Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Namijin Zuma 49

49…

Wani irin kallo Aeezad ya mata, yaja dogon numfashi, yayi humming kana ya fara magana “Wani mahaukacin ne yace na fara sanki ne Dan in Dena mommy? Ko na Aureki Dan kice in sakeki, ni Kuma se in sakeki kou? Tinda gani sauna ko sakarai kou? Wallahi


bazan sakeki ba, har abadn, Na fad’a Miki zan sake fada miki Wallahi ban fara sanki Dan in dena ba, in duk duniya zasu taru bazan sakekiba mommy, koda Baki bani gindi na hauba wlhi bazan rabu dake ba balle ma kin bani gindi na hau Naji dadih, bazan iya rayuwa in ba ke ba mommy kece Mahadin komi nawa na rayuwa, Dan Allah ki koyi juriya a kaina mommy, ni nariga nama kaina alkawari ba abinda ze rabani dake sede mutuwa mommy, Dan Allah kema kisa hakan a ranki, kada abinda su hajiya mommy suka Miki yasa ki bijiremin, in kika barni se in lalace, Dan Allah ki tausayamin Kodan darajar cikina dake jikinki Mommy…karki dagamin hankali pls..” ya karashe maganarsa Yana daura hannayensa kan cinyoyinta, Cikin magiya, Yana me kumajin haushi da tsanar hajiya mommy da na’eema shide Alhamdulillahi tinda ya saketa, Amma fa be fanshe haushinsu dake tattare Dashi ba, gashima suna Neman targad’a masa Aure. Nan de ya dinga lallabata, taki yadda, dole seda big hajiya, da Zaks suka Sako Baki aka tasata gaba da ban baki, da natsiha, kana ta hakura a zahiri, Amma a zuciyarta bawai ta hakura bane saboda bazata iya zama da Aeezad da na’eema ba ga Hajiya mommy a gefe, ai duk me hankali yasan zaman baze yuba. Haka de Aeezad ya dinga lallabarta Kmr kwai ba kulawa Yana bata ta musamman,. After 3days tini doctor din fata tazo ta duba nabeelah ta dubata Sosai abinka da kudi, tini ta bata Wani cream data dinga shafawa wannan shadin bulalar ya warke cikin hanzari ba tare da tabo ba. A kullum se Aeezad yaje inda aka ajiye masa hajiya mommy da na’eema da tawagarsu, kullum seya duka na’eema duka Sosai kmr de yadda ya mata a farko, a sume yake barinta, se inya dawo ya yayyafa mata ruwa ta farfado ya kuma jibgarta, Sam be kara dukan hajiya mommy ba, dukda ita ce tafi lefi a gurinsa, Kuma yafijin haushinta a kan na’eema, kawai yasan ma dukan da yake ma na’eema yafi mata zafi a kan ace ita ya daka,Aiko hakan ne, Hajiya mommy ji takeyi kamar zuciyarta zata fashe in Yana dukan na’eema. A kwana ukun shida Zaks suke zuwa inda suke, yau da kyar Zaks ya dinga lallabarsa, yasamu ya sakesu Amma ada yaso suyi 1week a kulle Yana azabtar dasu, direct ana sakinsu asibiti aka nufa da hajita mommy da na’eema ga uban sauraye duk sun cijesu a dakin, domin dakin yanada matsifaffun sauraye, ba karamar azaba suka shiga ba. Kawayen hajiya mommy Kam kowacce tayi gidanta, Wasu sanadiyyar mutuwar aurenta, Wasu Kuma dasuka samu suka Sha da Auren nasu, sukayi gum da bakunansu saboda in suka fallasa abinda ya faru mazajensu bazasu goyi bayansu ba, sbda sun kaisu kwano a wannan karan, koda asiri ai wata ran akwai gajiya, Amma fa dukkanimsu seda sukaje asibiti aka dubasu.

Hajiya mommy ta Ari waya ta kira Alhaji sunusi ta gaya masa Suna asibiti, jiki na rawa Alhaji sunusi yaje asibitin da Hajiya rafi’ah take da naeema, wad’anda tini aka Basu gado, na’eema Kam sede emergency aka nufa da ita, Danma Asibitin na kudi ne sosai da Baza a amshesu ba, tako ina jikin naeem yayi kace-kace da bulala Kai kace sararta akayi. Hajiya rafi’ah tana ganin Alhaji sunusi yazo ta rufesa da fada da zagi kamar uwarsa, wai kanme ze bari Aeezad ya kwashesu ya rufesu gabansa, hakuri Alhaji ya dinga bata, hajiya rafi’ah bata sauraresaba takoma ta inda take shiga bata Nan take fita ba,,Alhaji sunusi hankalinsa ya tashi hakuri kawai yake bata,.ganin ya rikiceN yasa hajiya mommy Kuma fashewa da kuka ta zayyana masa karya da gaskiya kan abinda Aeezad ya mata ita da yarta da kawayenta, ta shaida masa har sakin na’eema da yayi, Nan hankalin Alhaji sunusi ya tashi, ya fice daga asibitin zuwa gidan Aeezad,. Yana shiga dai-dai Zaks na shirin fita daga gidan, sukayi kicibus da daddy. Dole Zaks ya dakata ya tsugunna ya gaidasa,. Sam Alhaji sunusi be amsa gaisuwar Zaks din ba, ya rufe Zaks da fada, mommy ta Kuma rikitasa, tana zuwa asibiti ta Ari waya ta kira malaminta ta shaida masa komi dake faruwa, Amma tace first a Kuma rikita mata Alhaji sunusi yanzu-yanzu, daga baya taji da Aeezad. “Wani irin hauka ne wannan ? Duk na kiraku ba wanda ya dauka, saboda rashin sanin darajata,da wulakanci,” ya shiga matsifa inda yake shiga bata Nan yake fita ba, Kai dagani kasan baya hayyacinsa, zaks ya dinga basa hakuri kawai,. “Ina shi Aeezad din ?” Alhaji sunusi ya tambaya cikin fad’a da matsifa, yaxo gidan yafi Sau ashirin a kwana hudun da Aeezad ya kulle masa mata, Amma baya ganinsa. Zaks yace “Baya Nan daddy, Yana asibiti tare da nabeelah bata da lafiya, tin randa ya dauketa daga gida asibiti aka nufa da ita saboda dukan da hajiya mommy da na’eema suka mata ma ya haifar da problem a cikin nata. ” se Kuma Alhaji sunusi yayi sanyi, yayi Shiru yayi kasake, se yace “Da gaske ne Auren yarannan da yarinyar Nan? ka gayamin gaskiya Zakariyya?” Nan Zaks ya kwashe Labarin komi ya gayawa Alhaji sunusi, nan take,. Alhaji sunusi yayi jim, yace “ai nasan limamin masallaci sultan bello, Abokina ne,,,” Nan take ya dauki waya ya kirasa, ya tambayesa komi Hadi da masa kwatance Aeezad, ba bata lokaci malamin ya Gane, Nan ya shaida masa Ai shi ya daura masa Aure da wata yarinyar nabeelah, ya kama sunanta, Kuma shima ya fadi sunan Aeezad din na Ainifin, a Nan Alhaji sunusi ya tabbatar da maganar Aeezad gaskiya ce,.besan meyasa ba ya tsinci kansa Dama limamin masallacin godiya Kuma ya shaida masa Aeezad din ai d’ansa ne. Da nishadi Sukayi sallahma da limami, kana Alhaji sunusi yadawo da dubansa ga Aeezad yace “Ka kaini asibitin da Aeezad din yake…” Zaks yace toh,. Sam badan yaso ba sbda be sanar da Aeezad ba, gudu yake kar Wani Abu ya faru Aeezad yaji haushinsa. Dole badan yaso ba Alhaji sunusi ya shiga motarsae, yaja motar suka fice gidan zuwa asibitin. Zaks ya fara sako Kai dakin, yaga nabeelah kwance aeezad na gefenta, se aunty hafsat zaune kusa da big hajiya yanzu ma tazo asibitin ta rakube Aeezad yaki bata fuska, se yau tasamu direction din asibitin Zaks ne ya bata ta waya tazo, tini zaka ya shaida mata komi daya faru, tsoro ya hanata zuwa asibitin, se yau ta daure tazo, ta kawo musu abinci da kyar Aeezad ya bari nabeelah taci, shima danyaga ta nuna kwadayinta nasan taci abincin, taliya ce jelop aiko taci sosai , tinda ta fara laulayin cikinnan se yau abinci ya shiga cikinta, amma daga kilishi, se zuma, se ruwan sanyi take iya sha, se ayaba data koma cinta sosai yanzu. Da Aeezad yaga taci abincin yau yaji dadih sosai, se munna yakeyi, shine fa tad’an fara sakarwa Aunty hafsat fuska, Nabeelah ta kula da hakan taso ta masa magana kan meya hadasa da yar uwarsa, ya shaida mata komi, ta fahimci wato a kanta ne, taso ta basa hakuri amma yaki yadda ya tsaya ma ta basa hakurin. Zaks na shigowa Alhaji sunusi ya sako Kai, duk kallo yadawo kan Alhaji sunusin. Ya karaso ya tsugunna ya gaida mahaifiyarsa big hajiya ta amsa fuska ba yabo ba fallasa. Aeezad ya tsugunna ya gaidasa, tinda ya gansa yaji gabansa ya yanke ya fadi, yasan da wuya in Alkhairi ne ya kawosa, kila ko yasamu labarin Azabar dayayima hajiya mommy ne, nabeelah da hafsat suka gaidasa ya amsa ba yabo ba fallasa. Aeezad dake tsugunne har yanzu gabansa yana shirin dagowa kawai yaji Alhaji sunusi ya daukesa da wani mahaukacin Mari. Aeezad ya dafe kuncinsa , seda nabeelah ta tashi zaune sbda Jin zafin Marin tayi har cikin ranta. cikin fada Alhaji sunusi ya fara magana “Ashe baka da mutumci , ashe baka da kirki, ashe wulakantacce ne Kai, har zaka kullemin mata da yarta ka dinga bugunsu harka zazzage mata hakoran baki duka, dan ubanka in uwarka ce zaka iya mata haka? Bayan haka ka dawo ka saki naeema ba tare da kwakwaran dalili ba, maza ka maidata ko in tsine maka Albarka dan ubanka kaji na gaya mak …” kafin ya karasa shima hajiya Babba ta daura masa wani irin mari, seda tayi tsalle kana ta watsa masa marin saboda bata kaisa tsayi ba, Alhaji sunusi yanada Asali wato yanada tsayi. Idanuwa Alhaji sunusi yabi big hajiya dashi ya bude baki zeyi magana yace “A kan matarka ka shimfida masa wannan marin? Kai dadih Aure kou, baka diba abinda ita tsinanniyar matar Taka tayi ba dan wulakanci da rashin sanin ciwon kai, kaide Allah wadaranka da Halinka, mace na haifawa kai, ai Gaka ga macen nan,,,,” big hajiya ta fadi cikin fad’a da takaicin dake tattare da ita shekara da shekaru. Hakuri kawai Alhaji sunusi ya shiga bata sbda mahaifiyya ce dole sede a lallabasu a rabu lafiya, abinka da uwa da d’a nan take big hajiya ta hakura tasan duk bayin kansa bane. “Ina me baka umarni Aeezad ka maida naeema a matsayin matakarka in har ni na haifeka , hakan daza kayi shine masalaha a cikin rayuwata ….” CewR Alhaji sunusi. Kaf dakin ya dauki shiru nabeelah batasan meke faruwa ba se yanzu. Badan Aeezad yanaso ba sedan bin umarnin mahaifi yace ya dawo da na’eema. Se yanzu yake nadamar daman saki uku ya mata ta yadda ba halin Auren ya dawo dai-dai. Alhaji sunusi yaji dadih harda sawa Aeezad albarka a zuciya aeezad yace “Wlhi se tayi nadamar zaman Aure dani a wannan karan se naci uwarta…” se yanzu Alhaji sunusi ya tambaya ya jikin nabeelah. Big hajiya ta amsa da dasauki, itace ta iya amsawa kowa yayi shiru ba wanda yaso dawowar da Aeezad yayi da Auren naeema, har ita big hajiya bata so ba, kawai tayi shiru ne, sbda ba yadda zatayi ta kula duk bayin kan d’an nata bane. Ko zama Alhaji sunusi beyi ba ya bar asibitin sbda tunaninsa da hankalinsa na kan Hajiya mommy, yana zuwa ya shaida mata Aeezad ya dawo da naeema farin ciki gunta baze misaltuba, Ubangiji ne kawai yasan meke ranta a kan Aeezad yanzu, Sam ba zama dashi takeso yarta tayi ba, tanada kudiri a kasan zuciyarta. Hajiya mommy ta shaidawa naeema da aka samo kanta da kyar yanzu , farin cikin da naeema ta shiga baze misaltuba batayi tsammanin komawa dakin Aeezad ba cikin sauki haka , amma tasan shirin dukna uwarta ne burinta de yanzu tasamu sauki ga idonta ya kumbure suntum, tazama kmr makauniyar Ido daya. Hajiya mommy kam ana nan an daurata kan tsare tsare hakorin roba za asa mata nan da 1week.

Ba karamar kula Aeezad yake kara bawa nabeelah ba, hawwa’u kawar nabeelsh tazo ta dubata, tare sukazo da Aunty hafsat..aunty hafsatt kullum tana asibitin in zataje aiki tazo in zata wucema tazo, kullum cikin kawo abinci take iri iri, ga kulawar Aeezad ga kulawar big hajiya gata aunty hafsat, wadda zuwa yanzu Aeezad ya fara sakar mata fuska. Yau ya Kama saura 1week ayima nabeelah CS a cire babyn cikinta. Suna zazzaune after azahar, nabeelah taga Aeezad ya kira Zaks sunyi magana seya kashe after some minutes taga Aeezad ya shigo bayansa ummih ce biye dashi wadda saukarta kenan daga jirgi , Aeezad ya gaya mata An kusama nabeelah CS shine tace tanaso tazo sbda tafi so ayi Tana nan ko wani abu de ze faru ba fata ake ba , Aeezad yaji dadin hakan tini yasa Jirgi yaje har Niger ya dakkota aka kawota, shine Zaks yaje ya dakkota yanzu. Kmr a mafarki nabeelah taga mahaifiyarta sam ma ta mance da cikin jikintae ta mike a guje tazo ta rungume uwarta Tana fadin ummih “yaushe kikazo ummih? waya gaya miki ina asibiti?” Duk nabeelah ta rikice cikin murna, take tambayar uwar tata, ummih tace “Yi a hankali saboda cikin jikinki…” se ynzu nabeelah ta dawo hayyacinta, cikin mamaki taje kallon ummih se kuma tasa kuka tana fadin “Wallahi ummih cikin Aure ne bana shege ba dan Allah karki tsine min…Aeezsd yi mata bayani…” ta karashe akalar mgnrta Tana kallon Aeezad murmushi yayi mata yace “Ai tasan komi tin ina asibitin KD datazo dubani na shaida mata komi…” nan de ya kwashe labarin komi ya gayawa nabeelah , farin ciki ya lullube nabeelah se murna takeyi, ga murmar ganin uwarta ga murnar tasan komi ashe farin cikin data shiga baze misaltuba. Ummih da big hajiya suka gaisa cikin girmama juna,. Kowa se bawa ummih girma yake har aunty hafsat datazo da yamma ta ganta cikin girmawa ta gaidata, se nan de ake da ita ba kmr ma Aunty hafsat da big hajiya zaks ma na bata girma sosai, shima haka uban gayyan sosai yake girmamata.

Ana washe gari za ayima nabeelah CS Aeezad ya mata wanka ya mata shaving gashin gabanta sosai, ya tsaftace mata ko ina a jikinta. A bangaren su hajiya mommy har yanzu ba a sallamesu asibiti ba ana tsammanin suyi 2weeks ma cikin asibitin ko fin hakan sbda naeema najin jiki Madeira ta mata mugun kamu abinka da ba a Saba ba.

Da yammacin ranar da Aeezad ya mata shelving, nabeelah Tana zaune da charbi a hannunta tanata lazimi Aeezad na gefenta kmr kullum de, big hajiya na facing dinsu ummih na can gefe sam bata yadda ta dinga sa musu ido sbda ta fahimci Aeezad a tsaye yake . Zaks baya nan Yana gurin Dr salmah sun fara dai-daita kansu zuwa yanzu, Zaks yaso yaci banza sede bata yuba, sbda Shima yaji a ransa baze rayu inba salmh ba, duk matan da yakeci basu kaita dadih ba. aunty hafsat na zaune kusa da big hajiya suna yar hira da ummih wadda ke nesa dasu kadan Tana basu amsa knta na kasae. Aeezad ya faki idanuwan kowa ya taba mata Nono ta kallesa cikin hanzari ta fahimci jaraba yakeji yau, daman tini ma ta gane yanajin jarabar amma ba kmr ta yau ba, daman de tini duk dare kwana yake yana shafarta bejin kunyar idon mutane danma ummih ba nan take kwana ba gidan Aunty hafsat take kwana. Ya kuma Kai hannu ya shafar mata Nono nabeelah ta kalli kowa a dakin a tsorace kana ta dawo ta kallesa kasa kasa tace “Meye haka wai?meyasa baka data ido?” Aeezad yace “Wallahi gindi nakeso naci mommy, nagaji da hakuri gaskita, yau tinda na miki askin gashin gabanki naji kawai gindin nakeso naci, kuma ai kin samu sauki sosai mommy duba ma tabon bulalar dukya fara bacewa, dan Allah ki bani gindinnan nasa burata pls mommy…” “gobe fa za Ayimin CS, Ga duk jamaah suna kallanka ta yayama zakaci pls wai meyasa kake haka ne.? Baka ganin uban cikinnan na jikina kuma? Meyasa bakajin kunyar idon mutane wai ?” Cewar nabeelah. Marairaicewa Aeezad yayi yace “Ina ruwan bura da idon mutane inde Tana bukatar gindi…zan fita waje ki biyoni pls muje ko cikin mota ne in d’an tsoma burana pls…” ya fadi yana jawo hannunta ya daura a burarsa , cikin hanzari ta kwace hannunta , Tini taji alamar burarsa a tashe take, tin tini ta kula da hakan. “Wai meye haka ? ka rufamin dan Allah dan Annabi SAW….” Aeezad ya amshe da “Nima ki rufamin asiri pls, Niko baza ki bari insa ba muje kishamin pls, kinga wlhi Banda gindin dazanci a rayuwata, se naki…” harara nabeelah ta gallara masa tace “Na matarka fa…” cikin kishi tayi mgnr. Murmushi Aeezad yayi yace “Nasan da natan Ai na nacewa naki,,,nide in za a temakamin kawai a temakamin mommy, burana se motsi takeyi…” nabeelah tayi shiru sbda ma ya bata mata rai dayace bashi da gindin daze ci bayan wancan gindin ya saba ci tin kafin suyi aure. Mikewa yayi tsaye ya kalli kowa yan dakin yace “zamu fita ta d’an motsa kafarta …” Cewar Aeezad. Duk sukace toh Allah ya tsare. Big hajiya de batace komi ba domin Tana ankare da komi big hajiya nada sa ido. Abinda yace yasa nabeelah mikewa dole tasa hijjabi ya Kama mata hannu suka fice a dakin , daman already da car key aljihunsa. Direct Cikin mota suka nufa, dole seda tashasha masa ya kawo tasha masa nono ta masa wasanni ya kawo har sau biyu seda akayi isha’i suka dawo suna dawowa ya fice zuwa gida yayi wankan tsarki yayi sallah kana ya dawo asibitin. Washe gari karfe goma na dare aka sawa nabelah kayan operation, tayi sallahma da kowa Tana kuka ta roki gafarar uwarta, aeezad da kansa ya kaita har dakin operation, ya mata Adduah kana ya fito dai-dai doctor ya shiga da shirinsa na mata CS daman har kayan baby’s an kawo. Seda Aeezad yayi kwallah kafin ya fita daga dakin, tausayin nabeelah ya cikasa da ace ana amsa da dole ze amsar mata ita ta huta. Direct masallaci Aeezad ya nufa yayi sallah nafilah raka’ah biyu yayi Adduah Allah ya fiddo masa matarsa lafiya. Kana ya dawo inda big hajiya da Aunty hafsat da Zaks da ummih suke zaune kowacce da charbi a hannu sunata lazimi da Adduah kan ubangiji ya fiddo nabeelah lafiya. Big hajiya kan jefi-jefi se tace “Allah de yasa yan biyu ne…” duk se suka amsa da Amin ya Rabbih. adduah’ur’i kawai suke tayi baji ba gani Aeezad se zirya yakeyi yakai ya kawo, ya kosa yaga an fito ance masa matarsa lafiya lau da babys dinsa. Zuwa karfe sha-biyu na dare nurses guda uku suka fito da babys rike a hannunsu suka tinkaro inda suke. Tin kafin su iso big hajiya da Aeezad har suna rige rigen zuwa amsar babyn dake hannun nurse din dake gaba, ummih da aunty hafsat ma se sauri suke su karasa. Da fara’ah a fuskar Nurse din ta kallesu tace “Congratulations triple aka samu…” saboda farin ciki Aeezad be fahimci me nurse din take nufi ba kawai ya amshe babyn dake hannun nurse din, an shiryata cikin milk din kayan sanyi an nadeta da towel peach color. “Tubarikallahu masha Allahu….” Big hajiya ta kwace babyn daga hannun Aeezad, ta washe uban baki Tana fadin “sak uban…” Dai dai sauran nurses din suka karaso suka Mika musu sauran babys din guda biyu Aeezad ya amshe aunty hafsat ta amshe dayar, ummih de se kawaici takeyi amma farin cikin da take ciki baze misaltuba se kallon babys din takeyi amma ta kasa amsa, Aeezad kam daya kame diyya ya rungume kam a kirjinsa se hamdala yakewa ubangiji sega hawaye zirr a idanuwansa abinda ya jima yana nema yau Gashi Allah ya basa har uku a lokaci daya, wai yau shine rungume da jininsa….” Ya kuma fashewa da kuka cikin hamdalar ubangiji. Zaka ya matso ya amshi ta gurin aunty hafsat, sbda de na gurin big hajiya bazata ansu ba ta kama ta rike gam kmr ita ta Haifa, se murmushi takeyi , ta leka ta kalli ta gurin Aeezad ya dawo ta kalli ta gurin zaks, ta dawo ta kalli ta hannunta, se washe baki takeyi hakorin makkkanta nata walwali. “Amma de mata ne kou ?” Big hajiya ta tambayi nurses din. “Eh dukkaninsu mata ne…” suka hada baki gun basu amsa. Big hajiya ta dauki kabbara “Allahu Akbar…Ashe rabon yara mata ne , wannan rabo inka matsa ma seka mutu Kai AlhamduLillah…” murna sosai sukayi. AEEEZAD daketa kwallah ya jiyo yace “ya matar tawa?” Daya daga nurse din tace “tana cikin koshin lafiya Yanzu daga ana dama dinketa ne, da an gama zamu fito da ita insha Allahu a kaita dakin da kuke…” Aeezsd farin cikinsa ya kuma ninkuwa Jin nabeelah na cikin koshin lafiya, ya amshe duka yaransa ya rungume, nan take ya musu hudubaDayarsunan mahaifiyarsa data rasu, daya sunan Big hajiya, dayar sunan ummih.ya musu addu’ur’i sosai, se kuka-kuka sukeyi suna yagar hannayensu Nono kawai suke nema. Karfe daya aka fiddo nabeelah ganin halin da take ciki kmr ba rai Gashi kuma se rawa jikinta keyi yasa Aeezad ya big hajiya duka yaran ta Ansha ta kama ta rike kam a kirjinta taki bawa kowa ko daya, har yanzu ummih bata dauki ko daya ba big hajiya tayi bake-bake, dama kmr Tana jira ta Kame yara ta rike gam taki saki. aeezad Ya koma gadon da aka ajiye matarsa, an lullubeta da bargo ya kamo hannunta ya rike gam cikin nasa, Se Wani irin numfashi takeyi, farin cikin da Aeezad yake ciki baze misaltuba a ransa se sa mata Albarka yakeyi, se Addu’ah yakeyi Allah ya tasheta cikin koshin lafiya. ranar haka suka kwana Basu rintsa ba, baby’s Kam sede aka Basu madara Daman already an tanadi komi, seda za a Basu madarar ne big hajiya ta bari aunty hafsat ta daukesu, se yawaba akeyi da kyaun baby’s din duk kamanninsu Daya da ubansu duk ciki bame kama da nabeelah DUk ubansu Sukayi kmr yayi kaki haka yaran suke , komi na ubansu,. Se washe gari nabeelah ta farka, Taga yaranta, yara har uku kosassu gasu manya manya, farin cikin data shiga itama baze misaltuba se murmushin takeyi Aeezad se godiya yakeyi mata Hadi dasa albarka,. Itama nabeelah tayi hamdalah yafi a kirga. Se yanzu yadawo hayyacinsa ya fara jika nurses din dasuka kawo masa babys din da kyauta ta gigita lissafi, har big hajiya seda ta musu kyautar dubu Dari dari,. Aunty hafsat ta musu kyauta, Zaks ma ya musu kyaututtuka Sosai murnar da suke ciki baze misaltuba, har doctor ma an masa kyauta Sosai wato doctor din daya mata CS din. Komi de se San barka, babys alhamdullahi duk lafiyayyu ne manya manya. A ranar Zaks ya kira daddy ya shaida masa, Aiko sega daddy ko 1h ba Ayi ba da gaya masa ya iso asibitin yaga yara har uku kosassau, farare sol, nan ya hau washe baki, ya kame yara ya rike, big hajiya ta amshe ya dinga Rokonta ta basa su duka yaji duminsu,. Tabasa daya ya amshe jiki na rawa ji yakeyi kmr ya tafi dasu yayita ganinsu har abadan, San da yake musu baze missltuba gasu kmrsu Daya da Aeezad. farin cikin da daddy yashiga baxe misaltuba. Har dare Alhaji sunusi ya Kai a Nan asibitin se yau ya fara ganin mahaifiyar nabeelah se kallanta yakeyi cikakkiyar buzuwace farace sol bakace ma ita ta haifo nabeelah ba,tanada karamin jiki gata da asali doguwar macece kyakyawa Sosai nabeelah ita ta gado gun diri, duk temakon da Alhajin ke mata be santa ba Se yau , Aiko sun gaisa sosai, nan take Alhaji sunusi yayima jikokinsa kyautar kamfanoninsa guda uku,. Nan farin ciki ya kuma kidimewa see godiya Ake masa big hajiya nata kara sa masa Albarka. Ranar se yammaci Alhaji sunusi Ya bar Asibitin. Tin daga ranar kullum se Alhaji sunusi yazo amemakon yaje office dinsa yake zuwa Nan seya jima kana ya bar Asibitin, Sam Hajiya mommy batasan kome ke gudana ba, suna asibiti har yanzu. Hawwa’u aminiyar nabeelh tazo taga babys din ita se murna takeyi, Yan gidansu Zaks ma sunzo sannan Dr salmah ma taxo se taji kmr ta gudu da kyakyawan babys din kullum se an tofesu da Adduah Amma sunashan dauka har zuwa aKeyi ganinsu. Randa akawa nabeelah CS aka Ciro yaran Dr Maryam bata Aiki, se bayan 2days tazo taga yara Masha Allahu gwanin ban shaawah,kullum itama inta shigo setawa yawan Adduah, sometimes ita ke musu wanka, ynzu ko bata duty tana zuwa asibitin sosai, sbda babys din. Sosai Aeezad be bawa nabeelah kulawa da yaransa, yarafa Yan gata ne, ga gatan ubannasu gana big hajiya, gana Aunty hafsat, gana ummih,ga Zaks ma ba a barsa a baya ba, ga Alhaji sunusi ma Kmr ya cinyesu, gana jamaah, kowa sansu yakeyi, daka gansu Dole su shige maka Rai. Satinsu Daya aka sallamesu a asibitin direct sabon gida aka nufa dasu, Woto gidan da Aeezad yayi first night dinsa da nabeelah,. nabeelah ta dan fara samun sauki abinka da CS sauki se a hankali, komide ya zamar mata se a silow ba kmr ace da kanka ka haihu ba,ga ciwon jiki tana fama da, data juya ta kalli babys dinta se taji farin ciki mara misaltuwa.

*Dole amana shari’ah da masu fitarmin da book da masu karanta na sata…Typing is not easy ynzu wlhi drip aka cire a hannuna kuma nayi typing dole, Ina kwance fans kuna raina wlhi…:wlhi bnjin dadih danma jikin talaka蠟 masu fitarwa da masu karantawa.,,,Ba abinda zance sede ince Akwai Allah*

 

Post a Comment for "Namijin Zuma 49"