Tayi Min kankanta 35
35*
Zahra ba ƙaramar gurzuwa tayi agun hammad ba,amma ga mamakinsa duka ta ɗauke,seda ya gaji dan kanshi ya haƙura badan beson cigaba ba,sedan tausayi agareta,
Mirginewa yayi gefe,ya janyota jikinshi ya rungumeta,yana mata kiss a goshi,”Allah miki albarka baby ta,farincikin da kike sakani Allah yay miki sakamako da wanda ya fishi,ina matuÆ™ar Æ™aunarki”ya faÉ—i yana me jan bargo ya rufesu.
Lamo tayi ajikinshi tana jin daɗin kalaman nasa,tabbas itama tana son yayan nata matiƙa,ko kaɗan ba ɗigon haushin shi aranta,ƙara gyara kwanciyarta tayi ajikin nashi ya rungumeta tsam.
Tun daga wannan rana ba ranar banza agun hammad kullum se ya lashi zumar zahra hankalinshi ke kwantawa,
Kamin hutunshi ya ƙare se gashi har wata ƙiba yayi ya murje ya ƙara kyau,anata ɓangaren ma zahra sosai tayi kyau ta murje gwanin burgewa,ga hips da boobs ɗinta da suka ƙara cikowa,wanda hakan sosai yake ƙara burkita Hammad.
Yau ba makaranta,dan haka da aykace aykace ta tashi,Hammad baya zaman gida sosai kasancewar bikin Jameel ya matso yana can suna shirye shiryen bikin be samun zama sosai.
Komai seda ta gyarashi yadda takeso sannan tasamu natsuwa,abinci ta haÉ—a me rai da lafiya,sabida Hammad É—in,dan tasan baze wani tsaya cin abinci ba.
Ƙarfe biyar zaa tafi dinner tun huɗu hammad ya kirata ta shirya da wuri yana hanyar zuwa ɗaukarta.
Kamin biyar É—in ta gama kimtsawa,cikin wata doguwar riga ta material me tsananin kyau da tsada pink color,sosai tayi kyau acikin kayan,É—aurin kanta ko kamar amarya,tana fesa turare ya shigo É—akin,ta madubi ta hangoshi murmushi ta sakar masa batare data juyo ba,
Da Æ™yar yaja Æ™afarsa ya Æ™arasa gunta, rungumota yayi ta baya,ya É—ora kanshi a wuyanta yana shaÆ™ar Æ™amshin jikinta,”baby ta anya zan bari kije gun dinner É—innan kuwa?kinga yadda kikayi kyau”ya faÉ—i yana juyo da ita,taÉ“e baki tayi zatai kuka ta fara diddira Æ™afa,da sauri ya rungumota jikinshi yana faÉ—in”wasa nake gomnati,ahuce don Allah”yayi maganar yana shafa gadon bayanta.
“yaya muje kaci abinci semu tafi”ta faÉ—i lokacin data É—ago kai tana dubansa.
Murmushi yayi me Æ™awatarwa yace yana jan hancinta”baby na ta musamman ce,shiyasa son da nake mata ma na musamman ne”dariya sukayi dukansu,yaja hannunta suka wuce zuwa dinning.
Da kanta ta zuba masa sannan ta zauna akan cinyarsa riƙe da plate ɗin abincin ta shiga bashi,yana ci cikin nishaɗi,seda ta tabbatar daya ƙoshi sannan ta ajiye plate ɗin.
Ƙoƙarin bata yake itama amma fafur taki amsa sabida ta ƙoshi,dole ya ƙyaleta,ɗakinshi ta rakashi yayi wanka ya sauya kaya,ya haɗe acikin wata farar shadda me matuƙar kyau,ya ɗora hula,sosai yayi kyau,fesheshi tayi da turaruka sannan yaja hannunta suka fice zuwa mota.
Da kanshi ya buÉ—e mata ta shiga ta zauna sannan shima ya zauna ya tada motar suka haura titi,cikin so da kaunar juna.
Koda suka isa harabar inda ake dinner,a mota suka zauna,zaman jiran angwayen.
Ba a jima ba motocin angwayen suka iso,sosai jameel yayi kyau shi da amaryarsa,Hanifa,neman hammad yake be hangeshi ba hakan yasa ya taÉ“oshi a waya “to na mamajo kana ina ne koko kanacan gun Æ´ar yarinyar matar taka ne”jameel ya faÉ—i yana dariya.
“ka iya bakinka wlh,zahran tawace yarinyar,?”
Dariya jameel yayi yace”to ay mu agunka mukaji yarinyace sabida tsabar yarinta ma harfa Æ™anÆ™anta tama”ya Æ™arasa maganar yana Æ™yalÆ™yala dariya.
Duk yadda Hammad yaso dakewa kasawa yayi seda ya dara shima,cikin dariyar yace”da kenan yanzu zahra na ta wadaceni,ba abinda na nema na rasa”yakai hannu kan boobs É—inta yana shafawa,sannan yaci gaba”samun irinta ma ko acikin É—irka É—irkan matan naku se an tona,”daga shi har jameel É—in dariya suke,sannan jameel yace ya Æ™araso su shiga,sun iso.
Duk hirar da sukeyi a kunnen zahra sabida kwance take ajikin hammad É—in,yana kashe wayar ta turo É—an Æ™aramin bakinta gaba,cikin shagwaÉ“a tace “yaya nice nai ma Æ™anÆ™antar ko?”ta faÉ—i tana Æ™oÆ™arin kwace jikinta.
Da sauri ya rungumota yana dariya yace”ke dane,shima Æ™uruciyace tasa na faÉ—i hakan”shi kanshi da yay maganar ta bashi dariya bare ita zahran,dariya suke harda Æ™yaÆ™yatawa,tsagaitawa sukayi sannan zahra ta dubeshi tace”to naji da Æ™uruciyace,yanzu daka girma fa?”
Manneta yayi da Æ™irjinshi yace cikin muryar raÉ—a,”kin wadaci kulkina baby da duk kanin fitinarshi,komai yake nema kina bashi baby kina kashe Æ™ishin ruwan sa,domin ke É—in maliya ce asha ayi wanka aÉ—iba akai gida,gindin kuka kin wuce runguma sede shafa”ya daÉ—i yana Æ™oÆ™arin kamo bakinta,da sauri ta kauda bakinta tayi Æ´ar Æ™ara tace”yaya my make up ohhh”tana kare bakin nata dayasha jambaki.
Ƙyaleta yayi yana dariya yace”yau se nayi round 12 zaki sani”
Dariya tayi me Æ™ayatarwa sannan tace”12 kawai,ay kaji aykin Æ™uruciyar”ta buÉ—e motar da sauri ta fice tana dariya.
Da sauri shima ya fito yana dariyar cike da mamaki,yace “baby ni É—in ko?”gyaÉ—a mishi kai tayi,dariya yayi yace yana kulle motar”to zo mu tafi Aunty babba malamar kulki”Æ™arasowa tayi tana dariya ta shige jikinshi,cikin shagwaÉ“a tace “yaya am so sorry,nasan halinka in anyima laifi da kulkin nan naka kake hukunci”ta faÉ—i tana Æ™ara shigewa jikinshi.
“muje gidan de zaki sani”daga haka yaja hannunta suka nufi bakin hall din inda su jameel ke jiransu,wanda be sani ba ze É—auka sune angwayen,sabida tsabar haÉ—uwa da dacewa da juna da sukayi.
Muje zuwa
Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo:
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
*Zahra Surbajo*
*KIN SIYA KO KINA JIRAN A SATO MIKI KI KARANTA KYAUTA*
*SHIMFIƊAR AURENA na kuɗi ne duk meso ze iya turo kuɗinsa tun yanzu naira 500 kacal,update biyu arana,safe da dare,insha Allahu, ku biya ku karanta daga jin sunan kunsan zaa ɓata hankalin dare,ga wanda yasan hannun surbajo yasan bazata bashi kunya ba karku bari abaku labari,SHIMFIƊAR AURENA,littafine daze kerewa kowanne,novel nawa,akwai tarin sirrika da magunguna acikinsa,dazasu fito da kimarki ta mace,sannan ga sirrin riƙe miji da ƴan uwansa,an baje kolin basira acikinsa,kisiya ki biya ki karanta,wannan soyayyar da akewa surbajo to afito a nuna ta akan SHIMFIƊAR AURENA,500 ne kacal*
*Zahra muhammed Nasir 2084024749 UBA*
*Whatsapp 07044600044 aturo shaidar biyan ta nan*
*A nunamin soyayyar ta hanyar siyan littafina,shine magana,*
*Allah gatan bawa*
*Surbajo*
*Ƴar bautar ƙasa*
*Cin Amana ko fansa*
*Sanadin kidnapping*
*Karen bana*
*ÆŠan karuwa*
*Aure da Haihuwa*
*Ummu Aymana*
*Kano to Jidda*
*Tayi min ƙanƙanta*
*Illar zawarci*
*Body guard*
*Amana ta barmin*
Da sauransu.
*Duka ƙyauta na baku su,dan soyayyata gareku*
*yanzu nima inaso anunamin kwatankwacin soyayyar asayi SHIMFIÆŠAR AURENA 500 kacal muci gaba da son juna*
Post a Comment for "Tayi Min kankanta 35"