Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

My Little Sister 37-38

Page 37 & 38

 

___________”innalillahi wa innalahi Raji un shine abunda kowa kefad’a awurin gabaki d’aya bakajin sautin komai Sena kukan ammy da mom….abei kuwa cikin takaici yace hajara karkiyiwasada rayuwar yayanki


kifad’i San zuciyarki domin kawai suna Baki tausayi kisa mu,aikata abunda har lahira Muna danasanin yinshi….narantse da Wanda rayuwana ke hannunshi zandafa qur,ani akancewa Huzda nice nahaifeta ba halima ba Kuma zaku,iya Neman nurse binta kutambeta zatagaya muku komai.

 

“Ahmad wannan zancen na hajara gaskiya ne inaji ajikina wannan maganar Babu ta biyunta domin ba yadda za,ayi soyayya mek’arfi da Sha,awar juna tashiga tsakanin jini d’aya wannan abun Sam bazeyuba wlh tinranarda abunnan yafara k’amari nashiga kokwanto akan lamarin Ina tinanin akwai d’anda bamune muka haifeshiba sedai zuciyata takasa yadda dacewa akwai Wanda bajininaba Ashe dukkansu jininane sedai akwai aure tsakaninsu alhmdllh allah wannan abun godiya yadace muyiwa uban giji bawai tada hankaliba dudda abun yazo acikin rud’ani….kukanda mom keyine yakoma dariya tayi kuka tayi murmushi Sam kasancewar Huzda ba y’artaba bedametaba hasalima farincikin abun yazarta komai azuciyarta..cikin wannan yanayin tarik’a hannun ammy tana kukan tana k’asa cewa komai sekawai tarungumeta tana kukanta…cikin rarrashi tace kiyi hak’uri haleema bayadda na,iyane allah yasani bantab’a tinanin akwai ranarda zekasance nafallasa wannan zancenba Amma k’addara tariga fata Kuma har gobe Huzda takice ba wadda Isa yarabakida abarki…cikin kuka mom tace wlh kukan farinciki nakeyi Yar uwata bantab’a tinanin akwai mutane irinki aduniya ba Wanda ze iyasadaukarda nashi farincikin sabida nawaniba Amma gaki allah yanunamin ayau tafimun koda ranar haihuwarsu farin caki domin samun walwalewar wannan Al,amuran ayau da ba aure tsakanin Huzda da Ahzad damunshiga ukku bamusan har iya Ina wannan abun zekaimiba segaya cikin Iko da buwayar uban giji ya warwaremana abun cikin sauki allah yasaka mikida mafificin alk’awarinsa Yar uwata allah yabiyakida aljannah…ameen ameen haleema ameen ya hayyu y qayum

 

Mom nasakin ammy sekawai taji anrungumeta dakad’an tafad’i d’agowarda zatayi setaga Huzda ce da Ahzad d’in dakuma ya muhfat suka rungumeta lokaci d’aya suna suna kukan farinciki…itama rungumarsun tayi tana fad’ar kukan ya,Isa Hakan ai yanzu kuka yak’are tinda burinki zecika sabida Hakan kudena mana kuka fatana agareku shine allah ya albarkaci yarayuwar aurenku domin Ina Ganin soyayya kala,kala aduniya Amma taku ta musamman ce bantab’a Ganin irintaba allah yasa kuci anfanin soyayyar dakuke yiwa junanku har k’arshen rayuwarku…ameen ameen ammy ameen y allah mungode sosai dakika tausaya mana ammy mungode dabaki fad’i wannan ba da har abada su dady bazasu tab’a fahimtamu ba Ahzad yafad’a Yana k’ara rungumeta…murmushi duka iyayen Nasu sukayi domin dukkansu yanzu hankalinsu yakwanta…cikin tsokana dady yace to ai koyanzu bamu hafimcekuba domin aurenda yuzarsiya na nan tayaya zaka auri mata biyu Kuma uwarsu d’aya ubansu d’aya kaima kasan….tin dady berufe bakiba yaji anrik’e Mai kafafu ak’asa cikin sauri yayi k’asa dakanshi domin Ganin minene… Huzda da Ahzad d’in yagani sundabaibayeshi suna fad’ar Dan girman allah dazatinsa dady kayimana Rai Karka rabamu bayan allah yarigada yahad’amu… dariya abei yayi Yana dagosu yace ya Muhammad karka bugamun zuciyar Yara har abada bawanda zerabaku yarana allah yayi muku albarka…aiko Shima suka rungumeshi cikin farin caki suna fad’ar thank you so very much abei I love you I love More & more my best abeiii… gabaki d’aya wurin aka Saka dariya kana dady yace to tinda kungama gudun hijirar aisekuzo mukoma gida.

 

Gaskiya kam dady cewar Dr yaseer Yana kallan Dr Ahzad d’in… harara wasa yayi masa kana yarik’a hannunta kamar Wani zekwace masa ita sukafita daga gidan tareda shiga motoci suka nufi gida.

 

 

 

*Sanarwa me mahimmaci kitsaya kikaranta koda Baki anfanaba maybe kinada sister ko k’anwa wadda zata anfana dakarantawar dakikayi*

 

 

🎙️Tsayakiji y’ar,uw🎙️

 

Wannan abun ingantaccen abune Kuma mematukar anfani awurinmu mata harda mazama batsafi aciki kumaba kauce hanya Amma bikudiratillah zakisamu abunda kikeso.

 

1,,macenda allah yajaraba da namuji manemi mata. Akwai tazo da yardar allah kukanta yazo k’arshe akwai zakara da,akeyimata me allura 99 zeyi kwana ukku anakiyonshi dasunanta Dana mujinta wlh billahi shida wata macen har abada ke kokekanki inbakice bandakeba inda yazo kwanciyadake tokema baze k’ara waiwayarkiba.

 

2,, hatsabibiyar gumba maybe kunajin sunanta Amma wannan ta banbanta domin Koni kaina bani nakeyiba Kuma ba,ayi,a,ajiye sedai idan kinaso kiyi bukin domin kuwa da sunanki za,ayita..wannan gumbar nalamunce Miki idan kikashata dasafe idan yamma tayi kisaka yatsarki agabanki kiji indan yatsarki tashiga tashiga jikinki to wlh allah kigayamin tsakaninki da allah Niko zanbaki kud’inki.

 

3,,me kurman namuji Wanda duk abunda zakiyi mashi aduniya baya,uhn,balle,uhn,uhn shidai gashi kawai yanashan dad’i Amma ke bakya fahimta..to kizo akwai bud’e bakin kurma D’an kuwa wlh allah ko bebeneshi seya kuwata dabebentakarshi.

 

4,,Akwai maganin sanyi Wanda sanyi komai jimawarshi ajikinka ko ajikinka to da izinin Allah seyafita Indai bana ajali bane.

 

5,, mata masu kishiyoyi marasa imani way’anda kerabasu damazajensu sedaisu asosu…to wlh kizo akwai maganinta domin tabbas idan bakece kina lamunce matashiba to sedai mugun abunta yakoma mata.

 

Ba,Iyanan baiwarda allah yabamu takeba duk wata matsala dakikasan kinada wadda tashafi namuji insha allah idan kikazo to Allah zekawo k’arshenta…kedai kawai ki tuntub’i wannan nomber 👉 08107819124 aduk inda kike afad’in zamu,iyajida matsalarki da yardar allah..yar uwa karki kirani domin yimun tambayoyi akan abunda kikariga kika Gani idan kinshiryama fuskantar matsalarki danneman maganinta to zaki iya nemana idan renin hankali yakawoki tofa way’anda keda kayan Kuma zasukulada lamarinki bazasu lamuntaba my nafatar kinfahimta…allah yada mudace.🙏

 

 

 

________________________

 

Koda suka,Isa gida cikin farin caki mom kebawa anty Maryam lbrn komai dayafaru…aiko tayi murna sosai Kuma tayi mmkin kasancewar abun ahakan…cikin k’ank’anin lokaci wannan zancen gabaki yabazu akunnuwan Yan,uwan da abokanan arziki abun kamar almara segaya lbrn yajuye yadda bakin ciki yakoma musu farin caki…d’aurin aurenda za,ayi gobe yakoma Wani satin domin mom tace baza,akaimata yarinya d’akin mijiba seta shiryata Hakan yasa aka d’aga bikin domin shiko dady yace aranarda aka d’aura auren aranar zasu tare domin baza,ayi abun kunya agidanshiba.

 

Tofa shirye shiryen biki akeyi takowanne gefe na ango da Kuma iyayen Nasu abun sewanda yagani…lokacinda sultan yaji wannan zancen bak’aramin farin caki yayiba dudda cewa akwai zazzafar soyayyar Huzda aranshi Amma Hakan behanashi yimusu fatan alkhairiba dakuma alk’awarin fiddata aranshi komai rintsi komai wuya…yuzarsiya ma abun dad’i yayi mata sosai domin ita tini tad’ebe ya Ahzad aranta tinda tagano Babu kowacce mace agabanshi idanba k’anwarshiba Dama wannan auren dansu abei sunfi k’arfinta ne Amma tanada Wanda takeso zayyan saurayinda su Dr Ahzad suka duba a hospital lokacinda ya muhfat yamari Huzda tinlokacinda yaganta yakesanta tinda yakaita gida yaga gidansu shikenan yasamu wurin zuwa Dama dakatardashi tayi yanzuko seta bashi Dama yafito.

 

Mom katanas tatura har sokoto a Dr Yasmeen Islamic store aka had’owa Huzda kayangyara Dana maganin infection dakuma kayan k’amshi kala daban daban nagyaran Amare masu canja amarya acikin kwana biyu zataji ajikina (a Dr Yasmeen Islamic store zaku samu duk Wani nau,in kayan gyaran ,Amare harmada uwar gida da y’ammatan domin mutanadi komai damace zata buk’ata cikin sauk’i da rahusa Kuma aduk inda kike afad’in duniya wayarmu kawai zaki kira 👉09160862386 tareda bayanin abunda kike buk’ata zamu had’a Miki kayanki cikin aminci tareda bayanin yadda zakiyi anfanidasu dakanki Kuma mutura Miki har garinku acikin aminci ba,iyanan muka tsayaba Muna koyarda nau,ikan abubuwan mata harmada Maza Wanda ze anfaneki kumaya anfani megidanki cikin sauk’i da farashi mesauk’i….Muna marabada costumes aduk inda suke karkubari abaku lbr sayan nagari Maida kud’i gida☺️)

 

Acikin wannan kwanakin mom tagyara y’arta Masha allah tubarakallah abun se Wanda yagani Kuma tindaga ranarda suka maidasu gida har ila yau Ahzad da Huzda Basu had’uba domin Mon takorashi gidan ammy Kuma tahanashi zuwan gudanta Sam….amce Rana Bata k’arya sedai uwar d’iya taji kunya to ayaudai Assabar damisalin k’arfe 11:00am dubbannin mutane suka sheda d’aurin auren Dr Ahmed Muhammad Rasheed tareda Huzda Ahmad Rasheed akan sadaki naira dubu d’ari biyu sedai muce allah yabasu zama lpy tareda zuri,a tagari…ana gama d’aura wannan auren Dr Ahzad yazube a k’asa Yana sujjadar shukurr wa mahaliccinmu domin nuna godiyarshi agareshi daya nuna mishi wannan Rana me albarka da dinbin tarihi agareshi….!

 

 

 

 

 

 

 

Autar alheri ✍️

 

*M S*

Post a Comment for "My Little Sister 37-38"