Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Acikin Gidana 8

 ⚡️A CIKIN GIDANA ⚡️

(SEX,ROMANCE,RUNS)




       📝FATIMA ZAKARIYYA 



EPISODE 8️⃣


Kidai Adana wannan magungunan da mallamin nn ya baki,Ruky Ke gayawa safiyya,dan kina ganin dai wahalar da mukasha ko,kinga ai uban layin da mukabi,tun safe sai yanzu muka samu muka dawo,wannan mallamin shine Karshe a garin nn,daga wata kasar mh zuwa ake gurinsa ,indai ya baki magani toh kin gama magani,karki damu Nabeela ai Ko kudin Dana kashe mh zaisa na kula da Kayan nn,kusan 200k fah sbd A mallake min Alee nah,kinga  wannan abun daya baki yace ki saka sanda zaki sadu dashi, Kar kiyi  wasa da abun nn,dan duk wata mallaka ta biyo bayansa,ni kinsan mah mene target Dina nabeela?,Ina mallake shi  aure zance masa ya fito,bazan tsaya wasa bh,in samu in shiga daga ciki ya zama nawa  ni kadai,dan haushin wannan matar tasa nake,bana sonta,dukda ban taba ganinsa bh Amman na tsaneta ,tana tare dashi kullum Amman ni bana tare dashi,nifa daga Monday zan fara aikin nn da mallamin nn yace ,da Wanda yace na zuba masa a Abinci dinnan ,har office zanje in Kai masa ,dama inason in fara masa abubuwa kaman matarsa ,so nake a komai na mata zara,yasan cewa nice nn mace ba wannan tsohuwar bh,tafawa sukayi sunata dariya,nabeela ce tace Ai ki kwantar da hankalinki,Alee ya zama naki ,daga Ke babu kari,Ruky  ce ta taho da sauri,sannunku ya hanya ,wlh naso  munje tare Amman tunda Alhaji ya kirani naji bazan iya hakura bh idan banji bh,dan kudade ne dayawa zanyi asara,Amman yanzu ba gashi nan bh na dawo Aljihuna a cike,Saidai  fah gindi na ya gayamin,har yanzu kwankwasona ciwo yake,nifa abun nn har mamaki yake bani nabeela,kinga cin da Alhaji yakemin kuwa ,kaman ba babban mutum bh,Ko Naziru dayake Jin sah saurayi dan zamani bayanin cin da Alhaji yakemin,idan ya sameni kaman ya samu nama,kaman bai taba cin mace bh,duk ya wani birkice ya gigice,Ruky ce tace Ke kuwa ba dole bh,matansa ai basa masa yanda yakeso ne,yara sunyi musu Yawwah sunma manta mene miji,saidai suci su kwanta,Nan kuwa basusan yanzu ne yake bukata wannan bh,dole ya nema ya cinye miki gindi mana,ni nawa Alhajin ihu fah har waje,har kunya nakeji ince ya Rufa mana asiri hotel bana ubanmu bh,ga San tsosan gindi kaman me,dariya sukasa,dan Allah yanzu Alhaji yasan  dadin Shan gindi safiyya tafada tanata dariya,Nabeela ce tace Chab,matansa inaga duk basa bashi,ko kuma basa gyara gurin ne ni bansani bh,a ganinsu sun Tara yara Alhaji ya girma ya zama condem ,Nan kuwa Alhaji ya zama namu,kinga  idan Ina sha masa gindi ,yanda kukasan baby na kuka haka yakemin,dariya suketa yi safiyya tace kunga ku tsaya ,nifa wlh duk wannan abun da kuke fada Alee baya wani birkicimin,yana dai Jin dadi  nasani amman ni baya wani daga hankalinsa,nasan dai he can fuck for life ,zai cini zanji dadi Amman baya wani tada hankali,dan wataran mh Saidai idan sha’awa tah ta motsa inta masa Wayyo dan yazo ya saukemin,nabeela ce tace yanzu haka kika biya matarsa ce take gyara shegiya,shiyasa yake ganin komai ba sabo bh,Ruky ce tace karya ne,matan da suna aure suke ajiye makaman yakinsu,har cewa sukeyi ai tunda sun shiga daka ciki shknn,ba wani kawai dai miskili ne,Umm uhhm Ruky Allah sai ta kasance Ko itama ta iya masa barikin nn a daki ,kawai dai Ke safiyya ki dage,ki Kara Akan Wanda kike ,ki daina sanyi a wannan sabgar,toh tace musu suka cigaba da hirar 



Mubarak ne tsugunna a gaban baban karima yanata bada hakuri,babu komai Mubarak ai Kai za’a bawa hakuri,karima yarinya ce sai kana hakuri,a ci gaba da hakuri idan ta bata maka ka kirani ka gayamin har gidan zanzo,babu komai baba yace ya shiga gidan mama mh ta basa hakuri ta kuma yi masa  fada,yanzu yaushe Zata dawo dan kaga Yau mh tabi Huda gidanta Amman gobe Zata dawo,ba komai mama goben idan ta dawo ta shirya da daddare zanzo mu tafi,Allah ya muku Albarka tace,ya tashi ya tafi,bayan ya fito ne ya Kira mamansa itama ya bata hakuri,fada ta masa sosai Sannan tace,goben idan ka dauko tah ka biyo nn da ita,toh yace ya kashe wayarsa,karima kuwa tunda sukaje gidan aunty Huda taketa mata fada tana kuma tsara mata yanda Zata gyara aurenta,yanzu nn da gobe zan hadaki karima,Dan tunda kikace min wataran kina jikin a bude dole na tashi tsaye na gyaraki karima,ga wani magani mh me saukar da Ni’ima zan baki,zakiji dadinsa sosai,kuma koda a wani Hali kike  niimar Zata sako,sai Kayan sawa ki dinga saka masa Kaya irin na yan barikin nn,Sannan su Atamfa da less da Shada karima basai zaki fita bh,daga lokaci zuwa lokaci ki dinga saka masa kina masa kwalliya,tunowa tayi yanda ta tsani saka irinsu Atamfa a gida,dan ita takura mata suke,kullum cikin yar rigar zaman gida,sai wasu  Atamfofinta suka fado mata tun na lefe,Aunty Huda ai kuwa inada kaya mh inaso ayimin dinki Masu kyau ,in koma yaga sabon abu,Yawwah Ko kefa  karima,hakuri zakiyi kema ki shirya rike miji ,naji dadi da kika farawa sakowa,wannan zuwa gidan da kikayi zanyi kokari na hadaki ki matse sosai yaji yana  shiga dakyar  kuma zan hada miki abubuwan da zakiyi Amfani dashi ruwa ya daina kafe miki,zaki zamana cikin dawamammiyar Ni’ima ,mijinki indai yanada damuwa ta wannan bangaren  zai daina , Tana Jin wannan  fadan da aunty Huda take mata har cikin zuciyarta,kuma duba da yanda mamanta da babanta suka shiga wani Hali ,taji kawai Zata hakuri ta kuma trying,tashi tayi da sauri aunty Huda kinsan mene,gida zanje na debo wasu sababin kayana tunda da keys din gidan a hannunta kuma nasan mubarak baya taba zama a gida by dis time during weekends,nasan yanacsn gurin abokanansa Ko gurin  wani Farouk danake ji yana fada min ,Bari nayi sauri naje kawai aunty,sai ki bayar ayimin dinki in bada kudin koda na koma sai a kaimin ,aunty Huda har zata hanata can kuma tace jeki to kiyi sauri Amman kin tabbata bayanan dindai ko?wlh aunty bayanan ,da Ina nan mh baya zama a wannan lokacin saida bananan,fita tayi ta kunna mota ta tafi gidanta,tun daga gate ta saka  key ta bude ,parlour ta gani  komai fes fes ,kitchen ta wuce nan mh Ko Ina fes babu inda aka bata ,har fridge ta bude Tasha ruwa ,taga dai drinks ya karu,bottle din ruwa tayi sauri ta ajiye data tuna sauri take ba zama tazo yiba ,dakinta tazo wucewa sai taji dakin Mubarak kaman Ana magana ,saida gabanta ya fadi dan tayi tunanin shine mh ,juyawa tayi sadaf safaf Zata koma sai kuma taji kaman muryar mace tana magana ,natsuwarta ta tattaro guri daya ta tsaya ta kuma sauraron abun da taji,tabbas wannan muryar macece,Kai Jama’ah mene wannan yake shirin faruwa dani,Innalilahi wainaillahi “ ,wait dagaske,Taketa tambayar kanta ,wani jiri ne yake dibanta,rokon Allah take  abun da take  tunanin Allah yasa ba haka bane ,bayan ta samu natsuwa ne ta nufi dakin da zuciya daya ,Tana budewa kuwa taga hameeda daga ita sai dan towel tanata video call da kawarta anata dariya Ana hira ,kan uban nn!! Ta tsaya Tana kallon hameeda, hameeda kuwa tsorata mah tayi ganin mutum akanta ,dan gabaki daya waya ya dauke nata hankali bataji motsi bh Ko kadan ,ganin karima ne yasa ta zabura  ta tashi ,Tama  rasa inda zata,lafiya  baiwar Allah kika shigo babu sallama ta gayawa karima,Wani karfi ne yazo mata ta tafi da gudu ta fada kan hameeda,towel din jikinta ta  cire ta barta  tsirara haihuwar uwarta,duka da mari taketa kai mata ta  ko ina, juyawa tayi taga wani belt din Mubarak Akan bedside drawer ta fincikosa ta dinga zuba wa hameeda ,ita kuwa in Banda ihu babu abun da take ,ihu take tana kururuwa,Ana dukan ta ne ta shiga  lalubar waya Zata Kira Mubarak,karima ce ta kwace wayar ta buga ta da kasa ta taketa,wani ihun ta kuma sakawa ,Karki fasawa  wayata taketa fada ,bayan ta gama take wayar  ta dauke wayar ta kuma bugata da kasa ta koma kan hameeda ,hannunta ta Riko tana janta,hannu daya ta saka ra rike jikin gado ta cije,ina zaki kaini ta tambaya karima tana kuka cikin tashin hankali,Ko kulata karima batayi bh ta cigaba da janta,komawa tayi ta naushi hannun data rike  bed din ,da sauri kuwa ta saki,janta tayi har compound din  gidan ta nuna  mata gate ,fitar min daga gidana,ihu hameeda ta saka  tana rokonta ta barta Ko kayane ta saka,wlh babu abun da zaki saka a jikinki baiwar Allah ,ba siyarda jikinki kike bah,mene dan mutane sunga jikinki,maza nawane sukaga jikinki,a cikinsu harda mijina,Anan ne abun ya fado mata ashe matar mubarak ce,tsugunna wa kasa tayi tanata rokonta,dan Allah matar mubarak ki min rai ,ki taimakeni kaman yanda Allah ya taimakeki ki Bari ko kayane in saka wlh zan tafi kuma bazan Kara dawowa bh,wlh bazan Kara kula  mijinki bh dan Allah matar mubarak kimin rai dan girman Alalh,Mari ta kuma tsinketa dashi,kalleki Ko kunya bakyaji,dama kinsan Allah kike zuwa har cikin gidan matar aure,ai tunda bakisan Allah bh Nima a gurinki bansan sah  bh wlh hakan nn da kikagan ki a haka zaki fita ,kinga na tayaki tallan jikinki tunda dama haka kikeso,Ko me mubarak ya gani A jikinki ,ji be ki fh,yar iska karuwar banza,Masu shiga tsakanin mata da miji,insha Alilah daga Yau idan akace kije gidan matar aure ki kwana da mijinta bazakije bh,karima ce ta matsa ta matse mata baki tun yaushe kika zomin gidana,da sauri tace wlh jiya ne kuma Yau nake shirin tafiya,janta tayi ta kuma gwara kanta da bango,tun jiya kika zomin  gidana karuwa,idan Ke aka yiwa haka zakiji dadi,iskancin naku bai tsaya a waje bh sai kin biyosa har cikin gida,toh Yau karyarki ta kare,hannu biyu ta saka ta fara cincibarta Zata fita da ita waje karar horn sukaji duk suka tsaya suna kallon kofa ,hameeda jikinta yayi jina jina fuskarta duk shatin mari, Shabe shabe da mijina,karima kuwa bata taba sanin tanada wannan karfin bh sai yau,Mubarak ne ya shigo da sauri Jin hayaniyar da yayi tun a waje,yana shigowa kuwa yaga hameeda tsirara ga kuma karima ta hada rai binsu yayi da kallo yama rasa ta inda zai fara


Tunda Rabi ta koma gida ta kasa samun sukuni,ita dai kamal yana burgeta har cikin ranta,komai nasa burgeta yake ,ji take dama  dazu Data fadi a jikinsa a haka suka tsaye,bata tabajin abun dataji bh data fadi jikin kamal ,tanaso ta karajin  abun nn ,sha’awarsa ce duk ta hanata sukuni,kwantawa tayi tanata imaginning idan ta samu Kamal abubuwan da Zata masa ,IMAGINATION WAN KILL RABI!, har saida ta zubar da ruwa ta samu taji dadi ,Amrah ce kwance a parlour tanata yiwa kamal shagwaba sbd yace zai fita an kirasa emergency,Aliyu  yanason ganinsa zasuyi magana Akan wasu project dinsu ,gaskia habiby tsoro nakeji da yammah ka tafi ka barni ni kadai ,nasan sanda zaka dawo,ni wlh bazaka tafi bh, Kai bakasan Masu ciki lallabasu akeyi bh,nasani habibty Amman dole fah sai naje ,toh ki shirya mu tafi tare shknn, A’a wlh babu inda zanje ,haka kawai ,Ina kallon wani  shiri kullum Ana episode daya ,banso ya wuceni,toh yanzu ya kikeso ayi kinga mh Gashinan yana kirana,tunanin ta shiga yi can kuma tace ,Yawwah,habiby Bari na Kira besty naji Ko Allah zaisa ta dawo ,ai da ka fadamin mh da ban Bari ta tafi bh,wlh danasan fita zakayi da ban Bari bh,yanzu Amrah sbd zan fita da yammah shine sai wata tazo ta zauna miki,baza ki iya hakuri bh minti  nawa ne na dawo,nifa kabarni tsoro nakeji banason fitar Daren nn shi Aliyun Meyasa bazai zoba,bai San  cikine Dani bh, kuma  danka ne a cikina ,toh yace mata kirata ,waya ta dauka kuwa ta kirata,bayan sun gama wayar ne tace sai ka dawo tace gatanan zuwa ,toh yace kawai ya tafi,ko 1hour kuwa ba’ayi bu saiga Rabi, kiyi hakuri rabi na taso ki ko,eh wlh dakyar mh ummah tabarni na fito dandai kawai kice mh ,kuma nace mata bakyajin dadi sosai shiyasa zan dawo,gaskia besty bazan taba mantawa dake bh Nagode nasan ba Wanda zan kira Kai tsaye yazo sai Ke ,Karki damu komai dare idan ya dawo zan saka ya kaiki,dama yaushe zan tasoki kuma na Bari ki tafi da kanki ,Rabi har cikin ranta taji dadi ,kamar ta jawo ya dawo,tashi tayi me kikeson ayi miki ,babu komai rabi dazu ai kin gama komai kawai dai ki tayaki hira Kafin ya dawo,kamal sun dade da Aliyu sunata  tataunawa bayan sun gama ne ya musu sallama ya taho gida,yana zuwa kuwa ya tarar da rabi tanata simi simi dakai,shigewa  yayi ya tafi daki ya shiga wanka ya fito ya kwanta dan ya gaji extreme ,Rabi ce ta fara shirin tashi to Amrah tunda ya dawo Bari nasan inda dare yamin,toh shknn Nagode sosai besty,Bari naje Ina zuwa ,ai bazaki tafi Ke kadai bh ,inaa!, dakin ta shiga ta tarar da kamal  Akan gado yana duba wayarsa ,A kusa dashi ta zauna tadan kallesa ,shi kuwa ganinta a kusa dashi kuma ga wuyan rigarta yadan  sako yana dan kallon boobs dinta daga sama  kawai sai yaji ya fara tsuma  ,dama shi a kusa yake ,magana Zata fara yayi sauri ya tashi ya rungumota ya fara shafa mata jikinta duk ya rikice,tashi tayi da sauri mene haka kamal,kabari banaso ,na samu Amai dinnan ya tafi  zaka saka ya dawo Ko ,Kana ganin wuyar da nakesha,wani abune fah yake zuwa ya tsaya min a wuya ,ka rufamin asiri,kaga ga Rabi can na tsayar da ita nace zaka maidata gida ,dan Allah tashi ka kaita, kayi sauri dan tsoro nake ,tunda ta fara fadan nn jikinsa  ya gama mutuwa yayi sanyi ,abun tausayi ,dakyar yake magana ,kinsan gajiyar danayi kuwa,da nine na kawota ,gaskia bazan iya bh,hannu ya saka cikin  Aljihunsa ya fito da 5k ,gashi ki bata ta tafi ,karba tayi ta kuma tsayawa ,wlh kamal bazaka sah naji kunya bh,da confidence Dina fah nace mata ta tsaya mijina zai kaita ,so kake tamin dariya ,kowa yana lallaba matarsa batada lafiya banda Kai Ko ,kukan karya ta fara Tana rike ciki ,ita a dole cikinka ciwo yake ,tashi yayi da sauri ya bata hakuri dan bayason abun da zai Taba cikin nn,tunda ya tashi shi kadai ne mamansa ta Haifa kuma ta fita tabarsa a gidan babansa yasha wahala gun yan uba da matar babansa ,shiyasa tunda ta samu cikin nn yaketa murna kuma bayason komai ya tabata,jallabiyarsa yayi sauri ya zura  ya dau key ,kiyi hakuri kinji ,Majina ta fashe  da rigar da take jikinta,kamal tausayi ta bashi ,bayason bacin ranta Ko kadan sbd haka ajiye key din yayi ,tashi muje inyi miki wanka ki kwanta ki jirani ,tashi kuwa tayi dayake tanaosn akai kawarta,wanka yaje toilet yayi mata ya fito da ita ya dauko mata slepping dress ya saka mata ya kwantar da ita ,harda rufa mata blanket,ya kashe light din dakin ya karo volume din Ac ya mata kiss a goshi ,ya fita yanata sauri dan yaje ya dawo da wuri kar wani abun ya samu cikinta,mota ya wuce yacewa Rabi ,Muje ko,biyosa tayi itama,sai kuma tadan labe,ta tsaya ta fashe jikinta da turare,ta shafa a hannu  ,ta fito da mouth freshener aka fesa a baki aka saka chewing gum sannan ta bisa ,Tana zuwa kuwa ta bude ta shiga, kayi hakuri an taso ka da Daren nn , babu komai kamal yace mata,bayan sunyi nisa ne taga bashida niyyar mata magana ,Sannan tadan juya ta kallesa ,bai ma San tanayi bh ,street kawai yake kallo ,yaya kamal ta fada da wnai murya me sanyi ,juyawa yayi ya kalleta baice mata komai bh ,tsayawa tayi Tana kallonsa ,dayaga baza tayi magana bh ya kuma maida hankalinsa kan titi,dama cewa nayi inason inji mene favorite food Dinka sbd in dinga maka idan nazo,naga Amrah bata iya maka girki ,kuma kaga bai kamata ka dinga siya a waje bh kayi aure ,babu komai kawai yace mata ,har zuciyarta saida taji haushin yanda yake wani basar mata ,kasa hakura tayi ta kuma magana ,babu komai kuma ,ai kowa akwai abun dayakeso,Saidai idan bazaka gayamin bh ,shkkn babu komai tunda bakasan Kaci girkina,sai indai na zuwa mh,sai a sannan yayi magana,No not at all,bh  haka bane ,komene kika dafa mana nida Amrah ai zamuci ,mungode sosia ,ganin an shiga layi su ne yake tambayarta inane mh gidan ,nuna masa tayi da hannu,ita dai har yanzu ba haka taso bh,gashi har anzo parking yayi yace ta fita,hannu ta saka tana kokarin budewa sai wata idea kawai tazo mata ,ta wani juyo ta kallesa ,yaya kamal na kasa budewa shima kallonta yyai,Kara murdawa yace mata ,ta kuma yi kaman ta murda ,still dai na kasa tace masa ,hannunsa ya Mika zai bude mata ,saida ya matsar  da hannun sbd boobs dinta na Wajan ,Tana sane ta matsa suka shafi hannunsa, sai kuma ta shiga tayasa budewa ,saijin  hannunta kawai yayi akan nasa Wai ita budewa take tayasa yi,YA SALLAM !,ya fada a zuciyarsa ,ganin yanda yaji gabaki daya tsigar jikinshi ta tashi,ya kasa zare hannun gashi ta hade da nata ita a dole kofa zasu bude ,ga kuma boobs dinta duk ta Dora masa Akan hands dinsa,nishi ya farayi a hankali ya zare hannunsa ,Rabi ba sai ta canza murya bh,ta wani lan kwashe muryarta,ta kallesa Baka bude bah fah,by now kamal don’t knw wat to do ,ya rasa inda lissafinsa yake,haka akeji dama ya fada a ransa ,lips dinta kawai ya tsaya yana ta kallo tanata masa bayanin kofa fah ta kasa buduwa


Gurin yayi min kyau sugar,A Ina ka samo mana gurin nn ,and naga it’s only us here,sugar I love this place gaskai,Aliyu ne ya Dora hannunsa daya Akan na shatu,sugar enything for you,and you deserve much more that this,I just ordered gurin for nida matata only,I don’t want us to be disturbed coz Akwai abun da nakeso in fada miki,bai rufe Baki bh sai ga wasu musicians sun taho da juiter dinsu da piano Ana waka  me  sanyaya zuciya,Aliyu ne ya tashi ya fito da wani Gold ring yaje gaban shatu ya tsugunnawa ya bude mata,shatu kam tama rasa me zatayi,kallonsa ta tsaya tanayi,zoben ya bude ,Sugar wannan Ring din ,Zoban Alkawari ne,I just want you to promise me dat at any condition at any cost zaki  zauna dani,bazaki daina sona bh,bazakiji dama baki aureni bh,hannu ta saka ta rufe masa bakinsa,Sugar why all this,hannun  ta miki masa ya saka mata zobe a finger dinta ya hada da kissing hannun,kuma rike hannun yyi sugar I want you to promise me I meant it harda dan kwallarsa,sugar tashi daga kasa,babu abun da zai taba rabamu dakai koyasa naji bana sonka Ko bazan iya rayuwa dakai bh,babu macen da Zata sameka A duniya kuma taji daidai da minti daya bata sonka Ko wani Abu makamancin haka,sugar da kasan yanda nake Alfahari dake yanda kuma nake godewa Allah daya bani Kai da kasha mamaki,ni kaina nasan a cikin mata masu sa’a sai  an sakani a ciki dan samun  nagartancen namiji me tsoron Allah Wanda bayason ganin matarsa cikin damuwa sai an tona,babu abun dazan ce maka Saidai ubangiji Allah ya Kara hada kanmu Ina fatan Ko A Aljannah kazamanto mijina,Ina sonka sugar har cikin Raina,tashi yayi daga tsugunnen ya  Rungumeta sosai,Allah ya miki Albarka shatu,nidai Aljannarki indai A kafata take na daga miki ita Har duniya ta tashi,itama kankamesa tayi sun dade a haka Masu musu waka sunanan sunatayi,kukan suka daina Aliyu ya sallamesu,cake sukayi cutting sukaci suka sha ,akayi musu parking ragowan aka Kai musu mota,wannan date night din ya birge shatu,shiyasa from time to time take  musu creating ways su fita waje su biyu  Su dan huta ,sometimes mh da kudinta Zata ce Sugar am taking you out,Yau ba’a gida zamuyi dinner bh ,sometimes mh lunch ne ,yana office zataje ta daukosa takai sa suci abinci ta dawo dashi ,Tana son Aliyu zazzafan so,Tana kwanarsa har cikin ranta ,ita kam tama rasa  me tayi ta samu miji irin Aliyu,tunda suga shiga mota  taketa tunanin fadan da Rahama tamata  dazu ,ji tayi kaman bazata iya barin gobe tayi bh dan ta tashi ta fara abun daya kamata ,mamaki take ya akayi ita duk batasan da wannan abun bh,Meyasa a gidansu ba’a gaya mata wanann bh ,andai gaya mata taje tayita hakuri kuma tabi  mijinta sauda kafa,yanzu dai hankalinta ya dawo jikinta ,ta shirya sosai ta kuma dauke Anniyar gyara aurenta ta hanyoyin da Rahama da Hidayya suka fada mata,tabbas tanada rauni ta wanann bangaren a tunaninta indai kana salolinka Baka wasa dasu shknn,sanda ta samu lokaci ta karanta Alqurani ai ta gama ,Ashe ba haka abun yake bh,aiki ne babbah a gabanta ,Amman ta gode Allah dayasa tun kafin ya zama late  ta Ankara ,sun koma gida Already dare yayi so shirin kwanciya suka fara

Post a Comment for "Acikin Gidana 8"