Kawali Ne 9
*KAWALINE*
*Zahra Surbajo*
*Bissimillahirrahmanirrahim*
*wannan littafi nawa na kuÉ—ine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na É—auko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuÉ—insa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*
https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv
*9*
Jabeer da rayhan neman siyama suke bakinrai bakin fama,bada wasa ba,dan takawowa kamdaninsu na kawalci nakasu me girman gaske.
Itako siyama sunacan dubai ita da jamcy cool suna hutawa da kuɗin,dan yanzu jamcy cool ta koya mata yadda ake lesbian acewarta yanzu basa buƙatar namiji arayuwarsu,,junansu shke nema.
Ta ƙara zama babbar mace ta yadda kowa inya ganta yasan naira nashan kuka ajikinta.
Ko kaɗan bata tunanin gida duniyarta kawai take ci da tsinke dan buƙatar ta kuɗi tai rayuwar hutu dajin daɗi to tasamu.
**********
Rayhana da mahaifiyarsu abinda zasuci na neman fin ƙarfinsu hakanne yasa rayhana haɗa ƴan sauran kuɗin hannunsu tana zuwa cikin garin kano ta sari hijabai takai garin nasu ta siyar ƴar ribar su kashe.
A haka take kuma kulawa da mahaifiyarsu da lalurar hawannjini keson kasheta.
********
Yau asabar su rayhan suna da É—aurin aure a kano,dan haka da wuri ya biyo jirgi zuwa kano dan jabeer yace baze samu damar zuwaba.
Sun gama ɗaurim auren a unguwar fagge dake kano,rayhan ya ware acikin abokai ya kamo hanya ya ɓullo ta ƙofar wambai,yana driving hankalinshi kwance dan so yake yaje gun ɗangaske.
Da farko yaso ƙaryata idanunsa amma daga baya dole ya gasgatasu,hango siyama tsaye bakin wani shago tana siyan hijabi.
Wani wawan burki ya taka,da sauri ya koma gefen titi,ya fita da sauri ya tsallaka titin zuwa inda take.
Ta gama biyan kuɗin ta juyo zata wuce taga mutum tsaye akanta ya harɗe hannaye a ƙirjinsa,danshi zatonshi intaganshi ay zatasha jinin jikinta.
“malam bani hanya zan wuce”cewar rayhana wacce yake mata kallon siyama.
Hannunta ya ruÆ™o yace”ki rufawa kanki asiri siyama kibini salin alin inba haka ba wallahi bake ba danginki ma semun Æ™arar dasu”ya faÉ—u atausashe.
Rayhana tsorone ya bayyana akan fuskarta tabbas kowaye wannan yasan siyama kuma inta bishi rai masa bayani hala yabata inda zata samu siyama kidan kwanciyar hankalin mahaifiyarsu.
Bata musa ba kamar yadda ya buƙata tabishi yana riƙe da hannunta zuwa mota.
Har suka shiga motar yaja suka tafi bece mata komaiba,har suka iso gidan da ɗangaske yataɓa bashi.
Rayhana karanto duk adduar datazo bakinta take,haka yajata zuwa cikin falon gidan wanda ke ɗauke da ƙura.
“Siyama kin iya badda kama kinga ba mecewa kin mallaki milyan dubu goma in aka ganki ahaka,to ina kuÉ—in mutane,wallahi daga nan se yari zaki wuce matuÆ™ar baki fito musu da kuÉ—insuba Æ™aramar Æ´ar bariki”
Jikin rayhana ne ya kama rawa,tace bakinta na harÉ—ewa,”mu Æ´an biyune da siyama nima nemanta nake dan Allah kataimakeni inganta wallahi bansan duk abinda kake magana akaiba”.
Wata dariyar rainin wayoce ta kubce masa,yasa hannu ya janyota jikinshi yay fatali da hijab É—in jikinta yace”tunda alamu sun gwada yarin kikeson tafiya ni bari in kwashi romon da kika fara É—anÉ—anamin ranar da muka haÉ—u Æ™arshe kuka tafi da Alhaj habu buÆ™ata.”
“Don Allah karka keta min mutuncina wallahi siyama daban ni daban kataimakamin don Allah bani bace wallahi”ta faÉ—i jikinta na kakkarwa tsoro Æ™arara a idonta.
Tuno yanayin daya shiga waccan ranar yayi lokacin data nuna masa haq ɗinta,be ɓata lokacibako ya turmusheta,duk yadda rayhana takai wajan ganin ta ƙwace kanta rayhan be barta ba,tana ji tana gani laifin siyama yajanyo tai asarar budurcinta batare da aureba dan rayhan saida ya kauda budurcinta batare dayasan budurwar ze sameta ba.
Yayi matuƙar mamakin samunta virging siyamar dayasan ƙofar taxi ce,
A hankali ya mirgine gefe bayan yasamu ya kawo,itako rayhana tayi kuka har muryarta ta dusashe,idanunta suka kumbura.
Da Æ™yar ta miÆ™e,ta É—aura zaninta, takai dubanta gunsa shima ita yake kallo jiki asanyaye tace tana kuka”nasan rashin sani yasa kaimin haka,laifin Æ´ar uwata nida amsar hukunci,kasani ban yafe maka ba har abada,kayimin raunin da bazan warkeba na barka da sarki Allah”tana kaiwa nan tasa kai tafice daga gidan tana kuka cikin tafiyar Æ´an shayi ba tare data tsaya ta É—auki wayartaba bare hijabanta dake motarshi.
COMPLETE ÆŠINSA NAKAN YOUTUBE KUJE KU SAURARA AKAN KUSHA LABARI TV,GA LINK CAN ASAMA.
*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*
Surbajo for life.
Post a Comment for "Kawali Ne 9"