Waye Mijina Return 25
WAYE MIJINA*臘♀️
(Return)
Page 25
*Wannan Novel paid book ne banyadda kowa yafitarmun da abuna bikasan wahalar Danasha kafin narubuta abunaba idan Kika bitardashi Kuma keda Allah*
MAGANIN INFECTION wlh wlh wlh cikin kwana ukku Zaki rabudashi domin sekinyi gudawarshi sosai Kuma bame wahalaba hakan zefita ajikinki kamar da yabar cikin mahaifiyarshi da yardar Allah
__tashi tayi cikin takonta na manyan Mata Takoma cikin perlon ta zuciyarta fyass gani takeyi tuni tasamu abunda takeso harta Gama…..b’angaren hajiya sa,a kuwa tinsafe take Neman yaron nata sabida yau shine kawai take Sha,awa har najeeb ma dayazo wasu y’ammatan tahad’ashi dasu tuni gindinta kemata k’aik’ayi tarasa Nima zatayi kamar daga sama taji sallamarshi yashigo perlon cikin sauri tamik’e tareda rikoshi tana fad’ar “”son Ina kashigane seneman…kamin tak’arasa yasa bakinshi cikin nata yashiga kissing d’inta domin shimad’in a hannu yake d’agata yayi cak tareda nufar wani bedroom da,ita cikin sauri ya kwantar da,ita akan bed d’in yashi gwale k’afarta kowani dogon romance beyiba yanemi hanyar shiga fadarta. Cikin kuzari yake hak’arta Yana sauke numfashi itama hakan se ihun takeyi tana k’ara dagomai gindinta a hakan yake cinta Kamar bagobe kusan awa 4 Jameel na Abu d’aya bayaji baya gani kala hajiya sa,a najin dad’i hartadawo Jin zafi Abu yak’i k’arewa wani irin ci yake Mata bana wasaba Kamar zefitoda Yan cikinta seda hajiya sa a takasa daure tashiga rokonshi yabarta Amma Ina bayama jinta hakan yake abun kamar wani zararre.
Cikin k’ank’anin lokaci tafita hayyacinta kukatakeyi sosai tana tureshi Amma yak’i yabarta seda Jameel yakashe awa 8 akan hajiya sa,a Kuma badan yakawoba shima kanshi Suma yayi yazube awurin….dariya hajiya sa,a taji anayi Kamar za,a fasa gidan sabida amonda sautin dariyar keyi agalabaice tad’ago tana duban inda taji dariyar tafi k’arfi tayi k’ara Ware idonta tayi cikin tsoroda fargaba sabida abunda tagani.
Wata matace atsaye doguwa sosai harta tatokare rufin d’akin Kuma ba,agani fuskarta Amma anajin dariyarta kamun hajiya sa a tasamu kwarin gwiywar yin wani abun Wannan matar tace “”sa,a kenan kisani Wannan abun dakikeyi yazama tarihi tinda Kika shigo gonata Jameel tin yana yaro k’arami Kika b’atashi Kika lalatamai rayuwa harya girma da Wannan mummunan Dabi,ar dakika dorashi akwai kisani tinda kece silar lalacewarshi to harke bazan barkiba yaje yaritsani shida abokananshi sunyimun fyad’e atunaninsu sunci bilis hummm da bil,adama sukayiwa shikenan sun Bata Mata rayuwa to wlh bazan hak’ura nayi alkawarin duk Sena sakunyi danasani arayuwarku ko Wannan abun dayayi Miki nicenan ajikinshi sabida nafara nakasaki tukunnah Kuma nayi nasara domin nasaka yafashe Miki kurjindake mahaifarki hakan zesa Cancer dake jikinki tashi tak’arasaki yanzu bazaki Kara muruwar da namujiba shima Dan naki bara kiga tana Gama fad’ar hakan tafiddo wani abun hannuta me mugun haske tasetashi agaban Jameel kana sake bushewada dariya Wannan shine hukuncinku shima senaga ta,inda Wannan shegiyar abar zatayi aiki balle yatab’a y’ay’an wasu tana Gama fad’ar hakan tab’ace b’att….cikin tashin hankali da ihu hajiya sa,a kefad’ar nashiga ukku Ni sa,a Wannan wacce irin masiface kajamana Jameel kuka takeyi sosai tana ihu kamun Takoma dariya kamar tazare tayi kuka tayi dariya kamun tasamu zarafin mik’ewa dak’yar tana ihu tana dariya tana sosar jikinta dariyarta ce tatada Jameel daga dogon suman da yayi….ganin tana Neman fita a sirara yasakashi rik’ota Yana fad’ar ammi minene Mike faruwa?
D’aure fuska tayi kamar wani abun sekuma tabusheda dariya tana fad’ar yeeeee ai Kaine kayi Mata fyad’e itako takashema buraa shikenan kamutu baka bacin gindi hhhhhhhhhh nako talakabamun mugun ciwo hhhhhhh yanzu shikenan gindina rub’ewa zeyi hhhhhhhh tana maganar tana kecewada dariya kamun Kuma tasaka kuka kamun Jameel yadawo daga shock din datashiga najin kalamanta tuni tafice tanufi farfajiyar gidan tana ihu tana dariya dagudu tanufi k’ofar fita kamun ma,aikatan gidan dashi Jameel din suyi wani Yun k’urin tuni tafece seda suka dafa Mata inda da kyar suka samu damar mayarda ita cikin gidan suka sakata wani d’akin suka k’ulle…Jameel Kam kuka yakeyi sosai cikin matukar nadadamar rayuwarshi da danasani marar anfani..!
Allah ya kyauta
Bayan wata d’aya
Wannan kwanukan dasuka shud’e abubuwa da dama sun faru… hamabee da baby tuni suka angonce yayinda ake zuba soyayya me ban Sha,awa tsakanin way’annan matasan ASNALL da AFSAR abun ba,a magana ahakan suke renon cikinsu cikin so dakulada juna IBFAR da IBNALL ma tuni suka Ware domin yanzu tasaba dashi sosai da fitinarsa kamar yadda suke Jara babbu hakan suka mayarda matansu basajin kunyar kowa wurin nunawa junansu kulawa Kuma haryanzu indai zasu zauna gu d’aya tofa matan nasu bazasu tab’a ganesuba yanzu har IBNALL ma ta,ita muddin tanasan Gane mujinta tosetayi yadda ASNALL keyi suko mazan Suk’i basu damar ganesu sabida yadda suke shiga rud’u sunaso sugane mijinsu abun nasakasu nishad’i shiyasa har gobe Kaya iri d’aya suke sakawa balle su banbantasu Kota hanyar suturar ne idan kagansu zaune wuri d’aya suna zuba soyayyar su abun gwanin Sha,awa zasu iya had’uwa su duka ukku kowada matarsa suna Yan matse matsensu ko kunyar juna basaji sex ne kawai basayi agaban juna Kuma duk Wannan tab’e tab’en dasukeyi bame ganin tsiraicin matar wani ko mijin wata sabida acikin suturarsu sukeyi kawai tsabar Rashin kunyace da neman tsokana..
Hajiya Luba kuwa tuni jilo yayi Mata abunda tasakashi yanzu lokaci kawai take jira nasamun damar aiwatarda abunda takeso.!
Nabila kuwa tuni tanutsu sabida mutuwar hajiya bahijja bakaramun girgizata yayiba tatubarwa Allah dudda ba,asan ranta takeyin abunda takeyiba Amma fa Wannan sihirin dasuka Mata a chingum yak’i barin jikinta kowanne lokaci taso Mata yakeyi sedai tayita kuka harseda ummanta tagaji da ganin halinda take ciki tatambeta Aiko Bata boyewa mahaiyarta komaiba tagaya Mata sabida yanzu batada wata mafita….salati kawai ummanta keyi daga k’arshen tayi Mata nasiha sosai itama tayiwa kanta domin tanaganin duk laifintane itada Bata kwab’ar duk abunda zatayi indai zata kawomata kud’i to balaifi bane..ahakan taje gun wani malami tana karb’awa nabila temako akan kariyar Wannan sihirin Yana Bata addu,ar kariyar sihiri kullun tana Kuma tana wanka Dana wankan cikin iyawar uban giji Kuma tafara samun sauk’i sosai inda ayanzu ummanta tace tatsayarda muji d’aya cikin samarinta domin tayi aure.!
Su IBNALL ne zaune a perlon baby dukkansu kowacce taci gayu sosai sunrasa Farah agaba sunaci suna fira cikin barkwanci…suko mazan nazaune akan kujerun perlon suna kallan ball suna fira…aslm cewar nawaf dayashigo perlon shida Ameer…wa, alaikassalam suka amsa Masa atare… d’aure fuska yayi tamau ganin ASNALL awurin Dan beyi tinanin samunta a pert d’in baby ba shiyasa yacewa Ameer baze shiga nasu bangarenba…cikin San yan uwan nasu sukashiga gaidasu tahanyar fad’ar yah Ameer yah nawaf inawuninku…kowacce hakan tagaidasu d’aya Bayan d’aya suka amsa Amma nawaf ko kallan inda ASNALL take beyiba abun bakaramun ciwo yayi mataba domin Allah yasani tanasan yayunta kawaide bartada tsokana…zamasukayi Suma kusan yayun nasu suna gaisawa kamun sufara abunda yakawosune ASNALL tazo gaban nawaf tatsaya kowa yamayarda dubansha gareta.. neeldow aganshi reda rik’o hannunshi cikin sweet voice d’inta race ya nawaf na minayima baka amsa gaisuwana ? Inayima maga ko,a online baka kulani Inna kiraka baka d’agawa minayima please? Tak’arasa zancen tana zubada k’wallar data cika idonta.. hannunshi yaje zarewa anata Yana d’auke kanshi daga kallanta..cikin sauri tak’ara rik’e hannun tana fad’ar please ya nawaf dan girman Allah idan wani abun nayima kayafemun Dan Allah wlh bazan k’araba idahar wani abun nayima please yayana karkayi fishida k’anwarka tak’arasa maganar tana sakin kukanda take rik’ewa….shiko juyawa yayi Yana kallon mutanen dake perlon Suma shi suke kallo bawanda yayi yunk’urin cewa komai ciki kuwa hadda AFSAR dayakejin kukanta har kasan ranshi… jikinshine yayi cikin tausasa harshe yace is okay my sis tashi kidena kuka kinjiko k’anwar nawaf yayanki ya yafe Miki har abada insha Allah tashi kinji haba jarumar yah AFSAR da kuka hakan uhmm廊
Dariya tana tashi cikin sauri tanufi inda mazansu suke domin awannan farin ciki sotakeyi kawai tajita ajikin mutun koma tasan bedace ta rungumi nawaf ba shiyasa tanufi mijinta ganin hakan yasa IBFAR fad’ar to gamijinki can please karkiyonan kikaryaniharara tazabga Masa tana fad’awa jikin AFSAR tareda k’ank’ameshi…cikin sauri shima ya k’ank’ame ta Yana sauke ajiyar zuciyar tareda d’ago fuskarta Yana……..
Autar alheri ✍️
臘♀️ *WAYE MIJINA*臘♀️
(Return)
Post a Comment for "Waye Mijina Return 25"