Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

My Little Sister 45-46

Page 45 & 46

 


________”Yana shiga dadd’an kamshin turarenda tasakane yayarbeshi meratsa zuciya idanuwanshi yalumshe Yana shak’ar wannan dad’in kamun yak’arasa cikin parlor akwance yaganta inda takwanta tindazu tana bacci atakure…k’arasowa yayi inda take Yana sakin lallausan murmushi tareda zama kusanta ya d’ora hannunshi akan wuyanta inda k’ananun Suma suka kwanta lubb,,,Wani irin zafi yaji awurin cikin tashin hankali yace ohh my god Dama nasan za,ayi Hakan wlh yafad’a Yana mik’ewa dasauri yanufi kitchen yasamo ruwa marar sanyi kana yad’auko plate 🍽️ kana yadawo,,,abuncinda mom ta,aikomusu yad’auko cikin sauri yazuba mata farfesun Naman rago meyaji sosai ya,ajiye agefe kana yazo kusanta tareda kusantoda bakinshi Dede kunnenta yashiga huramata iskar bakinshi akunne ahankali yanayi Yana shafa kwantacciyar sumar kanta…aiko cikin iKon allah tafara Bude idanuwanta ahankali tasaukesu akan kyakkyawar fuskarshi,,, murmushi tayi kana tashiga k’ok’arin mik’ewa ahankali yatemaka mata tatashi zaune tana zama tace washh allah zafi.

 

“Sannu my wife nineko? Ayya sorry Allah yasadai barauni najiwa k’anwata ba yafad’a cikin damuwa…Ganin yadda yayi yasa Huzda sakin murmushi k’arfin Hali tace bazaka tab’a raunataniba yayana kakwantarda hankalinka kaji…kallanta kawai bece komaiba yajanyota jikinshi Yana fad’ar zokici Wani abun sekisha magani naji duk jikinki yayi zafi sosai yak’arasa zancen Yana d’auko farfesun Nan..cikin sauri tace baranayi brush ya zad…okay to muje ya,ajiye Naman gefe kana yarik’ata suka mik’e tsaye cikin k’arfin Hali tarik’a takawa sabida kawai karshiga damuwa,,,Amma dudda Hakan seda yafahimci cewa k’arfin Haline kawai takeyi,,ahakan har suka k’arasa bathroom din tayi brush kana suka dawo…dakanshi yashiga Bata abaki tanaci ahankali hartaci mayyawa sosai kana tace tak’oshi,, yad’auko lemu yabata tace bataso sedai ruwa…Hakan yad’auko ruwa yabata Tasha tareda magani kana yad’auketa zuwa bedroom d’inta ya kwantarda ita Shima ya kwanta kusanta se bacci.

 

Bashi yafalkaba se wurin 12:00 cikin sauri yamik’e yayi wanka kana yashirya  wurinta yazo ya manna mata kiss agoshi kana yad’auki wayarshi tareda tura mata text na yafita awayarta kana yafice daga gidan.

 

 

Yana fita gidan abei yanufa inda yasamu ya muhfat ya parking space din gidan..Yana kashe motarshi yafito tareda nufarshi Shima d’in shiyanufo suna zowa kusan juna ya muhfat yace Amma wlh Ahzad bakada kirki yanzu fisabilillah abunda kayi yadace kad’aukewa mom y’a kabarta da fad’a sabida kawai fitina irin taka Kai wlh dai munyi azziki dayakasance akwai wannan auren naku da maybe sekayita cinye Muna k’anwa kobamusaniba wannan maita har,Ina…shidai Dr Ahzad Ido kawai yaxubamai seda yakai Aya kama yanisa tareda yamutsa fuskarshi yace “Humm bako gaisuwa se complain? Shinwai Dana d’auketa ba matata nad’auka ba? Kuma mi,acema nayi mata Dana d’auketan? Damasifar Saka Ido kawai gida nakaita tahuta Amma duk kunwani dameni Kuma Dakake zancen zanciyeta to miye aciki aide inaga k’anwatace Kuma matata to Koma nacinyeta kota cinyeni baruwa Wani Dan sa,Ido yawwa,,,Yana gama fad’ar Hakan yanufi cikin gidan…cikin sauri ya muhfat yabi bayanshi Yana fad’ar wlh baka isaba jarababben banza jarababben wofi allah Sena huremata kunne tadena biyema karka b’allata wata Rana…tsawa yayi yajiyo Yana kallanshi kana yace  haba really? ” Of course cewar ya muhfat…Humm to shikenan kagwada muga kozeyi aiki horon naka,,Yana gama fad’ar hakan yashige parlor ammy inda yadameta itada abei zaune suna cin abuncin Rana…zama yashima yagaidasu Sega ya muhfat d’in yashigo Shima yazauna Yana gaidasun…cikin farin caki da sakin fuska suka amsa musu kana ammy tazuba musu abuncin Suma suka somaci ya muhfat yanayi Yana hararar shi tagefen Ido…shiko yayi kamar besanda allah yayishi awurinba harsuka kammala kana sukayimusu sallama suka nufi gidam mom atare acewar muhfat seyaga yadda mom zata ragargazashi tinda yad’auke mata yarinya batareda yabari ankaitaba

 

 

 

Ahakan suka k’arasa gidan mom d’in bawanda yacewa Dan uwanshi Wani abun…suna shiga Suma a parlor suka samesu zaune mom nayiwa dady cirar k’umba ak’afa…k’arasawa sukayi cikin parlor suna gaidasun..aiko ga mmkin  ya muhfat suka karb’a musu cikin sakin fuska batareda nuna Wani b’acin raiba,,bayan angama kaisawar dady yace Ahzad Ina autar mom tana lpy? K’asa yayida kanshi kamar marar gaskiya yace lpy qalau take dady…to Masha allah Hakan akeso kayita hak’uri da k’anwarka kajiko aure Dan hak’uri ne semutin yayi hak’uri akan komai seka iya Gani ka kauda Kai tamkar baka ganiba kumase anayi ana d’ora mace akan hanya gudun karta kauce,,,sa,annan mace Yar rarrashice Ahzad komitayi arayuwa sotakeyi ayaba mata Kuma nunacewa itad’in gwanace sabida Hakan Dan Allah kayi hakuri dak’anwarka Kuma kad’orata ahanya domin kusamu kyakkyawar zaman takewar aure kajiko?

 

“Insha allah dady zanyi bakin k’ok’arina allah yabani iKon yin abunda yadace..Ameen y allah suka karb’a kana mom ma tayinata nasihar me ratsa zuciya sa,annan sukayi musu sallama bayan mom tabashi kayan Huzda dabata bataba tace yakai mata zasuyi waya..kana suka tafi.

 

Suna fita Dr Ahzad yadubi ya muhfat yashek’e da dariya Yana nunashi da yatsa…shiko baki yasaki da hanci Yana kallonshi domin ze iya rantsuwa beta Ganin Ahzad na dariya hakaba se ayau…seda yayi me isarshi kana yatsagaita Yana fad’ar “to baba sarkin magulmata anyi gulmar adawo idonka begane Maka abunda kaso kaniba Kuma kunnenka beji abunda kaso jiba watokaiga sarkin sunjin k’wak’wab to Allah yakareni kasani auredabanne gashidai nasaceta Amma ba Wanda ya,iya cemun komai Sema albarka da,akesaka mana yeee yallabai Saka Ido se,anemi Wani…Shima ya muhfat dariyar yayi yace Humm lallai kam naga alama Nima aizanyi auren k’wanakinnan kuwa…tofa 🤔 yoshe akulla muka wacece…Humm baruwaka zaka Sani very soon…yayi kyau idan tayi wari maji,,nidai nayi Nan domin nabaro my life d’inta tana bacci batamasan nafitoba su gwauro se,ayi gaba yafad’a Yana shigewa motarshi…da kallon mmki ya muhfat yabishi aranshi Yana fad’ar wai yoshe Ahzad yakoma sarkin surutu Hakan.

 

 

Acan gida kuwa koga Huzda tafarka Bata ganshiba Kuma taji saukin jikinta sosai,,,tashi kawai tayi tashiga tayi wanka tayi sallar azahar bayan tafito Tashafa Mai da turarukanshi kana tad’auko wasu daga cikin sleeping dress d’inda yasiyo mata jiya tasaka tinda sunfi kala 8 wasu Nasu Riga iya gwiywa tasaka da siririn hannu se Dan k’aramun pant Wanda ake d’aurewa,,Amma Bata sakashiba sabida gabanta Dabe Koma dedeba har yanzu…gum mirror tazo tana kallan kanta yadda albarkatun k’irjinta suka bayya afili tinda rigar shara2 take har nipples d’inta kana Gani aciki sunciko sunyi tsini sosai sabida murzarda sukasha…gakuma hips d’inta Shima yabayyana yabaje acikin rigar abun gwanin Sha,awa…ita kanta Seda taji kunyar rigar Amma tinoda abunda yafaru jiya tsakaninsu setaga Danya ganta awannan shigar bakomai bane gashi Kuma batada wasu kayan bayansu sabida Hakan bayadda zatayine..wayarta tad’auko tajuya tanufi parlor..ainikam mutuwar tsaye nayi Ganin yadda manyan duwawunta kejuyawa kamar dagangan take kad’asu…tanazuwa parlor tazauna takunnah TV tana kallo kana yad’auko wayarta ta kunnah se alokacin sakinshi yashigo wayar…!

 

 

 

 

 

 

 

 

Autar alheri ✍️

Post a Comment for "My Little Sister 45-46"