Zarrah 49-50
49-50*_
Tunda yace yana zuwa gaban Asmah yake faduwa tanajin luguden tashin hankali a ranta ji tayi bazata iya bari yazo ya risketa ba tasan bai wucce yace zai gwada ta ba to idan ya gwadata result ya nuna tanada cikin me zatace masa waye ma zatace yayi mata cikin?” Jiddarh na kiranta taqi tsayawa ta fice da sauri ta fita daga asibitin ta tsari napep ta shiga ta nufi gda qirjinta na dukan sha uku uku tana shiga harabar gdan taga tarin motoci alamun sunyi baqi a gdan saida taji faduwar gaba hakadai ta bude qofar parlourn taji wani dam ganin yanda parlourn yake a cike tsayawa tayi sororo tana kallon kowa Nasmah ta dago tace ”lah Aunty Asmah sannunku da dawowa wlh kinganmu jikin Mimee ne ya motsa ni narasa jarabar data hana Bro juyarwa da matar nan mahaifa ace duk ciki idan ta samu sai antara dangi a bari ba haihuwa ba”
Ajiyar zuciya Asmah ta sauke tace “Allah sarki ai bamu sani ba Allah ya bata lfy yasa kada cikin ya fita” murmushi Nasmah tayi tace “ai saidai fatan wani wannan kam ya kau barinta na bakwai kenan wannan ance su hqr taji haushin mutane wai baqin ciki akeyi mata” kawar dakai Asmah tayi lkcn da yake shigowa tace “kinsan haihuwa da dadi musamman ga wanda bai samu ba kullum sarai sukeyi zasu samu tsayayye shiyasa suka kasa daukar mataki addu’a kawai suke buqata bari naje na ganta na wucce na watsa ruwa kaina ciwo yakeyi” nufar qofar tayi ya daga murya ya qwalanta kira yace “saboda tsabar kin rainani ince ina zuwa shine kika gudo ko to shige muje ciki na dubaki” idanunta ne ya kawo ruwa tayi raurau ya kawar dakai ya nufi cikin part din nata dole tabi bayansa ya zuqi jininta ya fice saida ya biya ya duba jikin mimee sannan ya fice daga gdan ya koma asibiti yana zuwa ya wucce lab dakansa yayi gwaje²nsa result ya fito masa yayi murmushi tare da godewa Allah wani hasken farin ciki na ratsashi ya fito daga Lab din ya nufi motarsa.
Lkcn jikin Mimee ya rikice yasa aka kawota asibiti likitoci suka rufar mata saida akayi mata wankin ciki sannan ta samu salama bai koma gda ba sai goma da rabi na dare tuni Asmah ta jima da bacci yayi wanka ya nufi dskinta ya bude ya shiga tana kwance tayi daidai da ita kamar tana saman gajimare ta dora hannunta saitin mararta, numfashi ya sauke yaja qafa a hankali ya matsa ya zauna a gefenta ya zaro wani qaramin gwangwani a aljihunsa ya fesa mata wani abu me kamar turare a fuska.
Ajiyar zuciya taja me qarfi ta sake sakin jikinta ya lumshe idonsa tare da budesu akanta ya sanya hannunsa ya janye rigar baccin jikinta ya dora hannun nasa saman cikinta yayi ajiyar zuciya me qarfi a hankali yace “3 months nanda 6 months in Allah ya amince na zama Dad” wani sanyi yaji yana sauka a zuciyarsa ya zame daga gadon ya dora kansa saman cikinta yayi kissing cibiyarta yace “da safe ki fadamin duk abinda bakiso na daina yimiki shi insha Allah turaren ma na daina sawa” ya jima hana sambatunsa shi daya kafin daga bisani ya miqe ya kashe hasken ya hauro gadon ha kwanta ya janyota jikinsa a hankali ya hade bakinsa da nata yana jan fasali.
Rigarta ya dage mata yana shafa nipples dinta yana sakin nishi tayi miqa hakan ya bashi damar sake cafkar nonon nata da suka qara cika suke wani sheqi ya cika hannunsa dasu ya zare bakinsa a nata ya dora bisa qirjinta yana tsotsa yana limshe ido kamar wani maraya, ya jima yana sarrafa nononta kafin ya zarenta pant dinta ya fara jan gashin gabanta maqaleshi tayi tana sauke ajiyar zuciya ya sake lafewa a jikinta yana wasa da gabanta yanashan nononta yana shafa mazaunanta sosai ya iya sarrafata a yanayin da yake sanyata ita ba me bacci ba ita ba ido biyu ba takai har ta saba da abin da yakeyi mata daya fara jikinta yake daukan charges tayita tsiyaya yana lashe abinsa idan ya gaji da wasan ya shigeta yaci iyakar cinsa sannan suyi bacci da asuba ya gudu yabarta da zullimi.
Yau dinma hakance ya faru sosai ta ciwu yacita iyakar ci har saida yaji ta fara sauya numfashi sannan ya sake mata ruwansa ya dagata yana qare mata kallo dakansa yana tunano ranar da zai kusanceta ido biyu ranar da zata tayashi su sarrafa juna yanda ya kamata, bai gasqata yanason Asmah da gaske ba saida cikin nan ya bulla ajikinta dole ne ya canza mata salo kada ta rainar masa baby da damuwa gara wasan ya tsaya iyanan a canza takun tafiyar,
Gabansa ne ya fadi daya tuna da alqawarin da yayiwa Mimee na cewa iya wuya bazai taba kusantar Asmah ba duk da wani lkcn tanayi masa qorafin wai ta fahimci yarinyar budewa takeyi kamar wacce tasan maza akeyi mata feshin ruwan albarka, duk ranar data fadi haka yakanyi dariya idan suna dadi yace mata “to ke Mrs Aseem Banda abinki inada ke Ferrary me zanyi da Honda accord idan kuma suna kan tsiyarsu sai yace mata eh Ai Asmah End Off Discussion baya zarginta domin yafi kowa sanin wacece ita” wannan kalma End of discussion tana ciwa Mimee zuciya wato ita ta zame masa Assembly ko kuma meye yake nufi, murmushi yayi ya miqe ya fada wanka yasan da qaramin yaqi a gdan duk ranar da Mimee ta fahimci Asmah cikinsa gareta koda yake zai san yanda zaiyi itama ya raina mata hankali ne kawai suyita tafiya a haka har zuwa ranar da qwai zai fashe kwaiduwa ta fito.
Ficewa yayi daga dakin bayan yayi wanka ya koma dakinsa zuciyarsa wasai dare yariga yayi amma tabbas bazai iya barin wannan abin farin cikin yacishi shi kadai ba wayarsa ya dauka ya rubutawa Aunty Aseemah saqon sanarwa cewa shima insha allah yakusa zama Dad amaryarsa tanada shigar ciki” da safe kafin ya tafi asibiti saida ya shiga dakin Asmah ya taddata tana shirin makaranta ya zubanta ido yanzun ne yake gano ramar da tayi sosai da gaske ta rame tayi haske, matsawa yayi kusa da ita yana kallon qwayar idonta ta cikin madubi ya rungumeta ta baya suka sauke ajiyar zuciya sababben hawayenta na rashin sanin makoma ya zubo mata yasa hannu ya dago kanta ga mamakinta sai taga yasa bakinsa ya lashe hawayen ya sake dora bakinsa saman nata ya lumshe ido ta kasa qwacewa saima mutuwa da jikinta yayi ta sake narkewa a jikinsa tana shassheqar kuka hawayen na zubo mata yana sauka saman fuskarsa ya bude idonsa a hankali idanunsa har sun kada ya zare bakinsa daga nata yace “baki rabo da kuka Baby why?” Kamar ya zugata ta sake shigewa jikinsa ta rushe da kuka me sauti ya dauketa cikin kidima yace “subhanallahi my favorite meye yayi zafi haka?” Cikin kukan tace “tun abun baiyi nisa ba kace zaka kira ayimin ruqiyya baka kira ba nikam nafara tsorata inaji zaizo yana kusantata yana wasa da jikina amma bazan iya yi masa komai ba kashemin jiki yakeyi ko idanuna bana iya budewa kuma nagadai ina addu’a ina Azkhar….”
Mgnr ce maqale saboda kukan da yaci qarfinta gabadaya jikinsa ya mutu ya zubanta ido ya jima yana kallonta sannan ya iya motsa bakinsa yace “dama inason tambayarki ne ya akayi kika samu ciki?” Gabanta ne yabada wani dam ta miqe a gigice yayi saurin riqota yace “ki nutsu banson shirme tambayarki kawai nayi” kuka ta rushe dashi tace “wlh bansani ba ka yarda dani Allah ni ba mazin…..” Rufe mata baki yayi yace “ok naji keba mazinaciya bace amma ta yaya zan gane hakan?” Kukan ta qarawa sauti ta durqushe tace “ni duk ta inda zakayi bincike ma kayi abu daya na sani tabbas ana jima’i dani cikin bacci na rasa waye Inna na karbomin magani ina addu’a har sauka inna tasa anyimin amma abun kullum gaba yakeyi jiya da dare ma inajinsa yanata sarrafani banida ikon qwatar kaina bana iya motsa kowacce gaba ta jikina” tunda ta fara mgnr ya zubawa qaramin bakinta ido har tayi shiru yaja fasali yace “ok ki zauna a gida basai kinje school dinnan ba ki kula da kanki zansan abinyi banason zama da yunwa duk abinda kikaji kinaso zakici ki kirani ki fadamin inma babu a gda zan nemo miki sannan kashedi kiyi shiru da bakinki kada ki fadawa kowa wannan almarar babu me yarda da shirmen nan naki kice wai aljanine yayi miki ciki haba saikace a Korean Film”
Zaunar da ita yayi ya juya yace “yanzun me kikaci?” Sunkuyar da kanta tayi tace “babu komi” zaro ido yayi yace “what so kike ki kashemin baby da yunwa aa ban yarda ba me zakici na nemo miki?” Kallonsa kawai ta tsaya tanayi jikinsa har wani rawa yakeyi ya fice yaje ya hado mata tea ya lura yan kwanakin tanason hanta sosai ya bude freegde dinta yaganta kuwa tafi komai yawa ya dauko ya aje ya dauki tea din yakai mata yace “kiyi maza kisha kafin nazo” juyawa yayi ya fice ya shiga kitchen din cikin yan mintina yayi mata farfesun hantar ya juye ya dauka ya nufi dakin nata tana zaune inda ya barta sai juya tea din takeyi y shigo ya aje kwanon daya zubo mata hantar ya karbi tea din ya aje ya dauki kwanon ya dauki hantar da hannunsa yakai mata bakinta abinda zuciya keso aikuwa ta karba tanaci tana lumshe ido yanayi mata murmushi saida taci sosai tayi gyatsa ta kawar dakai yayi ajiyar zuciya ya dauko mata ice cream a freedge dinta na ciki ta karba ta kora ya juya yace “idan kina buqatar wani abu ki kirani ki fadamin zanje naga jikin Mimee” itadai batace komai ba har yaja qofar ya rufe taja fasali ta tashi ta haye gado abinta.
A wannan fitar da yayi ya kirata yakai sau biyar sau daya ta daga saboda bataga abinda zatace masa ba, wajen hudu kuwa sai gashi budu² ya dawo ya shiga ya taddata a kwance kamar mai babu abinda tayiwa dakin baice mata komai ba ya fara gyara dakin saida ya gama ya shiga bathroom ya hadanta ruwan wanka yazo ya dagota ta zame yace “idan kikayi wankan zakiji qarfin jikinki zamuje ayi miki scanning.
Girgiza kai tayi ya sunkuya yace “me kikeson ci yanzun na samo miki?” Turo baki tayi gaba tace “tuwon Inna” dariya abin ya bashi sosai yace “ok bari nayi wanka naje na karbo miki” harararsa tayi tace “kuma idan ya qare fah?” Sosa kai yayi ya zari key yace “shikenan tashi muje” wani tsalle tayi yayi saurin riqeta yace “ke wai bakida hankali ne daga irin wannan tsallen Mimee ta fara samun matsala gashinan har yanzun haihuwa ta gagareta” itadai batace masa komai ba ta zari hijjab dinta tayi waje yabi bayanta suka fice a Inna taga baqin bazata ta riqe haba tace “kukuma daga ina haka kamar wasu korarru aseem naga ko kayan aiki baka cire ba” shafa sumarsa yayi yace “to ya zanyi na dawo nataddata a hargitse nacs me zataci tace tuwon Inna nace ta jira nayi wanka tace tuwon zai qare” daquwa Inna ta watsa mata tace “yar qaniya naga ba cin tuwon takeyi ba” caraf yayi ya cafe da cewa “ai yanzun ma ba ita keso ba jikanku ne yakeso”
Wata muguwar kunya ce ta kama Asmah kamar ta nutse ita kanta Inna saida abin ya bata kunya shikam ko a jikinsa cewa yakeyi “Inna kiyi ki bamu kada ruwan nan ya rutsamu anan dakin baqinku babu AC sauro zai iya sama babyna Malaria” shiga kitchen inna tayi ta sako musu tuwon shinkafar da tayi daxun nan miyar kuka ta kawo musu a kula babba tace “ku tafi Allah ya inganta nikam Don Allah ku rinqa sakaya harshe wannan magana haka gatsal Aseem saikace goyon kaka” dariya yayi sosai yakejan Inna kamar kakarsa yace “to Inna da ban fadaba zaki sani ne mu yanzu maganin da kike karbo mana ma na aljani nakeso a fadawa malamin aikinsa ya qaru yaqara ruwan tawadda ya rubucewa dana lahaula saboda bakin yayan banza kinsan dake kama dani zaiyi nasan zai dauki hankalin jamaa sosai” kallonsa Asmah tayi ya qifta mata ido yace “muje kici tuwon kada ki haifamin baby da yunwa”……………
#Comments
#Shares
#Votes
_*Oum Hairan*_
[25/06 9:07 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_
_*Fauziyya Tasiu Umar*_
_*Elegant Online Writter*_
_*Wattpad-Realfauzahtasiu*_
_Am sorry Fans zan danyi mgn akan wani lamari ne, Yau na samu wani lbr daya sani a tunani, wai labarin zarrah labarin wani littafi ne da yayi tashe a lkcnsa, so duk ma wanda yake tunanin hakan inason ya sani Fauzah bata taba karanta littafi da suke mgn akai ba saboda haka duk abinda yayi kama da wancen arashi ne kawai aka samu amma ba copy nayi ba, daidai gwargwado da bazata nake rawa ban yarda na zama yar kanzagin wata ba ina fatan me fahimta zai fahimci cukurkudaddiyar Hausar._
Post a Comment for "Zarrah 49-50"