Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Waye Mijina Return 21

WAYE MIJINA*臘‍♀️

(Return)

 

Page 21

 

 

__tana fad’in nashiga ukku  Ni lubabatu alhaji yadaw…kamun tak’arasa salatinta


akabude k’ofar perlon akashigo… innalililahi wa innailaihiraji un shine abunda yafito daga bakin alhaji mukhtar tana juyarda fuskarshi gefe sakamakon Wannan mummunan ganida idonshi sukayi wan inrin runtse Idonshi yayi dak’arfi Yana anbatar sunan Allah kamun zarafi juyawa yabita k’ofar kitchen yanufi part d’inshi zuciyarshi nasuya kamar zata fashe sabida Wannan abunda idonshi yagani.

 

Hajiya Luba kuwa mutuwar zaune tayi tinda taka shigowar mujin nata yayinda y’ammatanta kowa yayita kanshi wani irin kukane yasubuce mata me tattareda nadama da danasani kuka takeyi kamar ranta zefita tana tinanin hukuncinda megidan nata zeyi akanta tareda tsinewa hajiya bahijja datayi sanadiyar shigarta Wannan halin tajima ahakan kamun tatashi jiki amace tanufi bedroom d’inta.!

 

 

AFSAR kuwa bayan sunyi wankan sunshirya yakalli ASNALL cikin begenta yace I love you so much my sweet baby kinada Dad’i sosai kin,iya jiyarda yayanki dad’i ko? Murmushi tayi tana boye fuskarta kamun tace bawani Nan bayan kajimun ciwo sosai sezafi nakeji awurin..”zaro Ido  yayi cikin sauri yace ya salam 臘 bade koyau na ballakiba haba babyna yazaki Bari harna jimikiwo hakan?

 

Wani Dan iskan kallo ASNALL ta,aikamai kamun tabud’e Baki cikin kukan shagwab’a tace hakama zakace Bayan nayita rokarka Amma kashareni kamar bakakiba se ihu kawai kakeji kana Kara turamun katon babynan

 

“Wayyo Allah my sweet hadda sharri wanne ihun nayi?樂

 

“”Allah ihu karinkayi kana Kiran mom da yah IB hadda abei fa se ihu kakeyi kana fad’ar wayyo dad’i kakeji shine zaka wanice hadda sharri

 

Wayyo Allah Yi hakuri baby namantane to ai dadin kine yayi yawa shiyasa narasa tinanina to hakuri kinji barana kawomiki drinks zakisha?

 

Aa Ni yunwa nakeji wlh abunci zanci.. okay barana karb’o miki..yah AB na Wai yah nawaf dazanzo Nan cewa yayi Wai dukana zakayi dama kace seka dakeni tinda banajin magana Kuma inbaka dakeni innafito seyamun duka mutuwa Wai sabida yatsaneni

 

Ido AFSAR yazaro cikin tafasar zuciya yanufi k’ofar fita seda yarik’a handle d’in k’ofar yajiyo muryarta tana fad’ar yah Abna…tsawa yayi cak tareda juyowa Yana kallanta ita kanta seda tatsorata domin AFSAR akwai bak’ar zuciya.. murmushi doli tayi cikin sweet voice d’inta tace I love you my sweet love tana fad’ar hakan tadunk’ule..dudda yanayin dayake ciki na bacin Rai hakan bahana farin ciki dayashiga bayyana a kyakkyawar fuskarsa ba murmushi yayi Medan sauti kana yace love you too my life kana yafice daga d’akin Yana nufar perlon mom.

 

 

Tind’azu suka dawo daga fitardasukayi domin har nasalaci sunje sundawo zaune suke aperlon dukkansu suna kallan wani series film mom na zaune tana damawa abei fura…kamar Wanda akajefo hakan suka ganshi gaidashi sukashigayi daga masu fad’ar yah IBFAR semasu cewa yah AFSAR sabida ba,iya ganewa sukeyiba kawaide suna cankane…bawanda ya,amsawa acikinsu segun nawaf dak’arasa kamar amafarki sukaji perlon yad’auke dasauri tasssss tassss har sau biyu Wanda yasasu duka mik’ewa arazane shiko nawaf yasha Mari har biyu Yana saurarar zuzarr dayakeji acikin kunnuwan nashi sabida bayajin komai inba Wannan zuuuuu d’inba…suko dukkansu Ido suka zubamai Yana huci kamar kumurci kafin yahau nuna nawaf da yatsa Yana fad’ar wlh wlh wlh kaji narantsemako ko amarfi kayi mafarkin kadaki ASNAL to idan kafarka kagara nemawa kanka asibitin data face dakai ballema kadaketa Ido biyu sabida tsabar karenani shine hadda fad’ar waini Zan daketa Ina saurararka dawani lokacin nayi hakan dakai? Yafad’a Yana k’ara Danko nawaf d’in Wanda cikin sauri IBFAR da  mahabeer suka rikeshi suna fad’ar haba abiy minene hakan please Dan Allah kabarshi..

 

Kala bece musuba se juyawa dayayi aharzuk’e zekoma sekuma yajiyo Yana fad’ar mom yunwa ASNALL keji abata abunci…itadai mom datayi sumar zaune taga Kiri Kiri ana neman kashe Mata yaro nisawa tayi kana tace gayacan a dining kadaukar Mata…batareda yayi maganaba yanufi dining d’in shinkafa ce yagani da miyar wake taji kayan lambu se kamshi ketashi zuba Mata yayi kana yad’auki robar kosilo yayi gaba.. kalln nawaf mom tayi kana seka Kama kanka yanzu inba hakanba kajawa kanka jinya tana gama fad’ar hakan tawucewarta.

 

Suko sauran duka hak’uri suka hau bashi akan karyasaka komai aranshi domin yayan nashi yafad’a tarkon soyayya ne (Niko nace koya fad’a tarkon gindiba)

 

 

Yadda yabarta hakan yasameta cikin sauri yak’arasa yatadata dakanshi yashiga Bata abunci seda taci sosai kana yabata lemu mesanyi Tasha aikojanye cup d’in daga bakinta beyiba tazabura dak’arfi kafin takai bathroom gabaki d’aya amai ya subuce Mata anan tarika kelayashi ba sassauci cikin tashin hankali AFSAR yayi kanta tareda tallabota jikinshi tajima ahakan tana Aman kamun yalafa Mata duk tajigata dakanshi yayimata wanka tareda gyara inda tab’ata kana yakwantarda ita yafita danya gayawa mom Yana fitowa perlon IBFAR yace muje abei nanemanmu Yana pert d’in granny.. okay kawai yace suka tafi.

 

 

Hajiya Luba kuwa tindaga Wannan ranar tanutsu nadama iya nadama tayita Kuma haryanzu Basu had’uda alhaji mukhtar ba shidai bekara fitowa Koda harabar gidanba itako Bata nemeshiba Wannan halinda suke ciki yasaka yaronsu tashin hankali Sam najeeb yakasa nutsuwa Amma bedena neman matanshiba ..hakama hajiya Luba dudda Wannan nadamar tata Amma burinta nanan nasan kebewada ASNALL acewarta Wannan ma da alhaji mukhtar yagani tsautsayine Amma daga tayida ASNALL zata Dena har abada( humm Wannan banzan tinanin shike hanamu samun cikakken tuba nagaskiya kullun kallo mukeyi daga yau bazamu k’araba kobema hakan har lokaci yakure Mana Allah ya kyauta)

 

 

Suna shiga pert d’in granny Nan suka Sami tsoho da abei se dady da granny ananne tsoho kasheda musu anmayarda ranar tarewarsu Nanda sati d’aya in Allah yakaimu Kuma anan bayane gidanda zasu zauna Gert d’aya ne Amma kowada pert d’inshi…godiya sukayi iyayen nasu kana sukabar wurin suna komawa pert d’in mom suka wuce perlon su inda shiko AFSAR yanufi perlon mom.

 

 

 

 

 

 

 

 

Autar alheri ✍️

 

 

臘‍♀️ *WAYE MIJINA*臘‍♀️

Post a Comment for "Waye Mijina Return 21"