Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

My Little Sister 7-8

Page 7 & &


____________”dady kuwa inbanda salati ba,abunda yakeyi yayinda mom tasaka kuka tana fad’ar nashiga ukku Ni halima wannan wacce irin ranace nake gani huzda nafad’ar yayanta zata aura Anya kuwa yarinyarnan qalau take kuwa? Wannan wacce irin

masiface hakan innalillahi wa innailaihhiraji un….muhfat ne yayi k’arfin halin cewa haba mom kidena wannnan zancen please huzda fa yarinyace k’arama batasan dedeba Kuma batasan ba dedeba Sam batamasan minene aure ba balle tasan cewa Babu auren tsakanintada AHZAD sabida hakan dan Allah karki saka wannan abun aranki please.

“Babu zancen shirme anan muhfat domin kuwa Naga kishin ahzad k’arara acikin k’wayar idanuwanta Kuma huzda tasan Dede domin awannan lokacin Yara Y’an 7yeas ma sunsan abunda sukeyi balle huzda me shekara 12 shakka Babu akwai abunda keshin tunkaromu gidannan Amma furucin huzda yatsoratani muhfat cefa tayi zata kashe yuzarsiya haba kuduba wannan zacen,, tafad’a tana k’ara sakin kuka.

Shidai sulan wasu irin zafafan hawayene suka wanke Masa fuska domin seyanzuma yatunada cewa Babu aure Sam tsakaninsu da huzda tinda k’anwarsu ce Kuma Koda akwai abunda huzda ta aikata ayanzu yatabbatar Masa dacewa takamu da matsananciyar soyayyar yayanshi dudda yadana tabbacin batasan minene Soba Amma yazama wajibi yayi k’ok’arin koyamata sanshi dudda yasan baze auretaba Amma yadace tasan waye masoyinta na gaskiya tinda yasan babu abunda ya ahzad zryida ita kodama akwai auren tsakaninsu,,innalillahi wa innailaihhiraji un shine abunda yake memetawa aranshi sabida yasan muddin yarasa huzda to ze,iya rasa rayuwarshi.

Yuzarsiya kuwa wani irin matsanancin kuka tasaki tana durk’usawa gaban ahzad d’in cikin kukan take fad’ar Yaya ahzad kanajin abunda k’anwata ke fad’a yau agaban su dady take fad’ar zata kashe Idan nak’ara ce kaizan aura? Kuma bakace komaiba Yaya miyasa huzda bazata iya tinacewa babu aure tsakaninkuba itad’in fa muharramarkace she’s your blood sister akanme zatayi tinanin mallakar abunda nakeso? Tafad’a cikin k’araji tareda k’ara sautin kukanta.

Dady ne datindazu yazama kamar gunki Yana kallansu yayi gyaran murya kana yace yuzarsiya zonan yafad’a Yana nuna mata kusanshi,,,,bamusu tataso tareda fad’awa jikin dady tana kukanta,,,cikin rarrashi dady yace kukan ya,Isa Mana y’ata kiyi shiru kinji huzda dai k’anwarkice Kuma kinsancewa Babu yadda za,ayi aure tsakanib huzda da ahzad kinsan abune Wanda Sam bazeyuba sabida hakan karki k’ullaci Yar uwarki kuruciya ce kawai da shirme irin Bata kinji duka nawa huzda take yanzufa take js3 a school kemadai kinsan abune Wanda Sam bazeyuba Koda agarin arnar farkone ko? Kaitad’agawa dady tana share hawayenta,,,shima dady murmushi yayi kana yace yawwa yarinyar dady insha Allah bakida Muni se ahzad shima bashida wata matar inba yuzarsiya ba k…..kamin yarufe bakinshi sukaji wani irin ihu dak’arfin gaske tareda fashewar Abu rassss ragagasss,,,azabure duk sukameke suna kallan huzda data fito kamar wata mahaukaciya duk tafasa tv tareda showglass d’in daketareshi duk tajiwa kanta ciwo se kuka takeyi

Asukwane sukayi kanta cikin tsiwa tace karwanda yatab’ani banaso tinda duk bakwa Sona Amma wlh Koda zanrasa Raina ba wadda zata aurarmun yayana domin mijinaneshi Kuma wlh duk wacca ya,aura Sena kasheta Koma nakashe kaina kafin Naga wannan mummunan ranar tafad’a tareda d’aukar guntun glass zata cakawa kanta,,ai a 360 ahzad dake zaune akan kujera yak’araso wurinta kaminma muhfat yak’asara tuni yakai shida sultan sedai yariga sutlan K’arasawa d’in hakan yasa yafisgota jikinshi tareda rik’e glass d’in dak’arfi yakarb’e daga hannunta hakan yasa shima yayanke nashi hannun,,,itako zubewa tayi ajikinshi idanuwanta na lumshewa take magana kamar Yar maye Kaine mujina Kaine Zan aura kainakeso ya zad Zan haifamaka babyyyy tak’arasa zancen tana sumewa ajikinshi,,cikin d’aga murya wadda dajinta kasan mamallakinta nacikin matsanancin tashin hankali darud’ani Dr ahzad ke fad’ar little sis little sis my little sisterrr Yana jinjigata Amma Inna tayinisan kiyoo

Arud’e yasab’ata akafad’arshi yafita da,ita cikin mugun gudu,,, innalillahi wa innailaihhiraji un shine kawai abunda dady ke fad’a yayinda mom tarusheda kuka tana fad’ar kunga abunda nake gaya mukuko ninasan wlh akwai abunda keshirin faruwa agidannan Allah kakawo Muna d’auki Dan Alfarman sayidina rasulillah s.a.w tana fad’ar hakan tamarawa ahzad baya domin tuni sultan da muhfat suka Nishi Koda suka fita harya Gigi motar hakan yasa suma suka shiga motar muhfat d’in sukabibayanshi motarsu nabarin wurin mom nafitowa hakan yasa tajuya zata komaciki Sega dady da yuzarsiya sunfito suma suka Shiva motar dady sukabi bayansu.

Yana Isa hospital ko motar bekasheba yafito tareda d’auko yanufi cikin asibitin dagudun gaske duk ma,aikatansa dasuka taso domin karb’arta ko kallansu beyiba yawuce da,ita bedroom d’in cikin office d’inshi domin komi akwai na buk’atar duba emergency patient,, kwantarda ita yayi yashaga Bata temakon gaggawa,,anan cikin office d’inshi kuwa sultan ne kesafa damarwa kamar yafad’a bedroom d’in yakeji Amma bahali anan muhfat dasu dady suka sameshi domin muhfat tsayawa yayi kashe motar ahzad hakan yasa su dady sukasameshi awajen,,,zama sukayi dukkansu suna jiran tsammani yayinda mom da yuzarsiya ketafamar rusa kuka dakyar dady da muhfat suka samu sukayi shuru Amma zuciyar yuzarsiya kamar tafasa kirjinta tafito sabida yadda take Mata zafi hakama sultan,,sunan kusan minti 40 har abei yazo wato mahaifin su muhfat domin dady yakirashi yagayamasa wannan rikitaccen Al,amarin hakan yasa yabar office d’inshi cikin tashin hankali yayo asibitin,,,sunan zaune har aka shafe awa d’aya sukaga Dr yaseer yashigo office d’in sakamakon kiranda Dr ahzad d’in yayi Masa bayan yagaidasu dady yawuce bedroom d’in kaitsaye sunjima aciki kamun susamu numfashinta yadawo kana suka sakamata drip tareda allurar bacci sukafito,,,shidai ahzad Yana fitowa yabar office d’in tareda nofar office d’in Dr yaseer domin jiyakeyi kamar kanshi zetarwatse abunkaga Wanda bayansan hayaniya,,Dr yaseer ne yace zasu iya shiga suganta daganan mom tazauna takulada,ita kafin tafarka,,shima daga hakan bek’ara komaiba yabar office d’in,,hakan yasa duk sukanufi cikin bedroom Amma Banda yuzarsiya.

Tofa 🤔 wannan wacce irin chakwakiyace? Shinwai minene asalin wannan ahalin? Yaya suke akewannan caskalen.

Asalinsu

Alh.Muhammad Mukhtar da alh. Ahmad mukhtar shine asalin sunan dady da abei asalinsu buzayene iyayensu sunrasu tunsuna Yara k’anana hakan yasa sukataso subiyu kad’ai sunyi gwagwar mayar rayuwa kalala kamun Allah yanufesu dasamun wadatar rayuwa domin tin suna samari sukayi kud’i sanadin wani hamshak’in me kud’i dasukeyiwa dako akasuwa har Allah yasa yamayardasu yaranshi,,sunjima taredashi datafiya tayi tafiya y’ay’anshi suka fara hassadarsu domin yad’auki Amana sosai yabawa Muhammad hakan yasa wannan atajirin yaware musu dukiya me yawan gaske yabasu amatsayin ladar aikin dasukayi mishi nashekara da shekaru sabida sugina kansu kudun wata husuma tabiyo baya tsakaninsu da y’ay’anshi…Muhammad da Ahmad sunji dad’in wannan kyautar sosai Kuma sunyi mishi godiya marar adadi daganan sukashiga kaduwanci da dukiyarsu Kuma cikin ikon Allah abun kamar baza,ayiba segaya Allah yasaka musu albarka adukiyar tasu tattalin arzikinsu se gaba yakeyi har sukaiga sufita waje suyi order Kaya Wanda Babu anan akawomusu harnan gida Nigeria daga baya sukayanke sharawar gina company nasu nakansu har guda hud’u izuwa wannan lokacin basuda wani mahaifi dayawuce wannan attajirin wato Alhaji Musa megona Kuma shine yashige musu gaba wurin neman aure sukayi aure lokaci d’aya inda alh.muhammad ya,auri Yar k’abilar shuwa wato jihar meduguri halimatu,,,shiko alh.ahmad ya,auri buzuwa Yar agadaz zainab Kuma cikin ikon Allah zainab da halimatu sunhade kansu bakyajin wani abun atsakaninsu sunazaune lpy da mazajensu gadu kowacce kyakkyawar gaske Masha Allah San kowa kin Wanda yarasa

Alh. Muhammad shine babba Kuma yaranshi ukku ahzad shine babba se sultan sekuma autarsu huzda,,,shiko alh Ahmad yaranshi hud’u muhfat shine babba Kuma kusan sa,ar ahzad ne se Maryam kebinshi tayi aure yanzu hakan tana sokoto se twins kebinta wato yusif da yuzarsiya..tofa kunji yadda suke kenan dai huzda da ahzad dukkansu y’ay’an alh.muhammad ne.

Cigaban lbr

Kusan awar huzda 5 tana bacci har dady da abei suka koma gida mama taxo suka zauna da huzda d’in sultan ma betafi ko inaba yanan cikin asibitin sallah kawai kefiddashi,,,shiko ahzad tinda yafita bedawo office d’inba Kuma beyiwa kowa maganaba dudda su dady dasuka tsareshi da tambayar wannan abun bece musu komaiba illa cewada yayi shima besan Mike faruwaba,,,dr yaseer kuwa dayaga zetakurashi da tambaya barin asibitin ma yayi Baki d’aya yakoma gidanshi dayake aiki yayi kwanciyarshi abun duniya duk yadameshi Yana rasa ta,Ina ze b’ullowa wannan Al,amaren.

K’arfe 8pm su dady suka dawo asibitin har izuwa wannan lokacin huzda Bata farkaba bayan su mom sunyi sallar Isha,ine ahzad yashigo shida Dr yaseer dakuma muhfat shigowarsu yayi dededa farkawar huzda tana bud’e idanuwanta akanshi suka fara sauka bud’ar bakinsa secewa tayi ya zad na karka barni please zokaga ciwona tafad’a tana Mika mishi hannu hakan yasa kowa sakin Baki da hanci suna kallan ikon Allah…!

 

 

 

Autar alheri ✍️

💦🦚 *MY LITTLE SISTER*🦚💦

(SHE’S MY HEART💖)

Daga alk’alamin *Autar alheri*✍️

Gamasu buk’atar complete Novels d’in Autar alheri ✍️ kamar irinsu👇

SOLDIERS FAMILY

INGARMAN NAMIJI

WAYE MIJINA return

TANTIRANCI sabon salo

IZZAR MULKI

BIG LADY’S

Ze,iya tantab’ar wannan nomber 👉07037092176 on WhatsApp zakusamu kowanne novel d’in Autar alheri ✍️ kukeso da izinin Allah.

 

Post a Comment for "My Little Sister 7-8"