Hariji Book 1 Page 11-12
Free page 11&12
*Alheri writers Asso.*
By…Oum Aphnan
*Masu zagina na barku da illalah akwai madakata ,so if u lyk ki cigaba da zagina ohum bayi tsiro 路♀️Amma ki sani Bana fada a social media ,don’t allow me to start ta
kanki….oh allah is it by force ehennn?so oum Aphnan ta dasa alkalaminta no going back ,so don’t exhaust ur time jareee拉*
Ana qare qarar su ummi ,en sanda suka taho da Ankwa suka umurceta da ta miqo hannu,a sagala mata a wuce da ita gidan yari zuwa lokacin zaman kotun na gaba….
hawayen bakin cikine ya fara tsatstsafo mata a kwarmin idon ta,talaka! Talaka bawan allah ,ace yau duk bautar da tayiwa likitocin asibitin nan ba Wanda zai tsaya mata? Haba wato kowa yina tare da Kaine zuwa wani lokacin gazawa.
Girgiza kai tayi kurum ta miqa masu hannun suka saqala mata ,er sandar haka ta shiga ingixa qeyarta tana tangadi ,tamkar zata kifa
A tarikhin rayuwar ummi in ance mata wani rana zaizo da za tayi abunda za a kaita koda police station to zata qaryata,to bare wai gidan yari ! Ya ilahy
***
Quliya ,bai cire idonsa akan talabijin ba,saida aka nuna inda aka hankada keyar ummi cikin motar en sandan
Wani kakkauran numfashi ya furzo zuwa waje mai d’umin gaske
A take ya d’auki wayar salulansa commissioner of police ya kira ,bugu biyu ya dauka ya soma gaishesa cikeda girmamawa
A gaggauce ya bashi umurnin dakatar da yaransa ga maltreating din ummi da sukeyi
Kuma a wuce da ita headquarters dinsu,yanzu nan zai turo lawyansa na musamman don a daukaka qaran zuwa federal ,inyaso sai idan sun nadi sahihan bayanai a bakin ummy a maida ita gidansu safely
***
Qarfe biyu da rabi na dare a birnin Abuja, Nigeria
Matasane kusan su biyar suka fito daga cikib wani club da naga daga sama an rubutun sunan da golding blue light kamar haka *Recreation club*
Wani matashin yaro da bazai Gaza shekaru ashirin da tara ba ,ya fara danewa Bayan wata d’irmemiyar mashin Wanda ake tseran gudu da ita ,A qiyasin kudin Babur d’in kuwa takai miliyon takwas
Sanye yike cikin gajeran wando da singlet mai roba roba da ya dace da hadadden fatar jikinsa mai dauke da lufluf din kwantaccen gashi,kai da gani ba tambaya kasan yaron inba balarabe bane to tabbas ya had’a tsatso da larabawa ,tun a yanayin layalayan gashin kansa da akayi masa askin funck ya saisaye wajen qeya ,ya tarashi cukus ta gaba
Sai gashin gemu da ya Tara cunkus har kusan saman kirjinsa tamkar jikan sheqau
Da gaske kallon farko xaka aza cikakken mutum ne da zai kai shekaru talatin da biyar haka,duba da tsuvurin gemun da ya bari ,sai yana taqadaranci ne ko kuma yina zubo wauta zaka gane yarone danya sharaf
Da fofoti suka fito club din shida abokansa, alamu ya nuna su din gayune kawai amma basa shan komai ,inma da abunda ya kaisu club din to bai wuce kallon rawa ba da rashin ji irin na yaran manya da suka saba da rayuwar qasar waje
Wata wargajejiyar mashin mai fad’i da yawan fitillu ya hau ,sannan ya maqala hulan kwanon dake sagale da hannun mashin din
Wata irin keyy ya sakarwa mashin din kurum ya fara cin taya ,kafin ya fice da gudu giyan qarshe
Ihu sauran samarin suka saki ,suka dafe mashi baya a tasu mashinan
Suna kiran sunan sa tamkar Wanda suke filin tseran gudu ba kan kwaltan filin tarayya abuja suke ba a wannan daren ,sunadab da shiga uturn din da zai dauke hanyar Asokoro yaji tayarsa na gaba ta caki wani abu a take ta fara tangal tangal
Unknown to all of them fataken darene sukayi target dinsu tun fitarsu
Yina ankarewa da hakan ,kurum ya fara daddanna wasu wurare ta gaban mashin din ,a take mashin din ta fara wani irin qara tana jajjan kacocin mashin din tamkar zasu farfashe,saida ya gama daddanna komai sannan yaja burki ya tsaya
En fashin da ada suka daddaga bindigoginsu ,gamida saitin tayoyinsa ganin ya yi saranda ya tsaya yasa suka sauke hancin bindigogin suna kallon qasa ,a gadarance suke qarasowa kamar Wanda suke falonsu
Saida sukazo dab da shi kurum sukaji sautin woyyyyyyy
Saidai sukaji mashin dinsa ta fyalla da gudu ,a take suka fara masa 6arin alburushi saidai Ina ,har tashi sama mashin din takeyi in sun saita sama ya dawo yina gudu a kwalta
Abokansa ihu sukaeyi ” *Adnannnnn* ka tsaya kudi ne za a basu…”
Basu samu cafkesa ba har ya shige get d’in dake kewaye da gidajen anguwar gabad’aya Wanda manyan sojoji maras imani ke gadinsu,amma saboda kowa yasan *Adnani* baya harkan qoro yasa in har yike qasar ake barin get din shiga unguwar a bude da zaran zai fita yawon darensa kofa a bude take….
Da hannu daya yike murza hannun mashin din sakamakon hahharbinsa da sukayi a hannu da cinyar qafarsa ,gudu kuwa da tayar baya kadai tsabagen gudun tashin hankali, don haka suna ganin ya shige sukasan ya tsira
Don haka a karce suka juyo suka tasa qeyar abokan zuwa ma6oyansu dasu
***
Adnan kuwa Bai fara jin ciwoba saida suka rabu da en fashi ,ya kasa qarasawa gida saidai aka qarasa da shi
Gidane tafkeken apartment mai daukeda 6angarorin matan aure hudu ,da qawatacce daga tsakiya wanda ya kasance Na me gidan ne,sai kuma 6angaren mazan gidan su biyu Adnan da Arif dan shekaru sha takwas
Zakayi mamakin duk girman gidan yara hudu tak mai gidan ya Haifa maza biyu mata biyu ,Sai matan aure uku,d’aya bayarbiya daya banufiya d’aya Igbo
Zaman kishi
Tunda aka shigo da Adnan gidan ba mata daya da ta fito a cikin mata ukun da suke cikin gidan
Tun dare yike burgima a cikin jini yina ihu amma ba mahalukin da ya fito ,ciki kuwa harda irfan qaninsa ,kuka adnan ya ringayi yina dakacen rashin mahaifiya ga mahaifinsa ba mazauni ba ,a gaban qofar d’akin quliya ya kwana cikin halin tsananin jinya…
***
Sala kam gum tayi da bakinta don kuwa ance fadar da yafi qarfinka kamaisheshi wasa
Kowa a garin nan yasan sanda tayi tashen quntatawa hausi ,taso ya auri uwalene su had’u suyi ta ganawa er tahalika azaba ,sai tsamiya ta juyewa mujiya…don haka haquri tayita bata hardai ta mike ta tafi.
***
Yau qarfe takwas na dare duk su bello sun hallara a tsakar gida a babbar tabarma suna cin tuwon dare
Itakuwa ,uwale sai mutsu mutsu da cinya takeyi tamkar Wanda ake mintsili
Don haka sai zungurar bello takeyi da qafa a dole ya tashi su tafi daki.
Baba tana lura da ita ,don haka sai tura mata sakon harara takeyi ,amma ina aikin banza batama San tanayi ba
Shikuwa bello yina lura da haka ,gabansa ya soma bugu dum dum,kwata kwata kwanansa goma da aure uwale amma harga allah tsoronta yikeji ta gama qare masa ruwan kai
Ana cikin fira hausi tayi miqa tai masu sallama ta wuce daki,mintoci kadan bello ya mike tsidik yayi d’akin hausi ya maida bida ya kulle
A tsorace ta fito tana qwala kiran waye tana gyara daurin kirjin da tayi
“Lafiya bello? ”
Tsaki yaja ,kafin yahau sababi
“Yau naji ikon Allah mutum da gidansa don ya shigo d’akin matarsa to meye ba tambaya…amma tunda kin tambaya kwana nazo yi a dakinki”.
” wa??? Ai wallahi saika koma d’akin amarya ,kaifa kacemun in maka qari,kaje can a cigaba da gwangwajewa a gado,inma ka cinye kwanakin da na baka ganin dama nane in qara maka wasu kwanakin”
“To wallahi baki isah ba ,na gama lissafi yau kwananki ne a dawo kwana bibbiyyu ,haba hausina ki tausaya mun kefa tawace ,wallahi matarnan zata kasheni ne ,ni tsorona ma in batada kini da mayu? Saboda dare firrr fa bata barci saidai tayita cinyeni ”
Qunshe dariya tayi tana jin dad’i “cinye ka kamar yaya?
Bai bata amsa ba sukaji bugun qofa
‘” Belloti fito muje dare nayi…” Sukaji muryar uwale daga waje ,yina mata magana Cikin magiya
“Don Allah kice na samu barci”
Uwar d’akin hausi ya zunduma da gudu ,yaje ya matse a lungun gado
Bude qofa hausi tayi tana dariya “a’ah amarya ce? Bi angwan naki gayican yayi uwar dakina
Aikuwa a hasale ta shige har tana tuntu6e da qafar kujera
” haba bello amana ta zaka ci?”
Daura hannu yayi aka kamar zai zunduma ihu, itakuwa hausi sai dariya takeyi harda dafe ciki
Cikin maraitacciyar murya ya fito ta tasashi kamatr danta suka tafi
*Hmmm Naji qorafinku ,in a real sense nayiwa kaina alkawarin taqaita komai sai na gama free page ,SBD still enmata na karantawa ,amma in an gama matar auren da ta biya kudinta ,itace keda riba*
Tambaya wai meneene banbancin hausi jarababbiya da uwale harija?
_Harija itace macenda bata gajiya da gado ko kadan ,kuma zata iya raba dare kullum ana cinta kuma tana k’iba ,sannan ita sha’awar ta guntayene ko yaya aka caccaketa za ta samu gamsuwa saidai anjima kadan wata sha’awar zata bijiro mata kuma bata iya haquri sai an cita……. Jarababbiya kuwa ,duk in ta samuso take ayi mata cin raga raga daganan zata iya daure shaawarta koda bata samu ba itama tanada wuyar kawowa amma in bata samu ba tanada haqurin rashinsa_
*### HARIJI*
Sunan star din littafin mu wai waye shine? Wani rawa zai taka har ya taka matsayin wannan sunan ?
This is just an introduction bamu fara wasanba ,akwai cakwakiya gamida zubar kwalladon’t miss ,rush and confiscate ur copy since from now
@ Affordable regular #200 VIP #400
For serious buyers
7782217014
Mohammed hassana
Fcmb
Or
Mtn card tru 09065990265
_Typing ✍_
*HARIJI*
(Original Romantic love story)
Post a Comment for "Hariji Book 1 Page 11-12"