Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Jarabta 65


Bakinshi yakai saitin kunenta da kyar yace “Islaam I wanna make u mine” yana fadin haka yahade bakinshi da nata wani irin hot kiss yake bata yasa hannu yacire yar rigar yayar ya shiga wasanni da kowani sassa da bangare na jikinta kukan datake yi yasa yafara lashe hawayen yahade bakinshi da nata, tun tana mutsu mutsu harta gaji ta cigaba da karban zazzafan sakonnin dayake bata addu’oin dayafara karantowa yasa tafara kokarin tureshi da karfi da kyar hartana wani irin runtse ido da cijewa tace “ya’aaa Khal” takasa karashe kiran sunan nashi sabida yanda take shafa wuyanta dataji yana mata zafi, ahankali ya daga kai da idanunshi dasuka kankance cike da mamaki yace “maimaita abinda kikace?” har wani irin runtse ido take tace “ya’aa’a Khaleel” wani irin farin ciki yaji ya lullube shi duddu maganan na breaking yace “maimaita kuma inji wife” sake dagewa tai tace “ya’aaa Khal.. Khaleel” wani irin rungumeta yay cikeda farin ciki yace “Alhamdulillah” murmushi tamai tana kokarin kwance kanta dan ba karamin faduwa kirjinta keyiba kara jawota jikinshi yayi yana mata wani irin kallo yace “ko ki natsu kokuma nai abinda nai niyyar yi” da sauri ta kwantar da kan nata akan kirjinshi tareda lumshe ido jikinta na rawa haka ya dinga shafa bayanta har yaji takara nauyi numfashin ta na fita ahankali. Kasa bacci yay sabida farin ciki ahankali ya kwantar da ita akan gadon yana shafa kanta yay kusan minti biyu yana kallonta sanan yatashi ya sauka daga gadon, kanshi yadan dafe ya lumshe ido sanan ya bude tareda cije baki yawuce ya shiga bayi.
Yakai kusan minti ashirin abayin sanan yafito daure da towel yana kallon innocent face dinta akan gado, gaban wardrobe yaje yasaka singlet da jallabiya fara sanan yadawo ya shimfida dadduma rakatanil fajiri yayi sanan yataso yadawo kan gadon kumatun ta yaja dadan karfi hakan yasa ta yatsine fuska kaman zatai kuka ta turomai baki batare data bude idoba dan kunyan shi takeji sosai, dan dariya yayi yaja hancinta yace “tashi kije kiyi wanka kiyi salla zan tafi massallaci ne koso kike namiki dakaina?” da sauri ta girgiza mai kai batare data bude idoba ta nunamai kofa sanan ta turashi tana turo baki dariya yayi yatashi yafita daga dakin.
Bayan ya idar da salla yay azkar sanan yafito daga masallacin number Om yay dailing Om dake office dinshi a hospital ya dauka yace “Hello Khaleel ka kirani dazu banajin mekake cewa” da sauri Khaleel yace “bar wanan maganan I have good news, yautai magana but is not dat clear haka amma takira sunana harsau biyu” “wow, dama I was expecting dis new dats very great” “nakawo ta anjima kaduba ta?” “kabari gobe kuzo dan dasafen nan zan koma gida yau a hospital na kwana” murmushi yayi yace “okay thank you Om, regards to the family” katse wayar ya kalli sararin sama yanda garin yay blue blue asuba gawani sanyi dake ratsa shi ahankali yace “Alhamdulillah” wani irin farin ciki yake da fara maganan Islam, murmushi yayi yawuce gida.

Post a Comment for "Jarabta 65"