Duk Karfin Izzata Book 2 Page 30
Page 30
Uk
Barci mai matukar daÉ—i ne ya kwashe su yana rungume da ita a jikin sa. yana tsaka da barci wayar sa ta fara kara da kyar ya iya waro idon sa waje kusan tare suka farka da shi da ita É—auko wayar yayi daga saman
drawer sunan Khalid ne ya bayya na a kan screen É—in duba time yayi 3:55pm tsaki yaja tare da kai kallon sa kan kyakkyawar face nata dai dai lokacin ta waro blue eyes nata a kan kyakkyawar face nashi da kyar ya iya futa “are you okay? GyaÉ—a masa kai tayi kafin tace “yaya Prince ya muka dawo gida? Ya baka kai ni yawo sosai ba? “Eh duk da munyi fitar sirri akoi wayan da suka bi bayan mu ne shi ya sanya muka dawo gida yanzu dai tashi mu wuche lokacin tafiya yayi” yana kai karshen maganar ya miÆ™e ya sauko daga gadon.
kasa tashi tayi dan yana miÆ™ewa wani mugun sanyi ta ji ya rufe ta,har ya kai bakin kofa ya juyo yana kalle ta tana kwance kamar yadda ya barta “sister ba zakai je Nigeria bane? ShagwaÉ“e fuska tayi kamar zatayi kuka ta fara magana “yaya Prince sanyi nake ji kuma na kasa tashi” dawowa yayi chikin É—akin ya É—auke ta chak ya fice da ita sai rawan sanyi take har ya kai palo sai kuma ya juyo ya dawo ya É—auki É—an karamin trolley sa daya shirya tana kwance saman kafaÉ—ar sa kai tsaye waje harabar gidan suka nufa.
Already su Khalid sun fito kowa ya shiga motar sa tare matar sa Hisham da Ilham suna tsaye a harabar gidan suna musu bye bye ganin Bgs É—auke da Hiyana ba karamin mamaki ya basu ba tunani Khalid ya shigayi anya Bgs ba wani abun yayiwa sister ba da ta sanya yau tun safe yake ta É—aukan ta kai da biyu wlh ba haka nan ba. Ilham kuwa matsowa tayi kusa da kunnen Hisham tace “baby wai haka ogan kunnan yake? Baya barin matar sa ta tafi da kafar ta kai gaskiya ya iya soyayya da kula da mata” harara Hisham ya watsa mata kafin yace “ki dai iya bakin ki wlh idan ya jiki ba mai iya tare miki.
da gudu Abdol ya buÉ—e ma Bgs mota ya sauke ta a gidan baya sanna ya juyo yana kallon Hisham ba tare da yayi magana ba chikin sauri Hisham ya tako ya kariso gaban sa hannu Bgs ya miÆ™a masa Hisham har jikin sa na rawa ya bawa Bgs hannu sukayi mu sabaha chikin nitsuwa Bgs ya fara magana “to Hisham ka dawo mu kuma zamu tafi amma 2 weeks zamuyi ka kula da aikin ka sai mun dawo” yana kai karshen maganar ba tare da ya jira amsar Hisham ba ya saki hannun sa ya shige chikin mota sosai Hisham ya musu fatan alkhari da fatan adawo lfy sai murmushi yake.
Bayan tafiyar motocin su Bgs Ilham ta matso kusa da Hisham ta fara magana “baby me ya faru? Naga kana ta murmushi da baka taÉ“a yin irin sa ba” “my wife kin san matsayin Brigadier general kuwa? Bgs yana gaba da mu nesa ba kusa ba ina murmushi ne saboda yau na gaisa da shi hannu da hannu tare muka taso da su amma ban taÉ“a gaisawa da shi hannu da hannu ba ke ko baki da baki ma idan kika gaishe sa ba amsawa yake ba bare hannu da hannu shi idan kin gansa yana magana to umarni yake badawa idan za’a tafi filin yaki banaji awajen Aikin mu akoi wan da zai che miki ya san kalar voice nashi akoi manya manyan sojoji ma da basu taÉ“a jin voice na shiba duk yadda zan faÉ—a miki wanene Bgs ba zaki fahimta ba ni dai ina farinciki yau” a kule Ilham tace “to baya kula ka me ya sa zamu zo gidan su mu zauna? ” “My wife ki sani nifa mun taso tare ne amma su Khalid ne abokai na ko Aryan ban kai matsayin da zanyi abota da shi ba tare Bgs ina ga baki san me kike faÉ—e ba ne kin san miliyoyin mutane nawa ne ke neman irin daman da na samu wasu sojojin ma nema suke ko a masu sharan gida ya É—auke su su dai suga suna kusa da Brigadier general Safras amma ke shine kike wata magana” ajiyar zuchiya ta sauke kafin tace “tom shike nan muje mu shirya muje yawo” hannun ta ya riko suka wauce chikin gida.
A ɓangaren su Bgs kuwa lokacin da suka isa Airport an gama shirya musu komai suna isa ba tare da ɓata lokacin ba suka fito daga mota suka shiga katafaren jet ɗin Bgs mai ɗauke da tambarin sunan sa da manyan baki PRINCE SAFRAS zama yayi saman haɗaɗiyar kujerar jet ɗin hiyana ta zauna kusa da shi bawani ɓata lokacin su Khalid kowa tare da matar sa ya zauna har jirgin su ya ɗaga hiyana bata dawo dai dai ba. sanyi zazzaɓi take ji sosai chikin rawar murya da kakkarwan sanyi ta fara magana
“Yaya Prince sanyi nake ji sosai” kallon ta yayi da kyau kafin ya nuna mata saman chinyar sa da hannu ba tare da yayi magana ba da kyar ta miÆ™e ta dawo saman chikinyar sa ta zauna buÉ—e zip É—in jaket É—in jikin sa yayi ya kwantar da kan ta saman faffaÉ—ar kirjin sa ya rufeta da jaket É—in iya kan ta kawai ya bari awaje shiru ta lafe a jikin sa tana mai da numfashi. “Are you okay now? Ya tambayeta yana kallon face nata sai lokacin ta É—ago ido tana kallon kyakkyawar face nashi É—an kwanto da kai sa yayi ta gefe yana kallon chikin idon ta girgiza mata kai yayi ya É—aga gera É—aya alamar lfy kike kallo na cool murmushi ta saki kafin tace “kamin kyau sosai ne shi ya sanya nake kallon ka” kawar da kansa gefe yayi yana murnushin gefen fuska.
Kallon Yusuf Khalid ke yi yayin da shima Yusuf É—in ke kallon sa suna son yin gulma amma suna tsoro yau suna ganin ikon Allah domin idan ba ikon Allah ba ba abun da zai sauya Bgs haka wai har da kawar da fuska yana É—an murmushi lallai sister ta chiri tuta lallai yau hakuri yayi rana daman duk wanda yayi hakuri zai yi nasara a rayuwan sa. waya Khalid ya chiro ya fara yi musu video ba tare da sanin su ba a É“angaren Yusuf ma hakane waya ya chiro ya fara É—aukan Romeo and Juliet É—in nan ba tare da sanin su ba sai hira hiyana ke zuba masa shiko ya zuba mata manya manyan green eyes nashi yana kallon face nata a haka har barci ya É—auke ta kasa É—auke ido yayi da kallon ta gyara mata kwanciya yayi da kyau a jikin sa yana kallon face nata wani irin nishaÉ—i da farinciki ne ya dira a zuciyar sa lokaci guda. Shafa kan sa yayi ya furzar da iska mai zafi chikin ran sa yana tunanin “why? duk lokacin da nake kallon face É—in yarinyar nan nake jin nishaÉ—i da farinciki ne why? Ko da yaushe nake son kallon face nata? why Nake jin ta har chikin raina? why Yanzu nake tunanin ta sosai?” É—ayan É“angaren zuciyar sa ne ta bashi amsa da cewa “so mana son ta kake” da sauri ya girgiza kai yace “no so kuma ni? Ina never babu wanna wajen a rayuwata dogon tsaki yaja tare da kawar da kansa gefe ya fito da wayar sa ya fara latsawa. Mamaki ne ya kama su Khalid murmushi Khalid yayi a ransa yace “ai kaÉ—an ma ka gani in dai mace ce ai baka fara magana kai kaÉ—ai bama yanzu ne zaka fara wlh inaga sai sister ta sa ka zama kamar mahaukaci muje zuwa yanzu wasan ya fara.
9:30pm jirgin su yayi landing A malam Aminu Kano International Airport Kano har lokacin hiyana barci take ga jikin ta yayi zafi sosai
Ako da yaushe Bgs shine na farko fita idan jirgin su ya sauka dan shi baya son É“ata lokacin amma awan nan karon su Khalid sun fita sun barshi yana tunanin ya zaiyi da hiyana dake barci a jikin sa baya son tashin ta dan tana jin zazzaÉ“i kuma bai san É—aukan ta ya fita da ita dan sojojin da yan sanda ga manya manyan yan siyasa awaje, Airport É—in a chike yake da jama’a so baya son kowa ya san yana tare da mace kusa da shi. Almost 30mins yana zaune ya kasa motsawa ga dubbanni jama’a na waje suna jiran fitowar sa ga taron yan jarida Aryan na zaune a cikin mota shi da jiddan sa shiru shiru Bgs bai fitoba buÉ—e mota Aryan yayi ya fito ya nufi cikin jet É—in diyana na son fita ta bishi amma ya riga yayi nisa tana tsoron jibga jibgan sojojin dake kewaye awajen
Aryan na shiga chikin jet É—in Fahad ya biyo bayan sa “lfy my blood baka fito ba” yayi maganar yana karewa Bgs kallo sai lokacin ma ya lura da Hiyana dake kwance saman kirjin sa kawar da kai gefe bgs yayi ya fara magana “tamin barchi ajiki ne Aryan bana son tashin ta dan bata da lfy kuma ban san fita da ita kasan ni ba sai na sanar da kai ba akoi tarin masoya a waje kamar yadda akoi tarin makiya” Aryan na kokarin yin magana Fahad ya rigasa da cewa “ok bari to na É—auke ta tun……bai kai karshen maganar ba ya É—agata sakamakon mugun kallon da Bgs ya wurga masa chikin sauri ya fice daga jet É—in ya koma chikin motar su. murmushi Aryan ya É—an saki kafin yace “zaka iya É—aukan ta ai sai ka rufe mata face da mayafinta yanzu ma darene ai duk da akoi hasken wuta ba lallai aga face nata da kyau ba” kallon face nata yayi kafin ya chire face mark na face na shi ya sanya mata ya É—auke ta chak ya nufi waje da ita a saman kafaÉ—ar sa Aryan ya bi bayan su.
Suna fitowa jama’a suka fara tururuwan É—aukan su hoto masu mamakin ganin Bgs ya É—auko mace sunayi masu tambayar kansu wacece Bgs ya É—auko haka suma sunayi. Diyana na ganin su sun fito ta buÉ—e kofar mota ta fito tana faÉ—in “yaya Aryan shine ka tafi kabar ni ko? BuÉ—e mata hannu yayi ta tawo da gudu ta faÉ—a jikin sa tana faÉ—in “ina hiyana na take? Kallon Bgs dake tafiya a gaban su yayi ba zai iya faÉ—awa diyana ga hiyana awajen Bgs ba zata iya musu hauka dan ba karamin aikin ta bane tayi tsalle ta rungumo hiyana a jikin Bgs daman yanzu ma daya aka samu ya sauko katse masa tunani tayi da cewa “yaya Aryan ko dai hiyana bata zo bane? Hannun ta ya kama suka nufi motar su yana faÉ—in “tazo idan mukaje gida zaki ganta”
sai magana jama’a keyi shin Lefternal general Aryan yayi Aure ne ko dai sister sa ne ga Bgs ya É—auko mace a kafaÉ—ar sa sanna kuma ga Aryan ya rungumi mace a bainan nasi ga general Yusuf rike da hannu mace wai shin ko sunyi Aurene wasu daga chikin su suna musa nawa akan ko bgs yayi Aure wasu chewa suke “ba yarda za’ayi Bgs yayi Aure duniya bata sani ba” haka dai jama’a sukayi ta surutai shi dai Bgs bai bi ta kan kowa ba motar sa ya wuce ya zauna tare da Hiyana a jikin sa sai sharara barcin wahala take
Aryan kuwa ya tsaya yana amsa gaisuwa da manya manyan mutane da suka zo tarban Bgs yaki kula su
tsaki Bgs yaja chike da É“acin rai yace “Aryan zaka wuce mu tafine ko kana tsaye? Yana gama yiwa Aryan magana ya juya ya bawa sojan da zai jasu umarni akan ya wuce da su gida ba musu driver ya tada motar da gudun gaske suka bar Airport É—in motar su Khalid ya rufa musu baya motar su Aryan ne a baya sai motar jibga jibgan sojojin su
horn É—aya su kayi sojojin dake tsaron gate suka wangale musu tangamemen gate É—in suka kutsa motocin chikin gida kai tsaye parking space suka nufa driver’s É—in suna kashe motocin Bgs ya fito É—auke da Hiyana kai tsaye part nashi ya nufa su Aryan ma suka fito kowa ya nufi part na shi da matar sa Khalid ne kaÉ—ai ya kama hannun Auta suka nufi part É—in Ammi dan shi duk lokacin da suka zo Naija Ammi ce first wadda yake fara zuwa wajen ta kafin kowa.
Saman katafaren gadon sa ya shinfiÉ—e ta ya wuce ya nufi toilet yana kokarin shiga toilet ya jiyo zazzakar voice nata tana faÉ—in “yaya Prince zanje wajen Ammi na” wani farinciki ne ya dira a zuchiyar sa lokaci guda yaji kaunar ta na ratsa shi slowly ya juyo yana kallon ta kwance take kamar yadda ya kwantar da ita sai dai ta waro idon ta tana kallon sama “zo kiyi wanka sai kije” miÆ™ewa tayi da kyar ta zauna tana kallon sa “ayya yaya Prince zanje nayi a part na Ammi wlh bani da burin da ya wuce na ganta” É—aga mata kai yayi kafin yace “ok jeki” da sauri ta miÆ™e tana tangal tangal har ta fice bin ta da kallo yayi har ta fice sannan ya shige chikin toilet É—in yayi wanka ya fito yayi shirin barci chikin kayan barci sky blue riga da wando basu kyau da laushi hayewa saman gadon sa yayi ya É—auki wayar sa ya duba time 10:55 ajiye wayar yayi ya jawo blanket zuwa kirjin sa ya kashe wutar É—akin tare kunna blue light dake gefe gefen gadon ya lumshe ido da niyar barci amma ina barcin taki zuwa sai juyi yake a saman gadon Æ™waÆ™walwa sa na tunano masa irin barcin da sukayi jiya da sister sa ganin kyakkyawar face nata yake a face nashi É—azun da ya jiÆ™a mata gashin ta a Uk wajen dutsen nan matse idon sa yayi yana kokarin kawar da tunanin ta amma ya kasa sai kara tunano masa ita zuciyar sa da Æ™waÆ™walwa sa keyi ya kasa barci sai juyi yake
Tsaki yaja tare da miƙewa zaune ya laluɓo wayar sa ya kunna haske screen ɗin ya shiga contact dialling number ta yayi ya fara kira
Lokacin da kiran shi ya shigo wayar ta tana kwance a saman gadon Ammi ta tada kai da chinyar Ammi Ammi na shafa lallausan bakin gashin kanta suna yar hira tayi wanka ta shirya chikin riga doguwa na barci mai buttir a gaba.
tana kallon call nashi amma taki É—auka dan tana jin kunyar Ammi har call É—in ya yanke bata É—aga ba call na biyu ne ya sake shigowa wayar nata “Hiyana ki É—auki kiran mana wanenen ma yake kiran ki a wanan lokacin?” Chikin sanyin murya tace “yaya Prince ne yake kira” “to ki É—auka mana kiji me yake so” chikin jin kunya ta sanya hannu zata É—auki kiran call É—in ya yanke ajiyar zuchiya ta sauke ta gyara kwanciyar ta ajikin Ammi chikin dabara ba tare da Ammi ta lura ba ta sanya wayar ta a silent.
Sau uku Bgs na kiran ta bata ɗaga ba chike da ɓacin rai ya miƙe ya fito palo kai tsaye ya fice waje ya nufi part na Ammi babu kowa a palon kai tsaye ya wuce bedroom na Ammi kasa kasa yayi sallama ba tare da ya jira an bashi izini ba ya tura kofar ya shige da kyakkyawar face nata ya fara karo chikin tsoro ta miƙe ta zauna kai kallon sa yayi kan wayar ta dake kusa da ita kafin ya dawo da kallon sa kan razanannen face nata harara ya shiga wurga mata duk abun da suke Ammi na kallon su a chikin ranta tana godewa Allah da ya sanya har Bgs yake kallon hiyana
“Kai lfy ka shigo ka tsaya ma mutane a kai?” Sai lokacin ya dawo da kallon sa kan Ammi É—an shafa kan sa yayi chikin girmamawa yace “barka da hutawa Ammi” kallon sa tayi tana mamakin yau Bgs ne ranar da ya dawo ya shigo part na abun da bai taÉ“a yi ba wani lokaci ma idan ya dawo sai ya kai 2dys ban samu ganin saba kome ya kawo sa yau kuma oho” voice nashi ne ya katse mata tunanin ta dacewa “ke wuce kije ki kai min fruits É—aki na” yana kai karshen maganar ya juya ya fice daga É—akin. miÆ™ewa tayi sai kunbura kumatu take tace “Ammi ina dawowa” “to” kawai Ammi tace
Bedroom nasu ta nufa ta É—auko hijabi dogo har kasa ya sanya saman kayan barcin jikin ta ta fito ta wuce kitchen a gurguje ta haÉ—a masa fruits da black tea ta É—auka ta fito ta nufi part nashi. Da sallama É—auke a bakin ta ta shigo yana kwanche saman gadon sa saman bedside drawer ta É—aura masa plate na fruits É—in ta juya ta nufi hanyar fita kamar daga sama taji sexy voice mashi yama faÉ—in “sau nawa na kira layin ki? Slowly ta juyo tana kallon sa dai dai lokacin ya miÆ™e zaune tare da sauke kallon sa kan face nata shiru tayi batayi magana ba tsawa ya kuma daka mata “sau nawa na kira layin ki!!? Da gudu ta juya zata fice dan bata son jimawa a É—akin sa. chikin zafin nama ya miÆ™e taku biyu yayi ya chapko ta ta baya ihu ta fasa masa chikin sauri ya sanya hannu ya toshe mata baki tare da juyo da ita suna fuskantar juna
girgiza masa kai ta fara yi tana zaro ido “sau nawa na kira wayar ki? Ya kai karshen maganar tare da zame hannun sa daga bakin ta murya na kerma ta fara magana “kayi hakuri ina jin kunyar Ammi ne shi ya sanya ban É—auki kiran ba” zuba mata ido yayi yana kallon É—an karamin bakin kasa kasa yace “ina zakije yanzu da kika nufi hanyar fita” “wajen Ammi” ta bashi amsa a ta kai ce matso da face nashi yayi dab da nata suna kallon juna tana son rufe ido amma tana tsoron karya mata faÉ—a “why zaki je wajem Ammi? Me zaki yi a chan? Ajiyar zuchiya ta sauke kafin tace “hira muke yi da ita kaga ai mun daÉ—e bamu haÉ—u ba” shiru ya É—an yi yana kallon lallausan lips nata kafin ya matso da nashi lips É—in ya haÉ—e bakin su waje guda tare da É—aga ta chak ya wuce saman gado bakin su na chikin na juna kwanciya yayi tare da ita a kirjin sa.
Hot kiss yake bata babu kama hannun yaro chikin dabara ya zame hijabin jikin ta ya shiga murzar ta tun tana É—an kame jikin ta har ta saki jiki ta shiga mayar masa sa da martani. kamar ingiza shi tayi chikin zafin nama ya É“alle botiran rigar jikin ta ya zame rigar nata ya fara murzan tula tulan ta hannu ta tura chikin gashin kansa tana watsawa sambatu ya fara yi mata “oh god sister it’s so sweet wash, ash, keep doing,i love your ball’s” gangaro da hannun ta tayi zuwa wuyar sa tana shafawa a hankali zame bakin sa yayi daga nata ya mai da saman wuyar ta yana lasa a hankali yana murzan tula tula. Slowly ya kai bakin sa saman nipple nata da É—an karfi ta furta “wash zafi” kamar kara ingiza shi tayi ya shiga tsotsar su kamar baby chikin fitar hayyaci ya kama hannun ta ya É—aura saman marar sa. Ihu ta fasa da karfi wadda yayi sanadiyar dawowar sa chikin hayyacin sa kokarin guduwa take yayi saurin rikota yana kallon face nata runtse ido tayi chikin sanyin murya tace “dan Allah yaya Prince ka kwaleni na je Ammi na jirana” rungumeta yayi da kyar ya buÉ—e baki chikin tsarkewar murya yace “kwanta kiyi barci” zatayi magana ya É—aura É—an ya tsan sa a saman lallausan lips nata yana girgiza mata kai shiru tayi ta kwantar da kan ta a saman kirjin sa sukayi shiru
har 1:30Am basu yi barci ba a hankali ta É—ago kai kasa kasa kamar mai raÉ—a tace “yaya Prince baka sha fruits É—in ba” mai da kan ta yayi ya kwantar dan bai san ta motsa ko kaÉ—an idan ta motsa za’a iya samun matsala da kyar ya iya buÉ—e baki ya fara magana dan yana cikin wani hali “no ba zan iya sha ba” “to yaya Prince in tafi wajen Ammi? yatsa ya É—aura mata a saman lips nata kafin yace “karki sake magana kiyi barci dare yayi” shiru tayi tana son komawa part nasu amma ba hali kunya take ji da safe ta tashi ta haÉ—a ido da Ammi ita da tace zata je ta dawo da haka har barci ya É—auke ta. Sai 2:30 sanna ya kwantar da ita ya miÆ™e ya nufi toilet wanka yayi ya fito ya sanya wani kayan barcin ya haye gado ya kwanta ya juya mata baya
kasa barci yayi ji yake tamkar ya rasa wani abu gaba É—aya ya rasa me ke masa juyowa yayi ya jawota jikin sa nauyayyar ajiyar zuchiya ya sauke tare da ja musu blanket ya rufe su da haka barci É“arawo ya É—auke sa
5:30am
Tana idar da sallar asuba ta naÉ—e daddumar sauri sauri tana kokarin fita daga bedroom nashi ta tafi part É—in Ammi sai sauri take kar ya dawo masallaci ya same ta. dai dai zata fita palo shi kuma yana shigowa karo sukayi kan ta ya bugi faffaÉ—ar kirjin sa dake tsaye dam dam baya tayi zata faÉ—i yayi saurin damko wuyar hijabin ta ya fiskota ta faÉ—a saman faffaÉ—ar kirjin sa a tare suka sauke ajiyar zuchiya kasa kasa yace “where are you going? “É—akin mu zanje” “na baki izinin tafiya ne? Chikin sauri ta É—ago kai yana kallon sa “izinin kuma? Ta tambaya tana saukar da idon ta kasa “eh izini” “yaya Prince idan matar Aure ce iya mijine kawai ake neman izinin sa idan za’a je wani waje idan kuma budurwa ce to wajen baban ta zata nemi izini ka ga kai kuma a matsayin sister ka É—auke ni kaga kenan ba sai na nemi iznin ka ba” matse bakin ta yayi da É—an karfi kafin yace “ni yayan kine kuma ya zama dole ki nemi izini na kafin kiyi abu ba lallai sai miji ko uba ba awajen yaya ma ana neman izini” hannun ta sanya ta zame hannun sa daga rikon da yayi wa bakinta tare da riko yatsar sa manuniya ta sanya a bakinta ta É—an chiza chikin wasa “wash” ya furta chikin zafin nama ya sunkucheta ya goma da ita chikin bedroom
A tare suka faÉ—a saman gadon ya jawota kirjin sa tare da ja musu blanket chikin raÉ—a yace “kiyi barci” lumshe ido tayi ta lafe a jikin sa ba jimawa barci yayi awon gaba da ita dan dama bata sami ishesshen barciba, hannun sa ya tura cikin hijabin ta yana É—an shafa tula tulan ta a hankali har barci yayi awon gaba da shi
To masu karatu sai mun haÉ—u gobe idan mai dukka ya kai
Duk Karfin Izzata comments section group ina matikar godiya da comments naku yana ƙaramin karfin guiwa sosai Allah ya bar zumunci da qaunar juna 殺殺
The talent troupe writer’s
Duk Karfin Izzata
By Star Lady
Post a Comment for "Duk Karfin Izzata Book 2 Page 30"