRIYA 🏫

      A GIDAN YARI


BOOK 1


              106-110



Official


By

AsmaBaffa


SADAUKARWA NE GA

AIDA MAMAN TASNIM



PAGE NAKU NE

Murjanatu Abu Nabanga

Ummy M

Rahma Mamuda (Mmn Hajiya



*👭GARKUWAR MATA👭*

*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce  mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin  gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu  za ki yi godiya,  sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki.  Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka   kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in  abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin  Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*

*GA*

*Kadan daga  cikin  abubuwan da muke sayarwa*

Rage tumbi💯

Nono💯

Sanyi💯

Karin kiba💯

girmar hips💯

Ni'ima💯

Sabulai💯 

Humra💯

Turarukan wuta💯

Matsi💯

Miski💯

Dilka💯

Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa  guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki

GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI

08089965176

07084653262




       Abba ya Kalli Jauro yace yanzu matanka nawa na gaskiya Wanda ba masu cikin shege ba? Jauro yace matana Uku,Ina Habiba matata ta farko ta kauye ai har yanzu muna tare sai na karo Na'imatu da Nafisa,Abba yace dole goshinka ya dinga kyalli Jauro,gashi ana ganinka an San kana cikin kwanciyar hankali,su Kuma masu cikin shegen fa? Yace ai duk na basu kudi na sallame su mace tana yayewa zan sallameta da kudi ta ware Danta Kuma ya zama nawa amma duk sun san iyayensu mata da dangin Iyayensu mata a zuwan aure muka yi muka haife su na sake su.


  Can garin da nake Minna an takura min da zagi Ina auri saki daga mace ta haihu sai na saketa shi yasa muka dawo nan,dama shi Annoor Yana da private hospital a Abuja,Kano,da Kaduna,yanzu zancen da nake Maka Yana Kano,Abba Yana Jin Abuja yace garin Albarka garin da 'yata take aure,yazo Inshaallah in kazo ai zaka gansu yaran sannan zan kawo Maka su har gida wasu daga ciki,Jauro shi da Abba duk kanwar ja ce kowa da kalar nasa shashancin Kuma abokai ne tun a kauye,tare suka yi wasa,Jauro iyayensa har yau suna Nan a raye sun tsufa tukuf,Yayi yayi su dawo birni gidansa sunki,gashi Yana da kanne biyu mata da kaninsa namiji,matan suna aure a kauye,namijin Kuma yayi karatu Yana birni a kaduna Dan sanda ne.


   Jauro shima wani Dolo Dolo ne haka Wanda Allah ya zuba Masa jarabar son bautawa mata,ko ya in budurwa suna mutunci to fa sai ya mata wahala,duk abinda take so sai ya samo mata komai wahala,a kauye sanda Yana matashi ko Mai girman bishiya idan budurwa tace tana so a tsinko mata mangoro ko kanya,dinya,ko dai wani yayan itacen to Jauro ba sai ma matan sun ce ba zai hau ya tsinko musu,haka idan Abu ne a cikin ruwa komai zurfin kogin sai ya shiga indai macece, ga shi da Tausayin mata da son yara a rayuwarsa,sannan shi Yana son sana'a matukar zai samu kudi,sabanin Abba shi da yafi so kullum ya kwanta ya huta a gida,shi kunyar mata ma yake yi tun Yana matashi da yaga mata sai dai ya gudu ya buya.


   Jauro kuwa sai bautar Yan mata amma idan ya auri mace Kuma to ko hula sai dai a cire masa,amma matansa suna Jin dadi sabo da shima ba a fada da shi musamman da mata shi yasa ake ce Masa Jauro Baron mata.

    Asalin Jauro tsatson su Hashimu Dolo ne shima suna da dangantaka ta bangaren uba.


    Hashimu yace Jauro wai kuwa ya Tausayin mata har yanzu kana yi? Jauro yace sai abinda ya karu,haba ai namijin da baya Tausayin mace yayi asara duniya da lahira,mace me rauni wacce kullum jira take a Bata,fada kayiwa mace sai kuka,Abba da sauri Yana karkada yatsa yace Banda Kubra karka ka kuma fada ba kowa ba,Banda Kubra ai Rabon da na ga kukan Kubra tun daren farkon ta a gidana,lokacin da na samu rikitiba tun lokacin Kubra Bata sake kuka ba sai da zanyi mata kishiya ,ta dinga rusa kuka,da dare ma iya lallashi bata kulani,ban taba sani ni Hashimu Dolo Ina da matsayi ba sai ranar,Kubra a baya wulakanci,Masifa ba abinda bata yi min sabo da bani da kudi,amma fa tana da gaskiya kudin da nake samu bana kirki bane amma tun Mohsin Yana karami nake Tara Masa kudi idan ya girma ya isa sauke farali zan biya Masa yaje,shi yasa kudina ba ci ba sha,Kubra ce ta jajirce take Dan teaching har yara suka girma Mohsin ya samu aiki ya karbe komai na gidan,Jauro yace Kai Kuma kana ta Tara kudin? Hashimu yace kwarai kuwa Kuma Allah ya nufa bana na biya Masa a cikin kudin dubu Dari biyu ta ragu na canja su zuwa doller na bashi ya Kara guzuri,Jauro yace ka birgeni sai dai ai gwara ka ciyar da iyali ka bar Tara kudin sanda Allah ya hore sai aje,Abba yace inji ubanka kasan Mohsin kuwa abin alfaharina ne,Jauro yace bai kamata dama ka karawa Kubra kishiya ba wlh kayi mata halacci itama ai tayi kokari,jaruma ce Kubra, Abba yace ta gaske kuwa har akan gado,Jauro yace uhmmmm su Kubra an San ta kan tsiya ta mallake ka,Abba yace tuni ma ta gama Dani har bargona Kubra ta tsotse shi,shi yasa kullum kamar ana Yankan Naman jikina ita kuwa da  kibarta jibgegiya ce amma ba Mai yawa ba,Kai Jauro Kubra bata tsufa tana nan kullum Kara kyau take .


    Kamar ba itace ta haifi su Mohsin ba da Naila ta ba,Jauro Yana dariya yace ai zubin Larabawa ne da ita,ban taba Jin wani wari a Jikin Kubra ba,ko jego take bata karni ko wani Abu,in ta haihu ma tafi tsabta Allah sai kamshi,Kai nayi dace fa,Kuma tasan wanka a gida chakarewa take,da dare idan muka kulle kofa ta sa min kayan bacci wallahi shara shara, Kai Ina Shan kallo,ka kiyayi Kubra karshe ce ba a ja da Kubra, Jauro yace ai ni da Sanda na auri Na'imatu zata zo min da kazanta nace ke wallahi na zare mata Ido Jauro ya furta Yana gwadawa yanda ya zare Idon,yace naci magani na zare Ido nace karya kike Na'ima ban yarda ba waye ubanki, Allah sai ta kiyaye ni ta nutsu washe gari Ina shigowa sai naga kakal kakal,nace kin taimaki kanki,suka tafa da Hashimu Dolo,yace kaji masu zuciya ni Ina zan iya wannan masifar.


   Jauro shi dama idan Yana magana sai ya daddage sosai dole kayi dariya yanda yake daddage wa idan zaiyi labari Kuma Yana yi Yana gwadawa, yanzu Dan Dolo muje naga gidan naka zan dawo,Hashimu yace to baron mata muje a kafa suka taka kadan 

ya nuna Masa suka yi musayan number, Jauro harda kudi ya bawa Abba masu kauri ya wuce.


  Washe gari Ango Baseeru da asuba ya farka yaji Abu ya danne Masa Rabin fuska gaba daya,ya bude idonsa Ashe nonon Mummy ne guda Daya,yace sai kace malafa, ya janye fuskarsa ya tashi Alwala yayi sannan yazo Yana tashin Mummy taki tashi yace ki tashi kiyi sallah babba dake kina wasa da Sallah,Cikin bacci Mummy tace jiya na Sha wahala a hannunka Dan Allah ka barni na huta,Ido Baseeru ya zaro yace na Sha wahala ko kika Sha,ni da kika San nayi adungure a cikin bataliyarki shine zaki ce wani kin Sha wahala kika Sha dadi dai,ihun da kika yi ni na taba Jin irinsa ma tunda uwata ta kawo ni duniya,Mummy tace please just go,Baseeru yace wlh sai kin tashi ni bana tarayya da me wasa da Sallah,bazan yarda da wannan iskancin ba,mene cikon musulunci idan ba Sallah ba,ba a wasa da Sallah idan zaki tashi ki tashi madam.

     

    Mummy da kyar ta tashi tace Ina Kwana? farin ciki ya kama Baseeru a ransa yace Kai kaji wlh ta gaishe ni da wuri, shegiya taji Maza wallahi gaishe ni take,Mummy ta shiga toilet sannan ya fita masallacin,abokin aikinsa me gadi Yana ta tsokanarsa,Baseeru Yana fitowa yace Sabiu gaishe ni take taji Maza ba sauki,tsoro na take ji tun kafin tayi Sallah sai gaisuwa,gaishe ni take, suka tafi masallaci tare suna dariya.

   Mummy tana idar da Sallah ba Azkhar ta koma Saman bed sai bacci, Baseeru Yana dawowa ya kwanta shima,Mummy ya fara shafawa a hankali Yana cewa bacci kike yi? Mummy Dake harkar Kwalbewa ce sai ta mike tace ai dama da na idar baccin bai dauke ni ba,Baseeru ya fara shafa boobs dinta Yana wani yabon su kamar na budurwa basa zubewa,ita da kanta tasan karya yake amma Kuma taji dadi akan ya kushe ta.


     Baseeru harda rera mata Waka soyayya ruman Zuma bani na baki mu ta Sha,da dadi kaso a soka ni dai tawa na rike,ni bazan guje ki ba,me kushen ke zan tatse shi kamar gyada,Mummy taji tana dariya,yaci gaba yeeeeeeee kece cikon muradina ko kaina za a datse,yarda ki bani lokacin ki.  

    Mummy sai taji ta dawo wata danya chakal,daga nan suka fara Kwalbewa abinsu ,Mummy duk jarumtar Baseeru yau sai data kure shi,sai cewa take kar ka sake ka kawo,Baseeru yace ya zanyi da ikon Allah Abu ya taho bazan iya ba na Kai karshe,Kafin ta rufe baki ya kawo,tace to ka huta ka dawo wlh ban ma fara Jin komai ba,Baseeru Yana haki ya Fadi a gefe Yana hutawa.


    Kajin suka sake ci, tasa shi ya koma bakin aiki a haka,Aiki Baseeru yake kamar doki Mummy kwashe dadi kawai take yi tana Nishi da kukan dadi,ta juya Baseeru ta koma samansa ta dinga yi da kanta, Baseeru ya sake gajiya haka ya sake kawowa tace wai ka huta mu ci gaba,Baseeru yace wlh Bada wuri ba,bazan iya ba wannan bala'in da me yayi kama so kike a kaini asibiti,duk maganin da Baseeru ya Sha wai Mummy tafi karfinsa a haka da Babu magani kenan sai dai a kaishi asibiti ma kenan.

   har rana ta fito Yana haki yana hutawa har ya kwashe 2hrs 9am,Mummy tace muyi wanka mu ci abinci sai mu sake yi anjima,Baseeru yace zaki kashe kanki fa ki dinga hutawa,Mummy tace dama ni ban samu miji irinka ba Allah ya cika min burina dole na more,Baseeru tsoro ya kama shi,ta fisgo shi tace muje muyi wanka yunwa nake ji,Suka shiga toilet bayan sunyi wanka sun tsarkake jikinsu,ta fito ta shafa lotion dinta me kamshi,ta tsara kwalliya ta gani ta fada,Mummy Yar gayu ce ta gaske ba dai iya wanka ba,tana kashewa jikinta kudi,ko Ina kamshi take yi,Baseeru sai mannewa yake a jikinta Yana Jin kamshin da bai taba jinsa ba,Ita Kuma tana ta wani Jin dadi a cikin nishadi take.

  tace a ranta wlh burina ya cika a duniya ko yanzu asirina ya tonu a kaini prison dama wannan shine burina Kuma na samu,bare ma nasan bazai tonu ba.


     Baseeru suna fitowa dining Chika tasa Sheyi ta shirya abinci,text ta turawa Baseeru tace kaje wajen Sheyi ka sake karbar maganin tsumin Naila so nake kayi mata fata fata,Baseeru yayi dariya yasan Mummy tafi karfinsa Dan ma da taimakon maganin,yace a ransa wannan masifar ko a jinin su yake ne danginsu, shi yasa suke iskanci dole su kasa rike kansu su dinga bin Maza ko Maza su nemi mata.


     Baseeru suna gama karyawa yace bari na dawo,tace a dawo lafiya,Yana fita wajen Sheyi yaje,tace Ango Yaya? yace bani tsumi ayi Overdose tafi karfina billahillazi wannan sai Kun kaini asibiti an Kara min ruwa ko Leda biyar ce,Sheyi dai bata San kan auren ba ta dinga dariya tace naga karyar iskanci Baseeru,Kai ba Dan iska ba to ga mace nan Ajiya Babba tana magana da hausarta bata fita,yace ke munafuka bani ya karba ya fice,a boye ya shanye maganin sannan ya koma ciki.

   Yana komawa Mummy ta hau lagude shi.


    A lokacin kuwa Spark ya tashi Naila da wuri yace kije a ramawa kura aniyarta kiyi girki na kaiwa Mummy,Naila Dan kanta taji Yana ciwo ko Bata fi 8days ba a gidan miji wai tace kaji kaina na ciwo ko ciki ne Dani,na fara laulayi,Spark yace ta Allah ba taki ba yaushe naci amarcin da zaki samu ciki me nayi ma,Naila tace ai zamu gani na kusa fara period, Innalillahi wa Innailayhirrajun daina fada min bakin labari,akan kiyi period ai gwara ace cikin kika samu yanda zan samu Bado lafiya,dawo ciki ne Dake Allah ya raya,dariya tayi tace 3days nake yi ai ba dadewa,Naila murna take ko banza ta Dan huta duk da ta fara Dan Jin dadin amma tana Jin zafin ma ba yawa gwara ta huta,girki taje ta shiryawa Mummy,Spark ya shirya cikin 3qutr da Yar riga ya karba,Naila tace zan bika yace no yanzu zan dawo fa,ki zauna na dawo muci abincin ko? tace ae tare da zama a kujera,kiss ya manna mata ya fice,Yana fita Naila ta jawo wayarta ta kira Beauty.

   Beauty tana kitchen Mohsin ya fita aiki,Naila tace ya ake ciki ke,Beauty tace kalau Ina fada miki anyi gaba da shegiyar saki uku igiya ta kare ba saura,yanzu harka nake,Kinga yanda yake ji Dani kamar kwai,Naila tace dama ni na fada tuni na Dade da sakin Hanan amma ta makale,yanzu nasan kayan Yar banza sun Sha fitsarin yara.


    Beauty tace naji Naila kina dariya kamar da magana a bakinki,Naila tace ance ba kyau fada an hanani amma daga wannan bazan sake fada ba,bazan sake fadar sirrinmu ba tunda babu kyau,daga wannan na daina shine na karshe,Ina fada miki Hallare dai,Beauty tace ae mutuniyarki kuwa ya akayi? Naila tace Hallare an waye anyi clean yanzu Hallare ta fara hankali,jiya sai naji abu kamar daga sama in fada miki Dadi dadi dadi,Beauty ta dinga dariya tace dama na fada miki ai ni yanzu bana so ma yayi nesa dani,Naila   a'a duniya sabuwa tamu na gode da na hadu dake Jamilu gashi na auri Yayanki me Hallare duk gardi.


     Naila tayi dariya tace wlh karki bari yaji kina fada min Hallarensa da gardi idan ba sai yazo ya dinga min bala'i ba,Beauty tayi dariya tace wayyo Hallare dadi,Naila tace ahhhh ke abin naki yayi yawa,Beauty ta sake shekewa da dariya tace jira nake ya dawo wlh, Naila tace bari na hada kiran da Chika mu tayar mata da hankali.

   Chika suka hada kiran da ita tayi joining lokacin Chika a dakin Misam bacci ya kwashe ta jiya,sai ya tasheta ta koma bed din shi ya fice ya koma daya dakin a can ya kwana,tana kwance ya Sha wanka Yana kamshi ya shugo dakin ya zauna a kujera tare da sawa a kawo mata breakfast.


   An kawo kenan su Naila suka kira ta,tana dagawa tace amare,Beauty tace Allah sarki Ina Jin tausayin ki,ba Hallare ba komai,Chika ta saci kallon Misam Dake danna waya,tana so tayi magana ba dama ita yanzu tsoronsa take ji kar ya taba mata kirji taga kwallon shege ne,tace Uhum ba komai Allah zai kawo min tawa,Naila tace ke munafuka a Ina kike ne kin kasa magana,Chika tace Ina gida,duk yanda suka Kai ga son Chika tayi magana ta kasa tayi mukus,sai da tace Allah ya nuna mana lokacin,suna ta tsula iskanci daga tace uhm sai Allah ya kaimu,Misam Yana Gani yasan wata maganar ake mata sabo da shi taki magana,Yace da Abaya ne da yanzu ta fada min abinda taga dama,da yanzu ta yi min fitsara,yanzu kuwa Dana lallatse ta gashi ta kiyaye ni,tana sake min iskanci zan sake tabawa ko banza naji dadi,har so yake Chika ta Masa rashin kunya amma taki yi Dan ya samu hanyar latse ta amma taki yi Sam Sam.


    Su Naila suna cikin hirar Hallare Mohsin ya dawo karaf a kunnensa yaji Beauty tace Naila kinji sweet Allah na zaci suma nayi,Yana zuwa ya karaso ya fisge wayar,yace hello,Naila tace na shiga uku Yaya ne Kai da ka tafi aiki me ka dawo yi gida,ubanki na dawo yi Naila wlh zaki ci ubanki,wato baki da hankali ko shine kika kira matata kina koya mata zancen banza,Naila tace wato ni bani da gata tazo tana lalatani zaka ce nice nake koya mata sabo da nice shegiyarka,Yace kin girme ta,a ciki wa zai koyawa wani,ke kina da kunya ne dama,riga ta gama lalataki shegen Baki kamar rariya ke a duniya baki da sirri komai sai kin fada kenan,Dariya Naila tayi tace ai dai nace daga wannan shine na karshe nayi hankali Kuma babu kyau na daina fada daga yanzu na daina,Kuma ma ai yabo nayi ba zagin Hallaren nayi ba bare kace Ina Hana Spark,ni yanzu Yaya ko kace na Hana shi yaushe zan hana,wlh zan iya gaba da Kai akan haka,dariya Mohsin ya boye kawai Dan Naila yasan kafin ta shiryu ta daina sakin baki sai an Sha fama a haka ta girma. 

 

    Wayar ya kashe ya juyo kan Beauty Yana mata fada amma Beauty ta dinga girgiza Boobs tana a girgiza kwankwaso kwasokwaso,Mohsin sai ya dawo wani Dolo shike nan Kuma sai yayi mukus ya jawota jikinsa,tace me ya dawo da Kai ne yanzu? Yace Bado,shi na dawo a bani na koma,daukanta yayi sai bedroom.


    Spark kuwa har gidan auren Mummy yaje,shi tunda yaga gidan yaga Bai ci ace Baseeru ne zai iya Gina gidan ba a ransa yace Allah yasa dai Mummy ba buhun kusa ta auro ba,kudi basu da kama,yayi parking aka nuna Masa part din Mummy,Suna bedroom ita da Baseeru tana tatse Baseeru wahala ta ishe shi,karfinsa ya kare Allah ya taimake shi Spark yazo yana ta knocking har ya gaji ya shiga palon,Yana shiga yaga Baseeru ya sakko daga sama da gudun bala'i ya fada kitchen a guje Yana rike da wandonsa Yana gudu Yana kokarin daura tazugen sa,Ya hada gumi ya Jigata Yana Nish,i ya bude fridge ya zaro robar ruwan Sanyi ya balle ya kafa a bakinsa kwat kwat kwat harda matse robar ruwan bai sauke ba sai da ya shanye tas ya ajiye Yana Nishi,Yana furta wayyo Allah wayyy wayyy....zata kashe ni,Spark Yana jinsa dariya ta kusa kashe Spark.


    Zama Yayi ya harde Yana latsa waya sai ga Mummy taci kwalliya ta fito palon taga Spark, tace Dan iskanci zaka zo baza ka fada min ba,Spark ya kurawa Mummy Ido har ta zauna Yana kare mata kallo,tace uban me kake kallo a jikina,dariya ya fara yana rufe bakinsa da hannu,tsaki ta ja tace me ka kawo min? yace Naila ce tace bari mu ramawa kura aniyarta,muma kin mana a first night kema a thousand Night sai mu rama miki,tace kaji da shi,Ina Alhaji ya shiga ne? Alhaji.....Alhaji..Alhaji tana kwalawa Baseeru kira,Spark yace Alhaji Manya,tace wlh zan Saba Maka Spark ubanka ne fa,kamar mahaifinka ne,yace wlh ba kamar mahaifina bane bana sonsa bazan karba ba,mijinki dai amma ni ba ubana bane ya isa ya haifeni,to kuwa sai ka rusuna ka gaisar da shi,yace ai ni ko ku Kun San sai naga dama nake gaisuwa badan yanzu bama da nayi aure Amaryata tana ta nuna min rayuwa tana bani tarbiyya a bed ta Ina nake kula ku,yanzu ne nake hankali Ina nutsuwa,au itace ma take baka tarbiyyar? Spark yace ahhh itace, jam'i akan lokaci rannan ma da Liman bwai zo ba ni na ja Sallah,duk Tarbiyyar Amarya ce,Kuma tafi iyawa,tafi iya bada tarbiyya dan ni nafi Jin maganar ta,wato itace ta Isa da Kai? Yace kamar dai hakan,dariya tayi tace Allah ya shirye ka,bani abincin ta janye gabanta.


   Baseeru ne ya fito daga kitchen ba riga sai yanzu yaji kunya da yaga Spark,Spark yana sani yace Babaaa....harda shagwaba,Baseeru yace Na'am Danaaaaaaa.......shima ya fada harda ja a karshe,Spark a ransa yace lallai wannan kwallo ne,Hannu Baseeru ya mika Masa suka gaisa,Spark yace Yaya Mummyn tawa, Mummy tace tashi ka tafi gidanka wannan wanne irin rashin mutunci ne,sa'anka ne,Baseeru yace easy easy ba yiwa yara haka,su yara da dabara da lallashi ake bi da su,yaran namu na yanzu basa ji,sai addua fada da zagi ba shine ba yaron nan Spark ki dinga binsa a hankali,wani bakin ciki ya kama Spark ransa ya baci matuka abinda Baseeru yace Masa shine yaron ma,da aurensa da komai,Nan take ya dawo asalin Spark dinsa kamar bai taba dariya ba,ya mike yace Mummy warn your Husband,warn him Ina da matata ko bani da mata nafi karfin yace min yaro,Mummy taji tsoro Bata son fushin Spark ko kadan shi yasa ta lalata shi a haka da ransa ya baci sai taji tsoro ta fara lallaba shi dole yaro ya dinga abinda yaga dama,yace nifa Mummy ba rashin kunya nazo yi miki ba sometimes Ina yin Abu ne da kawai na miki wasa watarana Kuma kune kuke bani haushi Kuma shiga gonata Ina muku rashin kunya,ni Kun San halina indai za a shiga gonata ni gaskiya baza a ji dadi ba amma idan aka kyale ni sai a zauna lfy,Mijinki ne Kuma ai na gaida shi sabo da nazo na gaida ki da shi nazo amma Kuma sai ya ce min yaro da aure na magidanci da ni,da iyalina,abinda yake yi nima in na koma zanyi sai nayi Wanda ya fi nasa nasan na fishi jarumtar shine zai ce min yaro, ya juya zai fice Mummy zata bishi Baseeru ya riketa yace kyale Dan banza ya tafi ,yace Dan ubanka kafinl ruwa gudu wato baza ayi Maka fada ba,to wlh baka isa ba ni tarbiyya zan baka idan Iyayenka sun kasa ni zan iya da Kai,bazan auri uwarka Ina gani ka lalace ba, Spark Yana jin Baseeru yana Masa fada harda zaginsa,Spark yace yaci darajar Mummy wlh da sai na daure shi..


   Naila ganinsa tayi ya dawo ransa a bace,tace me ya faru? ka fita normal ka dawo da bacin Rai,waye ya taba min mijina,Spark yace share kawai,Kunun Aya ta kawo Masa da ta hada ya dau Sanyi ya Sha Madara,tana bashi a baki  tana shafa gemunsa Spark sai ya warware ya manta ma da bacin ran ta sashi a gaba tana ta Masa hira tana Masa abin dariya bai ma San ya fara dariya ba,kwanciya yayi a jikinta suna ta hirarsu ta masoya cike da so da kauna.


   Rafeeq tunda ya zauna a gefen bed ta shiga bargo suna ta hira duk son yaji sirrinta taki yarda,har bacci ya kwasheta bata sani ba, Rafeeq yace ni dai gaskiya ba da zuciya daya na baki gado na ba,a dakin wa zan kwana ni bana kwana da kowa a kan bed ko na namiji ne,bare mace,Ni ko aure nayi Ina zan iya kwana da matar bana son takura,amma ni wlh a bed Dina zan kwanta Baki isa ba Malama ni dama Bada zuciya daya na baki room dina ba,ba a shigar min room,Malama tana can ta na baccin gajiya Rafeeq ya bude bargon ya shiga yace ni bana son kwana da wani za a takura min ni,ni ba Dan iska bane ta sa zan kwana da mace Allah ya isa Alhaki a kanta ya ja pillow ya juya kansa can saitin Kafafunta suna yi kwanciyar Kai da kafa,Malama bata sani ba,Rafeeq yayi adduoi sannan yace har yanzu ban wani balaga ba ai,Dan kawai ya samu nutsuwa a ransa ya kwanta yake ta kawo uzuri wa kansa har yayi baccinsa.

 

     Malama tana ta bacci ta saki bacci bacci yayi nisa tana juyinta ta dawo jikin kafafun Rafeeq,kirjinta gaba daya a kan kafarsa,Yana bacci yaji Laushi lumis ya sake gyarawa har gari ya waye ya rigata tashi sabo da kafarsa data danne,Dan motsa kafar yayi yaji Laushi da sauri ya fisge kafarsa ya tuna tare da Malama me ya tashi da sauri,yace ni me ya kaini kwanciya da mace, Istingifari,ya lallaba ya leka fuskar Malama tana ta bacci,yace wannan ta fiye baccin tsiya, bargon ya bude a hankali yaga rigarta wuyan ya koma gefe rabin breast dinta daya a waje,Rafeeq ya kura Ido ya dinga kalla kamar Dan iska sai da ya ga zata tashi yayi sauri ya lulluba mata abinta ya fice daga dakin da sauri a zuwan ba a nan ya kwana ba,sai da yayi wanka ranar Gayun na daban ne ana da bakuwa,Islam Yana kallonsa yana ta dariya,Knocking yayi dakinta da tire na abinci a hannunsa,tace shugo lokacin ta shirya ta sake tsukewa cikin jean blue da riga tshirts tana zaune Saman bed tana Jan carbi,Rafeeq yace ni na rasa gane mata wannan Ina ta dosa ne.

  Yana shiga tayi murmushi tace good morning ka tashi lfy,ya daure fuska yace lafiya tare da ajiye mata tire din a gefen bed,Yace kinyi bacci sosai dai ko? Malama tace wa zai bamu bacci mu malamai kwana muke Sallar dare,ai sai karshen dare muke bacci,lokacin da nayi bacci kana dakin Nan ai baka dade da fita ba na tashi na dukufa.


    Rafeeq a ransa yace asusuwida karya matar Dana kwana tare da ita duk kafa ta tasha laushin kadararta zata ce wai kwana take Sallah,a fili yace ki dinga sani a addua,tace Inshaallah,yace ga Abinci Nan,tace na gode zauna muci tare,Yace a wanne hadisin aka halatta cin abinci da matar da ba muharrama ba? tace amma ai ka iya zancen Nono,yace to abinda na Sha na girma ba dole na dinga tuna shi ba Ina kewarsa in Kuma zaki tuna min to,Malama ta hada tea dinta ta kurba tace sai dai ka hada da bado din sai a baka ai ka daina iskanci a baki ka tsaya kayi na gasken guy,a baka ta back a baka front, ta daga Masa gira tace ya kace? Rafeeq yace a ransa wannan malamar tafi karfina Yar iska ce,yace karki lalatani ni bana kula mata wlh ki tambaya kiji ban taba hira da mace ba wlh ni sai a kanki,Ikhram tace to nufinka Nan sa'a nayi ko dace don kayi hira da ni? Ai ka godewa Allah da nake kulaka Kaine ya kamata kaji dadi Kana Hira da Malama Ikhram,wai ya sunanka? Yace ban sani ba,ya dauki tea din nata zai Sha tace bani abina abina ka hada naka,mika mata yayi ya fice daga room din.


     Mima kuwa tayi tunani taga Misam yana da saukin Kai,Tausayin Wahida take yi irin yaudararta da Spark yayi kawai sai tace ai Taga Wahida suna Dan shiri da Misam sabo da haka shi zata sa lallai ya auri Wahida ko Dan mahaifiyarta dake prison,Chika tana tafiya daga Hotel din Mima ta kira Misam lallai yaje tana son ganinsa,ya zaci wani abin ne yaje da wuri,Yana shiga bedroom ta ja shi suka zauna,tace Misam? Yace Naam,ni na haife ka ko? yace ae ke kika haife ni a labari amma ai ni ba a wajenki na taso ba a wajen Kawu na girma an tana bani labari dai kece kika haife ni,Mima tace what ever dai kasan nice na dauki cikinka wata Tara,na Sha nakudarka na haifeka,yace ta ya zan sani sai da aka bani labari ni nasani ne? lokacin ai ba ni,Kai karka Raina min hankali tambayarka nayi kasan dai nice uwar dana haifeka ko? Uhmm yace,tace to Wahida nake so ka aura Kuma wlh kace a'a bazan yafe Maka ba sai ka aure ta,Misam yace Wahida din zan aura wasa kike ko me wlh Ina da wacce nake so ni,idan Kuma kince haka to kuwa sai dai a daura min aure da mata biyu rana daya,Waidan da duk Maza sun tabe ta kowa bashi jikinta take,Mummy tace Kai Dan uwarka wacce macece baka taba ba,ko iskancin da kake an fada Maka bamu sani bane,mene baka yi zinace zinace,Misam yace ba komai zan miki biyayya amma sai dai na auri mata biyu amma ni bana son Wahida Kuma ba abinda zan mata a bawa Rafeeq mana shine baida budurwa a bawa Rafeeq ita Dan Allah Mima ni wlh Ina da wacce nake so idan taji baza ta aure ni ba,Mima tace Kai ka sani Kuma saura kaje ku hada baki da yan uwanka da Yan uwanka da ubanka ka sani ban yafe ba indai baka aureta ba,Yace yanzu akan wata zaki min baki,ki bari naji da abinda yake damuna mana amma ki min baki akan wata mace,ai banyi Maka baki ba nace idan baka bi umarni na ba,tashi yayi ya fice kawai ya bar gidan.


    Ransa a bace kamar zaiyi kuka,Yana Fita Mima tace wlh cikinku ko Rafeeq ko Kai dole sai kun auri Wahida uwarta tana prison yarinya me kauna ta ai sai a taimaki uwarta taji sauki a ranta tunda yarta kenan mace sauran Maza ne.

   Misam Yana fita yace bari na tafi wajen gagararre Spark ko zai samo min mafita sai ya wuce gidan Spark,shi Kuma Rafeeq Mayen Malama yana can Yana faman bauta,tasa ya dauketa a mota sai tace ya kaita waje kaza ya kaita waje kaza Yana ta faman gantali da ita a mota,shi wani dadi ma yake ji kamar kar su rabu tunda Malama ta iya sakin zance shi lafiya Lau.


     Misam ya shiga gidan Spark afjajan suna bedroom suna soyewa sai faman kwalawa Spark kira yake,Spark.....Spark.....Amarya.....Naila....Aunty....shuru suna jinsa ma,Spark yace rabu da shi Misam ne, Misam zama yayi Yana jiransu shuru shuru sai da suka gama abinda suke yi suka fesa wanka suka fito,Naila tace yau ma zafin ya Kara ragewa saura kadan,ya dauketa Yana murna yace na yau yafi na kullum yanzu nasan ni Ango ne,Kai ban taba Jin dadi irin na yau ba,Naila tace na rasa Wanda yafi Maka dadi kullum sai kace na ranar yafi dadi,Goyata yayi a bayansa suka karaso, Spark yace ya aka yi kake ta kwala min kira,ai dama Kuna kuna jina? Ina jinka mana Ina can Ina ta Sparking ya zan kulaka,menene haka kamar anyi mutuwa?.


     Naila ta sakko daga baya suka gaisa ta shiga kitchen ta kawo Masa abinci da kayan Sha,yace na gode,tashi tayi ta koma Sam sabo da idan Dan uwa yazo ya kamata ka bar su suyi sirrinsu.

   Spark yace ya aka yi? Yace Mima ce tace sai na auri Wahida ko Kuma Bata yafe min ba,Spark yace ba wani Mima baza ta iya yi Maka baki ba,duk tafi sonka fa ai ko ni da bama shiri baza iya min ba bare Kai tab,Misam yace tace wlh sai an daura,Dan Allah share zancen nan Kai kamar baka da wayo kace ka yarda a daura da mata biyun ranar sai taji an daura da daya tal,wai yarinya ita bata da samari ne sai mu,dama Dan iskan Nan aka likawa Rafeeq,Misam yace tab ai tasan da kyar ya dawo ma Yana zuwa gidan tana cewa ya aureta zai daina zuwa baza su sake ganinsa ba.


   Wa kake so Kai to dama Manemin mata Yana soyayya? Misam yace bana son wulakanci Chikar gayu nake so,Kake sha'awarta dai,idan Dan sha'awa ce wlh bazan aure ba,Ina da matan da suka fita ma,amma shi so na daban ne,Kai ni duk matan da nake kulawa ma babu kamarta ciki a dalilinta ma na rage kula mata sai na Dade banyi sex ba,sabo da tsoro nake ji kar ta kamani,Spark yayi dariya yace tsoro? Chika din? Yace wlh sai naga kamar zata ganni hankalina baya kwanciya tsoronta nake ji ni dai.

   Spark yace Kai dai baka son Wahida? yace ae yace an gama ba a boye ma za ayi ba Kuma Mummy da kanta zata hakura ni na fada Maka zanje gidan.

   Misam yace har naji dadi ya fara cin abincinsa.


     Annoor yana zaune a Office dinsa yana shegiyar yangarsa da ya Saba yaga Yan sanda sun cika Masa Office,ko dagowa ya kalle su baiyi ba,Dan sanda suna cewa You are under arrest amma ko kulasu baiyi ba,wani a ciki yace Malam da Kai ake magana Wayarsa yaci gaba da latsawa,tsawa suka Masa ko gezau,wani a ciki ya daga hannu da niyyar marinas Annoor ya rike hannun ya kwashe dan sandan da Marika har biyu,yace ni zaku rainawa hankali kuje zanzo,waya suka yi aka kawo musu motoci da Yan sanda,mutane suka cika makil a Private hospital din nasa,yaki yarda a kamashi,mutane aka taru ana bashi baki akan yaje kawai kar su tozarta shi,yace shi ya Isa yace wai zai min aski Ina askin banza doka ta Bada dama ayiwa wani aski haka kawai,Tara suma da kitso haramun ne? In nayi laifi ka kamani amma wai batun kace min sai mun Maka aski bai taso ba,ko uban waye bai Isa ya min aski ba,yanzu duk akan aski kake wannan masifar cewar Dpo yace ae ai rainin hankali ne,idan laifi nayi quietly a kamani amma zaizo yace zai min aski ubansa ne ya fito min da gashin,Yasan irin kudin da nake kashe Masa,kasan man nawa nake shafawa? Inama ya taba min gashi ya gani,kamani a kamani na yarda idan laifi nayi amma na mene zasu shugo suce za a min aski  burar.....Shaver....shaver taci kut....hour suka kwashe Annoor Yana bala'i akan sumarsa,sai da mutane suka dinga Bada Baki sannan ya hakura yabi Yan sanda Station dan shi bai San me yayi ba kawai dai ya gansu a Office dinsa.


KARSHEN BOOK 1 

        MU HADU A

          BOOK 2


MASU SHARHI INA MATUKAR GODIYA


ZAMU HUTA NA KWANA UKU KO BIYAR ZAN DAWO MU DORA DAGA INDA MUKA TSAYA


Book 2

TANTIRIYA A GIDAN YARI 

       YARAN JAURO


Bangaren su Misam duka za aci gaba.






AsmaBaffa

Post a Comment for "Tantiriya a Gidan Yari Book 1 Paga 106-110"