Acikin Gidana 7
⚡️A CIKIN GIDANA ⚡️
(SEX,ROMANCE,RUNS)
📝FATIMA ZAKARIYYA
EPISODE 7️⃣
Tunda suka koma Gida shatu taketa tunanin abun daya Faru a mota,dan ita bata taba ganin Aliyu yayi irin wannan abun bh,Ko mene yasa ?,coz yanda ya maida abun wani big deal ne yaketa bata mamaki,dan ita a nata ganin it’s not a big deal,mene Dan mace ta kirasa da dare,kuma mh sbd office haka dai tayita wannan tunanin har suka kwanta ,sun tashi sukayi sallar Asuba suka koma ,shatu ce ta Riga tashi ta sauka kasa,jummai ta gani har ta gama aiki,dan dama tayiwa jummai training na tashi da wuri ayi aiki Kafin kowa ya tashi most expecially idan mijinta yana gida,turaren wuta ne kawai ta hanata sakawa,tafi son idan ta tashi ta saka turaren wuta da kanta,yanda mijinta najin kamshin turaren wuta yasan matarsa is up,wannan shine sign dinta tashin tah ,turaren wutar kuwa ta shiga kunnawa ,ta kai Ko wani spot da take sakawa ,dakinta ta shiga ta gyara sannan ta fito suka shiga kitchen da jummai suka hada breakfast,sun hada komai Akan dinning,chips ne da plantain da egg sai tea da bread sbd Amir nasan tea bread kullum ,sai dan sauce datayi musu, jummai ta kalla ,idan kin gama cin Abicin azo a gyaramin Kayan Miya da abubuwan danake bukata na lunch,Yau fried rice zmauyi da couslow sai grill chicken,Yawwah ki gyaramin zobo mah a wanke cocumber ayi min blending,ai na koya miki yanda akeyin blending din ko?kai ta daga mata,Yawwah ni zan hau sama nayi wanka ,idan yara sun tashi ayi musu wanka a gyara su,Kafin na sako muyi breakfast,to tace ,sama ta hau tayi wanka ta tsaya tunanin Yau weekend wani Kaya Zata saka ,wasu Riga da pencil skirt na Atamfa ta dauko ,tayi kabbasa ta shiga wanka kafin ta fito ya turaru tayi shirya ta makeup kamar wace zataje gidan biki ,ta saka kayanta taci dauri,Tana shirin fitowa ne taji karar ruwa Alamun Aliyu ya tashi yana toilet,dakinsa ta shiga dan jiran fitowarsa,yana fitowa kuwa yaganta fes fes sai kamshi take,murmushi sukayiwa junansu, ta tashi daga zaune ta Tsugunna ta gaisheshi,Ina kwana baban Amir ,lfy sugar ,kinyi kyau ,kedai bakya rabo da kwalliya ko,murmushi tayi masa ta shiga tayasa shiryawa ,bayan sun gama suka sauko kasa kan dinning,yanaci abinci yana kallon matarsa ,kullum cikin tsafta da gayu ,Yau a saka masa Wancan Kayan gobe a saka masa wancan,gashi dai yaron su biyu Amman bai hanata komai bh,kuma kullum Kara upgrading take,bata Bari ya kamata da wani nakasu,yaronsa kullum tsaf tsaf abun dayafi birgesa mh kenan,gidansa kal kal ,ita tsaf tsaf,yaronta fes fes ,wannan abun yana birgesa shiyasa kullum yake Kara sonta ,shidai bai tabajin zai iya Diana sonta bh ,dan kullum mh shi gani yake kamar chanzawa take,da yanayin yanda take abubuwanta da ita kanta gabaki daya,shagwaba ta shiga yi masa, Sugar nah wen last muje date night ,Tana fada tana tabe baki,Sugar gaskia kam mun dade ,dis days abubuwa sun Yimin yawwah,Amman ki shirya yau da daddare sai muji ko,yes Sugar me and you only ta fada tana Kane ido ,Toh sugar Ina zamuje ,duk inda kikeso ya fada yana murmushi,thnk you sugar ,Allah yabarmin kai,kullum godewa Allah nake daya bani miji irinka ,me tausayin mace ,me kula da mace Wanda bayason yaga damuwar matarsa ,a cikin gidan nn babu abun da muka nema muka ka rasa,Ina rokon Allah ya bani ikon cigaba da maka biyyaya ,Ina rokon Allah ya bani ikon cigaba da bauta maka daga nan har randa Allah zai dau Raina , Ina rokon kar Allah yasa daidai da minti daya inji bazan iya maka abu bh koda mene kuwa,Allah ya tsaya maka Allah ya tsare gabanka da bayanka,Allah ya kareka daga sharin zamani ,Tana cikin wannan maganganun ne taga ya dau wayarsa yana dannawa,kilip taji an tura mata message ,Tana dubawa taga credit Alert na 100k ya tura mata,what !ta fada da mamaki,tashi tayi ta rungumosa tanata murna su Amira sunata mata darriya,sugar nah gode ,Amman sugar dis is too much me zanyi dashi ,spoil yourself kawai yace mata ya tashi yana murmushi ya rike hannun Amir suka tafi parlour dinsa news suka zauna kallo,ita kuma shatu gyara dinning tayi ta kaiwa jummai Kayan kitchen ta wuce ta hau sama ,dakinsa ta shiga gyarawa coz tanaso Kafin ya hau yazo yaga komai fes ,tas kuwa ta gyaran Ko Ina ta saka masa turaren wuta ta gyra masa toilet ta gyara wadrobe dinsa inda ya bata
Baban karima ne yaketa fada kaman zai tashi sama,kinga dai abun da yarinyar nn ta jawo mana ko,yake fadawa mamanta,yaron nn har kiransa nayi yazo ,yace toh Amman kinji babu shi babu labarinsa,yanzu data hakura ta zauna Ko mah mene ai da bata Kai ga haka bh,maman karima ce ta tashi Zata Kai mata duka baba ya rike hannu ,Karki daketa barta Zata fada da bakinta,gyaran zama yayi ,kinajina karima wannan itace tambayar da zanyi miki ta karshe ,mene dalilin dawowarki gida?ta dade bataga babanta cikin wannan bacin ran bh ,sbd haka bude Baki tayi ta fara magana,baba wayarsa na duba ,sai kuma ta fashe da kuka, LAILAHAILLALAHI !! Suka hada Baki da maman karima , uban wane yasaka kika duba masa waya karima abun da kika koma kenan mamanta ta fada Tana nunata da hannu,mama kinga abun dayake kuwa,kule kulan fah yan mata yake sai yaje ya ja…bata karasa bh maman ta cilla mata Cup,Yimin shiru haka aka koya miki a gidanku,bakisan kowa hakuri yake da mijinsa bh,Ke Babanki mh hakuri nake dashi,iyayenmu mh hakuri suke da mazajensu indai Akan kula mata ne ,zaka hana namiji ya kula mace ne ,mutum kullum yana fita yana shiga gari,idan bai kula bh ai za’a kula sa ,Ina ruwan ki da wayarsa,wlh kinban kunya kuma naji kunya,ni wlh na duaka mh wani abun ne Ashe karima wayarsa kika Duba,toh kin haifesa ne,mace ce aka haramta mata kula Ko wani da namiji Amman namiji ba’a hanasa wannan bh indai zai tsafta ce mu’amalarsu,mama fah bakiga abun da su..Ke rufe min baki ,Ko me suke Ke Ina ruwanki,yanzu karima Ke bakisan yanda zakija mijinki a jiki bh,bakisan yanda zaki dinga daukewa mijinki hankali bh,bakisan yanda zaki cirewa mijinki sha’awar wata a waje bh,bakisan yanda zaki dinga masa dukannin abun da yake nema bh yake buri bh,a zaman ki da Mubarak ya kamata ace kinsan dukanin abun dayake so da bukata a gurin mace ,maida hankali kake ka fuskanci inda mijinka ya dosa da inda ya saka agaba ,bakisan mace Tana canza namiji bh,Ko Baki sani bh,Ko a gidan karuwai kika auri Mubarak idan kinaso zaki iya canza sah,ba abune me sauki bh Amman idan kin jajaurci wlh mijinki a tafun hannu ki sai yanda kikayi dashi mijinki basai yazo ya gaya miki abun da yakeso bh Ke idan kin cika mace kinsan me yakeso,motsi idan yayi kinsan me yake nufi,toh Ina macen anan idan har sai kin jira miji yana gaya miki abun dayake so da Wanda bayaso,na wajen gaya musu akeyi aka ce miki,duniyanci ne kawai da iya sanin namiji,yanzu shine kika hado min kayanki kika taho har kikasa Saida babanki ya kirasa a waya ,karima Ashe bakida hankali har yanzu ,toh maza maza tashi ki hada kayanki ki koma,kinji ko bakiji bh?, suna cikin haka ne sai ga sallamar aunty huda,Sallama Alaikum,mama Ina wuni,tun daga waje ake jin muryarki lfy?, Ke kuma karima me kikeyi anan naga kinata kwalla,mama ce tayi saurin magana,Huda naji dadin zuwanki,kingannta nn tun jiya tazo Wai ta daukarwa mijinta waya taga abun da ba shknn bh shine ta hado kayanta ta taho,ikon Allah aunty Huda tace,yanzu karima Ashe bakiji abun da na gaya miki bh,mama jiya fh naje gidan ta Tana shirin tahowa babu irin fadan da banyi mata bh na kuma bata hakuri mama Amman saida kika zo karima,mama Dan batawa an bata mata amman ba haka ake bh,Yimin shiru kema, maman ta fada ,mene wani an bata mata wane ya sakata daukan wayar mijinta,batada labarin matan da agabansu mijinsu yake waya da yan mata ,ya fita kuma ya tafi gurinsu Amman suna zaune a gidansu sun Mika lamuransu gurin ubangiji,Ai Allah ba Azzulimnin sarki bane,yasan Meyasa ya hadaki da Mubarak din har kukayi aure ,tayu kice sanadiyar natsuwarsa,tayu kice zakiyi abun da maihaifiyarsa batayi bh,tayu keci sanadiyar gyara lahirar sah ,banason Jin wannan maganar gida zaki zo ki koma wlh,kuma Allah karima ki shiga hankalinki ,kiyiwa kanki fada ,kisan abun yi ,ki daina bacci ki koma ga Allah,mijinki yanada halaye Masu kyau,ga biyyaya yaron nn ga kyauta,sbd haka ba wuya zaki sha bh Wajan gyarasa,shiru tayi ita dai Tana jinta ,karima batada wani matsala sosai ,kawai dai akwai fada ,da zafafawa,ita a dole sai tasan abun da bata sani bh,sai kuma rashin dagiya Wajan kula da bangaren kwanciyar gadonta, ita kawai indai Zata sha maganin mata toh gani take an wuce gurin,Sannan babbar matsalarta itafa indai mijinta ya hau saita hau,batason yana fada tayi shiru bh,Kota basa hakuri,tanada halaye Masu kyau Amman dis is her main problem,wataran tanason tayi Abu Amman sbd Wai karya rainata baza tayi bh,tunanin taketa yi yanzu ta Ina Zata fara,baki ta bude ta fara magana,mama dan Allah to ki Bari idan yazo da Kansa sai mu tafi wlh Ko yanzu yazo zan Bisa,kinga tunda baba yace yazo nasan zaizo idan yazo saina bisa ,aunty Huda ce ta saka baki ta tayata rokon mama,Mama kiyi hakuri ayi yanda tace din tunda dai ta dawo,Toh wlh indai ya wuce gobe bai zoba nida kaina zan maidake kinji dai na fada miki,bazaki kawomin abun magana bh mama ta fada tana tafiya,dakinta ta wuce ta Barsu a parlour ,aunty Huda ce ta kalleta ,kinga dai abun Danake gudar miki ko?,bakisanda hakuri da rashinsa bh dakika kadan ne a taakaninsu,sai ta Kure matuka ake yanke wasu hukuncin,sai Abu yakai ya kawo Wanda iyaye mh sun shiga Amman Abu yaki ci yaki cinyewa Sannan ake zama ayi magana shima ba’ayi saurin yanke hukunci bh,shi Kansa batawa iyaye ba’ason sah tunda bakisan me zai haifar miki bh,yanzu da kika taho kika barsa a wani Hali kika barsa,me yake ciki ?,me yakeyi duk Baki sani bh kin Barwa wata Ko toh wlh ki shiga hankalinki,tunda mama ta barki zuwa gobe ki biyoni Yau a gidana zaki kwana ,toh kawai tace mata
Mubarak dai tunda yaje ya dauka hameeda daga Airport suka wuce suka siya snacks da drinks da duk abun da suke bukata suka wuce gidansa,hameeda ce taketa kallon gida,ya mata kyau har cikin ranta saida taji dama gidanta ne,baby gidanka yamin kyau ta fada masa ,Allah Ko baby ki Bari idan Aurenki ya tashi sai mu miki irin gidan nn ya fada yana kanne mata ido,hmm tace,wato kaidai ka dage bazaka aureni bh ko mubarak,ita matar taka damai ta fini daka aureta,babu komai yace ,kinga mubar wannan maganar,tashi mu shiga daga ciki,wanka sukaje sukayi tare,Ana wankan nn Ana tabe tabe ,ya shafa Nono ya daki duwawu,itama ta shafo burarsa ta tsotse nipples ,haka suka dingayi har suka gaji suka fito,da suka fito mah gado suka fada,Mubarak dama indai gurin cin mace ne ya kware kuma anan yafi kwari ,karshen gado yaje ya zauna ya nuna mata cinyarsa ,hawa tayi sauri tayi dan tasan abun da yake nufi,ta juya kaman Zata zauna ta saita gidinta daidai kan burarsa, ta fara sama da kasa ,Tanayi Tana kiran sunansa shi kuma yana cafko boobs dinta yana matsawa,nishi kawai yake fitarwa ta baki,Kara karfin gudun takeyi a hankali a hankali,ji yayi dadi yana hawan can cikin Kansa ya maza ya tashi ya zabbura ya dauko th cak ya direta a tsakiyar gado,pillow ya dauko ya nuna mata,ita kuwa ta gama haddace Mubarak doggy style ta juya ta masa dan ta gane abun daya Ke nufi kenan,yanason doggy Mubarak Wanda matarsa bata fiya masa bh da an fara zatace zafi takeji,haka yake hakura yayi yanda takeso,hameeda kuwa duk yanda ya sarafata haka take bi mishi ta fishi Zakewa mh,kuma tunda ta gane abun da Mubarak yakeso wataran kafin mh ya canza mata style ta canza masa,sunyi style yafi kala shida and daga karshe ya maidata nrml missionary,ya hau kanta yana kissing dinta yana cinta a haka har suka kawo tare,wata natsuwa yaji har Kansa ,bayan ya huta ne take kokarin tashinsa Zata masa wanka ,karima ya tuna ,yana son karima tana sonshi Amman duk bata iya irin wannan bh,shi kuma A duniya mubarak yanason duk wata harka ta Jin dadi da nuna caring, yanason a dinga lalatasa A CIKIN GIDANSA,yanason pleasure sosai,dagasa ta farayi Zata rakasa toilet ,haka ya biye mata suka shiga suka sake wanka,yana fitowa yaji yanajin yunwa ,bayan sun gama cin abinci ya hada musu shisha Tana jikinsa sunasha,call ne ya shigo wayarsa ta fara ringing,mikomin yacewa hameeda,ta tashi ta miki masa,Mum ya gani,yayi sauri yace mata yana zuwa ya fita,mamansa ce ta fara magana,”Mubarak dazu maman karima ta kirani banji dadin abun daya Faru bh,kullum fada nake maka Akan ka rike aurenka dan shine darajarka da mutuncinka,Amman saida ka bari yarinyar nn ta je gida ko? Me ka mata mubarak “ “Mummy me sukace miki “, ya tambaya da son Jin me zatace,” “batace min komai bh kawai dai ta kirani tanata bani hakuri Wai koma mene ayi hakuri ,Kuma tace Babanta ya kiraka kaje Amman dai har yanzu basuji daga gurinka bh,bakada hankaline sirikinka zai kiraka kaje kuma bakaje bh”, “Mummy ba haka bane aiki ne yamin Yawwah Amman zanje insha Allah,ayi hakuri mummy “, “Kai kasani dai ta fada masa,idan kaje nima ka kirani Ina jiranka sbd dole in kirata nima in Kara bata hakuri “,”toh yace ya kashe wayar,ranshi ya baci sosai yanda suka saka mamansa cikin wannan maganar,dukda basu gaya mata komai bh ,shi bayason abun da zai batawa mamansa rai,shidai a barsa da bin matansa da son aji dadi,Amman basa batawa iyayensu rai,a cewarsa abun dayasa ya zama abun daya zama kenan,sbd maihaifiyarsa ta tsaya masa shima kuma yana gudun bacin ranta,ya gama yanke shawara Akan zaije yaji kiran da ake masa ,komawa yayi dakin ya ganta tanashan shishi tanata video abun ta,shiryawa taga yanayi,Mubarak Ina zaka kuma,zanje in dawo kawai yace mata ya dau key din motarsa ya fita
Rabi ce taketa kicici kicici A gidan Amrah,an tashi girki sai kamshi yake,ga turaren wuta duk ta gyara mata Ko Ina ta saka,Amrah dai Tana nn a jabe Akan kurejar parlour tanata kallo,ita dama anan tafi kwari,Ko wani sabon series a bakin tah zaka faraji,Gaskiya Rabi na gode miki da kika dawo Yau dinnan,kwarai nayi sa’ar kawa,Amrah kenan,naga yanda na tafi na barki jiya shiyasa na dawo Yau dan bazan iya barinki cikin wanna halin bh,kinga yanda gidan nn yayi kyau Amrah ta fada tanata wani bin gidan da kallo ,wlh rabi rabon da gidan nn yayi kyau irin na Yau tun Ina Amarya,kamal ne dama wataran yake dan gyarawa kuma kinsan gyaran namiji ,Amman kalli gidan nn Ko Ina kyalli kawai yake,nifa na matsu ki gama girkin nn kamshin ya cika min ciki,kuma kinsan da nice nake wannan girkin bazan iya ci ba,Ke bama zan iya yin girkin bh,ban daurawa kaina bama bare randa banyi bh ya zama laifi,Allah ya kyauta rabi tace ta cigaba da hada drinks,ta gama komai ta Kai dinning ta kalli Amrah,toh na gama kije ki tasheshi yazo yaci abinci,haka mijinki yake bacci weekends?ta tamabaya Amrah da mamaki,dan tun safe tazo kuma bata gansa bh,ba bacci yake bh yana daki yana duba wasu documents,cornflakes mukasha da safe yanzu kuma zamuci abincin besty ,dariya tayi tace to kirasa ,tashi kuwa tayi taje ta kirasa,habiby ka fito muci abinci,kawo min nn kawai yace mata ta juya,kamal dayake daki tun dazu kamshin girki duk ya cika masa ciki Allah Allah yake a gama,ga wani kamshi dayaji yana dan shigowa ,kuma dayake yaji zuwan rabi so yasan aikin rabi ne wannan,dawowa tayi da abincin ta ajeyi masa ta kuma fita,aikin ya Bari yazo ya zuba abincin nn ,yanda yaga an tsara tray din mh yasan wannan dai ba aikin Amrah bane,dan ko sanda tana Amarayar mh bata damu da irin wannan abun bh,abun yaji kawai ya birgesa,tunda ya fara cin abincin nn ya samu wata nustuwa,girki yayi dadi ga wani tamarin drink datayi me shegen dadi,yanaci yana gyada kai,Rabi ce da Amrah sun gama cin abinci ta kwashe komai takai kitchen ta gyara gurin,komawa tayi kitchen din tana wanke plates da sukaci abinci saiga kamal nn ya fito yazo yakai tray dinsa kitchen dan yasan idan ya tsaya jiran Amrah sai baba ta gani zatazo ta fita dasu,shi kuma bayason yana aiki yana ganin datti,yana shigowa suka hada ido da rabi,Ina yini ta fada ta sunkuya har kasa,abun Nan ya birgesa sosai,lfy yace tashi mana ,ta tashi a hankali ta cigaba da wanke wanke,a jiye tray din yayi ya tafi bude fridge,tunda taji shigowarsa ta kasa natusuwa,Wani Abu takeji a cikin ranta ,ruwa ya sake dauka ya koma daki,har ya fara duba pappers kawai sai ya tuna yanda take gaisheshi,Wayyo Allah yaji dama matarsa ce take masa haka,yanason irin wannan abun dan yaga shatu mh haka takewa Aliyu,Ko a gabansu ne idan sunje gidansa Ko tazo office har kasa take gaida mijinta kamar ba tare suke yini suka kwana bh,Rabi dai ta gama aikinta parlour din ta koma tayi joining dinta suna kallo,kamal ne ya fito da sauri yayi bako yana jiransa a waje,Ina zuwa kawai yace mata ya fita,yana fita kuwa ta kalli Rabi,dan Allah rabi taimaka min ki karasa ladanki,tunda dai ya fita shiga dakinsa ki gyara masa tas irin yanda kika gyaramin nawa,idan kin gama ki saka masa turaren wutar shima,har zatayi magana sai kuma tace toh ta tashi ta nufi dakinsa,dakin ta gani me kyau Amman kuma ba ‘a gyare bh but still kamshin kamal dakin yaki,wata jallabiyarsa daya cire ta dauka tanata shanshanawa,kai Allah me nake jini Akan kamal,dakin ta gyara masa tas,ta kunna coal kenan ta tsugunna Zata zuba turaren wuta saiga kamal da sauri ya shigo yayi mantuwa,yana shigowa idonsa yakai kan boobs dinta Wanda data sunkuya suka biyota,nonuwanta ya gani a cike a cikin Riga ,sauri yayi ya dauka idonsa,sorry bansan kina ciki bh ya fada ya dan fita,A’a karka damu bari na fita ,sauri tayi Zata fito Tana zuwa bakin kofa shi kuma yana kokorin shigowa sukayi karo,faduwa ta kusanyi yayi sauri ya riketa,rasa abun da zasuyi sukayi ,ya tsaya yana kallonta Tana kallonsa,itace tayi sauri ta janye jikinta duk ta birkice,sorry suka fada a tare ,shiru ya danyi sai kuma ya shige dakin ,itama fitowa tayi ta tafi parlour,jikinta ne yayi sanyi sosai dan har saida Amrah tace lfy ,lfy tace mata na dan gaji ne,Allah sarki besty wlh bazan taba mantawa dake bh Nagode sosai ta fada tana maida hankali ta gurin kallo,shi kuwa kamal tunda ya shiga daki yama manta me yazo dauko,tunda ya dora idonsa Akan boobs dinta da kuma yanda ta fado a jikinsa duk yakejin wani yanayi,dama gashi a kusa yake,matarsa taki yarda dashi dis days,Saidai yayi mastubating ya kwanta,kawai tuna abun daya Faru yake yanajin wani yarr a jikinsa ,iska ya fitar daga bakinsa yayi Addu’a dan he don’t wanna believe abun dayake ji,dama fadar manzon Allah ne,idan mace Dana miji suka hadu a guri daya Wanda ba Muharaman juna bh to na uku su shaidan ne,tabbas kamal yaji wani Abu a jikinsa har kansa,ita kuwa da tafi kowa zagewa,kwanciya tayi Akan kujera tanata picturing abun,hannunsa so soft ta fada a zuciyarta ,duk ta shiga shauki ta rasa inda zata saka kanta
Kitso da kunshi ake yiwa shatu a wani saloon da Rahama tazo ta dauketa suka tafi,da suka fita mh saida suka fara zuwa gurin wata me gyaran jiki ta gyara musu jikinsu,Sannan suka wuce saloon,Rahama frnd din shatu ce tun Suna yara,tare suka taso ,Rahama aka fara yiwa aure Sannan aka yiwa shatu,they are very close coz vibes dinsu yazo daya ,kunshin kafarta ake cire mata ,kitson mh an gama oiling akeyi, Itama Rahama an gama mata ,Shatu ce tace ayi sauri a zana min black henna dinann a hands Dina , dan sauri nakeyi su Amir sun kusan dawowa daga islamiyya,me saloon dince ta kalli shatu,maman Amira gaskia skin dinki yana min kyau sosai,pls what’s the secret?,what are you using? ,kinga yanda kikeyi glowing kuwa,kullum Kara kyau kike ,kina birgeni wlh,jiya wasu neighbours dinki ai sunyi na gyara musu kai ,nake tambayarsu Ke sai basu gane kiba ,sai can wata take cewa Ko wata yar gayu me kyau matar Aliyu,dariya suka saka dukansu,wata ce itama a saloon din ta juya ,Nima kuwa tun dazu nake kallon skin dinki yayi kyau ,a bamu sirrin,Karki damu shatu tace musu,kinga Nima kawata ce kunganta nn ta min recommending SKIN IT UP danake using products dinta ,tunda na fara using ake santin skin Dina ,ga number dinta nn ku rubuta (07011607479) duk yanda kukeson skin dinki ya kasance ku mata magana ,thnk you sukace akayi saurin karasa mata suka fito suka shigo mota,shatu Ke driving,Dan hankalinta gabaki daya yayi gida ganin an kusan tashin yara daga islamiyya,dukda jummai Tana nn,Amman yaron sunaso su dawo daga school su ganta a gida, bayan sun shiga mota ne shatu take cewa,Rahama ni kuwa inata son muyi wata magana dake ,kinga jiya munje gidansu sugar,sai ta shiga labarta mata yanda sukayi da hidayya,toh Amman Rahama nifa har yanzu ban gane me take nufi bh,laaaaa!!! Rahama tace ban gane Baki gane bh?wai dama shatu bamu taba wannan maganar dake bh? Me kikeyi na shirin rike mijinki mutu ka raba?,Ke babu fah abun da bana yiwa mijina ,shatu ta fada tana wani tabe baki,kuma yanajin dadi nah sosai yana Alfahari dani ,dan yanzu mh nayi ordering wasu tsumi zafafa da zuma ,ance wanann shine karshe ,zaiji dadi kuma zai susuce,inason Kayan matar wanann me skin it up din ,Masha Allah Rahama tace ,nasani nima na siya kuma ai dole yayi Alfahari dake shatu,kalleki fh kullum cikin gayu da gyara, ,ga dadi ,miji mh ya kwanta dakai yaji dadi ai kayi rabon Jin dadin aure ,wasu mh sunce 70%, gashi kin iya sarrafa abunki Akan gado,gidanki tsaf yaranki tsaf,and I trust you in terms of bed ,dariya sukasa dukunsa,Rahama ce tace Allah dagaske nake,kinyi kokari sosai kin cika kusan 80% na aure ,kuma maza dayawa suna burin samun mata irinki,,ga ladabi da biyyaya shatu bakida matsala ta wannan nasani ,Amman shatu yanzu zamanin ne ya canza ,mutane babu tsoron Allah a ransu ,kina zaune sai kiji labari yana canzawa, bare yanda mijinki yakeda kyua da kyauta,ba kowace macece Zata daura ido akansa bh ta barsa,Wai Rahama dagaske kike dan Allah,nifa mijina ko kallo mace bata isheshi bh,dariya Rahma tayi,shatu kenan kinsan dai idan da Wanda yake miki fatan Alkhairi a duniyar nn ya biyo bayana,Amman wlh kibar ganin mijinki bata basu isheshi kallo bh,nasani dan ni kaina idan nazo gidanki baya iya hada ido Dani,kibar ganin miskiline shi,kibar ganin yana sonki,kiji tsoron zamanin nn da matan zamani da abokanan zamani,ni ai wlh bansan ya akayi bamu taba wannan maganr dake bh since ,toh Wai Rahama yanzu me zan kara?ya zanyi ?me kukeson nayi? Ta tambaya ,hmm !! Shatu kenan, kinsan Allah shatu yanzu fah duk wace kika gani gidan mijinta lafiya kalau babu tashin hankali,ba Wai haka ta zauna bh ,abubuwan da kikeyi dinnan takeyi Sannan ta Kara da addua,sallar dare ,sauka ,sadaka ,ta kuma mallake mijinta ta hanyar da ba mai cutarwa bh,mallaka da zaki kare mijinki daga sharin zamani,matan zamani abokanan zamani,kinga shima kin taimaka masa tunda lahirar sah zaki tayasa gyarawa ,mallaka wace zaizo ku zauna domin Allah kuyi aure na Allah da Annabi cikin Jin dadi da farantawa juna,again kodan ku zama settled kowa ya zamana is satisfied with his partner,yaji dagasken kin isheshi duniya da lahira ,bance ki Hanasa aure bh idan aure ya tashi,bance ki mallake sah bh na mugunta Ko ki rabasa da wani nasa ,babu ruwanki da rayuwarsa da kowa ,rayuwarki da tasa kawai zaki duba Ki kuma kare ki kuma gyarata,yes shatu u really have to protect your marriage and your man ,kinga shatu bamuyi aure bh dan muzo mu fito kodan mu zauna cikin tashin hankali,ta Ina zamu samu muyi abun daya kawomin duniyar cikin kwanciyar hankali idan hankalinmu baa kwance yake bh,Allah shatu hankalinki idan ba’a kwance yake bh ibadar mh bakya samu kiyita dakyau,ki mallake mijinki ta yanda zai ji komai naki ya gamsar dashi kuma ta yanda babu yanda za’ayi ya samu damar yin wani abun banza a waje,ko wata ta janye masa hankali,tunda yanzu mugunta sukeyi shatu,wata da mugunta Zata rabaki da mijinki da yaranki ,shatu dai hankalinta ya tashi sosai, dagaske taji wannan maganar har ranta,Wato rahama an dade anayi babu ni kenan?ta tambaya,ai ki godewa Allah mh ki komai Kinada shi mijinki kuma bai rageki da komai bh,sbd haka you can still take In control,bawai sai an samu matsala bane zaki shiga Neman mafita ,tun kafin matsala tazo ake maganinta,prevention is better Dan cure,dan kin Adana Abunki kin killacesa ai ba laifi bane,maza yanzu shatu sai Ana controlling dinsu idan ba haka bh abubuwa dayawa suna iya faruwa ,kuma a dan lokaci kadan Abu zaizo yafi karfinki,tsaya rahama ,shatu ta dakatar da ita yanzu kina ganin Aliyu wata a waje har Zata birgesa,babu fah abun da bana masa,har mene za’ayi masa sabo ya birgesa? ,hmm !!,Rahama tace,bakida labarin yanzu namiji ko baibi mace bh yana zaune mace Zata biyosa,ko abokanai suyi masa tayi,Ke kinsan Yau da gobe tafi karfin wasa fah,idan Yau an kulasa bai kula bh wlh gobe saiya kula ,da haka kuma kikasan iirin shirinta?,shirin wah kuma rahama?, shirin koma wace takeson Jan mijinki,kinga wannan mallakar danake miki magana toh yanzu yan mata ne sukeyi ,kina daga cikin gida wata yar iska a waje Zata mallake miki miji dan kawai ya tsaya Akan tafarakin da takeso ,idan tace yi nn yayi idan tace bar nn ya bari,kinaji kina gani sai yanda akayi da mijinki,maza yanzu shatu basuda Kama wlh, a banza za’azo a cuceki a cuci rayuwarki a cuci rayuwar yaranki,yanzu haka mayb tunda kikayi aure baki taba sakawa anyi miki sauka bh ,da niyyar zaman lfy kuma Allah ya Doraki Akan mijinki ya mallaka miki abunki ,Wato Allah ya bakishi dari bisa dari shine fah malllakar da ake nufi,wasu matan suna using mallaka suyi hurting mutum Ko su kwauce hanyar Allah kinga wanann kuma suda Allahnsu dan nidai Akan namiji bazanje in shiga wuta bh a banza ,Amman dai your husband is worth fighting for!!,mijinka Ko wane indai aure ya shiga tsakani toh kuwa kayi kokari ka samu Kansa domin a zauna lfy,kafin wata a waje ta Rigaki ,kuma kema kiji tsoron Allah ,Misali da kina duka wannan abun Dana fada ,sai kuma ya zamana bakya gyara masa gindi,bayajin dadi,bakya kula dashi,ai kawai kin mallake shi ,toh wlh Keda Allah ,kuma Allah zai kamaki,Amman kinga yanda kike dinannan ,abubuwan nn Dana gaya miki kawai zaki kara,sai ki zauna kuma ki nema lahirarki,tunda Rahama ta fara magana wasu abubuwa suke fado mata,kwana biyo Aliyu yana dan boye mata wasu abubuwan,kuma yanzu he is very stricked Akan wayarsa,dukda ita babu abun daya dameta da wayarsa,idan za’a kirasa sau 100 bazata kula wayar bh,indai ba shine yace mikomin wayar nn bh bata daukan wayarsa,me mah zatayi da wayarsa ga tata,da anyi updating phone yake canza mata ,wataran mh bataso haka ,so Amman abubuwa dayawa sun dawo mata,Rahama dan Wai dagaske kike kina ganin wata Zata iya kwace min Aliyu?,tsaf kuwa ,shine yayi Kansa shatu,ai kima daina wannan tunanin,mu bazamu Hana mazajenmu Kara aure bh idan Alalh yayi zasu Kara Amman kingannin shatu ni bazan yarda da iskanci bh,bazan yarda da kana aurena kuma kana kula wasu yan iska bh dan babu abun da zasu haifar masa sai sabawa ubangiji, ba kuma zan dauka bh, shiyasa na rikewa mijina wuta sosai, sadaka baba wasa duk sati,kinsan sadaqa yana destroying abubuwa dayawa,koda anyi miki wani abun Ko za’ayi wah mijinki wani abun sai kiga a dalilin wannan sadakar komai ya watse,sai sallar dare ki dinga gamawa da ubangijinki sosai kina gaya masa ya mallaka miki mijinki,Ke bakida da labarin fir’auna ,shifa cewa yake shi Allah ne,Amman haka zaije ya roki Allah a daji,kuma Allah ya Amsa masa ,to Ke kuwa yaushe zakiyi wasa da rokon Allah,Akan abun da mh idan kikayi yanda akace Aljannah straight,nasan kinayi amman ki Kara Akan Wanda kikeyi ,sai ki dinga sakawa Ana miki sauka ,Sannan ki samu mallami na Allah da Annabi Abu dare a roka miki mallakar miji da sanya hankalinsa gabaki daya akanki Ke kadai,kinji dai me nace miki mallami na Allah da Annabi ya rage naki idan kika tafi gurin boka Ko matsafi Ko Dan tsubu wannan Keda ubangijinki babu ruwana ,rather ki samu mallami na kwarai dan Akwai mutane da Allah yayiwa baiwar yanda duk abun da suka roka ya amsu,akwai mutanen da allah yayiwa baiwa Wanda sunfinmu dagiya da daurewa da juriya gurin rokon Abu agurin Allah,yanzu idan aka baki wani tasbihin akace kiyi sau million dari zaki iya,da sauri ta gyada kai,toh shine yasa ake kaiwa mallamai ,Wanda su dama baiwarau anan take ,zasu bi miki dare da almajiransu ,kuma wlh idan kika tsaftace zuciyarki ,kikayi domin gyaran aure sunnar ma’aiki zakiyi,zakisha mamakin yanda Allah zai dafa miki ,kinga shatu komai Allah ya baki komai kuma kin iya ,kinsan zaman aure ,wannan abun shine kawai ya rage miki,Wanda naga har yanzu wayonki bai zo nan bh,toh ki tashi daga Baccin da kike,mace me wayo da dabara mijinta sai yanda tayi dashi,sbd haka kiji tsoron Allah ki rike mijinki dakyan gaske,a wnanan zamanin shatu namiji idan yafi takashi muni bazai hana wata ta kyalla ido akansa bh ,taje wlh ita idan bashida sai rijiya bare kuma miji irin naki shatu,sama’ila ne yaji karar mota ya fito ya bude musu,Rahama ce ta fito har ta tafi ta dawo ta zuro kanta ta side din windon da shatu take ,shatu Karki manta da abun Dana fada miki,this is marriage we’re talking about,GET UP! Guide your husband,protect your husband,secure your husband,magana aketa forever,magana ake ta eternity,magana ake ta har Abada ,so ki shiga hankalinki,am sure zakiso yaranki su tashi suganku tare da babansu cikin tsantsar soyyaya ,kulawa da Jin dadi, to na barki lfy,ta tafi ta shiga motarta sukayi ta wuce,shatu ta dade a mota bata fito bh ,dan ta dade bataji abun daya tsumata irin wannan bh,kai Amman Gaskiya nayi rashin kai,dole kuwa in tashi tsaye ,dan kar abubuwan danake su tashi a banza,tana fitowa sama’ila ta kira,zo nn ,ya taho da gudu yana sauri,Akwai mallamin daka sani Masu saukar Alqurani na gaske ,hajiya Akwaisu dayawa mh ,Akwai wani mh dayake zuwa can gidan dan Almajiransa sunayi ,toh inaso sama’ila ka nemosu,idan zasu iya mh suzo nan gidan sumin saukar anan,toh hajiya bakida matsala insha Allah,ta wuce ta shiga gida
Post a Comment for "Acikin Gidana 7"