Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Waminal Hoob 48

Asmy Mom Aydah??: 48…..
One week leap
Wata irin soyayya suke yi acikin gidan su mai tsayawa acikin rai,
Acikin kwana bakwai da Noory tayi tare da Aliyu acikin gidan,taga wata irin soyayyah da tarairayar wacce bata ta?a gani ba,hutu na musamman ya dauka sabida noory kullum
Yana manne daita,har mamakin Aliyu take


yarda ya iya kula da macce a kowane fanni
A gadon Auren su ,tun tana jin kunyar Aliyu har ta saba sabawa
Ko yanxu yana gaban mirror dressing Yana shafa turarrukan sa,
Ya hade Cikin yadin filtex light blue Wanda yayi mugun karbar sa,sauri yake yana shiryen-shiryen barin kasar na zuwa honey moon dinsa da noory,duk da har yau bai fada mata ba sai ranar tafiar xai fada mata,tana fitowa daga wanka yabita da wani
Irin kallo,ganin yarda ta kara cika lokaci daya, santala-santalan cinyoyinta yabi da kallo lokaci daya yana hade yawu,jikinta ta soma gogewa da karamin towel din dake hannunta,ganin irin kallon da yake yimata yasa ta ware masa ido gamida kashe idon daya,ya karaso gabanta ya jawota zuwa jikinsa ta ware ido tana kallonsa take fa?in”.zaka bata kayanka,wani irin kiss ya kaiwa dogon wuyanta,juyo daita yayi ta fuskancesa rike fuskarsa tayi tana shafawa har cikin dogon wuyansa da hannayenta,lokaci daya ta subbaci bakinsa karan hancinta,ta ware masa ido da sexy voice dinta take Fa?in.”wat again habiby…”ta fada tana murxa cikin tafin hannunsa.cikin sanyin murya yake fadin.”kin bata wannan wanka nima yanxu xan bata naki,wani sly smile ta saki ta riqo banana dinsa,tana jin yarda tayi wani irin mikewa,
Tana kallon yarda cikin kwayar idonsa ta canja lokaci daya hannu ta saka ta shiga cire batin rigarsa ,tana jin yarda jikinsa ke wani irin shaking,towel din jikinta dama ya dade da fita,a hankali ta shiga juya gashin kanta side by side sauran ruwan dake manne da gashin suna sauka akan fuskar Aliyu,noory xata kashesa da wannan salon nata
A hankali ya damki breast dinta Yana murxawa Ahankali wani lumshe ido tayi
Tana cije lip’s dinta na kasa,bakinta ta ha?a da nashi ta shiga basa wani irin hot kissing in a romantic way……dukan su sai da suka murji junan su son ransu Bai fita ba sai gafda la’asar
Haka ta xauna ita daya a gida tana ta kewar mijinta ta riga ta saba da zama ajikin Aliyu waxeer idan yana a gida ko’ina xaya xauna tana manne dashi ,wata irin kewarsa da sabuwar soyayyarsa ke bude mata zuciya,anan ta shiga kiran gida Nigeria,hira sukayi sosai da Ammah tana bata labarin yanxu Areefa biyayya take yimata sosai,ganin take noory tabar Rayuwar Aliyu waxeer na har abada,sai dai bata sani ba ko a zahiri ko a mafarki baxata taba barwa wata mijinta ba,tana yimasa wata irin soyayyah da baxata iya sharing dinsa da wata macce ba,nan ta kira Aunty Ramlah itama sun bata lokacin suna hira,tana kara wayaar mata da kai akan zamantakewar Aure.
Ta bata labarin zuwa next month Khaleel waxeer xaiyi Aure,lokaci daya xa’a hade bikinsu shida Hakeem waxeer da Inteesar ,da wani irin farin ciki noory ke fa?in.”Aunty karatun ta fa?”daddy ya yarda xai aurar daita,Aunty Ramlah tace waxai biye daddy waya fada masa ko a gidan Auren ba’a karatu,Hakeem xai kama gida a Sokoto ta xauna anan idan ta kammala karatun sai ta koma Kaduna gaba daya,duk karshen sati zai rika zuwa Sokoto,
Sosai noory ke farin ciki da wannan al’amarin tana gamawa ta kira Hakeem waxeer ,xolayarsa take ta ko’ina shima sun dde suna hira yana blaming dinta Yana Fa?in.”ae ita ta ha?a komai,yace next month Yana gayyatar ta zuwa bikin su a Sokoto ta daure taje,baxai daga mata kafa ba……ta fada masa insha Allah xasu zo,nan ma ta kira Adama da kawu,har kusan magrib tana buge-bugen waya,tunda tayi sallah take zaune kan sallaya tana karatun Alkur’ani har aka kira ishaai,duk ta damu da rashin dawowar Aliyu
Tana cikin wata yar bingilar riga mai hannu vest Wanda komai na cikin jikinta kana hangowa,sai kusan karfe tara ya bayyana cikin parlor wani irin kallo yake Binta dashi,da gudu taje tayi hugging dinsa
Yayi mata wata irin runguma tana jin yarda yake sauqe wata ajiyar xuciya yana sha?ar fitinannen kamshin da ya fara sabawa dashi,ahankali ya fara blowing kowace gaba ta jikinta da wani irin hot kisses gaba dayansu suka xube cikin soofa suna maida numfashi,ya axa mata takarda mai dauke da map na dukkan kasashen duniya yana fada mata ta zabi duk ?asar da takeso suje honey moon dinsu,kasa mai tsarki kurum dama ban taba zuwa ba kuma shine babban burina a dunia,naganni agaban dakin Allah na dafa ka’aba da hannayena duka biyu, nayiwa iyayena addu’a da kuma mijina!!”Yabar man shi har a aljannah, ya ware ido yana fa?in.sai kuma meye??”ta rufe ido cikin muryar rada yake fa?in.tara ya’yah bakyaso ya fada yana saka hannunsa dai-dai wurin cikinta yana wani irin shafawa tayi saurin tura kanta cikin wuyansa tana sauke numfashi,ya zaba masu kasar Australia,da kuma kasa mai tsarki sati Daya ya kammala masu duka shirin su suka daga kasar Saudiya,sati biyu sukayi a kasa mai tsarki tayi Addu’a sosai .suka wuce kasar Australia,tunda suka sauka kasar wani irin xaxxabi take kwana dashi da kasala amma da rana lfy kalau da dare yayi sai jiki ya rikice cikin haka suka xiyarci babbar asibitin kasar ,gwajin farko aka tabbatar tana dauke da cikin sati ukku ajikinta,agaban doctor ya dagata sama yana juyata a hannunsa tamkar wata baby,kwantar da kanta tayi cikin jikinsa ta fashe da kuka mai tsuma rai,hankali tashe yake fa?in.”mene kuma??”cikin shagwaba da rigima take fa?in.”Ni bana son ciki ance idan anxo haihuwa Mutuwa ake ta fada hawaye na Rolling Akan fuskarta,dariar farin ciki ya fashe dashi ,hakama doctor ya tsaya yana kallonsu cike da sha’awa,tun acikin office ya dauketa xuwa mota sai shagawaba take xuba masa shi kuma yana wani lallabata tamkar xai canyeta dan son.”
A gefe yana tarairayarta yana kasheta da wata irin soyayyah,da rana tamkar zasu hade kansu da soyayyah amma da dare yayi jikin nata xai birkice tayi ta yimasa kuka da shagwaba,haka zasu kwana tana cikin jikinsa yana wani lallabata ,wankin kayanta kuwa shi yake sakawa cikin washing machine ya hada da nasa ya wanke da duka underwears dinsa,ya hanata aekin komai ko pant ya hanata ta wanke shike
Wankewa,tun tana korafi har ta saka masa ido,ga shegen ciye-ciye ci banxa ci wofi,watarana haka xai fita ya nemo mata abu da ya dawo ya kawo ta bata fuska tace bata so amai xatayi,yarda yake mugun tausayinta ji yake tamkar cikin ya dawo jikinsa ,har wanka shi yake xaunar daita yayi mata .sai da suka kwashe wata daya a kasar Australia suka tattara suka koma London,haka
Tayi ta mitar rashin zuwa su bikin Abdul-Hakeem waxeer anyi biki na gani na fada sai dai ta gani ta yanar gizo,har fushi tayi da Aliyu akan rashin zuwan nasu,tun suna kasar Australia .wani yammaci suna parlorn tana kwance cikin jikinsa,suna kallon Movie sukaji anan Danna door bell.ya xaunar daita ya subbaci goshinta ya fada mata yana zuwa,
Yaje ya bude kofa,wani irin ihu inteee ta saki tana kwalawa noory kira,wata irin runguma
Noory tayiwa intee wani irin dakawa Inteesar tsawa Aliyu yayi yana janye noory cikin jikin intee,Are You mad???”bakya kallon Abunda ke jikinta,shagwabe fuska intee tayi taje wajen mijinta ya sakata ajikinsa ya ware ido yana kallon Aliyu waxeer yana fa?in.”irin wannan tsawar sai ka gigita min mata malam.”!”wani kallo yayiwa Hakeem waxeer yana fa?in.”ku xauna a parlor Ina xuwa,da haka Aliyu ya daga noory cak !!”ya nufi stairs Bai direta ko’ina ba sai master bedroom dinsa,yana sauketa ta saka masa kuka ,da sauri ya rikota hankali tashe yake fa?in.”menene kuma??”cikin wata irin shagwaba take fa?in.”ba kai bane kayi min tsawa,yaja kumatunta .yana fada mata sowiee tasan bayason abunda xai taba cikin jikinta ya shiga cire kayan jikinta ya duba mata wata plain riga marar nauyi ya saka mata ta sauka har kasa ya nemo hula ya saka mata,yana fa?in.”muje ta Turo baki tana fa?in.”sabida wannan xaka wani shigo dani anan,ya shafa kansa
Yana fadin”baxan iya kallonki da wannan shigar agaban Hakeem waxeer ba xuciyata xata tarwatse wlhi,inteee ta bisu da ido tana wani juya ido
Tana mamakin yarda Aliyu waxeer ya iya love har haka??”noory ta gaisheda Hakeem waxeer cike da wata irin jin kunyarsa wanda batasan tana dashi ba sai yanxu,ta kalli inteee shaye da toka take fa?in.”ina luggage naku??”Hakeem waxeer ya bude ido yana fa?in.”an fada maki zamu iya zama a wannan gidan??’ya girgixa kai yana fa?in.”zuwa dare xamu juya namu gidan,Aliyu ya cika gabansu da kayan ciye-ciye noory taja intee zuwa dakinta,Aunty noory meye sirrin fada min dan Allah??”inteee tayi maganar sounding so very cwt murmushi nooryn tayi sai kusan 10 suka bar gidan ,akan washe gari zasu zo.”
***
Nigeriya
Duk yarda taso ta boye kishinta akan Khaleel waxeer agaban mutane hakan ya gagara,duk da Xahra na bata wani irin respect .ko a fuska Khaleel waxeer bai taba nuna mata komai ba ,haka bai taba banbanta ta da Xahra ba yana kwatanta adalci a tsakanin su,yarda Khaleel waxeer ke rawar jiki da Xahra ya kasa boyewa agaban laylah,itakuma bata ta?a nuna rashin jin dadinta agaban su ba,
Sai da ta shige dakinta tayi kukanta mai isarta,tana addu’a Allah yabata juna biyu masu albarka,bata so Xahra ta rigata daukar cikin Khaleel waxeer,
Tana kwance akan lafiyayyen bed dinta,tasan yau ba Ranar girkinta bane
A irin waya’nnan kwanakkin bata fiye fita babban parlor ba
Tana xamanta ne a part dinta ,da yake dakin Khaleel da laylah yana sama,
Itakuma part dinta na a kasa,wani shegen pant ne ajikinta fari sol da kuma wata irin bra Wanda Rabin na shanunta duka suna a waje,kwance kawai take a haka tana chart dinta,black beauty chaculate ce tana da wani irin sanyayyen kyau itama,Turo kofar dakin nata akayi da mamaki take kallonsa
Ta tashi da sauri da gudu taje ta fada kansa,duk yau bata sakasa a idonta ba,
Ya riketa sosai cikin jikinsa yana sha?ar kamshinta ya sauke wata irin ajiyar heart,
Cikin muryar Rada yake fa?in.”i miss You cwt love,hancinsa ya soma gogawa da nata hancin,,,tare suka saki numfashi yana yawo da hannunsa cikin jikinta ,yana kai hannun nasa har kasan maxaunan ta,
A hankali ya kai hannunsa kan ballin bra dinta ya ciresa duka,da sauri ya idar da cire bra din duka,
Tayi missing dinsa baxata iya Rashinsa na kwana ?aya ba,kwana ?aya kurum da yayi batareda ita ba
Har wani xaxxabi tayi,
Ta riga da ta saba da dadin da leel waxeer ke bata,har kan Bed ta jasa ta cire kayan jikinsa duka,ya kwanta ta hau kansa tana masa wani irin kallo da eye’s dinta dake birkitasa yana son wannan salon nata,wani irin hand job take yimasa da wani irin salonta yana jin yarda take wasa da banana dinsa sosai ya rike na shanunta yana wani irin sarrafasu a hannunsa,jin yana neman shede mata ya fisgota sosai tana samansa ya fara riding dinta,basu da abunda suke illah faranta ran junansu,
Da mamaki laylah ke bin parlorn da kallo a tunaninta duk yana cikin parlor sabida taji shigowar motarsa har Kitchen ta leka baya ciki ga kuma motarsa bai sake fita ba,anan ta xauna cikin parlorn xuciyarta na bugawa ko dai leel yana dakin Xahra??ta manta yau ranar girkin tane.”wasu irin hawaye masu ?auke da zafin kishi suka mirgino akan fuskarta
Sama ta nufa da gudu tana saka hannunta tana rufe bakinta,
Xahra bata barsa ba sai ana kiran sallar magrib ta xare ido tana fa?in.”na shiga ukku kar Aunty ta gane kaxo dakina Please ka tafi dan Allah,Xahra ta fada da tashin hankali tana turasa ya hade rai yana fa?in.”meye haka xina nayi ne??”xai nufi toilet ta fisgosa tana fa?in.”pls love kaje dakin ka kayi wanka karta gane dan Allah,
da sharadi??”ta ware ido tana fa?in”sharadin me??”
Da dare xaki karamin?
Ta make kafada da sauri ta bude kofa ta turasa ,shima master bedroom dinsa ya nufa da sassarfa,wata irin ajiyar xuciya ya sauke da bai samu laylah aciki ba,wanka yayi gamida dauro Alwallah.ya fito dakinsa xaije masallaci yaci karo da Laylah da tafito daga nata dakin,kallo daya yayiwa idonta yasan tayi kuka gabansa lokaci daya ya fadi ganin irin kallon da take yimasa,sai yaga tayi murmushi tana fa?in.”Ashe ka dawo??
Amma yanxu ka shigo kou,Runtse ido yayi yana jin idonta na yawo akansa,baison ya gina Rayuwar Auren su da karya ko kadan,da wata irin murya yake fadin.”tun daxu na shigo na shiga wajen Xahra na dubata,wani irin abu takeji yana yawo cikin xuciyarta,shi kuma ya kalleta yana fa?in.”xanje massallaci sai bayan sallar ishaai xan shigo,akwai abunda kike bukata??”ya fada mata cike da kulawa girgixa kai tayi tana masa addu’ar a dawo lafia,ya sauka kasa ita kuma ta juya zuwa nata dakin duk kokarinta ganin batayi kuka ba kasa daurewa tayi ta xube akan rug ta saki kuka mai taba zuciya,
Xaune take cikin soofa da katon cikinta na watanni 6 yayi wani irin girma tamkar yanxu xata haifesa ,kallonsa kurum take yarda taga yayi wani irin kyau yayi kiba,tana jin wani sabon sonsa na yawo cikin xuciyarta,ta langabe kai tana fa?in.”Captain kaga yarda kayi kiba sosai,
Wai fadamin meye sirrin??”murmushi yayi yana shafa Quater million din da ya zagaye kyakkyawar furkarsa,yana fada mata itama tayi kiba me Ammah ke bata??”ta langabe kai tana fa?in “Ammah tana kula da ita sosai fiye da lokacin da yana kusa,ya bude ido yana fa?in.”nayi zama na kenan??”da sauri ta shiga girgixa kai tana fa?in.”baxan yarda ba kusan wata biyu ban ganka ba wai kai ko tausayina bakayi??”aransa yace crazy women Amma a fili ya kirki murmushi yana fa?in.”zanxo insha Allah kin san aekin mu babu wani hutu,labari ta cigaba da basa kala -kala kafin yayi mata sallama,ta juya ido tana jiran wannan ranar ta shafa cikin jikinta tana jin yarda baby ke mata yawo acikin ciki tsakanin hagu da dama….

Allah ya isa ban yafe maki ba idan kika karanta min book baki biya ba.idan baki da kudi karki karanta min……??

Littafin waminal Hoob na kudi ne#500
Account Details
0004157137
Jaiz Bank
Asma’u Buhari Aliyu
Katin wayar MTN.na wannan lambar#09060259200
Shaidar biya ta wannan lambar#08086207764

WM#
ASMY??
TEAM#NOORYALI FOREVER###
[9/

Post a Comment for "Waminal Hoob 48"