Ni da Almajirina 18
NI DA ALMAJIRINA
(Our Incomplete Story)
Episode 18
Whispering abu yayi min cikin kunne nayi saurin mikewa , nabi bayan sa zamu bar dakin kawai sai muka ji voice din Hajjahkaka tace
Sannun ku jarababu, yanzu ke Falmata ko kunya baki ji ba zaki saka kafa ki bi mijin ki?
Cike da jin haushi na yinkuri komawa amma be bani daman yin hakan ba, sai shi ya bata amsa da cewa Hajjahkaka saka mana albarka sai mun dawo,yana fadin haka ya ja hannun na zamu wuce
Cike da matsifa Hajjahkaka tace kije idonki ai zai raina pata,walh kuma ki kuskura ki zo min da warin gawasa daki, kai kuma idan kunyi abin ku kar ka sake ka kawo min ita jinya, dan nasan baras zaka zubar da cikin da warin gawasa.
Murmushi Baana yayi kafin yace mungode da shawarar Hajjahkaka duk zamu kiyaye .
Ni duk na kosa na je na saka kanina a ido, muna barin dakin,muka shige part insa.
Duk na zaku ya bani wayar naga my little one…
Sai murmushi ya keyi yana kallona,nikam haushi kamar ya kashe ni, sai da yagama jamin rai kafin ya fito da wayar direct facetime yayi sai ga Faruq ya bayana, cike da murna ganin kanina na fara kwalla farin ciki, hey little one wheres Abba ?
Ya amsa da yana asibiti, Bigsis dagaske kin kusa dawowa UK? Uncle B yace min zaki dawo soon, don Allah ki dawo daddy is devastated coz you aren’t here with us.
In shaa Allah zan dawo little one, nayi maganar ina kuka.
Is Uncle B trying to get you out from the abductors?
Shiru nayi ina kallon Baana kafin na kalla screen waya nayi nodding head irin eh.
I really like him Sis, he’s nice and sweet. Please Uncle B Ka dawomin da sister…
Baana yace remember our promise ok ? Faruq yace ok Uncle B .
Bigsis zan koma class bye.
Kukan farinciki kawai na dinga yi ganin little one ya kara girma.
Are you happy now ? Baana yayi maganar yana kallon fuskata..
Share hawaye na nayi kafin nace don Allah ka mayar dani gun family na, ka tausayamin..
Nima ki tausaya min ki fara so na , sannan ki fara min kallon mijin ki…
Shiru nayi ina kallon sa kamar ina kokarin gano wani abu, tunawa nayi da maganar Hajjahkaka, can nace ka cire tsoran ka a raina and then teach me how to love you .. Cikin raina fadi nake ina barin wannan wuje sai I’ll file a divorce case,infact zan tona asirin sa yadda za akashe shi a banza.
Shafa cikina yayi yaji shi flat, kin ci abinci ?ya jikin ki ?har yanzu kina throw up ?
Cike da jin haushin tambayar sa nace eh. Ni natsana ya dinga min magana kamar wata yarsa bacin yana matsayin Almajirina.
Mikewa yayi ya tube kaki jacket dake jinsa,kafin ya cire turtle neck tie hug dake jikin sa,wanda yayi revealing duk wani mascular line dake jikin sa , ga six packs din ya fito barau barau..
Cike da tsoro nace rakani dakin Hajjahkaka.
Be ce dani kome ba,sai ma kokarin unbelting trousers da yake ,
Zubur na mike nace ka dakata da cire kayan nan,ni ka mayar dani gun Hajjahkaka nayi maganar ina hawaye ni duk tsoro ya gama cika ni , dan ko da wasa bazan so abin da ya faru wata daya da suka wuce ya sake faruwa ba, ina ma zan yarda ?
To ki taimaka kiyi min wanka don nagaji, Baana yayi maganar cikin shagwaba .
Bansa lokacin da nace walh baka da kunya Baana ni kake cewa nayi maka wanka ?
Murmushi yayi sosai wanda ya bayanar da fararan hakoran sa da bakin dasashin sa, kafin yace kunya kuma ? Daman akwai kunya tsakanin mata da miji ne ?ina sha kusan sati na kwasa ina miki wanka.
Cike da bacin rai nace wacece matar taka ?
Yace ke man, ko akwai wata ce a dakin ?
Cike da jin haushin abin da yayi waccan yarinyar nace eh, kaje can wurin yarinyar da ka bata tayi maka amma bani ba.
Cike da mamaki ganin kishi kwarara a idona , Baana yace are you jealous ?
Allah ya kyauta nayi kishi akan ALMAJIRINA bansa kalmar ta fito ba saida naga ya tako zuwa daf dani a fusace nasan da cewa na tono bindi dodo yau.
Em em ba abin da nake son cewa ba kenan, haka na dinga kame kame karshe de fashewa nayi da kuka ina me cewa
Yarinya ce tabani tausayi, tana ta wayo zan mutu,
Hadani da bango yayi kafin yace har sai yaushe zaki dena kirana da wannan sunan ?yayi maganar a hassale…
Kasa dagowa nayi na kalle sa , dan gaba daya jikina bari ya keyi , sai yau naga ya kara min girma kamar Beauty and the Beast haka muke.
Dago da habana sama yayi dan na kalle sa,tsoron sa be bani damaar kallon sa ba , sai exchanging breath mu keyi can kuma yace bara na koya miki how to address my name , he furiously exclaimed my lips, kokarin kakarin amai na keyi amma sam na kasa,sai kokarin fada da numfashi na keyi, jin bakina ya dau zafi kamar na kuna na dinga mintsilin sa amma ko gizau beyi ba sai ma dauka na da yayi zuwa gadon still bakin sa cikin nawa nasan da cewa na dibo ruwan dafa kaina, da hannun sa ya barka kayan barci dake jikina…
Ya Allah ka dauki raina kafin ya ida numfi sa akaina,haka na dinga rokan Allah cikin raina, har sai da naji ya dakata da abin da ya keyi , a hankali na dan bude ido na gansa a samana, nayi saurin rufe ido hawaye na saukowa..
Abin mamaki sai naga ya sauka ya nufa toilet da sauri , hamdallah nayi ina kokarin mikewa daga kwance da nake duk jikina yayi tsami, bare bakina da kirjina dake min zugin zafi , na dinga Allah ya isa kafin na ja cover na rufe jikina da shi.
Kusan hour daya ya dauka a toilet tun ina jiran fitowar sa , har barci barawo ya sace ni, bani nafarka ba sai da naji an ja duvet nayi saurin bude idona wanda sukai min nauyi na daura fuskar sa .
Fuskar sa a murtike yake ba annuri , cike da izza yace ki tashi kiyi wanka asuba tayi , yana fadin haka ya juya ya bar dakin.
Zazzabi ne ya rufe ni na koma barci, bani na sake farkawa ba sai da naji ya sake shigowa ya same ni jibge ko motsi na kasa yi,jikina yayi nauyi.
Duba tp na yayi yaji shi high, you’re having fever, kallon bakina yayi yaga ya dan taso, ba tare da yace kome ba ya nufi toilet bayan minti biyu sai gashi ya fito , ya dawo inda nake, ya cucumo ni sai toilet, sai kare kirjina ni ke da hannuwa na, short pant ne kade jikina, tsoma ni cikin bathtub yayi, wai yana kokarin cire pant nayi saurin rike hanun sa. No please zanyi da kaina.
Ba tare da yabi takan abin da nace ba , ya cire, cike da mamaki yake kallon abin da ke pant . Does that her body is now responding ?
Cike da jin kunya na gimtse idona, har yayi abin da zeyi ya gama,kafin na dauro alwala ya fito dani. Ya ajiye ni samar bed,kaya ya ciro ya shirya ni kamar wata yarsa,
Kiyi sallah ina zuwa. Yana fadin haka ya fice bayan kamar minti ashiri ya shigo tare da wannan nurse din.
Barka da safiya,shin ko akwai inda yake maki ciwo?
Na amsa da eh,jikina ke ciwo sai jiri da ciwon kai.
Morning sickness kenan , kin dade kina yi koko yau ne ?
Yau ne nayi maganar ina balla masa harara.
Ajiya kansa yayi kasa kamar wani na Allah.
it’s normal ta na morning sickness but stress na causing nuisance and fever be kamata ana stressing nata ba,coz…yayi saurin yaken magana da any prescription ?
Maybe malaria antidote amma sai anyi test kafin abata magani , yanzu taci abinci sai ta sha pcm.
Thank you nurse. Rakata yayi suka fita, bayan kamar minti goma ba , ya dawo yace rashin kunya da taurin kai ba abin da ze ja miki face wannan condition da kike ciki . Yayi maganar a kausashe kamar yana bani warning.
Kawar da kai nayi daga ganin sa don bason ganin sa na keyi ba.
Bara akawo abinci sai kisha magani , me kike jin ci .
No appetite nayi maganar with a straight face .
Daukar waya yayi,yayi typing after kamar 30mins sai ga yarinya nan rike da tray ta shigo dakin
Cikin girmamawa tace barka da warhaka Ya Mu’alim tayi maganar kanta a duke
Cikin tasuhin mirya yace barka dai Aliram da fatan jiki ya warware ko ?
Murmushi tayi irin na kunya tayi kafin tace na warke.
Cike da jin haushi na mike zan bar dakin , dan dukansu haushi suke bani.
Ina za ki ? yayi maganar cike da authority
Banza nayi masa na nufa hanyar kofa, ina dan jin jiri..
A hassale yace ina za ki ?
Wuri zan baku kai da karuwar ka, ku ji dadin aikata abin da kuka saba nayi maganar a hassale nima.
Cike da mamaki ya furta kalmar karuwa? Wai me take nufi da karuwan sa ?
Mikewa yayi ya nufo ni zai rike ni .
Nayi saurin cewa don’t you dare use those filthy hands on me , kaje ka ku karasa abin da kuka fara ko kuma nace kuka saba .
Mayar da dubana zuwa yarinya nayi , nace ke kam kinyi asara da kike biye wa marasa imani nan , ke har kin mance bakar wahalar da kika sha,har shine kike wani bin sa ?
Cike da mamakj yarinya tace ni yar aiki ce bani da darajan da zan bisa balle har na zama karuwar me mutum kamar sa .
Dallah rufe min baki, ko da yake ance kun saba y, nayi maganar trying to unlock the door.
Wai kishina kike yi? Yayi maganar hannun sa na kan handle kofar .
Allah ya kyauta nayi kishi a kanka nayi maganar ina me kallon tsana.
Your eyes said it all Falmata, but let me explain…
Hold it there . I don’t wanto hear any single trash coming from you. And ka matsa min na fita .ina gama fadin haka kawai…..
Pharteema(DMK)
THANKS
Post a Comment for "Ni da Almajirina 18"