Waminal Hoob 40
Asmy Mom Aydah??: 40…
Yafi minti biyu tsaye a kofar room din Yana catching breath dinsa sai kace mai
Asmaa,xuciyasa na bugawa yayi shahadar tura kofar,ido biyu sukayi daita Aunty Ramlah waxeer na rike da mug a hannunta da kuma spoon aciki tana bata tea a baki ,da sauri ta dauke kai Hakeem waxeer na zaune daga gefe yana danna wayar hannunsa,kallonta kawai yake without saying a word,cikin wata irin murya tamkar mai jin tsoronta yake fa?in.”Ya jikin ki,ya juya kan Aunty Ramlah yana gaisheta da ladabi,wani irin mugun kallo take yimasa da sauri ya dauke kansa yana wani daure fuska,
Ubanwa ya kawo ka nan??wayace kaxo.”
Aunty Ramlah ta fada tana wani daka masa
Tsawa,Runtse ido noory tayi a hankali tana jin rashin jin ddin tsawar da Aunty Ramlah keyi masa har cikin kata,ya kalli noory wacce ta runtse ido,kenan bata son ganinsa??”wata xuciyar ta fada masa haka,jin yayi ransa na balain ?aci da sauri ya nufi kofa,Aunty Ramlah ta daga murya tana fa?in.”karka dawo idan ka dawo Aliyu xan nuna maka bad side Dina,ko kallonta baiyi ba ya fice da sauri,insha Allahu wani satin xai bar Nigeria basai sun kara ganinsa ba,
Itama nooryn dake yimasa yanga idan ta isa ta jika abunta tasha,baxai kara nemanta ba tayita ajiyar kayanta,Haushin kansa yake ji wai shi Aliyu waxeer shike bin macce tana jansa duk inda taga dama,da yamma aka sallami noory suka koma gida
Aunty Ramlah ta fadawa Ammah noory xata xauna a room dinta na Dan wani lokaci xatayi mugun baiwa Aliyu mamaki,
Xata nuna masa kowace macce daraja gareta,haka Tayiwa noory fada sosai ta jamata kunne,meyasa xata rika biyewa Aliyu,
Idan da gaske ya saketa,kuma ta dawo tana kwasar zunubi fa,
Tayiwa nooryn fada sosai,ta hade face tana kallonta tana fa?in.”daga yau din nan daga yanxun nan,
Ko a hanya kika gansa
Idan Akwae wata hanyar ki canja,idan yana a wuri kibar wajen,kuma daga yau ki fara kula Hakeem waxeer ni na baki wannan umurni sai naci uban Aliyu.”Aunty Ramlah tayi maganar sounding so pissed up
Wata irin rayuwa suke
A gidan Ammah tamkar makiyan juna,
Aliyu waxeer yayi xuciya ya fita harkarta kwata-kwata sai ma wani shiri da ya hauyi da Areefa mansoor na ban mamaki,kullum suna bisa hanyar zuwa shopping na siyan kayan baby,kudi yake kashe mata na fitar hankali tamkar bai san zafin su ba,
Haka xaije daita a guest house dinsa,Suyi tabe-tabensu acan su dawo,Areefa tana rage masa xafi sosai ,dan haka yanxu ya fita harkar noory duk da idan yaganta tareda Hakeem waxeer sai yaji wani iri,A cikin satin bikin da taga su laylah da Ankon da xasu saka,cike da hassada take fa?in.”ni dai tsohuwar nan tana yimin bakin ciki toni ina nawa metake nufi??wacce ma aka saka anyi mata sai Ni da xan kawo masu jika ,nice saniyar ware
Haka ta axawa Aliyu balai da masifa lallai irin nasu takeso ae itama yar gidan ce,noory ma da tafita cikin su an sakata barantana su,Haka Aliyu yaje ya samu ummah yana fa?in.”akwai anko irin nasu laylah xai siyawa Areefa ummah ta bude baki tana kallonsa,kai ka taba ganin inda akayi haka Aliyu??”yi hakuri ummah naga itama tana cikin gidan za’ayi biki shiyasa,Ummah lokaci daya ta hade rai tana fa?in.”to baa siya daita ba sai ta saka wani daban,tana ganin ya nufo motar babu anko lokaci daya ta hade rai,yana shiga motar ta fara tambayarsa ya akayi??”Dan murmushi ya kwakwalo yana shafa kuncinta gamida ware mata ido yake fa?in.”kiyi hakuri ummah tace ya kare Ammah muje katin mu sai kayan ki zabi suturar da kikeso ki saka wajen bikin,
Lokaci daya ta hade rai gabansa na mugun faduwa ya riko hannunta,duk lokacin da ya kalli cikin kwayar idanunta manta komai da kowa yake,baya iya yimata musu akan duk abunda takeso,kaini gidan Ammah na kwashi kayana,na fasa halarta ko wane events sai an gama xan dawo,ana ta korar mutum kamar manyya nabi na nace,da alamar basa bukatata a wajen wannan bikin,
To nima na hakura,Aliyu ya kwantar da kai yana kallonta xaiyi magana
Ta katsesa tana fa?in”pls karka Bata min Rai,xai riko hannunta ta wani fisge hannu,har suka isa gidan Ammah ranta a bace yake…..koda suka shiga parlorn yammata ne cike da parlorn kawayensu Batool waxeer suna gwada din kunan su na anko,su Ammah suma suna gefe ana hira,Nooriyah na dinning area tana aeki da laptop Hakeem waxeer na tayata Hira,
Kallo daya Aliyu yayi masu ya wani hade rai,Aliyu waxeer ya kalli Batool yana fa?in.”wane irin rashin hankali ne haka xaku cika parlor da hayaniyar ku,xatayi magana ya wani daka mata tsawa yana fadin.”ko wace ta kwashi tarkacenta su wuce room din Batool,
Batool waxeer ta turo
Baki taja kawayenta suka nufi stairs ,Ramlah maska ta saukar da murya dama itace mai aure acikin su tana fa?in.”Wannan yayan naki ya fiye xafi tamkar Yaya Khalifa ,ae nima wlhi Aure xanxo nayi ko dan fadan Yaya Aliyu idan mutum yayi Aure
Basai mugani ba xai bisa gidan mijin yay
Masa masifa,”wannan farar itace matarsa??
Tana da kyau Amra maska ta fada tana kallon Batool,lokaci daya Batool tasha toka tana fa?in.”Allah ya tsaresa yan gayyar sodine kawai,baki ga matarsa tareda yaya Hakeem bane??”Auh wannan mai kama da Balaraben naga ma yana kama da Yah Ali dinku,shine ae naxata matarsa ce,sunyi balain dacewa shi fari ita baka,ta juye ido tana fa?in.”kiyi shuru kar Inteesar tajiki boy friend dinta ne,da sauri Amrah maska ta rufe baki tana Daria,
Jaye da trolley dinta ya fito daga dakin fuska babu wani walwala ta fadawa Aliyu su tafi ko kallo bata ishe su Ammah ba,Sakin baki Ramlah waxeer tayi tana Kallon Areefa,ta kalli Aliyu tana fa?in.”ina xaku da uban kaya haka??”ya dan shafa kansa yana fa?in.”gidan Aunty Siddiqa xata je sai an kwana biyu xata dawo,
Ammah tayi gyaran murya tana fa?in.”bari na kira driver A waya ka xauna xamuyi magana Aliyu.”Ammah tayi maganar fuska babu walwalah yau Ammah xata nunawa Areefa matsayin Aliyu a wajenta na uwa.”Areefa mansoor tayi wani hade rai tana fadin”baby minti nawa ne kaje ka kaini idan ka dawo basai kuyi magana ba,ko kallonta
Ammah batayi ba ta Kira driver a waya cikin minti biyu ya bayyana a parlorn ,tace dauki jakarta gidan yayarta xaka sauketa,kallon Aliyu kawai take xuciyarta na bugawa,
Yana jin idon Areefa akansa yaki daga nasa idon ya kalleta,
Ta wani dakawa driver tsawa tana fa?in.”karka tabamin Jaka da wannan kaxamin hannun naka,
Aunty Ramlah ta kalli Areefa rai a bace take
Fa?in.”wai ke wace irin macce ce??”cikin fashewa da kuka da ihu take fa?in.”kunbi kun tsaneni shi wanda yayi cikin bai Musa ba sai ku kun saka min ido,kun hanani duka walwalana da jin dadina,
Yanxu ma gidan Auntyna da xai kaini kunbi kun soke,wlhi hisbah xan kai ku.”su rabani daku, ta bude ido cike da rashin kunya take fadin”idan akwai wacce ta isa
Ta kwanta da Aliyu yayi mata ciki ,ba iyakar shakuwa kenan ba,duk yarda kuke dashi bai isa yay maku Abunda yake yimin ba,
“Shege ka fasa Ni daku,!!”Hannu yasa ya xabga mata mari jikin sa na rawa ko’ina baya tayi xata fadi.”ya wani fisgota ya kara mata
Wani ihun azaba ta saka,tana fashewa da kuka,tana kallonsa take fa?in.”saboda su xaka kai hannunka ka
Mareni??”ta fada muryarta na karyewa a fusace ya juya Yabar masu parlorn batareda yayi magana ba,ta masu wani irin kallo tabi bayansa,zuciyar Aunty Ramlah na harbawa take fa?in.”Ammah ya tafi ya sauketa fa??
Ammah ta saki murmushin takaici tana fa?in.”sai kace kin manta dan naki,
Yau asirinta baxaiyi tasiri kan Aliyu ba baxai kaita ba wlhi,kasa daurewa Aunty Ramlah tayi tabi bayan Areefa da sauri
Tana hango yarda Areefa ke sauri ta cimma Aliyu wajen motarsa,sai dai me tun kafin ta isa ya wani fisgi motar da mugun gudu,wani irin murmushi Ramlah waxeer ta saki ta juya ta koma batareda ta kara kallon Areefa mansoor ba ,wacce ke tsaye tabi motar da wani irin shock kwance a fuskanta,
Share hawayen idonta tayi tas,tana sakin murmushi takaici
Kai tsaye Ta kira wani dan jarida a waya,
Ta daina barnar kudinta ga asiri xata juya ta kan kissa da kisisina,xata tarwatsa Farin cikin waxeer Family wannan karon babu gudu babu jada baya, sai Aliyu yayi da nasanin ta a dunia haka xai biya wannan marin da tsada.Yana daga wayar yace shegun gari.”dan murmushi ta saki kafin tace Tahir kana Kaduna ko kana Kano?”ya danyi murmushi tana jin sautin murmushinsa ta cikin wayar,ina Kaduna mana,ya za’ayi nayi hira da yan jarida akan waxeer Family ina so na sakasa kotu??”jiki na rawa Tahir ke fa?in.”meyayi xafi Areefa meya hadoki dasu,duk arzikin da kika tara na wannan shari’ar baxaki iya karawa dasu ba,wani murmushin takaici ta saki a wayar ,tana fa?in.”na san sunfi karfina ta fanni ku?i,
Amma ae basu karfina ta fanni kaxafi ba,
Ina so na lalata sunan su a dunia da duk wani business nasu,nasan shine weakness din Aliyu waxeer bacin suna,Ni kuma A shirye nake na bata sunan koda shine Abu na karshe da xan aekata a dunia,
Kai dai ka fadamin inda xan sameka mu tattauna,fada mata hotel din da yake yayi
Da yake shima watsatsse Ne duka halin su daya,yana mamakin meya kuma hadata da waxeer family har haka,ya dai san tana dating yaron gidan to bai san har yanxu suna tare ko sunyi break up.!
Hawaye kawai yaji suna sauka akan face dinsa da wani irin gudu,komai na duniar nan ya ishesa,ya tsani Areefa mansoor da duk danginta,yana jin wayarsa na ring ya kasa dagawa ganin bakuwar lamba,haka aka cigaba da nacin kira ya daga a fusace
“Dama oga wani aeki ne wata ta kawo mana,sunanta Areefa mansoor tace kayi mata ciki ka gujeta kaida familynta shine takeso a watsa haka a social media,ni dan jarida ne shiyasa na kiraka,da sauri yake fa?in.”kai kana ina ne??’tahir ya lankwasa murya yana fa?in gani nan gidan yayarta dan anan tace naxo,pls ka jirani ganinan xuwa
Wani irin fisga motar yayi ya harbata kan titi minti goma sha biyar sai gashi kofar gidan Siddiqa mansoor,
Areefa na ganin sa ta wani hade rai tamkar gaske,ya karaso wurin Tahir yana fadin”nawa ta biya kayi mata wannan aeki,ta wutsiyar ido yake kallon Areefa mansoor,Tahir ya shafa kansa yana fa?in.”100k xan baka 500k daga yau daga yanxun nan kar na kara ganinka kofar gidan nan,haka kuma idan naji wannan maganar tafita koda awani wajene wlhi tallahi sai nasa a batar
Dakai cikin kasar nan,
Karanta min Details naka,da rawar jiki Tahir ya shiga karanta masa,sai gashi cikin minti biyu yaji alert ya ware ido yana kallon kudin,da sauri ya shige yar kurkurar motarsa yayi gaba,
Aliyu waxeer ya kalli Areefa mansoor da wani irin yanayi yake
Fa?in.”shiga mota muje,batayi musu ba ta shiga motar,a guest house dinsa suka nufa,xaune yayi a parlor Yana dafe kansa,ta dawo ta xauna kusa dashi tana shafa wuyansa take
Fa?in ban cancanci irin wannan wulakancin ba Aliyu.”
Shiru yayi mata batareda yayi magana ba,ta kwantar da kanta kan kafadarsa
Gamida fashe masa da wani irin kuka,
Runtse ido yayi yana jin kukanta na ratsasa,
Har lokacin yaki magana, kara volume kukan tayi lokaci daya taji ya wani fisgota ta fado kan jikinsa duka,
Bai bata damar magana ba ya hade bakin su wuri ?aya,
Jin haka yasa ta fara yawo da hannunta cikin jikinsa,wani irin damke Banana dinsa tayi,ya saki wani irin nishi yana kallonta da idonsa da suka dde da canja kala,daukarta cak yayi ya nufi stairs.
A gidan Ammah aka saka Amarya lalle,har bayan magrib babu Aliyu babu alamar sa
sai kusan 9 ya shigo gidan fuskarsa a daure ganin noory xaune cikin parlorn ita dasu Batool ko kallonsu baiyi ba ya nufi stairs xuwa dakin Ammah,yayi Sa’a tana ciki da sallama ya shiga room din nata
Ya gaisheta ta amsa da sanyi murya tana kallonsa,ina ka shiga duk yau nace xamuyi magana kuma ka fita ka tafiar ka.”ya shafa kansa yana fa?in.”Am sowiee fita nayi,Ammah ta kallesa tana girgiza kai kafin ta ?ora da fadin”Aliyu karfe nawa kake tashi sallar Asuba??”ya kalli Ammah da mamaki xaiyi magana ta daga masa hannu,karka tambayeni ka bani Amsa.ya wani hade face yana fa?in.”a kiran karshe nake tashi,ta girgixa kai tana fa?in.”sanin da nayi maka acan baya ba haka kake ba,karfe ukku kake tashi yanxu ka fadamin abunda yasa baka tashi,lokaci daya jikinsa yayi sanyi
Haka shima bazai iya tuna ko yaushe ne na karshe da ya daina tashi karfe ukku na dare ba,baya komawa barci sai bayan sallar Asubah,wannan tarbiyar da Ammah tayi masu ne tun suna yara,haka cikin sati biyu suke sauke Alkur’ani ,xai shaidi Ammah ta wannan ?angaren bata wasa ,
Ya shafa kansa yana fa?in.”nima Ammah ban san meyasa ba ,kawai na tsinci kaina da rashin son yin haka,ko Kur’ani na dauko na duba,sai naji bana iyawa wlhi,haka abubuwa da dama suna damuna,ina jinsu araina sai na kasa fitarwa,kallonsa Ammah kawai keyi,
Ta kira sunan sa with so much courage!”ya dago Yana kallon Ammah,da dukkan fuskarsa,sai yaga Ammah tayi masa wani irin kwarjini,
Daga yanxun nan karfe 3 zaka rika tashi
Daga yanxun nan a dakin da noory take anan ne dakin kwanciyarka,tunda nooryn tana tareda Ramlah a dayan dakin,
Azumi attanin da Alhamis babu fashi,
Haka karatun Kur’ani bayan sallar magrib har zuwa ishaai,ba daga kafa,azkar kuma safe da dare dama ka dde da aje wannan na riga da na sani ,tun da ka xama sakarai ban sani ba,xamu xauna tare acikin gidan nan haka xan saka maka ido sosai,da mamaki ya bude baki yana kallon Ammah irin wannan horon sai kace Batool waxeer,
Ammah duk wannan
Abubuwan na menene
A duk inda nake idan kince nayi xanyi wlhi
Haka kawai nayi ta zama cikin mata .barcin ma acikin mata,ji yarda gidan nan ya cika da mata.”ya fada shaye da toka,Ammah ta hade rai tana fa?in.”umurni na baka idan kuma baxaka bi sai naji,da kaina xan rika tadaka karfe ukku na dare,shiru yayi duk ransa a jagule Ammah tana so ta tada masa da tsohon gyambo ,
Idan har yana ganin noory agabansa da kuma Hakeem waxeer wanda ke shisshige mata kowane lokaci,baxai iya daukar hakan ba.kiyi mata magana ta daina shisshige masa a gabana idan ba haka ba ran kowa ma zai ?aci,ya fada da wani irin bacin rai acikin fuskarsa,wai wa kake nufi??”Ammah tayi kamar bata san me yake nufi ba,Nooriyah da Abdul-Hakeem!”Ammah ta girgixa kai tana fa?in.”ina ruwanka kana hana macce da
Wanda xata aura,look
Aliyu bana son shashanci ka fita acikin idona wannan maganar tun yaushe aka kai karshen ta ,da bakin ka ka fada baka sonta Areefa kake so ko ba haka ka fada ba.??”wani irin ?acin rai ya cika zuciyarsa ya tashi yabarwa Ammah dakin tana kwala masa kira baiko saurareta ba murmushi tayi tana gyada kai.Aunty Ramlah ta shigo room din na Ammah jiki sanyaye take fa?in.”bai amince ba ko Ammah naga ya fita rai a bace,ya yarda
Ammah yace Hakeem
Ya daina shigewa noory agabansa,baxai iya dauka ba.”murmushi Aunty Ramlah tayi yana bata tausayi yana bata haushi,Allah yasa kar wannan shegiyar ta dawo har sai mun samu ya dawo hankalinsa,Ammah tace ko ta dawo Ramlah taxo ga wurinan ta xauna ni dai baxan fasa abunda nayi niya ba,
Munfi karfinta,mudai mu samu mu lallaba sa akan ko wane stage da xa’a axasa.
Allah ya bamu nasara,
Munyi magana da Adama tace gobe xata kawomin kyaikyayi koma kan mashekiya,
Zai rika wanka dashi,
Ta wannan ban san dabarar da xanyi ba kin san shi da shegen kyankyami kar axuba ya rika zubar da ruwan
Yana canja wasu,ko kuma abasa ya aje baiyi amfani dashi ba,
Ta wannan ?angaren kibani Ni nasan yarda
Xanyi masa,sun dde suna tattauna matsalar Areefa suna mamakin mugun hali irin nata…..
Idan kika karanta min book Baki biya ba wlhi tallahi ban yafe maki ba duniya da lahira.
Littafin Waminal Hoob
Na kudi ne#500
Account Details
0004157137
Jaiz Bank
Asma’u Buhari Aliyu
Katin wayar MTN.ta wannan lambar#09060259200
Shaidar biya ta wannan lambar#08086207764
Post a Comment for "Waminal Hoob 40"