Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Inda Rai 14-15


 *INDA RAI*



 *By*


           *MARYAM ABDULLAHI*


         (  💔💋Oum Shaheed💔💋 )




         *DAGA ƘUNGIYAR,  KO DA KUƊINKA SAI DA RABONKA*✊🏼✊🏼



        *MIKIYA WRITER'ASSOCIATION*💋💋💋💋💔



    INA MIƘA SAƘON GAISUWA GA MASOYANA.


Bakisu, Noor

Oum Hanan, bloody

Mon Sani, mageta

Mmn Inaya, Sahiba

Fatima bello, abar ƙauna

Ammyn Laila, jini

Mmn Khalifa

Aysha Alee

Mmn Shuraim

Mmn Sauban

Mom Mimi

Fatima Aliyu

Aunty Mamy


Ina alfari daku🥰🥰


Da sauran masoya na fili dana ɓoye😍🩷



*14 - 15*



"Sudais yana saka ƙafarsa acikin bedroom ɗinnasu ya nemi nutsuwarsa ya rasa, sakamakon wani mayataccen ƙamshi daya bugi hancinsa, jin yanayinsa ya fara sanjawa yasa da sauri ya wuce toilet, dan canne ya ke tunanin zai tsira daga wannan farkimaki da  ƙamshin ya ke kawo masa, ya rasulullahi, shine kalmar da fi to daga bakinsa ganinta tsaye tana wanka hankali kwance, batama san ya shigo ba hankalinta ya tafi tunanin yadda zata sake kwana ɗaki ɗaya da mijinta abun sonta.

Ba tare da ya shirya ba yaji ƙafarsa tana jansa gangar jikinsa na biye masa sai gani yayi ya ƙarisa har inda ta ke, hannunsa na rawa yana ta ƙoƙarin hana kansa ai kata hakan amma inaaa, zuciya da gangar jikinsa sunƙi basa goyon baya.

Tana wanka tana juyi ba tare da za to ko tammani ba taji an saka hannu ta bayanta an yiwa brest ɗinta wani wawan kamu, a firgice ta juya zata zumduma ihu taji ya saka bakinsa acin nata, wani hoot kiss ya ke mata nan danan ta nemi susucewa a gun, sai guranani ya ke kamar tsohon zaki, ganin suna shirin faɗowa a wajan yasa Sudais bisa umarnin zuciya da gangar jikinsa ya ɗauke ta cak ko tsane mata jiki da yake ta ɗiga da ruwa baiyi ba, bai sauƙeta a ko ina ba sai kan gado, anan ya hau sarrafata da salo na ban mamaki,  gaba ɗaya ya rikita ƴar mutane, duk yadda Maryam ta so ta daure abun ya girmi tunaninta, kuka ta fara tana turesa amma kamar ƙara zugasa ta ke yi, bai saurara mata ba sai da yasamu kansa, mirginawa gefe ya yi yana fidda numfashi kamar ɗan wasan tsare, ya da ɗe yana danne abun da ke cinsa sai yanzu yaji mararsa ta sake daga ɗaurin da tayi tsawon sati biyu, saka hannu ya yi ya jawota zuwa jikinsa yana shafa kwantaccen gashin kanta da hannu ɗaya, ɗaya hannun kuma suna kan nononta yana wasa dasu, wanda hakan ya ke ƙoƙarin sa ke mai dashi ruwa, ganin abun da yake shirin yi yasa Maryama turesa, "wannan wani irin rayuwa ya ke so suyi,? shi wai haka ya ke babu yaddarta zaina haiƙe mata, ? anya yama ba jikinta kawai ya ke so ba? zata tashi ya saka hannu ya riƙota ta dawo baya.


Kiyi haƙuri pls, komi zai zama dai dai soon, nasan baki ƙarɓeni a matsayin miji ba, to nima hakanne, zammiki yadda kike so, amma kafunnan sai burina ya gama ciki akanki, still I you so much wify.


Freezing Maryama ta yi a kwance jin kalaman da Sudais ya ke faɗa mata, shin mai ya ke nufi, yana nufin bai karɓeta a matsayin matarsaba,? kenan hasashenta ya zama gaskiya jikinta kawai ya ke so,? sharrrrr hawaye masu matuƙar zafi suka hau kwaranya akan kyakykyawar fuskarta, lalle tana cikin wani hali muddin tarasa Sudais a matsayin miji, dashi ta aminta, shine first love ɗinta,shiya fara saninta a shimfiɗa, ganin tana ƙoƙarin sa ke tashi Sudais ya juyo da ita suna facing ɗin juna, frowning face ɗinsa ya yi sosai ya kalli cikin idonta ya ce, " I HATE YOU Maryama, ya faɗa har sau uku sannan yasa hannu ya tureta daga jikinsa ya miƙe ya yi shigewarsa toilet.


 A matuƙar razane Maryama ta bisa da kallo, ta yi confirmation babu wasa a maganganunsa, neman yadda akeyin kuka ta yi ta rasa, ta ke discontent ya maye yanayinta na ɗazu, abun haushi sam ta kasa jin tsanarsa a ranta, tana nan kwance har ya fi to ya gama shirinsa ya fi ce daga ɗakin, ko kallonta bai sake yi ba.


Da kyar ta ja jikinta da ya yi tsami sosai taje tayi wanka ta fito ta naɗe kanta a cikin bargo saboda wani zazzafan zazzaɓi daya kawo mata farmaki nan take.



Dukansu a zaune ya same su a dinning table amma babu ɗan uwansa, da sauri Sahla ta miƙe tana nuna masa wajan zamansa amma ko takanta bai biba, "Mommy bro bai fi to bane,? "bai fi to ba ya Sudais, carab kamar mai jira Samha ta bashi amsa, sa kai ya yi ya nufi part ɗin Imran ɗin.


Ya daɗe yana kwankwasa kofar amma shiru ba'a masa iso ba, tura kofar ya yi kawai yaga ta boɗe, yana saka kai abunda ya gani ya yi matuƙar girgizashi, yaushe ɗan uwansa ya fara shan giya,? da sauri ya ƙarisa ya fizge kwalbar daga hannusa ya jefar a gefe, ɗaga sa ya yi daga cikin aman da ya yi ya kaisa toilet ya wanke masa  jiki, sannan ya kamosa suka fi to, a bedroom ya ajiyesa ya kuma cikin gidan ya haɗa masa abinci da kansa, Mommy ce ta kallesa ta ce ina shi Imran ɗin,? "baya jin daɗi ne" ya bata amsa in short, kallon kallo suka shigayi a tsakaninsu, Daddy zai miƙe Mommmy ta girgiza masa kai, ya koma ya zauna, Samha ma zata bisa Mommy ta dakatar da'ida.


Da kanshi ya ciyar da ɗan uwannasa har sai da ya tabbatar ya ƙoshi, sannan ya kwantar dashi ya rufa masa bargo, komawa falo yayi ya haɗa tagumi gaba ɗaya ya rasa ina zai tsoma rayuwarsa yaji sanyi, kuka yakeyi kamar ƙaramin yaro, ta'ina zai fara, abun ya haɗe masa ga ɗan uwansa jinin jikinsa ga matarsa rabin ransa.



"Amma maiyasa bakafaɗa sama gaskiya ba Malam Bukar, "kana ganin akwai alheri a ɓoye masa Maryama,? "duk abunda kuka yi akan kunnena nida matata Rabi kukayi. "Gulma ajali, to sai mai idan kaji,? maigari de yabar garinnan bare ka je ka fallasani, domin ta gurinsa ne kawai asirina zai iya tonuwa, kawai kabari na sammaka wani abu daga cikin kuɗin da yabani muja baki muyi gum, ita ma mai ɗakinnaka kamata gargaɗi, ciro kuɗi yayi ya bawa Baban Rabi jiki na rawa ya sa hannu ya karɓe ya kalmashe a aljihu.


Yau hajiya Balkisu babu zama sai hada hada akeyi an hana ma'aikata sakat, kowa da aikin da yakeyi kasancewar yau shalele zata dawo gida bayan dogon lokaci da ta ɗauka a ƙasar Jamus, Alhaji Aminu yafi kowa farinckin dawowar ƴar tasa, abun sonsa, Amrish ya addabi Momma Bilkisu su wuce ɗaukota kar jirginsu ya sauƙa ta tsaya jiransu.

Ckikin shiga ta alfarma Hajiya Balkisa ta fito tana mita, " haba dear, ai kamin a hankali ko,? garin sauri har kusa faɗowa nayi, ta ƙarisa maganar da tura baki gaba, sake baki Aminu ya yi ganin wani irin kyau da matar tasa tayi, ganin ya tsaya kallonta ta ƙarisa ta basa wani lafiyeyyen kiss a laɓɓansa, wanda hakan ya kusa sumar dashi, tuni ya manta abunda ke gabansa ya nufota zai kama da sauri ta kauce ta ruga hanyar parking lot tana masa dariyar mugunta, shafa gemunsa ya yi yabi bayanta yana murmushi zuciyarsa cike da ƙaunar ƴar matar tasa.



"Alhaji ya zama dole ya saketa, idan har kana son zaman lafiya acikin gidanka, zan maka kashedi na ƙarshe kasa ɗanka ya saki waccar yarinyar ya auri ƴar ƴar uwata Sahla, yin hakan shine kwanciyar hankalimmu baki ɗaya.


"Idan kuma naƙi fa,?ya katseta, kallonsa Mmmy ta yi da mamaki a fuskarta ta ce, "ƙin yadda da sharaɗina yana nufin komi, komi da komi, murmushin gefen baki ya yi ya ce, "ni kuma kika kuskura kikasa yaronnan ya saki matarsa komi zai faru, ina nufin komi nima, yana gama faɗin haka ya juya mata baya ya yi kwanciyarsa, haka suka kwana  ko wa tunani far ransa.


Maryama baiwar Allah haka ranan ta kwana bataci komi ba, ga ciwo ga yunwa, haka ta kwana ita kaɗai babu mai kulawa da'ita, haka ta daure tafi ce  ganin yunwa na neman mata illa, kitchine ta wu ce kai tsaye ta haɗa tea ta kuma ɗaki, acan ta samesa ya shigo ya kwanta ido a lunshe, tana gani tasan ba bacci ya yi ba, zama ta yi a gefen kujerar dake kusa da ƙofar toilet, juya tea ɗin ta hauti ta kasa kaiwa baki, ji tayi ya ce, "bazaki shaba saibya huce,? samun kanta ta yi da kafa kai bata sauƙeba sai da shanye tas, yana gama sauƙa a cikinta ta fajin cikinta na murɗa mata, kafun ta kai ga tashi agun ta hau kelaya amai kamar zata 

haɗa da kayan cikinta, saibda ya tabbatar ta gama sannan ya miƙe ya taimaka ya kaita toilet da kanshi ya wanke mata jiki, tas ya wanketa ya naɗe kamar beby ya fi to da ita, sai da shiryata ya kuɓa kitchine ya haɗo mata lipton da acinci, sosai, da kanshi ya ciyar da ita ya bata magani tasha ya ce taje ta kwanta, kallonsa ta yi ganin duknya fi ce a hayyacinsa ba kamar yaddda tasaba ganinsa ba, "kaci abin cin kaima dun Allah, ta faɗa cikin sanyi murya, ƙurrr ya ƙura mata ido yana kallonta, kenan ta damu dashi,? yaƙe yayi ya ce mata  na tsaneki, "ta ce na sani amma kayi haƙuri kaci badanniba sai dun Allah, bata jira mai zai ce ba ta  zuba masa ta miƙa masa , karɓa ya yi ita kuma ta miƙe tsaye ta ce "koda baka sona kada bari ƙiyayyata tayi tasuri a ranka har hakan ya kai ga taɓa lafiyarka, ta wu ce ta kwanta ranta na mata zafi a duk lokacin da ya furta mata kalmar, I HATE YOU.





A razane Imran ya farka daga baccin da baisan yaushe ya fara ba, yau mafarkin da ya yi ya fi ko wanne ɗaga masa hankali, gani ya yi tana kuka tana ɗaga masa hannu alamar bye bye, ta na ƙara masa nisa , kuma abun mamaki ya kasa tashi ya bita, maimakon hakan sai juya mata baya baya da ya yi , cikin fushi, mai zai sa ya yi fishi da ita, ki taimaka ki bayyana min kanki, koda ke ɗin ba mutum ba ce zanyi farin ciki ace na ganki ba a mafarki ba, tarine ya sarƙesa kafun daga bisani ya fara aman jini hadda guda guda, ihu Samha da shigowarta kenan zata duba jikin yayan nata ta kirma gani halinda ta sameshi, ihunda ya karaɗe duka illahirin gidan, da gudu ahlin gidan suka nufi part ɗin Imran jin daga can ihun ya fitowa, hankali a matuƙar tashe Sudais ya kama sa suka sa mota sai asibiti, duk halin da ya ke ciki bai hana masa ganin mrs dreams ɗin naba, kuma kamar a cikin gidansu, kodai ta fara masa gizo ne,? tunawa da ta yi ba ita ba ce gizo ne, luuuuuu idanuwansa suka  ƙarisa lumshewa.




*KUYI HAƘURI DA WANNAN BANJI DAƊI NE*



*WRITEEN BY OUM SHAHEED*🥰🥰🥰🥰🙏🏼🙏🏼🙏🏼☹️

Post a Comment for "Inda Rai 14-15"