Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Kawali Ne 4

*KAWALINE*

*Zahra Surbajo*

 

*Bissimillahirrahmanirrahim*


*wannan littafi nawa na kuÉ—ine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na É—auko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuÉ—insa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv

*4*

 

Kamar yadda rayhan yashirya hakance ta faru ranar asabar ya shirya shida farhana suka hau jirgi zuwa kano,dan Alhaji É—angaske yace ya kawo mishi ita da kanshi sabida gudun samun matsala.

Sun isa kano lafiya bisa alada akowacce jihar yanada motocin hawansa a airport dayake bada ajiya.

Tunkan suzo dama sunyi waya da wanda motarsa ke hannunsa yasa anwanketa ta zama ready,suna sauka ya amshi key yasa troley É—in farhana ta shiga yaja suka nausa cikin gari.

Nasarawa GRA ya nufa direct dan yasan inda gudan hutawar na alhajin yake.

Da ike ansan da zuwansu suna zuwa aka buÉ—e musu get suka shiga.

A falon gidan suka samu alhajin sanye da riga Æ´ar shara da wando yana karanta jaridar dailytrust.

Da faraa ya amshesu dan yasaba kasuwancin da rayhan be kawo masa kayan banza.

.”malam rayhan me kayan daÉ—i da marmari”cewar alhajin yana dariya.

Dariya rayhan yayi ya kama hannun farhana zuwa gaban alhajin ya zaunar da ita akan cinyar alhajin yana faÉ—in”jin daÉ—inku da kwanciyar hankalinku chine burinmu kullum Alhaji”

Taushin mazaunan na farhana akan cinyar ta alhaji yasashi yarda jaridar dake hannunsa besaniba.

Itako se wani juyi take ajikinshi tana shafoshi tace”agajiye nake alhaji kozamu shiga daga ciki inÉ—an sarara”ta faÉ—i tana shafo Æ™irjinsa.

Alhaji jiyayi tana shirin zuÆ™e masa jinin jikinshi.da sauri ya miÆ™e riÆ™e da ita yace yana duban rayhan,”bari muje daga ciki ina zuwa”

“A shiga lfy afito lfy alhaji”cewar farhan yana dariya.

Yana zaune yake jiyo yadda alhajin ke ihu yana sambatu.

Murmushi yayi dan yasan zaay hakan dan haÉ—i yayiwa farhana bana wasaba.

Sun jima aciki sannan alhaji ya fito sanye da jallabiya yana goge gumi,hannunshi riƙe da wata jaka.

Yana zuwa ya miÆ™awa rayhan jakar,yace “10m mukayi dakai ko,to fa 30m nan kabarmin ita zamu dubai tare next week,dan gaskiya wannan bata yadawa bace da wuri”cewar alhajin yana dariya.

“badamuwa alhaji to wannan sallamatace koko harda ita aciki?”

“Ina ay wannan takace kawai rayhan tata semun dawo dubai karka damu zaa sallameta da kyau fiye da tunaninka.”

Daga haka yay sallama da alhajin yatafi ransa fess,shiyasa yakeson harƙalla da ɗan gasken dan akwai biya mekyau.

Cikin gari ya nufa yana tuƙi cikin kwanciyar hankali,kai tsaye banki yafara zuwa,ya sa kuɗin a acct sannan ya nufi tahir guest palace dan yaɗan huta,kamin ya wuce Abuja.

 

*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*

Surbajo for life.

Post a Comment for "Kawali Ne 4"