Inda Rai 6
*INDA RAI*..🥰
*By*
*MARYAM ABDULLAHI*
(💔💋 Oum Shaheed 💔💋)
*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*
*Page* 06
Bismilla'hirrahma'nirrahim
Bayan ya gama mata duk wata tambaya da ta dace, sai ya umur ceta da ta saƙƙo taci abinci, wanda or ready Mommy ta shirya musu, cikin nutsuwa Maryam ta saƙƙo ta zauna ɗan nesa dashi, kallon ta kawai ya keyi ko motsi ta yi ƙamshin jikin ta rikita masa ɗan sauran nutsuwar da ta rage masa ta keyi, haka shi ya daure ya ɗauki plate ya zuba musu abin cin, ya ɗauka ya matsa har in da take, da kanshi ya ciyar da ita har sai da ya tattabatar ta ƙoshi sannan shima ya ɗan taɓa kaɗan, saboda sam baya jin daɗin zuciyarsa, gaba ɗaya hankalinsa ya koma kan ɗan uwansa da ke can kwance ba lafiya, ban ya kammala ya tattare wajan ya kai kichine, ya wuce toilet ya sake watsa ruwa ya wanke baki, har ya gama ya fi to bata motsa daga gun da take ba, " ki ta shi kije ki wanke baki sannan ki rage kayan jikinki ko? "dammm ta ji ƙirjinta ya bada sauti, mai ya ke nufi da ta rage kayan jikinta? yana nufin babu wasu kayan kirki zata kwanta a gabansa, tab, ita wallahi bazata iya ba , kamar wata ƴar iska, zata de wanke bakin, amma saka kayan bacci kan bada ita Maryam ba,, haka ta wanke bakin tazo ta tsaya a gefe kamar munafuka, shi dariyama take basa, ko ina wannan tsiwar da rawan kannata yake oho, "kizo ki kwanta mana, "a ina? ta tambaya? a kaina, shima ya bata amsa, turo lan karamin bakinta tayi ta hau magana ƙasa ƙasa, danne dariyarsa yayi ya koma asalin kalarsa ta kamewa yace, "kina ɓata mini lokaci mata, ki ɗauki wannan kayan kisa ko kuma na tashi na samiki da kaina, ya faɗa yana nuna mata wata ƴar ƙamar rigar da shima sai bayan fitar su Daddy ya ganta a wajan, yasan kuma wannan aikin Mommynsa ne, kallon gefen da ya nuna mata tayi, da sauri ƙarisa ta ɗauki rigar, amma mai da wani kalar saurin ta mai da ita inda ta ɗakko, lalle wannan mutumin, wato wannan rigar yake nufin ta saka? tab,, hala ce masa akayi ita ƴar air ce, dakyar da maƙyarƙyata ya samu ta saka rigar, bayan ya gama tsoratata da tsare mata gida, "ya subhanallahi, ya Allahu" cewar sa bayan ta gama saka rigar, da sauri ya kashe hasken ɗakin gani Balkisu da yana ta miƙa wuya dan gani mai ya rikitasa lokaci ɗaya, lol, bayan komi ya lafa ya jawo ta jikinsa yana shafa sumar kanta da yake fidda wani sihirtaccen ƙamshi, jin komi na jikinsa yana sake miƙewa yasa ya yanjeta a hankali ya nufi toilet ya sakarwa kansa ruwan sanyi ko zai sami sauƙi, sai da ya sami kusan minti sha biyar a haka sannan ya ɗaura towul a jikinsa ya fito, bayan ya haɗa mata ruwa masu zafi domin ta samu sauƙin jikinnata, bayan ya mata wanka da kansa ya sake ɗaukar ta kamar Beby ya mai da ta kan gadon ya manne mata sosai yana tunanin wannan wani kalar ƙamshi ne haka a jikinta? duk da tayi wanka amma kamar ƙara fidda sinadadin ƙamshin akeyi, sake janyo ta yayi ya maƙale kamar wani zai kwace masa ita, ita kuma gaba ɗaya a tsorace take dashi, dama haka yake da mugunta? Allah Allah take yayi bacci ta gudu ɗakin Samh, amma mai makon ya yi baccin sai ji tayi ya janye ƴar guntuwar rigar daya mao da mata, riƙo hannunsa da ɗora akan brest ɗinta tayi ta marairaice masa fuska, ai kamar sake tunzurasa tayi, sai komawa ruwa akayi, aiko yasha kuka harda ya ƙoshi a wannan karon, daƙyar ya sarara mata bawai dan ya ƙoshiba, a'ah a yadda yakeji ba zai taɓa gajiya da ita ba,, koda zasu tabbata a haka, janye jiki yayi ya juya ta shi kuma ya ɗaura hannunsa akan kayan marmarin nata, sannan ya hau zuba mata kalaman da suka girmi tunanin Maryam, a haka har baccin wahala ya ɗauketa, shi kuma bacci yayi mai cike da nutsuwar da bayajin ya taɓa samu, asuba ta gari ango, koya maganar zuwa india.???
Sosai yau jikin Imran ua rikice har sun fidda rai da samun cigaban rayuwarsa, daga ƙarshe de docto Anjali ta samu damar tsaida bugun da zuciyar tasa takeyi.
Bayan komi ya lafa likitoci suka fara tattauna yadda zasu kula da mara lafiyar nasu, Anjali ta badawa likita Anwar umarmin gani aani daga cikin ahalin mara lafiyar, domin ya zama dole su naimo masa abun da yake so in dai abun yana duron duniya, suma zasu bada tasu gudumawar, haka taron ya watse bayan sun samu tabbacin a gobe ɗan uwansa zai iso ƙasar ta india.
Bayan Sudais ya farka daga bacci kusan ƙarfe uku na wannan daran, shafa in da take yayi amma mai sai yaji wayan babu alamarta, sai yayi tunanin ko tana toilet ne,amma ganin har yanzu bata fito ba sai ya miƙe ya ƙarisa har cikin bayin, wayam babu ita a ciki, da sauri ya kunna duk wani hasken ɗakin da toilet ɗin amma babu Maryama.
Da sauri ya ɗauki jallabiya ya ɗaura akan gajeran wandonsa ya nufi babban palon gidan, cak ya tsaya yana tunanin ina zai fara dubawa,? sai kawai ya nufi ɗakin ƙanwarsa Samha, ai ko a can ya ganta kwancs kusa da Samha ta tura kanta a jikin pillow, murmushi yayi ya zai ƙarisa shiga cikin ɗakin yaji ta bayansa ance "kada ka kuskura ka ƙara ko taku ɗaya ne, balle ka shiga ciki, da sauri ya juya yaga Mommy a tsaye tana riƙe da cup mai ɗauke da tea, sai kuma magani a ɗaya hannun, sosai kai yayizai fara magana ta nuna masa hanyar ɗakinsa, sum sum ya wuce jiki a saɓole, dama burinsa ya kara samunta ko sau ɗayane kafun yabar ƙasar, dan tashin ƙarfe 8 na safe jirginsu zai yi, amma babu yadda zai yi tunda Mommy ce, lalle aure rahmane mai girman gaske, alwala ya ɗaura ya yi nafil filli har sai da yayi sallar asuba sannan ya shiri.
Duk yadda yaso ya ganta Mommy ta hana, haka ya haƙura ya musu sallama ya wuce airpot, yana zuwa suka ɗaga sai ƙasar Himdu.
Yau de sun samu ya sun daidaita numfashin nasa, amma sam baya hayyacinsa har lokaci, kira Aliyu zai sake yi kenan suka ga Sudais ya shigo bakinsa ɗauke da sallama, kafun su amsa ya riƙo Anwar yana cewa" ina yake? yana ina? "kwantar da hankakinka muje doctos dama kai kawai suke jira, da gudu ya ƙarisa can office ɗinnasu bai ma jira amma sa iso ba, bayan dogon lokaci sai gashi ya fito yana ta sharce gumi, samunsu Aliyu yayi yace masa kaini gidannasa na nan.
Ya ɓuɗe can ya duba can ko zai samu wani idea amma babu, har ya haƙura kuma kamar ance ɗaga kanka sai yaga ɗakin zanan ɗan uwan nasa, yana shiga ɗakin idanunsa basu zame ko ina sai kan pis ɗinta, baya yayi zai faɗi yayi saurin dafa bangon ɗakin, innalillahi'wa'inna'ilahirra'ji'un, Allahumma ajirni fi musibati, a hankali ya ƙarisa gurin pic ɗin da yafi ko wanne girma, yanzu dama kece kike son kashe mini ɗan uwa,?sharrrrr, sai ga hawaye na tsre a fuskarsa, I HATE YOU.......
WRITING BY OUM SHAHEED
Post a Comment for "Inda Rai 6"