Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

My Little Sister 27-28

Page 27 & 28

 


__________”dady Dake kusan Huzda taso tareda dafa Ahzad d’in yayi cikin tausasa murya yace Ahzad kanutsu kasaurareni da kyau Huzda Bata mutuba sedai ko dogon sumane tayi Kuma Kaine kawai zaka iya ceton rayuwarta tahanyar anfanida soyayyar dakuke yiwa juna kaida ita sabida Hakan kasakawa zuciyarka nutsuwa domin samun cetota.. tinkamin yarufe Baki yanufi wurinta Yana fad’ar to dady zanyi zanyi yadda kace….Dr yaseer kuwa Yana Ganin tanufeta dasauri Shima yad’auki wasu kayan aikin Nasu yamara masa baya,,anan suka duk’ufa kanta suna Bata duk wanitemako dasuka sani domin samun cetota Amma fa abun yacitura domin sunshafe kusan awa 2 suna abu d’aya kala su dady suna tsaye har sukayi zaune Kai harsun fara fiddarai daga gareta.

 

Ahzad ma Ganin yayi duk abunda yasan zeyi domin cetota Amma abun yacitura yasa kawai yasunkiyarda kanshi Dede fuskarta tareda rik’e hannunta d’aya Yana murzawa hawaye nazuba a fuskarshi yafara magana kamar Hakan “please my little sister karkimun Hakan karki tafikibarni Huzda narok’ek’i kar kibar yayanki Kuma mijinki idan kikabarni yazanyida rayuwata Dan Allah k’anwata kitashi please wlh idan kikabarni mutuwa zanyi,,yak’arasa zancen Yana k’ara sakin kuka domin yak’araya Kuma ahakan Yana murza hannunta Dake cikin nashi…Wani irin d’agowa yayi lokacinda yaji tarik’o hannunshi sosai,,aiko yaga tana bud’e Idonta hankali tawaresu akan kyakkyawar fuskarshi

 

Cikin k’arfin Hali tace ya zadnaa…Wani irin numfashi Ahzad yaja dak’arfin gaske yaname k’ara rungumota gabaki d’aya jikinshi.

 

 

Ajiyar zuciya su dady sukashiga saukewa suna fad’ar alhmdllh kamun abei yajuya gun ya muhfat yashiga sauke masa gwandon masifa fad’a yake yimasa sosai Yana fad’ar “Banga dalilin dazesa kamareta ba yanzu da allah ya,aiko ajali sanadin Hakan damizakace damu mizaka gayamana? Tsautsayineko? Bayan Kuma shegen zuciyar tsayace wadda batada anfani yasa ka,aikata Hakan shiyasa nakema fad’a akan kadena zafin Rai Amma abanza wlh muhfat kafita idona inrufe kaji nagayama wannan ai renin hankaline shi…ya,Isa Hakan Ahmad muhfat yanada laifi akan wannan abun domin kuwa Huzda yarinyace k’arama shi Wanda tayiwa shine yafita laifi bayadda za,ayi ace Huzda tasan Wani abun wai kissing sedai idan shine yakoyarda ita Hakan dady yafad’a Yana nuna Ahzad d’in..Dan Allah dady adena wannan zancen abunda zefaru yarigada yafaru wannan zancen duk bashida anfani ayanzu cewar Dr yaseer….abei ne shikenan badamuwa yaseer allah yayi muku albarka dukkanku allah ya warwaremana wannan abun yakawo mafita..ameen y allah suka amsa dukkansu.

 

Huzda kuwa cikin dasasshiyar muryarta datasha kuka tace ya zad please karka barni kaji bazan iya jurab..tinkamun tak’arasa yace bazan tab’a barinkiba har abada kimadena wannan zancen..murmushin k’arfin Hali tayi kana tace ya muhfat baze bariba bayaso nayima kiss kaga yamareni..kidena wannan zancen little sis muhfat baze Hana abunda allah yatsara ba Kuma be,Isa Yana kiyimun duk abunda kikesoba bama iya kiss kawai ba..”to ya zadna zebari kabani babyna? Saurin kallanta muhfat yayi Yana memeta baby aranshi domin awannan zamanin yasan abunda y’ammata ke kirada baby..iyayen Nasu kuwa ko, ajikinsu domin kuwa Sam Basu fahimci komaiba akan babyn.

 

Shiko cikin sauri yace zansiya Miki mana sosaima kimadena zancen muhfat baze iya hanawaba kinjiko..murmushi tayi tana k’ara matsoda fuskarshi gareta kamun yayi Wani yunk’urin tak’ara had’a bakibsu wuri d’aya..shiko bashida zab’in dayawuce yabarta Hakan yasa behanataba Kuma beyi yunk’urin kwace kanshiba…suko iyayensu fita sukayi suna fad’ar idan zeyu yadawo da,ita gida ayau idan Kuma se gobe yakira mom yagayamata…suna fita sumasu Dr yaseer da ya muhfat suka fita kowannensu idonshi tab k’wallah domin duk abunda zesa yaya dak’anwa aikata Hakan har agaban iyayensu to wannan abun bak’arami bane Doline ka tausaya musu Indai kanada tausayi…itako Huzda tana,Nan tana kissing d’inshi har bacci yayi awun gabada ita sakamakon drive d’inda Dr yaseer yajona mata masu daukeda sinadaran allurar bacci aiko Bata d’aga ajikinshi ba baccin yayi awun gabada ita.

 

 

Acan gida kuwa mom batadamuba domin dady yace mata da muhfat yad’aukota gidan ammy yakaita Hakan yasa hankalinta ya kwanta….acan gidan ammy kuwa tinda yuzarsiya yakoma tabawa ammy abunda yafaru a hospital Taga ammy tarikice gabaki d’aya tafita hayya cinta domin Sema tafi yuzarsiya damuwa,,,addu,a tayita yimusu kana tatashi tashige warta bedroom d’inta Amma tana shiga tashiga rusa kuka kamar ranta zefita domin wannan abun yatada mata hankali ba kad’an ba sabida duk wannan chakwakiyar da,akeyi abun nadamunta Amma na yau dabanne tinaninta kar wata b’arna ko abunkunya yashigo cikin wannan ahali Nasu,,,seda tayi kukanta me isarta kana tashi tashiga bathroom tareda d’auro alwala tatifo tashiga jera nafila tana rokon allah yakawo mafita acikin wannan rikitaccen Al,amarin.

 

 

Washe gari dasafe zaune suke dukkansu a perlor dady ne yashigo tareda zama kusan mom dukkansu suka gaidashi bayan ya,amsa Kuma yayiwa Huzda yajiki ya kalli Dr Ahzad yace “Ahzad kashirya insha allah yau k’arfi 5:00pm jirginku zetashi zuwa US  angama komai tinjiya shiyasa nagayama kashirya kamun lokacin yacika..”okay dady kawai yace dudda besanda tafiyarba ayanzu yasandai zetafi Amma koyanzu akwai shekara 2 besan miyasa dady mayarda tafiyar yanzuba Amma yanada tabbacin anyi hakanne kawai Dan arabashida Huzda.

 

 

Itako cikin tashin hankali tace ya zad us zakaje kabarni yayana gaskiya bazan zauna,ananba zanbika please tafad’a tana k’arasawa kusanshi tareda rik’e dukanin hannayenshi tana Shirin yin kuka…cikin sauri mom tace haba autar mom aibazeyu yajeda keba domin marantarsu Basu bari kizaunaba tinda bakaratun zakiyiba Amma inbazaki zaunanan ba sekishirya sultan yakaiki sokoto gidan Maryam har yayanki yadawo Kinga wata 2 ne kawai zeyi acan kinyarda?

 

D’agowa tayi tana kallan mom Idonta hat suncikada k’wallah kana tace “eh mom zanje…yawwa Yar albarka to kije kishirya kingama seya kaiki tin ayau..to tace tana kallan Ahzad tace ya zadnaa kabani baby please kafin katafi Dan Allah kaji…cikin sauri Ahzad yace okay shikenan badamuwa zansiya Miki muje bedroom D’ina nashirya se muje Nima shopping d’in zanyi..to ya zadna tafad’a cikin sauri tana bin bayanshi domin tuni yayi gaba suka nufi bedroom d’in nashi…suko iyayen Nasu sukabisuda kallan tausayi….!

 

 

 

 

 

 

Autar alheri ✍️

 

*M S*

Post a Comment for "My Little Sister 27-28"