Hariji Book 2 Page 33-34
32&33
*Ƙurunƙus*
Ƙuliya sosai temper ɗinsa ke daɗa hawa
much more in yayi dialing number adnan yaji not reachable…shikenan saidai in zauna da matan nan nikuma baza su rufa mun asiri ba any more?Adnan yaro na ne da banda wani subtitute bayan shi,all what i’ve na same shine da mahaifiyarsa,i can even said ive no regret don na ba adnan duk abunda na mallaka,amma adnan baya gida ina zaune comfortably in readiness in yi barci? Wannan ba abu mai yiwuwa bane ba
Yina kaiwa nan da zancen zucinsa yayi tsam da ransa tare da zuran makullin motarsa ya fito da niyyar fita
Har ya fito compound ba wanda ya sani,saidai yina tada mota zai warming ya fita ,sai gasu sun firfito da sauri,kasantuwar dare da ya raba ko ina yayi shiru
Alhaji fushi kayi zaka tafi ka barmu sabida munyi fada ,so kayi hakuri zamu chanja inshallah,kar ka fita a wannan daren fitar ka haÉ—arine,plx…
kallon sheƙeƙe yayi masu duka ,kafin ya kalli hajiya babba,
“See yanzu in yaranki ne basu gida baki san inda suke ba ,zaki iya zama…to ya kikeji ni da adnan É—ina?”
tsaki tayi kasa kasa,jin ya ambaci kalmar “Adnan É—ina”
“Au to Alhaji ai adnan din ne ba hali É“era yaje kasuwa,in ba haka ba wa yike faÉ—awa inda zai je in zai fita,? kuma kowa ya sanshi da yawan clubs da dare,so who will care….”
katseta yayi cikin hargagi
“kar ki jefi gudan jinina da kalmar 6atanci,don kowa yasan balarabe da son jin daÉ—i bare mu Æ´an *AHLAN MUSANNAH FAMILY* so this is common baku ta6a kamashi da mata ba,ko giya,so don allah karku tunzura ni!”
shiru sukayi suna sauraron fadansa,banda uwargida data shiga RuÉ—u ,don jin sunan familyn da ya faÉ—a,anya tympanic membrane É—ina ya faÉ—a mun dai dai? Wato da ya qara sunan shi da Ahlan,shi din ya fito daga Æ™abilan Ahlan ne,wanda akayi tahaÆ™iÆ™in kaf zuriyar su ,shuwagabanni suke Zama a duniya ..saidai ya akayi yaji hausa haka?ohk dama yina da dangine har haka ,amma tsawon shekaru bamu sani ba? tab dole in canja shiri a kansa,a wannan karon ba dukiyarsa kaÉ—ai nike so ba ,aah inason in É—anÉ—ani romon izzah,amma ta yaya?…”
amsarta da bata samu ba kenan taji Nnenna na magana
“Æ™uliya ,i’ve heard adnan with his friendz ,talking about his crush at one university of this town which i cant recall the name,so surely,ought to be with them …” katseta yayi ,ke kar kiyiwa É—ana sharri
Amma rantse masa tayi da gaske ne
ƙwalwarsa a take ta juya,kardai yina wajen wata budurwace a university zai ci amananta bayan yasan an yi engaging ɗinsa da wata
amma bai damu ba ,kawai ya faÉ—a ,motarsa,,mai gadi ya kware gets ya fita shi kaÉ—ai ,yike driving bako driver.
matan kam,harara suka shiga bankama juna musamman ,yoruba women da tasan wannan karon in alhajin ya dawo a wajenta yike,itace me rabon tsaraba,amma sun É“ata mata komai,
“Amma wallahi ,na gaji da shirya plan a kanka yina rugujewa,dole ka mutu a wannan karon Æ™uliya…don na Æ™osa in zama shugaban kaina in facaka da dukiyar da ka birne a É—akina da ba wanda ya san dasu sai ni kaÉ—ai…”Cije le6e tayi tana murmushin Æ™eta
“Inama yanda ya fitan nan Æ´an bindiga daÉ—i su harbesa a kawo mana saÆ™on mutuwarsa…”
Da haka tayi tsaki ta juya tayi hanyar part É—inta
“Allah yayayewa algungumi ,duk abunda ke faruwa ,ko Æ™ala taÆ™i cewa ,to indai nida Nnenna ce zamuyi tsiya mu shirya,gyaran zama kenan ma”
Ta fada tana rungume Nnenna,don ta cusa mata haushi
saidai ko kallo basu isheta ba,kawai plan É—inta take hange,don sai tayi facaka da naira ,ta taka matsayin manyan mata masu taka motocin da suka fi tsada a nigeria.
Don haka kallon maras rabo take masu,tunda taskar arziƙin mijinsu ya haƙa a ɗakinta ya binne.
**
Cikin sa’a quliya ya tafi jami’arsu nabeelah don yafara bincikensa ta nan,Alhamdullah a wajen securities dasuke gadi yaji komai,don haka suka wuce sick bay ,cikin mummunan tashin hankali…
Yina Ganin conditions ɗinsa yayi requesting refer ,a daren aka saka shi a amɓulance suka tafi wata private hospital inda files ɗinsu yike,incase of necessity
***
Ummi amarya ,yanzu ta zama er gaban goshin umma ,komai takeso yi mata ake da rawan jiki,yanxu haka malaman gyaran jiki ta É—akko mata,saboda sanin ummy gidan mata huÉ—u zata shiga,dole ta tsumata da kyau,don ta lura,jinin ummi kamar ba irin na sauran en uwanta bane *Harijai* don in su hajjo ne saidai ayi masu na matsi saboda an gantale a waje,amma fannin gado,batada matsala ,indai sex na sa ,mace ta mallake miji ,to ta gamsu da jinin Æ´aÆ´anta ,saidai ta lura,ummi kam salamatune Æ™ala shiru,bata ko É—an feelings da ciwon mara irin na Æ´an uwanta dakenuna buÆ™atuwar É—a namiji,in kuwa haka ne,ko ta shiga zata É“ata masu shiri…Don ba za ta ringa wawuso masu kuÉ—i ba.
malaman gyaran jiki tana zuwa ta saka a ware masu É—aki,bayan ta gaya masu kalolin aikinta da farashin kowanne
me tsadar ta ɗauka sannan ta fara bata advance ɗin dubu sabain ,a cikin kuɗin da ƙuliya ya bari,don haka akwai sirrin mallaka (zan tura a paid group wallahi kikayi zakisha mamaki,amma bazan saka a littafi ba,saboda zalunci,imdai mallakar mijine,zakiga yanda miji zai zamar maki ɗan aiki,me tausa ,aljihun shi naki and more,sis am seriouskishiya akwai abunda za kiyi mata tana ganinki gabanta zai ya na faɗi,ba ruwanki da boka ko malam,sirrinki a tafin hannunki)
Ni bamalli nace lallai ummi zata buwayi kuliya,don ban yarda jininta ba sirkin *hajirci* ba
Da maganin sanyi ta fara don a cewarta indai akwai sanyi to ni’ima bazai zauna ba,bare har aji daÉ—in kwanciyar aure
ga wasu kalar maganin sanyin,KAYAN HADIN SHINE:
GARIN HULBA COKALI 6.
KANKANA ( WATERMELON ) KWALLO DAYA:
TAFARNUWA SALA BIYAR 5.
CITTA MAI YATSU 4.
TSAMIYA ( SABUWA ) 4.
YADDA ZA”A HADA MAGANIN:
za’a yanka kankana kwalo duka ( kada a cire bawon ) sai a zuba cikin ruwa ( LITA 4 ).
Sai a zuba tafarnuwa DA citta DA tsamiyar cikin ruwan za’a Dora a wuta sai ya Kai 30 minutes
Sai a sauke ya huce za’a na sha SAFE DA YAMMA
KAYAN HADIN NA BIYU
GANYEN AYABA KO GANYEN MANGWARO DUK WANDA AKA SAMU ZAIYI AMMA KADA A HADA SU GABA DAYA
TAFARNUWA SALA BIYAR 5.
TSAMIYA GUDA 5.
SAI a dafa ya Kai 30 minutes idan ya huce sai a sha Kofi daya ( SAFE DA YAMMA )
SAI BAYAN 1 hour sanna za’a ci abinci
GARIN HULBA COKALI 5.
GISHIRIN MIYA COKALI 3.
SAI A DAFA ANA ZAMA TSAWON 5 MINUTES.
WANI MAGANIN 2
GANYEN AYABA
GISHIRI MIYA COKALI 3
SAI A DAFA ANA ZAMA CIKI TSAWON 5 MINUTES:
WANNAN HADIN NA GANYEN AYABA YANA MAGANIN
KAIKAYIN GABA KURAJEN GABA KANKANACEWAR GABA DA SAURANSU
saida Ummi tayi sati biyu tana shan maganin sanyin sannan taje ga sirrin ni’ima…
“`Assalamu Alaikum,sisters kamar yanda kuka sani na rasa babban wayata,wanda duk yawanci akai layin dake kai nayi saving numbobinku ku da kuka biya wannan littafin na *hariji* Do n haka nayi missing numbobin wanda suka biya,sai kadan na wanda suke qaramar wayata,don haka na yanke shawaran chanja group,saboda in banbance wanda suka biya da wanda basu biya ba,don haka daga yau zan daina post a nan ,ki biyoni ta pc da shaidar biyanki don in saki a sabon group…Ngd“`
*Cigaban labarinmu*
Bayan kwana biyar,Adnan jikinsa yayi kyau,bai iya 6oyewa dad É—insa abunda ke faruwa ,don shine kaÉ—ai,ya É—aukesa abokin shaawara,amma abun maimakon gyara sai komai ya dame,Æ™uliya yayi takaicin haÉ—uwar beelah da Adnan,don ya lura wannan yarinyar me Æ™aton goshi ba Æ´ar É—a’a bace.
Sosai yafi Adnan fushi,A take ya kira baban beelan,a matsayin ya jawa É—iyarsa kunne kar taje ta ja masa asaran gudan jininsa
kowa yasan alƙali da kwantar da tarzoma,soja kuma da faɗa ,zuciya a ƙumba
don haka fushi yayi ya dinga bala’i ,har yina turo masa chart É—in Adnan da beelah
da voice recordings na hiransu,kota waya ko in yazo zance
ya rufe hujjojinshi da cewar “Æ™uliya É—anka ya kamata ka jawa kunne ,sannan ka nuna masa yanda ake tattashin mace har ta soshi ,ba kullum ya ringa zarginta da kula wasu mazan ba”
Kashe datansa yayi bayan ya gama karanta sakonnin baban beelah,sannan ya waigo ya kalli adnan dake kwance relunctantly,da jajayen idonsa ya rine da 6acin rai
“Son? yarinyar nan batayi sa’ar iyaye ba,tunda duk harkar sha’anin soyayyarku ubanta ke É—aurata tayi maka,so yanzu base on my authority na ke baka umurni ka rabun masu da yarinya,in ba haka ba,har abadan sirrinka bazai rufu ba,Allah zai dubi niyyarka ya baka mata daidai kai…Æ™urunÆ™us!! Na gama magana ”
Atake numfashin sa ya fara punuctuating ,ya rabbi see me through,an rabani da my beelah,a lokacin da nike tsananin buqatarta
Atake maqoloton maqoshinsa ya fara kaiwa da dawowa,kamar zai haÉ—iya ransa saboda wani irin kuka da ke ciyosa
Æ™uliya bai kuma kallosa ba ,ya fice a É—akin ,da niyyar kafuwa a abunda ya zartar…
*Don Allah a daina fitamun da littafi,haƙƙi nane ,ban san kinyi ba,bare in yafe maki,amma tabbas kuna jamun zagi kuma gaskiya in aka zageni silarki ban yafeba,yafi maki sauƙi in kinsan fita dashi zakiyi ki biyoni in baki kuɗinki. My friends If u felt interest pay via this 7782217014,fcmb,Mohammed Hassana or mtn card 09065990265 all @200 regular group @400 VIPs*
Post a Comment for "Hariji Book 2 Page 33-34"