Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Hariji Book 2 Page 61-62

61&62
*Alheri writers asso.*

Cikin galabaita ,ummi ta farka
Cikin dusashewar murya take kiran “Ruwa”
A nutse nurse din ta zo kanta “Hajiya ,kina on drip ,so ba’a shan ruwa sai ya Æ™are…” bata rufe baki ba ya taho da bottle din ruwa a hannu



“Nas ,ki kashe ruwan mana,ta sha ruwa a kunna daga baya ,kuma beside ai ba patient bane client ne,ko yanzu ta nemi sallama zamu wuce gida ko ummu na”
kallo daya tayi masa ,kawai zai gashi tana hangoshi sanda yike sukuwa a kanta,aikuwa da ƙarfi ta kwarma ihu
“Nurse kwankwaso na yina ciwo a kira mun likita”
jikinsa rawa ya soma yi “ayya haryanzu ciwo nne?”
É—aga masa kai tayi “nurse kira likita mana”
“dady kaje za tayi mun massage”
“meye amfani na ,ni zan maki tausar” ya fada yina haurawa kan gadon
ai dasauri nurse din tafita ,cikin jimami da tausayin ummi “oh ni baraka,mai kwadayin auren sugar dadies don in kwashi naira ,ji yanda yarinyar nan lokaci daya wannan shirgegen alhajin yayi mata fata fata,kuma ji bi so yike ya haiqe ma er mutane a gadon asibitin,wannan bala’in da me yayi kama?”

Ƙuliya sosai yanda yaga tayi ɗashewar ciwo yaga tayi tsananin burgesa,yasha mamakin matan da ake cewa a first night sai an masu amfani da olive oil,could you imaging ,santsi gabanta keyi?,ga ruwa shau shau,Lallai yarinyar allah ya zuba baiwarsa,waima don datsoro a tattare da ita ,wannan inaga ta zama er hannu,lallai shi allah ya kashe ya baiwa

Hadiye kwadayinsa yayi ya fara jero mata ban haquri ,yina dad’a zuzuta mata kanta ,yina wassafa mata baiwarta ,wanda hakan yakaishi ga zarmewa..

Itadai shiru tayi ,kunya ina qasa ta nutse ,ruf,ta rufe idonta ta kama barcin qarya

shafa gora goran qananun kitsonta yikeyi yina ayyana abubuwa a ransa ,har likita ya shigo ya zuÆ™i ruwan allura aikuwa nan ta Æ™anÆ™amesa tana “dady kace masu karsu caka mun allura da zafi” Qarshe cire drip É—in akayi,ta É—ane cinyarsa tana kukan alluran

rungumeta yayi tsamtsam ya zame wajen saman buttocks É—inta,cikin dubara yayiwa likitan sigina,bata ankara ba taji cuk an soka mata alluran

ƙara tasaki aikuwa yayi maza ya rufe bakinta da nashi yina girgiza mata kai alamar,tayi shiru ,sannan da sauri ya shiga mulmula ɗuwawun yina wani lumshe ido yina jinsa a wani gajimare na dabam

sudai likita da nurse sulalewa sukayi suka fice ,batare da sun ankara ba

“wai mata na ganin anani” cewar nurse baraka ,tana bawa qawarta labari

Qawar da take amarya amarya itama tana auren dattijo irin su quliya ,tausayi tabata ,ai kuwa daga nurse’s room ,suna hango fitarsa ,ta shige É—akin

Suna shiga suka tardata tana tsiyayar da hawaye

“Nurse ,shine kuka tafi kuka barni,kun liqeni salan ya sake 6alle ni” guntse dariya sukayi,don lallai sun san ta tsorata dashi

“Wayyo ke kuwa ai duk dahaka muka sassaba ,baraka bamu waje ,zamuyi sirrinmu na matan aure”

janyo kujera nurse zahra tayi
“Ummulkulthoom,nan asibiti ne amma ba na maganin ciwo kad’ai mukeyi ba,harda counseling ,ummu ki saki jiki dani zan guiding dinki akan abunda in kika bi zakiji dadin gidanki ,ni sunana nurse zahra,kuma mijina babban mutum ne a garin abuja mijin mata uku nice ta huÉ—u,sanda na auri mijina iyayena suna zafin talauci saida iyayena suka saida gonakinsu na gado da filaye sannan nayi karatun nan,,a lokacin na tsanesa ,amma yanzu sonshi nake kamar in lashesa ,wallahi in nayi 2 hours banji muryar mijina a waya ba,to sai kin aza zazza6i nikeyi ,duk kinsan dalili? sirrin iya soyayya na wajen babban mutum ,ki bar samarin nan,da sun aureki wacce tafiki suke hange a waje,amma mazanmu lelen mu sukeyi,gani sukeyi taimakonsu mukayi muka auresu,see ko me zan fada maki bazaki gane ba ,sai kin fara dandanan gardin zama da mijinki ,wallahi unguwa in bacin inason inci gajiyar takarda ta,da wallahi nafi qarfen salaryn 100k+ da ake bamu anan

Ummu kiyi qawance dani kinji zan koya maki komai , amma dafari nalura ke macece mai raki,shi kuma mijinki,yinason aji dad’i ,to yanxu akwai wani cream da zan matsa maki a gabanki,bama sama kowa sai matan manya dasuka haihu a wajenmu,kinsan mace inta haihu komai nata na,raguwa to wannan herbal ne amma akwai aiki,yina ciko da tsokar gaban mace kinyi cifcif,sannan zan baki wani tabs da zaran kina tareda mijinki ,ko bakida desires kedai kisha musamman a yanxu dakike amarya zai dauke maki jin zogi,kiji ni’ima da qaruwar sha’awa ,bake babu raki”

zuru ummi tayi mata da ido,ta kasa ce mata komai,amma a ranta tana mamakin ce mata mai raki da akeyi,baasan ita din dauriya ne da ita ba,amma ita kanta shaawarta da du’ai take had’awa da batasan yandaza tayi ba

“Ummu kinyi shiru ko baki amsa tayi na bana? wallahi harga allah sonki kawai nakeyi kuma ina tausaya maki ,kasantuwar nasan wuyar xaman kishi,dole ki wasa takobin ki ta hanyar samun fada a wajen megidanki”

“shikenan na gode anty nurse amma in na yarda da shawarar ki yarda dashi zanyi,bayan kun dinka ni in dad’a farkewa?

“Ah ah ,d’inkin da mukayi maki zai kwana biyar kafin ya warke ,so yanzu zan bashi tsoro mu riqeki ,har tsayin kwana five sai ayi discharging dinku aje gida a cigaba da gashi”

Cikin sauqi ta matsa mata cream din ,tare da mata alqawarin zuwa mata da tablet din gobe,sannan ta bata plans sosai gameda yanda zasu zauna lafiya da quliya da matayensa

**
Tunda quliya ya ji labarin ba yanzu za’a sallami ummi ba ,ya kira adnan ya bashi haquri da nufin nan da one week zasu je honey moon ,so zasu fara biyowa nan saudin

Shiru adnan yayi amma a ransa yina cewa “Ni ya hanani in auri muradina amma yayi aure wai ko kunya ,wai zasuje honeymoon ,kai dady ya canja,ace masa anty ta farko amma yaqi zuwa sai taji sauki,Ni wallahi har naji na tsaneta tun kafin in ganta,amma kuma zanso ganin wanda ta iya juya control din dady har haka

Post a Comment for "Hariji Book 2 Page 61-62"