Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Acikin Gidana 6,

 ⚡️A CIKIN GIDANA ⚡️


(SEX,ROMANCE ,RUNS)

 


       

        📝FATIMA ZAKARIYYA 



EPISODE 6️⃣


Karima ce gaban mamanta Tana koke koke tunda taje gida idan Banda kuka babu abun da take,mamanta dai ta zuba mata idona,dan ganin tah  da Akwati yayi mutakar tayar mata da hankali,dan Allah ki gayamin mene karima in samu sallama a zuciyata,lfy na ganki da Akwati kuma kinzo kinata kuka?ince dai ba taurin kan naki kike masa ba ya gaji ya koroki,kuka itama ta fashe dashi tanata mata fada,yanzu karima Ke a duniya bakya son ki ganni Ina zaune lfy,kowa yaje gidanki abun sha’awa ga ci ga sha me kyau,gidanki me kyau mijinki ya Gina miki,Karki manta Kayan dakin ki mh fah cewa yayi a barshi  shine zaiyi komai,ya siya miki mota ya Baki jari,mene ne kuma kikeson ya miki Ke kuwa a duniyar nn,kuka take itama har yanzu taki magana, babanta ne ya shigo yaga su sunata kuka,shima hankalin nasa tashi yayi ganin karima da mamanta na kuka,ga kuma Akwati a kusa da ita,karima badai sakin ki akayi bh? Ya tambaya da mamaki ,Kai ta gyada masa Tana kuka,to mene ne?, kimin  shiru fah ki gayamin abun dayake faruwa,mene kika masa eh karima,yaron  nn Ko sati biyu ba’ayi bh yazo ya kawo mana Kayan abinci,abincinsa mukeci  a gidan nn,kina dai ganin halin  da ake ciki ,Yau Danan  Ko me yake miki ai kya hakura ki zauna ,baza ki fada mana abun daya Faru bh kinata wani kukan munafurci  ,har yanzu bata tanka  musu bh sbd haka babanta ne ya dauko  waya ya Kira mubarak, Mubarak yana joint shida  Farouk abokinsa a cikin yan mata sunata Shan shisha  ganin kiran baban karima ne ya saka yayi saurin fitowa harda dan gudu gudunsa,dan gurin sound din music ne kawai yake tashi,motarsa ya shiga  da sauri ya sake kira,yana kira kuwa  baba ya dauka, Sosa Kai ya farayi ya shiga gaidashi,” lfy kalau Mubarak ,lfy naga matarka tazo gida da Akwati  tanata kuka “ saida yaji zuciyarsa ta buga sosai ,kasa magana yayi daga can kuma yaji yace “ toh kazo inason ganinka “ toh kawai yace ya kashe wayar,gaskia  yarinyar nn batada hankali,so take  saita tonamin asiri,duk abun danake mata yanzu da abun da Zata sakamin kenan,tunda ta tafi gida kuwa bazan jeba,idan ta gaji da zaman gida ta dawo ,idan kuma bazata dawo bh inje a bani galleliyar budurwa,ya fada yana tada motarsa, gida ya tafi ransa duk a bace,Yana shiga kuwa kiran hameeda ya shigo,da saurinsa kuwa ya daga dan dama yanata kiranta bata dauka, “baby nah Ina kika shiga ne “ “baby Ina nn Yau nayi busy nake ,baby dama kiranka nayi na fada maka,na gaji da kaduna ,zaman gida ba dadi  abu kadan mama ta fara min fada ni kana free dis week in shigo “ da saurin sah kuwa yana murna “Ina free baby gobe mh ki taho “ “ Owk Thom baby Kai zakazo ka daukeni Daga Airport ko “ “yes baby,ai inaga mh gidana zan kawoki “zaro ido tayi Tana mamaki ,”gidanka  kuma mubarak,rufamin asiri Ina matar taka” “Ke rabu da ita ,ta tafi gidansu “ “me ka mata ta tambaya Mubarak da san Jin abun da zai fada “ “malama chat dinmu ta gani ,so she decide to park her things and leave” “har cikin ranta taji dadin abun daya Faru sbd haka da murnarta kuwa tace gobe Zata shigo “”  I can’t wait ya fada yanajin kaman ya jawo goben 



Wani katoton sitting room ne dayaji kayan Alatu,kana ganin parlour din  kasan na Atajiran Masu kudi ne,sai sanyin Ac da kamshi me dadi dayake tashi,Jama’ah ne a parlour din sunata raha da farin ciki,wasu nacin fruits wasu na Shan fura da nono, wasu mh kaji suke yaga da yoghurt,ga snacks nan Kala kala,da abinci Kala kala,kowa dai  da abun dayake ci,Gaskiya mun dade bamuyi  irin wannan family dinner din bh naji dadi sosai aunty Amarya ta fada,mama ce ta Amsa mata da ,toh bakece kika shagwaba yaron bh ,yanzu Aliyu kafin mh ka ganshi a gidan nn sai an dade,yace kince masa idan ya gaji ya tafi gida ya huta,ai shknn ta fada tana tsokanarta,Alhaji Bashir ne yayi gyaran murya kowa yayi shiru,Aliyu ya kira kusa dashi yana tambayar sah abubuwan da suke faruwa a company,sunata hirarsu dai kowa yana harkar gabansa,shatu ce taji hiddaya tanata waya,ta dade Tana wayar Wanda har ya saka tadan ji wasu  abubuwan da take fada,bayan ta gama wayar ne take  tambayarta,hiddaya naji kina maganar za’ayi miki sauka lfy kuwa, murmushi tayi tace ,Aunty shatu kenan,sai Abu ba Lafiya bah akeyin sauka?, duba da yanda zamanin nn ya lalace ai ba sai Abu ya faru bh aunty shatu,ni badan komai bama kodan saboda aurena bana wasa da  sauka,sadaka da sallar dare,aunty shatu har ga Allah nayi aure kuma inason aurena Sannan inason mijina,gashi mun fara Tara yara,sbd haka koda wasa banason aurena ya samu matsala Ko wani Abu ya shiga tsakani Ko wata ta shiga tsakani ko wata damuwa,banason koda wasa baban haneef wataran ya tashi yaji baya sona Ko ya rage  sona,banason koda wasa baban haneef in daina masa dadi Ko in daina masa yanda yakeso Akan gado,banason daidai da minti daya wani Abu ya faru da aurena,inason mijina ,inason yaro na kuma inason aurena,sbd haka banga ta zama bh aunty shatu, shatu ce ta tsaya Tana kallonta da mamaki, Ke yanzu hidaya duk me yayi zafi da kike  wannan lissafin, kema Ashe kina sahun yan wahalar nn ko hidaya,kuyita wahalar da kanku  da zuciyar ku,yanzu dan Allah Ke me kika nema kika rasa, mijinki yana  sonki  sosai kowa ya shaida sai kina wani kiran malamai ayi miki sauka ,ki duba kiga yanda babansu Haneef yake binki duk inda zaki bayason ko matsawa kiyi daga gurinsa,Chab ta fada  Tana mamaki,wlh mata kuna wahalar da kanku ,ni yanzu yayanki babu abun Dana nema na rasa agurinsa,Ina Alfahari da mijina kuma duk inda naje zan bigi kirji inyi Alfahari dashi,bai rageni da komai bh,kafin na bukaci Abu yayimin, yana nunamin soyayya da kulawa daidai gwargwodo Nima kuma bana wasa hidayya, duk wani gyara idan naji saina gyra,duk wani kalar gayu yiwa mijina nake,duk wani karuwanci da kika sani yi masa nake,su gyaran skin dinnan nice a gaba, toh kuma ne zai nema ,hidaya ta dade Abu bai bata mamaki bh irin wannan,Aunty shatu ta fada da karfi dan har saida su mama suga waigo,kasa tayi da muryarta,aunty shatu wlh na dauka mh kin fini Wayyo Ashe dai da saurinki kema,keda zaki min  wannan fadan aunty shatu,yes nasan yaya haidar bashida matsala gurin kula da nuna soyayya ga mace ,kinga ni kanwarsa ce  Amman har na taso babu Wanda ya isa ya tabamu sbd shi,bayason kukanmu bayason damuwarmu,wataranma kafin baba yayi mana Abu yayi mana Amman aunty shatu wannan ba shine yayi guaranting dinki Ure safe bh , sooner or later ba fata nake miki bh wani abun yakan iya faruwa,yanda yaya haidar yakeda crushes dinnan mh,ga kyau ga kudi ga class, idan nice Ke ai banga ta baci bh sai nasan yana hannu sosai,nasan yana sonki Amman wlh aunty shatu yanzu an daina zama haka,yanzu Kyan mace Ko dirinta bashine yake kwatarta bh a gidan miji,wayo dabara da sanin ya kamata shine ,mazan yanzu ba’a gane musu,shawara nake Baki ki tashi tsaye wlh kafin kiji Ana ayiriri wannne ne dakin ,A CIKIN GIDANKI yanzu sai Kisha mamaki kiji labari ya canza 


Wannan kalmar ce kawai ta daga mata hankali,dan ita duk Wanda zai kula Aliyun ta bataso,batason maganar kishiya koda wasa ,Tana sonsa kuma tana kishinsa,Amman saidai bata ganewa Hadiyya ba har yanzu,hidayya Wai me kike  nufi ne ta tambayata , Aunty shatu Ina nufin yanzu ba haka ake zaune bh,duk wace kika ganta a gidan mijinta lfy lfy babu wata Matsala to bah haka ta zauna bh,Bangane lfy lfy bh ta tambaya dan taji abun ya fara yawwah,nida yayanki lfy kalau muke zauna dan wasu mh sha’awarmu suke so what else kuma ?,ehmm ehmm! Aunty shatu badai kisani bh, Amman wlh ki Diana zama hakan nn babu protection,maza yanzu sun  fimu iya munafurci da makirci, ga Wayyo kinga dai yayana ne Amman nidai ban Baki shawarar ki zauna kina gayu kadai bh,yes abun da kikeyi shima yayi sosia,kuma wanann yana taimakawa,expecially mh danaji kince karuwancinki kike masa ,wannan yana taimakawa kuma yana rage wasu abubuwan dayawa  Amman dukda haka aunty shatu wlh ki dage da rike mijinki sosai  da Addua sadaka da sallar dare ,ta fada tana rike kunnanta,shifa aure basai kanada matsala ne zaka tashi ka fara sallar dare bh ko addua,anfi son mh sanda kike cikin Jin dadi da farin ciki ki tashi ki  dinga addua kina Allah ya dorar a haka Allah  kuma ya kare miki miji daga Sharin zamani da matan zamani,minti nawane an dauke  masa hankali a waje,ni wlh kinma ban mamaki ,Ke Wai bakida labarin yanzu matan aure duk sun shiga hankalinsu ,an daina  bacci sai kin tabbata yana hannu ,mene hannu ta tambaya dan duk inda taji anyi maganar kwace mata miji saita kuma natsuwa,Aliyu ne ya katsesu,Sugar tashi mu tafi dare nayi,naga su Amir har sun fara bacci,idan na biya ta taku  sai muyi Asuba anan?keda hiddaya idan kun hadu bakwa gajiya da magana,dariya sukayi ta tashi Tacewa  hidaya zan  kiraki,zamu karasa maganar mu,maganar me akeyi Aliyu ya tambaya ,Sirrinmu ne  yaya haidar hiddaya tayi saurin fada dan tasan halin shatu bataki ta fada masa bh Wai ita nn bata boyewa miji komai, hiddaya kanwar Aliyu ce ,jininsu ya hadu sosai da shatu dayake Age mates ne kuma tare akayi bikinsu,so sun zama frnds sosai , sallama sukayi wa kowa suka tashi suka shiga mota,hira sukeyi ta masoya Akan hanya,shatu ce ta zura hannunta cikin nasa guda daya shi kuma yana driving da daya,tanata wasa da hannunsa suna hira,wayarsa ce ta shiga Kara ,idonta ne yakai gurin taga an rubuta sophie,sunan kawai ta gani Amman saida taji gabaki daya zuciyarta bai mata dadi bh ,ta rasa dalili,Aliyu ne ya rasa ta yanda zai dauka wayar,tunani ya shigayi Ashe ban saka wayar nn a flight mood bh, shatu ce ta katse tunanin da sugar kiranka fah ake, kyale wayar nn , mutane su dinga kiranka da daddare kana tareda iyalinka,nasan zancen bazai wuce na office bh ta Bari mana gobe, ka duaka dai ta fada tana kallonsa,kallonta yake yana kallon wayar har wayar ta katse,wani kiran ne ya sake shigowa inda zuciyarsa ta kuma harbawa ,Sugar dan Allah ka dauka wayar nan mene hakane ta fada cikin nuna dumawa, wayar ya dauka kafin ayi magana yayi sauri yace Ina driving zan kira ya kashe, mamaki shatu ta tsaya tanayi,Lafiya ? Mene haka ,ita bata taba ganin yayi irin wannan abun bh,yana respecting mata sosai so why yayi irin wannan,ai da ya dauka kawai indai maganar office ne ,mayb mh emergency ne tunda ta kirasa da daddare,tunda dai ko wace ai tasan yanada aure idan bah emergency bh meyasa mace Zata kirasa da dare haka,dan badan mh sun dade a gidansu Aliyu bh da tuni sun kwanta,Tana cikin wannan tunanin ne wani kiran ya sake shigowa,Aliyu dai duk ya birkice  yayi wani kalar marasa gaskai ,ita bata taba ganin sah a irin wannan mood din bh ,hannu takai gurin wayar Zata dauka ,sauri yayi ya dauke  wayar ,sugar kabarni na dau wayar nn babu dadi  fah idan emergency nefa Baka sani bh,sugar babu wani  emergency barta kawai ,bazanyi magana da Ko wace bh lokacin iyalina,idan ita batason darajar iyali bh ni i value wannan ,this is your time sugar,ji tayi zuciyarta ta danyi sanyi kawai ta barsa,call din yayi rejecting ya faki idonta ya saka phone din a flight mood


Kamal ne kwance Akan gado da Matarsa,matsawa yayi kusa da ita ya fara shafa ta Dan a matse yake,tashi tayi da sauri ta matsa,habiby lafiyarka kuwa,nace maka bazan iya attending Dinka bh,nifa wlh banason sex dinnan yanzu ,in gaya maka Gaskiya idan ka matso kusa Dani mh Amai nake ji,dan Allah kabarni,da cikin nn dayake  jikina zanji koda kai,haba kamal Ka tausayamin, burarsa ya kama ya rikesa gam,dan a mutukar bukaci yake ,gashi ya dade baiyi having sex da matarsa bh,kullum yaje zatace masa bataso ita cikine da ita,kasa hakura yayi ya kuma komawa kusa da ita,habibty dan Allah ki barni wlh bazan dade bh ya fada mata duk yayi wani kalar tausayi,mtsww!! Ta daka wani uban tsaki,Kai Bari dai in tashi in koma dakina,kiyi hakuri kwanta abunki bazan Kara damunki bh,matsawa yayi ya shiga bargo ya fara Jan burarsa sama da kasa ,Tana jinsa ta masa shiru,ta juya tayi kwanciyarta,Rabi dai tunda ta tafi gida taketa tunanin wannan rayuwa ta Amrah,abun ya bata mamaki,sbd ita da Amrah a unguwa har an fara nunasu da Baki Ana sun dade basuyi aure bh sun saka boko a gaba,dayake a unguwar da suka tashi majority matan ana gama secoundry school ake musu aure,su kuwa  sbd saida suka shiga university sai abun ya  zama abun magana,wasu mah gani suke yawonsu kawai sukeyi,kuma sbd su yan gayune,sun tashi da gayu shknn suka zama yan iska a idon yan unguwa,basu fiya  saka hijab bh idan zasu fita saidai su saka abaya ,gowns da sauransu,dukda ba jikinsu  ne a waje bh Amman sbd basu saka hijab bh sun zama yan iska a idon wasu ,haka sukayi tah  facing wannan challenge din har Allah ya kawo kamal suka hadu da Amrah ,soyayya sukayi sosai akazo akayi aure, a lokacin aurensu taji  dadi bataji dadi bh,taji dadi  sbd Ko bh komai kawarta ta samu dagawa,daga wani bangaren kuma tanajin babu dadi sbd ta tafi ta barta ita kadai,Sannan Tana ganin ita mene  batadashi da har yanzu  shiru ,Saidai yan samari da ba’a rasa bh Amman babu na gaske,wannan tunanin take har ta shiga tuna kamanin kamal,dan gayu ne gashi so calm,babu ruwana sa da hayaniya gashi he is very dedicated ga duk abun dayake so,baya wasa da aikinsa kuma baya wasa da matarsa,ita dai Allah  ya gani saida taji dama itace suka hadu da kamal tun Kafin bikinsu da Amrah ,yana burgeta har ranta,Amman da mamakin ta bai samu kulawa  bh yanda ya kamata,kwata kwata he don’t deserve abun da matarsa take  masa,kamal kanada kyau abunka ta fada tana dan murmushi,tunanin sanda ya shigo parlour kiran Amrah ta shigayi,yanda kawai ta gansa yana wani basarwa ya Kira matarsa ,har ranta abubuwan sa suke  burgeta,juyi  kawai take  Akan gado,ji take dama Zata samu miji kaman kamal da babu abun da zai nema a gunta ya rasa,ko mutuwa zatayi saita bashi  abun dayake so,gaskia gobe saina koma gidan nn na taya  Amrah aiki,babu dadi  mijinta ya dinga dawowa babu abincin da zaici gida babu Kyan gani,haka ta fada a zuciyarta,tanata wannan tunanin ne har   bacci ya dauketa 


Safiyya ce kwance Akan bunk dinta na hostel ,Ruky da Nabeela sunata bata baki,Allah Sophie wannan mutumin ya rainaki sosai nabeela ta fada tana tabe baki,Ruky ce tace ai na dade da gaya mata ji ne batayi, nifa na fada mata namiji wlh bai isa ya wulakanta ni bh Akan wata  tsohuwar matarsa,tsohuwace ? Nabeela ta tambaya,tsohuwa  ce mana tunda ya aureta  anci an cinyeta,ai ta zama condem,mu din dai  mune gari,Amman mutumin nn Wai kiransa fah tayi bai dauka bh daga karshe ya dauka yace driving yake ,Ke daga karshe mh wayar ya kashe ,kuma tace kaman dan yana tareda matarsa ne yake haka,sai kuma gobe yazo ta bude masa kafa ya shiga wlh bai Isa bh,gashi abun haushin itafa ba rage wa takeyi dashi bh,tace aurensa takeson tayi,nabeela ce ta zaro ido dan Jin abun da ruky ta fada,Aure kuma ?? Ke Sophie dagaske kike? ,ta tambaya safiyya ,dagaske nake mana  muna maganr wasa ne daku,Amman shine kike kwance baki mallake abunki bh,gaya mata dai ruky ta gyara zama,tanason ya aureta ta shiga gidansa shine take zaune take masa kuka sbd yana kashe waya,yaushe !! Nabeela ce tayi murmushi,kinsan ruky Aliyun ne ya hadu gaskia ,Ko wace suke tare da ita dole zataso aurensa,kikaga  fah yanda ya kema Sophie agabanmu Ko kuda  bayason tabata,gashi very romantic baya Bari ta bude mota da kanta,tun bata zama matarsa bama kenan Ina ga ta zama,ni banga Laifin ta bah Ruky ,kawai dia tayi sake da ta zauna haka ta zuba masa ido,kuma mh Ke ga hanyar mallaka  me sauki,tunda har yana kwanciya dake yana cinki ai anyi me  wuyar,kinsan babu abun dayake mallakar Sex karfi da tasiri,sbd a lokacin babu tsarki a jikin mutum ,Wai ni Alhaji Hamza kun dauka haka na barsa ,toh Albishirinku jiya ya saki matarsa Amaryar nn sbd ni,kiransa nayi da daddare ta dauka shine ta  hadamu ta zagemu shi kuwa  yace ta kwashe kayanta tabar masa gida,ihu sukasa suna shigiya Nabeela bakya wasa,Ruky ce tace yoo nabeela ai Ke kinci uwata mh a wannan sabgar,kina daga waje kina Korar ta ciki,Allah dai ya biya kina wuta kawata,DEY PLAY !!, Nabeela ta fada tana dariya,safiyya tashi  tayi tana tambayar nabeela,Beelah yanzu ya za’ayi Dani a taimakamin,murmushi tayi ,ki kwantar da hankalinki kawata kin kawo kuka gidan mutuwa ki shirya kawai Allah ya kaimu gobe,tafawa sukayi suna dariya,tashi kowa yayi yahau gado ya kwanta

Post a Comment for "Acikin Gidana 6,"