Hariji Book 2 Page 59-60
59&60.
*Alheri writers asso.*
Sunkuyar da kai tayi,amma karki tona ranta,wai wannan rawan qafar da rashin mutuncin,na menene,sai kace yau ya fara auren mata? ko da yike nine fa,da na saba karawa da isassun mata,yare dabam dabam,manya ma ba wannan berar ba,jiki duk bushewar talauci.
Har ya shiga yayi wanka ya futo,tana zaune,ransa sosai yike tafasa da ya kalleta ,gani yike tamkar itace ta faffarka masa mata
Æ™anÆ™ance ido yayi gamida faÉ—a ta da tsiya”wai ke baki sallah ne,kinzo kin tarke ni kamar kina gadina,kin zura mun manyan idon nan naki kamar mayya?”
A sanyaye ta kallesa ,idonta sun cicciko da ruwa
“Quliya,nayi maka laifi ne wai? to inma nayi maka wani abu ban sani ba kayi haquri dun allah! ” kawai saita kifa hannunta akan tafukan hannunta ,tana kuka maras sauti ,jikinta dabayanta na jijjiga alamun Æ™yaÆ™yatawa takeyi
sosai tasan ƙuliya da ruɗewa akan kukan mace,amma yau abun baƙin ciki
saima kada baki yayi da cewa
“Haquri kaya ne naÉ—a gammo ki É—auka” dakatawa da kukan tayi takashesa da ido cike da mamaki
“Kinga don allah jeki waje inaso zan shirya,it is too early to spoil my mood,yau ina cikin farin cikin da na gaza samu a wajen ki a daren farko,yau ummu ta wanke duk baqin tabon da nike kallon ku dashi for many years ,yanzu qila ina iya maku kallon haske da rahama kuci albarkacinta,don nasan shigowar ummu cikin ku,saita yi mun yaqi dajahilcinku gamida rashin Æ™ana’a …”
duk kissan ta yau kasa jurewa tayi saida ta magantu,don haka cikin zafi ta kwatsesa
“Æ™uliya ya isheni,ka dameni tun da Æ™uruciya kake cin zarafina takan tantanin budurcime akayi akayi shi ,such a bulshit ,abunda a Æ™asashen waje basu É—aukeshi a komai ba,ka fifita kasa samun sa ,a matsayin jin daÉ—inka da zaman lafiyar iyalin ka,wallahi Æ™uliya kana da fitina,wai tsautsayi yina wuce kan kowa ne?,Ai gaka da Æ´aÆ´a kuma bai wuce ya faÉ—a kansu ba,don ba É—iyoyin ma’asumi bane..”
dariya yayi harda buga ƙafa.
“wai yara ,nikam banda yara da dukanku,gwara ki fara nemarwa É—iyoyinki uba tun kafin dare yayi maki,kuma wai in yaranki sun bi maza abun mamaki ne? wayasan waye ubansu É—an fashi kobwani kangararren ?aini an jona mun bala’i cikin jikina ,saidai na É—auka a raina ,in ciyar dasu da hidima sadaÆ™a ne,ni kuma d allah ya hanamun haihuwa ba Æ™ina yike ba”
“Alhaji tsofai tsofai damu ne za mufara abun da bamuyi daquruciya ba,yaranmu kake qoqarin sheganta wa?”
“kece tsohuwa ,ni yanzu nike kan sharafina,naje na bi qyalqyal banza,na boko wayewa da jar fata,ashe ashe sa’ata na aura ,maras kowani irin kwaliti danike nema..wallahi ki fita kafin in tamfatsa maki ,don duk kallo É—aya da zan maki ina tuno munanan abunda kikayi tamun ne a da”
ai da sauri ta fice ,”ya rabbi lallai asiri ya lalace”
**
Yina fitowa zai fita sukayi karo da Nnenna a bakin ƙofa
“My everlasting good morning ”
“me kike so?” É—an tsuke fuska tayi da sauri
takawa ya farayi zai fice da sauri tabi bayansa ta rungumesa
“Yau ina cikin farin ciki ,gobe my hero zai kwana tare dani ,ya jiyar dani daÉ—insa ,da na daÉ—e ina marari”
A take yaji kamar an watsa masa wuta,wai gobe zai fice a É—akin ummi
“In kuma na sakeku a daren yau sai Æ™aÆ™a?,banza raguwar Æ™aton arne,gwara ki kiyaye ni arziÆ™in wannan yarinyar zakuci da inna bar nigeria ba me sake ganina ”
zuwa tayi ta janyeta ,shi kuma ya wuce ,yina zancen zuci “ko kwana nawa ,kulthoom za tayi tawarke?” a take yaji yina wani tsuma,kawai tunawa dayayi da gindinta
Har yakai asibiti ,yana jinjina wani irin kyauta zai mata taji dadi ,kuma ta gamsu dafarin cikinsa akan abunda ta kawo masa
**
“Ki qyalesa ,akan takawo budurci duk ya gallazeki,wai ka rasa budurci a waje ba bala’in da ya kaisa a wajen miji”
wani kallon sheqeqe tayi mata”au kema ai naga kamar baki kawo ba”
“Inji shi alhajin yafad’a maki?”
“shafa kiji”
“Ke bar ganin ina janki a jiki a jiki yanzun nan sai muyi maki taran dangi dani da Æ´aÆ´a na mu lallasaki”
“ehoo Æ´aÆ´an rariya ba,tunda mai shari’a yaÆ™i karÉ“ansu da rana tsaka,kinga gwara ni ban yaya ba ,bare ince na aje É—an shege”
“amma ai kema ina sane da tsohon saurayinki da yike biyoki har dakinki ,da sunan business kuna kwakware juna”
“yo zama zanyi kaina ya kulle,ni mabuqaciya ce shi quliyar ya sani,so danida bf É—ina rufawa kanmu asiri mukeyi ,ya bani dickin bashi cash”
“aiko kun bani kuma kin faÉ—a a kunnen da zai koma wa Æ™uliya”.
“banza da sanina nayi,ai ban tone sirrin kaina ba saida nasan naki,kije ki faÉ—an”
**
“Ina maka sahihiyar Æ™auna ,Adnan ka taimaki zuciyar data jima tana muradin ganin kasancewar mu a inuwa mafi soyuwar kowa da daraja,wato inuwar aure,ka soni ,koda kwatan kwatan son da nike maka,wallahi nayi maka alÆ™awari koda za kana daddatsa naman jikina Æ™arewar Æ™iyayya ,in har ka aureni saina wanzar maka da farin ciki,na goge dukkan damuwar da Æ™awata nabeela ta dasa maka ..”
Dasauri ya katse wayar tana ambatar sunan beelarsa
“Wannan khadyn makira ce,so na take bayan tasan ni gani kashenin beelah ce?”
“kar kayi mun kallon makirci,wallahi ko beelah tasan ni masoyiyarka ce tun a baya”
Yayi dakace bai duba wannan message dinba,saidai kuma kodai yayi soyayyar qarya ne da khady wata qila albarkacin kishin kasancewarsu da khady ya dawo da akalar son beelah wajensa? to amma ya hukuncin quliya akansa? .
“Zan duba yuwuwar kar6en tayinki ko akasin hakan,ki tsimaye ni”
****
*Dubai*
wani miƙa uwale tayi ta watsa lafiyayyun hannunta a gadon bayan maiwada
a barci ya rarumi hannunta ya jiyo da,nufin ya rungumeta ,a rufafen ido ta lalubi kan nononsa da ya É—an tasa ,ta kamausu ta murza a hankali
wani siririn Æ™ara ya saka “I love you my”
ya kamota duka ya rungumeta yina jin wani zazzafan son ta yina hudasa
kai duk soyayyar da ba’a ginasa a turban É—anÉ—anan daÉ—in duri da bura ba,shirme ne
Katse masazancen zucinsa tayi dacewa “Inason shantalelen gindinka maiwadana,har ina tausayin kaina ranar da zamu koma nigeria bazaka cini kullum ba”
tallafo nonuwanta yayi yina murzasu ,tana wani nannarkewa a jikinsa tana wani nishin kirsa.
“Inada kyakyawar albishir gareki”
Walai tayi masa da ido “menene?”
“Sai kin bani tukuici”
“Hhhh sumba goma”
noƙe kafaɗa yayi
“Nidai yayi mun kaÉ—an”
“to zan tsotsa buran ka,sannan in baka nonona kasha,kuma mu wuni kana cina”
“nagode rayuwa ta” yafada yinaqanqameta ,kamar zai maidata ciki
“Na aika gidanku a nema mun auranki kuma ansa rana 3 weeks jiya,da mun koma nanda one week sai hidimar angwancewarmu”
gabanta ne ya bada sautin dam,wanda batasan dalili ba.
“ya naga kamar ba kiyi farin ciki ba?”
“Shine basu gaya mun ba”?
“To suprise you my love”
Post a Comment for "Hariji Book 2 Page 59-60"