kawali Ne 7
*KAWALINE*
*Zahra Surbajo*
*Bissimillahirrahmanirrahim*
*wannan littafi nawa na kuÉ—ine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na É—auko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuÉ—insa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*
https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv
*7*
America tayiwa siyama daÉ—in dayasa taji ma batason dawowa nigeria gaba É—aya,dan ta tsani rayuwar gheto duba da cewa yanzu tana new york city.
Habu buƙata cillawa yake da ita aƙasar kuɗi yasakar mata bakin jaka tai yadda takeso,sabida shiɗin sanata ne me ci ,kuɗi ba damuwarshi bane.
Cikin ƙanƙanin lokaci tai wani irin mahaukacin kyau jikinta ya murje hutu da jin daɗi ya zauna ajikinta,
Ko ina update kawai takeyi,ita babbar yariya,ga kyau ta ƙara akan nada.
Yau da yammaci ta tafi shan ice cream,sabida tasan gurare sosai a new york,shiyasa habu buƙata ke barinta yawo ita kaɗai,to yau ya tafi gurin taron daya kawoshi ƙasar shine ta fita.
Acan ta haÉ—u da wata matashiya wacce zasuyi saanni me suna jamila amma anfi saninta da jamcy cool.
Bayan sun É—an zanta amatsayinsu na Æ´an Æ™asa É—ayane,jameela tace,”kema hala sugar daddyn ne yakawoki yaci Æ™uruciyarki?”
Dariya siyama tayi tace “wallahi shifa yakawoni kefa?”
“mtsuuu duk kanwar jace,amma ni nagaji wallahi sonake na gudu dan yamaidani kamar injin sex se ayi so shida bakwai arana”Cewar jamcy cool cike da damuwa.
“Wallahi nima hakance ke faruwa danni inde muna guri É—aya zaa iya yi so sha biyarma sabida harijine sede bansan taya zan iya guje masa ba “Cewar siyama cikin damuwa.
“karki damu,kisamo passport É—inki kizo muje muyi visa zuwa dubai danni fitowar danayi yau kenan can zan tafi daga nan dagacan inyi gida”cewar jamcy cool tana murmushi.
“yana jakata yanzu haka sede kuÉ—in yin visas ne babu wallahi”
“Sashi zakiyi yabaki inma haka bataiba kisato ku kawo muyi mu tafi,kemade kamar wata baÆ™uwa aharkar”
Shuru siyama tayi tana nazari,kamin ta sauke ajiyar zuciya tace”muje kiyimin zanyi Æ™oÆ™arin kawo miki gobe insha Allahu ”
Batare da tunanin komai ba suka rankaya embassy na dubai,sabida jamcy cool ita tasaba zuwa.
Duk abinda yadace suka biya akai musu suka baro gurin inda akace jibi suje airport.
Se yamma suka rabu bayan sunyi musayar number waya.
Koda siyama ta isa gida samun habu buƙata tayi a falo,da wasu irin mahaukatan kuɗaɗe agabansa acikin akwatuna daloli.
Gefe guda kuma ga kwalbar giya yana korawa,yana ganinta ya miÆ™a mata hannu ta isa gareshi,yace cikin maye”baby kinga kuÉ—in da suka sayi wani kamfanin takalma na,naÆ™i bari susamin ta acct ne gudun kar can nigeria agano abincikeni”
Wani miyau ta haÉ—iye kwat tace”kayi dabara baby Allah taimaka”
Akan kuÉ—in ya kwantar da ita yarabata da kayanta ya shiga ayka mata dan giyar dayasha ta motsoshi.
Haka suka kwana yin abu guda ahuta aci gaba saida gari ya waye,bayan sunyi wanka sunci abincine,habu buÆ™ata yace mata idanunsa na lumshewa”zannkwanta baby banaso atasheni sena tashi da kaina, dan haka miÆ™omin kwalbar wiskey É—aya insamu in huta,kuma kuÉ—aÉ—en dake falo kishigo dasu nan pls”
“To baby,ta faÉ—i jikinta na É“ari,ta nufi fridge,tana zuwa ta É—auko ta kawo masa ya É“alle hancin ya tuttulawa cikinsa wacce tafi Æ™arfin kansa.
ja masa ƙofar tayi ta koma falo,zuciyarta ke ayyana mata abubuwa da yawa gameda kuɗin,amma seta kira jamcy cool dan ta bata shawara.
Video call sukayi lokacin da jamcy taga yawan kuÉ—in ita kanta ta girgiza dan haka tace”maza ki gyarasu ganinan zuwa a mota mu gudu dasu tunda bacvi yake,Æ™arfe huÉ—un asuba jirginmu zetashi”
Siyama batasan ko kuÉ—in sunkai yawan nawa ba a Nigeria amma de tasan kuÉ—ine masu yawa.
Da sauri tayi kamar yadda jamcy cool tasata,ta gama kenan ba jimawa,jamilar ta ƙaraso da taxi suka sa kuɗin aciki siyama tashiga bayan ta ɗauko komai nata suka gudu.
Ranar basuyi bacciba asubar fari suna airport inda jirginsu ya É—aga zuwa dubai ransu fess cike da farinciki.
Habu buƙata be tashiba sai asuba,tun jiya giyar taƙi sakinshi koda ya farka wanka yayi ya kimtsa sannan ya fara kiran siyama tazo dan gobe zasu wuce nigeria.
*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*
Surbajo for life.
Post a Comment for "kawali Ne 7"